Sashe 9
Sarauniyar Kyau Takun Farko Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ikon Allah Zaynerb ta furta ganin gardaman nasu yaƙi ƙarewa "wai akan menene ake wannan gardaman Zaynerb ta Tambaya kamar bata fahimci komai ba.
Da sauri ɗayar budurwar wacca bata saka musu baki a firan nasu ba ta ce "kema dai Sister Zaynerb ƙya tambaya wannan abu haka kamar wasu Yara wai akan film sukeyi fa" Ta faɗa tana taɓe baki alamar dai abin bai dameta ba.
Ohooo akan film ake wannan tada jijiyon Neck haka ashe, Zaynerb ta maimaita kamar irin tun farko bata fahimci abin ba.
"E` wai Haka matashiyar budurwar ta kuma bata amsa still Baki a kyaɓe dama gashinan kamar na hmm umm a gurin😇
"Yawwa Aunty Zaynerb raba garma dan Allah wanne yafi" cewar Ameenah cike zaƙuwa. "E to inaga dai "THE LEGEND OF ZU," Yafi kyau saboda ana zuba Love ciki koba haka ba?", Zaynerb ta faɗa tana yiwa Lailah dariya ganin yadda ta ɓata fuska ba'a yabi film ɗin da take supporting ba.
"Ato dama ni na sani wama zai haÉ—a, Ae kai dama daga ji kasan wanda yafi" Cewar Ameenah cike da farin ciki wai ita anyabi film É—in da take supporting.
A fusace Lailah ta ce "ae shima dai "TILL THE END OF MOON," É—in ana zuba soyayyar,"
"Eh dan soyayya anayi amma kuma ana magic ciki, Dan Haka ni nafi supporting "THE LEGEND OF ZU!, Ameenah ta faÉ—a lokacin da take É—aukar handbag É—inta tana gyara tsayuwa.
"Ah badai tafiya zakuyi ba dan Allah," cewar Lailah, eh tafiya zamuyi Ameenah ta bata amsa, ita ma ɗayar budurwar da suke tare da Ameena ɗin miƙewa tayi tana faɗin "To sai wataran kuma Ƙyawawan Ahalin Mister mai ƙyau.
miƙewa Lailah tayi dan ta musu rakiya zuwa gurin motar su, sallama sukama su Zaynerb sannan suka fita Lailah na take musu baya suna ɗan taɓa fira suka fita.
Dawo da hankalinta Zaynerb tayi kan Haleesat dake kwance saman three siter da littafin koyon ITALIAN COOK a hannunta tana karantawa dayake Haleesat akwai sun karance karance especially na koyon girki amma badai ka ganta a kitchen ba, ɗan gyaran murya Zaynerb tayi tana gyara zama, Hakan da tayi ne yasa Haleesat kallon ta dan kuwa tasan indai Zaynerb tayi gyaran murya to gulma zatayi, Ganin Haleesat ta maido da hankalinta kanta ne yasa Zaynerb ɗin yin murmushi sannan ta ce "duk kin buɗe jiki gida ya cika da baƙi ke jiki ba suturan kirki ba" ɗan kallon jikin ta Haleesat tayi taga ta inda ta buɗe jikin, Sanye take cikin Riga t-shirt dark green sai wando jeans pencil dogo baki ta ɗaure gefen Rigar da wani bakin gyalle ta gefa Wajen waist ɗinta, sai hula dark green akanta an rubuta benz ajiki saita fito Like a indian actress Krithi_shetty.
"To menene a jikin nawa da yake a buÉ—e?", Haleesat tambaya dan kuwa ita iya dubawan ta bata ga wani aibun shigar jikinta ba, Lailah ce da shigowar ta yanzu kenan ta ca fe canzen da faÉ—in "a'a kidai duba ki gani ke baki ji alamar ana kallon ki ba tun É—azu?", "Kallona kuma kamar YaYah kallo na ban fahimta ba" Haleesat ta Tambaya cikin É—aurewar Kai da shiga confused.
