Sashe 5
Sarauniyar Kyau Takun Farko Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri Lailah ta ce "ni wallahi banma sanshi bah kema dai kinsan ba abinda yake haɗa ni da maza hasali ma tsoron su nake saboda namiji ba abin yarda bane, ki duba saboda namiji zaynerb ta koma wata kalar Rayuwa Wanda Farin ciki Yayi ƙaranci a ciki."
Shiru tayi tana tunani,ita ko Afeefah ta zuba mata ido tana kallon ta gaskiya Lailah ta faÉ—a wasu mazan abin tsoro ne tunda gashi a dalilin É—a namiji zaynerb ta faÉ—a mummunar hali amma ae ba duka aka haÉ—u aka zama É—aya ba.
"Oh ohoo Yes na ganoshi" Lailah ta faÉ—a tana bin Afeefah da kallon tuhuma...
"Kin gano shi wayeshi?". Kuma meyasa kikemin wannan kallon kamar nayi miki sata Afeefah ta faÉ—a cikin tsare gida.
"Bashi bane wannan guy É—in dana ganku É—azu wajen birthday É—in zahrah Lailah" Ta faÉ—a tana kallon Afeefah.
Sannan ta ci gaba da faÉ—in "wato idan na fahimta ya takura miki saikin bashi lambar ki shine kika bashi nawa kamar yadda kika saba ko?."
Shi kuma harda kira na da murya like a sweet... mtsshhooiii taja tsaki.
Ita dai Afeefah dariya kawai takeyi tana mamakin kaifin tunani irin na Lailah tanajin yadda Lailah ke ƙarewa sabbir cin mutunci.
"Kiyi dariya da kyau daga ke har shi saina koya muku hankali daga kaina bazai ƙara takurawa mata ba".
Lailah ta faÉ—a a kufule ganin yadda Afeefah ta mayar da ita abin dariya
Tsayawa Afeefah tayi da dariyar da takeyi tana kallon Lailah saikuma ta kuma fashewa da dariyar.
Tana nuna Lailah da yatsa Ta ce "kalleki yanzunnan kika gama cewa kina tsoron maza fa.
Saikuma kice zaki koya mishi hankali?". Shiru Lailah tayi ba ta ce komai ba sai Faman muzurai da takeyi da hura hanci 👃.
Ganin haka yasa Afeefah ta miƙa mata wayarta.
Duba ki gani na samo zazzafan dress ne, mai zafi fa,sosai zai taimakamin wajen shigata na gasa, Afeefah ta faɗa tana miƙawa Lailah wayar dan taga alamar kamar ranta ya baci.
Ko kallon wayar Lailah bata yiba ta miƙe zata bar ɗakin tana faɗin bani da Lokaci yanzu,amma wata gila gobe, dama dai kayan make-up ne toh wata ƙila na duba amma fah idan anci mugun sa'a.
Afeefah ba tace komai ba har Lailah ta fita. Ita ma tashi tayi ta fita, bedroom É—in Zaynerb ta wuce.
Saman sallaya ta hango ta da alama sallah takeyi dan haka bata ƙarisa shiga ba ta juya bedroom ɗinta tana mamakin halin Zaynerb wani lokacin tana abu kamar mai hankali wani lokacin kuma kamar mai taɓin ƙwaƙwalwa ko kuma mai shafin aljanu 👹
DAGA ALƘALAMIN {ð”—ð”¥ð”¢ ð”‘ð”žð”¦ð”«ð”žð”¯ð”¥ ð”Žð”¡â™¥}
Washe gari Afeefah kamar yadda ta saba bayan ta iddar da sallah tayi azkhar fita tayi, É—akin Zaynerb ta shiga ta tashe tayi sallah sannan ta shiga na Haleesat da Lailah ta tashe su.
Sannan Kitchen ta wuce acan ta sama Auntie sa'adah tana aikin haÉ—a breakfast dayake ainihin ma'aikatan gidan mata Biyu ummi da Elina da Suke Aikin haÉ—a recipe na Gidan sun Tafi Gida hutun shekara,basu riga sun dawo ba.
Gaisawa sukayi cikin mutunci kamar yadda suka saba.
Sannan Afeefah ta kama mata suka ci gaba da haÉ—a breakfast É—in domin Afeefah ta qware highly highly ta koya girki kala kala wajensu Elina da ummi,sannan kuma har makaranta na koyon girki suka shiga ita da Haleesat.
