Sashe 40
Sarauniyar Kyau Takun Farko Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jiddarh tayi maganar a lokacin da ta ƙariso gurin ta, murmushi Humaira tayi ta amsa da "lafiya qalau nake, fatan kema hakan.?"
Tayi maganar a yayinda suke fita daga palon. Jiddarh ta amsa ma ta, "lafiya nake garau ma."
Suna tafe suna taɓa fira har suka ƙarisa filin buga wasanni dake a can gefan gidan, ɓangaren buga wasan golf suka ƙarisa nan suka fara.
Jiddarh dayake qwararriyar ce, a ɓangaren sai cinye Humaira take ta fita sai ti.
Gefe Humaira ta koma tana sauke haki ta ce "a gaskiya yau, ba sa'a gabaÉ—aya sai faman cinyeni kikeyi, na hakura kawai."
Tayi maganar tana ɓalle murfin gorar ruwan ever dake a hannunta, ta kafa a baki.
Jiddarh tana dariya hadda tsalle ta ce "kiyi a hankali fa, karki qware, kuma ki gama ki nemo mana ball, don ta shige a tsananin bishiyu."
Harara Humaira ta galla ma ta ta ce "banayi, ko bakiji na ce yau ba ranar sa'ata bane?, dan haka, ja gefe kije ki Nemo ball É—in ki da kanki."
"mutane suna bani mamaki, sai kiga idan mutum yayi wata gasa ko kuma dai, yayi rashin nasara a wani al'amari, sai kaji yana faɗin wai ranar ba ranar sa'a bane, ko nasara a gareshi, sai kace shi yake zaɓawa kanshi abin da zai faru a ƙaddararshi...A gaskiya mutane da yawa suna irin wannan kuskuren na faɗin haka wai ba ranar sa'a ba, da'ace nasara fa, yayi bazaka ji bakinshi ba, sai dai yayi gum hum."
Jiddarh ce duk takeyin wannan maganar cike da takaicin halin wasu mutanen.
Ajiyar zuciya Humaira ta sauke ta ce "a gaskiya Jiddarh you are right, saboda da yawa mutanenmu na yanzu, haka ake ba godiyar Allah sai dai kawai Allah yasa mudace. gabaÉ—aya su biyun suka amsa da Amin.
á´á´€Éª á´‹Êᴀᴜ, Ò“á´€á´ÉªÊŸÊ
Zaune suke a dinning table suna karin kumallo da ya ke glass dinning room É—in yana É—aukar kimanin mutane sha biyu ne, sai ya kasance Daddyn yana kujerar da take a miÆ™e, yayinda Momy Rafi'at ita ma take a É—ayar kujerar wacca ita ma take a miÆ™e saiya kasance Daddyn da Momynsuna suna fuskantar juna ne ðŸ˜.
Sannan kuma sauran kujerun ya kasance Nainarh tana daga ɓangaren hannun dama, ita kuma Nailah tana daga hannun hagu, saiya kasance suma suna kallon juna, gefan Nainarh kuwa Haleesat ce, ta ɓangaren hannun hagu, kuma Zaynerb ce suma kallon juna kenan.
Sannan kuma gefan Haleesat, Lailah ita ma suna fuskan tar juna ita da Afeefah, dake a hannun hagu sai kuma Deejarh a gefan Afeefan tana zaune ita ma.
Saiya kasance sauran kujerun dining É—in guda uku, babu mutane wayam suke.
Daddy ya kallesu gabaÉ—aya, kowa ya mayar da hankali ana kai loma, yayi murmushi wani abu yana tsaya mishi a qahon zuciya, kamata yayi ace akwai yaro Namiji koda É—aya ne, a gurin, amma haka Allah ya tsara kaddarar ta kasance.
Yana ina?, yana cikin ƙoshin lafiya, ko a kasin hakan, shin yana ma duniyar, idan ma yana raye a halin yanzu, wata kalar rayuwa yake gudanarwa, shin ya dena halayyar sa wacca ita ce sanadiyar da yasa shi barin gidan, ko kuwa bai dena ba, shin yaci abinci kuwa, shin akwai iyayen da suke kula dashi ne, shin yayi kewar Daddyn shi da Momyn shi da ƙannin shi kuwa, shin yana tunawa dasu a kullum.