"Eh ina nufin bakiji a jikin ki ana kallon ki ba" Lailah ta faɗa tana zama a two sieter ta ci gaba da faɗin "wannan ƙawar Ameenah ɗin tunda suka shigo idonta yana kanki ke bakiji alama ba?,"
Æata fuska Haleesat tayi dan kuwa sai yanzu ta gano abinda su Lailah keson ganar da ita cike da takaicin Æ™are mata kallon da aka ce Æ™awar Ameenah tayi ta ce "ni ina zan sani naje na saki baki ina karatu ashe ita tananan tana bina dana mujiya,"
Zaynerb tana cire hijjab É—in dake jikin ta take faÉ—in "ae shiyasa ma dana shigo ko cire hijjab É—in jikina banyiba yanzu duniya ta lalace mata ma bin mata suke Allah Yasa mu da ce kawai da ameen su duka suka amsa.
Afeefah da ƙarisowar ta gurin kenan hanunta ɗauke da ɗan tray ciki snacks da drinks ne.
Ajewa tayi a saman Glass center table ɗin dake a palon sannan ta ɗiba snacks ɗin a plate ta zauna a two sieter kusada Lailah tana faɗin "Jama'a ga Valentine's cooking fah idan akwai mai buƙata tunda dukanku ba mai boyfriend balle ayi mishi."
Afeefah ta tayi maganar tana kai kallonta ga Zaynerb dan taji mai zata ce, suma dai su Haleesat É—in kallonta suke dan jin abinda zata faÉ—a.
Ga mamakin su sai sukaji ta ce, "Eh akwai wanda muka haɗu dashi a social media munyi dashi gobe zaizo mu haɗu karku damu ba zan mishi yadda nake ma sauran ba," Zaynerb tayi maganar tana miƙewa ta zuba lemon abarba da kwakwa ɗin da Afeefah ta haɗa cikin mug sannan ta zauna tana shan juice ɗin.
Haleesat da maganar Zaynerb na saurayi ya bata mamaki ta buÉ—i baki ta ce "Saurayi kuma Zaynerb kodai wasa kike?,"
Zaynerb da dama can da biyu tayi maganar tai murmushi kana ta ce "a'a da gaske ne gobe ma zaizo idan Allah ya kaimu zaku ganshi."
"Allah ya kaimu cewar Lailah da ta É—auki remote control tana canza tasha zuwa korean drama [NO TURNING BACK ROMANCE].
A haka suka ci gaba da fira sama sama wanda yawanci Zaynerb ce mai janyosu da firan Yayinda da take ƙarewa Haleesat kallo tana nazarin ta da karantarta har can wajen shida na marece Momy Rafi'at ta dawo daga HOSPITAL dayake likitace babba ma dan kuwa har hospital gareta na Ƙashin kanta. {Mrs Mai ƙyau Pediatric Hospital}.
WANNAN KENAN
**
🅰ðŸ†ðŸ…¾ðŸ†„🅽🅳 9:20🅿🅼
Da dare Afeefah fitowar ta daga wanka kenan ta tsaya gaban dress mirror tana busar da doguwar sumar kanta da hand Drier saida ta busar da shi sannan ta nufi cloth set shiri tayi tsaf cikin kayan bacci riga fara mai taushi sai wando shima fari dogo kana ta ɗauki ribbons ta tufke gashin ta daya zubo mata har gadon baya, hula ta sa fara dayake ita ba ma'a bociyar sa kallabi bane, Saman doguwar softened stool ta zauna sannan ta ɗauki wayarta tana karanta Wani £nglish Novel.
Lailah ce ta shigo bedroom ɗin tana jan tsaki saman doguwar softened stool ta hangota a kwance ga waya a hannunta sai faman murmushi take ƙarisawa tayi ta zauna kusada ita.
Afeefah tana riƙe da waya tana zuba murmushi taji an wabce wayar, a firgice ta dubi Lailah dake sakin huci, malama bani wayata Lailah bata kulata ba ta koma ta zauna saman softened stool ɗin gefe tana dafe kanta.
Ganin haka yasa Afeefah tashi zaune tana kallon Lailah "what's wrong with you?", Afeefah ta tambaya Lailah lokacin da takai hannu goshinta da wuyanta tana so taji ko batajin daÉ—i ne Lailah bata kulata ba still.