Kamar yadda a koda yaushe yake maƙale a zuciyoyin su, shin zai dawo gida kuwa, kamar yadda suke fata.
shin shin shin kalar waÉ—annan tambayoyin sune cike da koda yaushe a zuciyar shi, bai sani ba, amma yanaji yana da kaso tamanin cikin É—ari na halin da Babban É—anshi, É—aya tilo Namiji ya fa É—a.
Ajiyar zuciya ya sauke sannan ya kore tunane tunanen da suke so, su rinjayo zuciyar shi daga dogon fushin da yake a ciki, É—ago da kanshi yayi karaf suka shige cikin na sahibar Matar shi /Momy Rafi'at/ da tun lokacin da ya faÉ—a tunanin, take an kare dashi, dama jira take ya É—a go da kanshi..Girgiza mishi kai tayi alamar a'a.
Murmushi ya sakar ma ta kawai, ita ma ta mayar mishi da martanin murmushin.
Kallon shi ya mayar akan ƴa ƴan shi ma ta, farin cikin ko wani uba nagari😘
Ɗan jim yayi yana ƙare musu kallo kana yace, "ni banga hoton surukin nawa ba daɗin daɗawa, kuma ba'a faɗamin koda sunan shi ba, kodai rowan shi a keyi min?."
Ya ƙarishe maganar yana kallon Haleesat, fuskar shi cike da Annuri.
Wani irin tari ne mai haÉ—e da qwarewa yazo ma Haleesat, aikuwa nan tahau yi ba qaqqautawa.
Da sauri Zaynerb dake fuskantarta ta miƙa ma ta ruwa a cup, tana ma ta sannu.
Karɓa tayi ta kaba a baki ta shanye tas, sai faman sannu mutanen gurin sukeyi ma ta.
Ajiyar zuciya ta sauke tana kallon Daddyn nasu da ya zuba ma ta ido yana binta da kallon tambaya.
Da sauri ta ce "Daddy!," sai kuma tayi shiru, ta rasa abin cewa, dariya Zaynerb tayi ta ce.
"Allah Daddy komai za ta ce karka yadda saita faɗa maka sunan shi, sannan kuma ta baka hoton shi, mu ma mu gani, jiya ba kalar roƙon da ban ma ta ba, akan ta faɗamin ko da sunan shi ne. Amma taƙi."
Zaynerb ta ƙarishe maganar tana jefawa Haleesat hararar wasa.
Kafin wani ya kuma cewa komai, sai ga Lailah wacca ba wanda yasan lokacin da ta bar gurin, ta dawo hannunta riƙe da doguwar paper.
Gurin Daddyn ta ƙarisa da saurinta, ta tsaya ta gefan shi, sannan ta warware paper ɗin, sai ga zanen kyawawan matashin saurayi Gentle dashi, ya bayyana.
Lailah tana dariya tana faÉ—in "Daddy ga hoton surukin ka, wanda É—iyar ka Haleesat ta zana shi, jiya jiyan nan."
Ƙurawa zanen ido Mister Mai Kyau yayi, yana yima zanen kallon kamar ya san fuskar a wani guri.
Yayinda duk kallo ɗaya da zayyima zanen, sai zuciyar Haleesat ta buga da ƙarfi, tayi tsuru tsuru tana jiran tsammani, ita da ko magana ta fatar baki bai taɓa shiga tsakaninta da mutumin ba, amma aje ta zana shi, har tana nunawa su Lailah masu bakin surutu, gashi yanzu tajama kanta Daddyn ya gani.
"To ba'a faɗamin sunan shi ba, ko shima saina roƙa ne?."
Taji muryar Daddyn yana faÉ—ar hakan, da sauri ta É—a go kanta tana kallonsu, gaba É—aya sun zuba ma ta ido suna kallo, don suji abin da za ta ce.
Cike da in ina ta ce "sunan shi, wai sunan shi?, ohoo sunan shi, ae sunan shi 'MAHMOUD' ne fa." Tayi maganar tana cizan laɓɓanta na ƙasa da ƙarfi.
Gaba É—ayansu basu kula da halin da take ciki ba, sai Zaynerb ita kaÉ—ai.
Lailah ta ce "suna mai daÉ—i, ashe shiyasa kike mana rowar faÉ—a." Tayi maganar cike da zaulaya.
"Anfa takura wa yarinyata, gabaÉ—aya kunsa sai kunya takeji haba dai."
Cewar Momy Rafi'at tana É—an dariya. Suma dariyar sukayi Lailah ta kuma faÉ—in.
"Allah Momy ba wani kunya, hadda ma miskilanci." Tayi maganar tana komawa ta zauna gurin zamanta.
Ta ci gaba da cewa "ni ina mamakin a inda Auntie Haleesat ta samo miskilanci, nasan dai Daddyn mu ba miskili bane, haka zalika Momy."
"kika sani ko'a cikin dangi ta gado?."
Nailah ta faÉ—a tana dariya, kallon bakusan komai ba Momy Rafi'at tayi musu, sannan ta ce, "abar kaza cikin gashinta kawai..."
Afeefah ta kalla Daddynsu ta ce "Allah Daddy ita ma Auntie Zaynerb, saita faÉ—a mana saurayinta, nasan dai ba za ta rasa saurayi ba, duk da ba kulasu takeyi ba..." Harara Zaynerb take ta faman jefawa Afeefah, amma tayi kamar bata gani ba, ta ci gaba da faÉ—in. "ina mamakin ki Auntie Zaynerb da kwata kwata bakyasan ayi miki maganar saurayi, koma aure gaba É—aya...Bakya kallon Momyn da Daddyn ne, gasu Auntie Nainarh da Nailah, duk gabaÉ—aya suna cikin farin ciki ae. soyayya da daÉ—i, ko ba haka bane?."
Tayi maganar fuskarta washe tana kallon su, duk ba wanda ya kulata saima fuska da taga su Auntie Nainarh sun ɓata daga bisani ma tashi Nailah tayi ta bar gurin.
Baki sake Afeefah ta bisu da kallo, mai yayi zafi ita dai tasan iya kar gaskiyarta ta faɗa, a gurinta rayuwar aure farin ciki ne ciki gabaɗaya, a gurinta idan a kace ma'aurata, tofa anzo ƙarshen soyayya. Amma fa a nata silly tunanin😻
Ta miƙe zata bi bayanta, ta jiyo muryar Daddyn yana faɗin.
"dawo ki zauna?."
Da sauri ta kuma kallon shi, baki a sake sai tabi umarni ta koma ta zauna jiki ba gwari.
JIDDARH
"Ke kuma ina zaki da safiyar nan?."
Juyowa tayi dan ganin mai maganar, ganin su tsaye yasa ta saki fuska.
Ita batama lura da mutane ba, cikin sakin fuska ta ce "Jiddarh, Humaira kune ni?, harna ji tsoro banyi tunanin da mutane a bayana ba, sai kawai naji murya?."
Dariya Jiddarh tayi ta ce "ah mudai mun hangoki, tun daga nesa kinci kwalliya da safiyar nan, ina zakije haka?."
Ni'ima ta ce "gida zanje na dawo, daganan zan wuce gidan Auntie Nafeesah, ta ce naje na karɓo yarinyarta khausar, na kawowa wannan ƴar aikin naku, wai ita zata yaye ma ta ita."
"Badai Bilki ba?, ita Bilki ta ina ta iya wani raino, da har zatayi yaye?."
Humaira tayi maganar da mamaki. Dariya Jiddarh tayi ta ce "aikuwa zakusha mamaki indai Bilki ce, dan kuwa ta iya raino sosai.."
"oho dai koma miye ita Auntie Nafeesar tunda dai taji kuma ta yadda shikenan, mudai namu kallo ne."
Ni'ima tayi maganar tana shiga motarta tayi horn mai gadi ya buÉ—e ma ta gate ta fita. Bayan sunyi sallama.
Juyowa Jiddarh tayi tana murmushi ta kalla Humaira ta ce.
"kinsan wani abu kuwa?."
" a'a saikin ae faÉ—a.
Humaira ta bata amsa, Jiddarh ta ce "muyi tseren gudu, zuwa ƙofar palo, duk wacca ta riga zuwa, za'a bata wani abu."
Kamar mene kenan?."
Humaira ta tambaya, Jiddarh ta ce "idan na cinye ki, zaki bani wannan ƴar ƙaramar garayar taki, wato 'guitar' ah turance."
"Dube ki to india jita nane sai dai ki hakura domin kuwa bazaki taɓa samu ba." Humaira tayi maganar tana galla ma ta harara. Jiddarh ta ce "to ai sai ki tsaya na ƙarisa ko."
"Okay, inajin ki ai."