Ganin haka yasa Afeefah ɗin dawowa kusa da ita ta zauna a ƙasa tana kallon ta a hankali ta kira sunan ta "Lailah!"
Kamar ba za ta kulata ba sai kuma a hankali Lailah ta É—ago tana kallon Afeefah amma har lokacin bata ce komai ba, cikin muryar kwantar da hankali Afeefah ta ce "Lailah pleased faÉ—amin meke damunki please Lailah tawa, Ajiyar zuciya Lailah ta sauke kana a hankali ganin yadda Afeefah duk tabi ta shiga damuwa da halin da take ciki.
Ckin murya mai sanyi kamar ba Lailah da Afeefah ta sani ba ta ce.
"ina cikin damuwa....
"Damuwa kuma?", Afeefah ta tambaya da sauri, girgiza kai Lailah tayi sannan ta ci gaba da cewa "ina cikin damuwa sosai, wallahi sister na rasa ya zanyi...
Shiru Afeefah tayi tana kallon ta ganin haka yasa Lailah ci gaba da faɗin "ina cikin damuwa guda biyu na farko akan family na kinga YaYa Maleek har yanzu ba'a san duniyar da yake ba gashi Daddy yaƙi sawa a nemo shi tunda ya bar gida har takai ta kawo ko maganar shi Daddy bayaso ayi mishi ga matsalar xixi ya kunno kai ta nace saita dawo gida gashi nayi nayi ta faɗamin abinda ke damunta taƙi ga shi ɗazu ɗazunnan munyi waya da Aunty Nailah faɗamin take wai zata dawo gida cuz sunyi rigima da mijinta, kuka fa ta kirani tanayi, A lokacin saina koma kamar ni ce YaYar ita kuma ƙanwar da kyar nasamu ta haƙura amma ta ce saita dawo gida gashi kinsan halin Daddy ba barinta zayyi ba tunda ga yadda tun farko yanayin auren nata ya kasance dama Daddy ba wani son auren yayi ba kin sani, ita kuma Aunty Nainarh munyi waya ita ma dai ba daɗi abin, wai dangin miji sun saka ta a gaba da maganar rashin haihuwa gashi ita kuma Momy ce matsalar Dan tun farko bata amince da Auren Aunty Nainarh ba, Toh kinji dai...
Lailah ta ƙarishe maganar tana mai jan dogon numfashi.
Tunda ta fara maganar Afeefah bata dakatar da ita ba saida taji tayi shiru.
Ajiyar zuciya Afeefah ta sauke tana kallon Lailah kallon mamaki dan kuwa gani take kamar wannan Lailah dake zaune a gabanta ba Lailah da ta sani bane, Lailah dai mace mai son kanta wacca bata damu da damuwar kowa ba sai nata kuma ba ruwanta da sha'anin kowa sai nata, Lailah da ake mata Kallon Haughty lady, Amma yau gata a gabanta tana faÉ—a mata damuwar wasu,Lallai.
Da wani ne ya faÉ—a mata wai cewa koda nan gaba ne Lailah zata damu da damuwar wani, ba zata yadda ba amma yau gashi taji kuma ta gani Lailah ce a gabanta tana koro mata damuwar wasu, Yaran Momy Rafi'at shida ne Abdulmaleek ne Babba, Sai masu bi mishi Nainarh nd Nailah twins ne, Sai kuma Haleesat wacca rana É—aya aka haifesu da Zaynerb, Haleesat da safe ita kuma Zaynerb da Yamma aka haifeta sai kuma Lailah mai bima Haleesat, Sai Zinaru Auta sakamakon taci sunan kakar su ne mahaifiyar Momy Rafi'at Yasa ake ce mata xixi Yaran Momy Rafi'at Ba wasu shekaru masu Yawane a tsakanin su ba Haleesat da Lailah shekara biyu ne a tsakanin su, suma sauran Yaran duk shekara biyu biyu ne a tsakanin su kuma ko wanne halin sa ya banbanta, especially ma Lailah da halinta yafi banbanta dana sauran Yayyinta ana cewa halin Momy Rafi'at tayo a wasu lokutan.