Ita dai Auntie sa'adah tana mamakin hali irin na Afeefah ganin yadda dukiyar mahaifin ta ko kuma yanayin gidansu baisa ta É—auki girman kai ta É—aurawa kanta ba.
Nisawa Auntie sa'adah tayi tana kallon Afeefah dake aikinta cike da qwarewa sannan ta fara kama kame irin dai tanaso Tayi magana batasan ta inda zata fara bah "uhnm ahmm nace bah",
Juyowa Afeefah tayi tana kallon Auntie sa'adah dake kama kame ta rasa abin cewa.
"A hankali ta ce Auntie sa'adah akwai Wani abu ne?", murmushi Auntie sa'adah tayi sannan ta ce "eh dama ina so naje ƙauye ne naga yarinya ta da kuma sauran jama`an ƙauye da Ahalina" sai kuma ta tsaya tana kallon Afeefah sannan ta ci gaba da cewa "kuma zan ɗan daɗe ban dawo ba shine nakeso a ɗan yiwa hajiya Rafi`atu magana a kan albashi na."
Cike da takaici Afeefah ta girgiza kanta tana mai mamakin hali irin na Momy Rafi'at ace house maid baza'a basu salary ba sai sun tambaya, Allah ma kaɗai yasan iya waɗanda tayi wa wannan halin, no wonder wani lokacin sai dai a nema ƴan aiki sama da ƙasa a rasa.
Nisawa tayi tana kallon Auntie sa'adah dattijuwar da ba za ta wuce shekaru arba'in ba.
Sannan a hankali ta ce "shikenan zuwa yaushe zaki tafi ?, Da sauri Auntie sa'adah ta ce "zuwa da yamma ne",Okay ba damuwa zan mata magana cewar Afeefah
Daganan ba wanda ya kuma cewa wani abu acikin su har suka kammala
Tuwon shikafa ne miyar wake sukayi da lemon abarba da kwakwa sannan sai meat balls and potato sauce da kuma health spinach mix da farfesun kayan ciki sai kunun gyada😘 e.t.c
Sai Afeefah tayi É—an wake mai rai da lafiya dan kuwa tace shi take jin yin breakfast dashi.
Jerewa sukayi a dinning table..
Afeefah ta kalla Auntie sa'adah dake shirin barin wajen ta ce "uhmm dama miye ma sunan garin naku ne?", juyowa Auntie sa'adah tayi tana kallon Afeefah da mamakin tambayar da tayi mata..
Ganin mamaki a fuskarta yasa Afeefah cewa "dama kawai na tambaya ne fah amma no problem".
Da sauri Auntie sa'adah ta ce "Jaji ne sunan garin." "JAJI " Afeefah ta maimaita a hankali tana tunanin a wani state ma yake.....
Kamar Auntie sa'adah tasan abinda take tunani ta ce "a kaduna garin yake".
Murmushi Afeefah tayi bata kuma cewa komai ba ta koma bedroom É—inta wanka tayi ta shirya cikin abaya dark green tayi rolling da mayafin abayar batayi make-up ba powder kawai ta shafa a kyayawar fuskarta sannan ta sa lip gloss a red lips É—in ta kana ta fito.
Afeefah matashiyar budurwa ce da bazata wuce shekaru ashirin zuwa da ɗaya ba a duniya, doguwa ce sosai highly gata akwai yalwar gashi har gadon baya yanayin fatar ta ita ba za'a kirata da fara ba, amma tafi ƙarfin a kirata da chocolate color ko Black beauty wata kalar fata gareta mai shinning gunin burgewa ga hancinta dogo mai tsini da yayi daidai da yanayin fuskarta bakinta ɗan ƙarami mai ɗauke da lips red gata da diri tabara kalla masha Allah, shalelen daddy wato MISTER MAI KYAU kenan, a hankali zamu tsunduma cikin wannan labari mai suna S⋆A⋆R⋆A⋆U⋆N⋆I⋆Y⋆A⋆R⋆♥︎K⋆Y⋆A⋆U⋆, domin jin wacece SARAUNIYAR nan, labari mai ɗauke da cin amana yaudara zamba cikin aminci chakwakiya hargitsi maƙirci danasani nishaɗantar wa game da zazzafar soyayya😜😜
A♥f♥e♥e♥f♥a♥h♥
Part ɗin mister mai ƙyau ta wuce kanta tsaye ta wuce bedroom ɗin sa knocking tayi.. "Yes come in"! Daga ciki aka bata amsa shiga tayi ciki akan Royal sofa ta sameshi zaune da al qur'ani mai girma a hannun shi da alama dai karatun Yakeyi ko kuma ya kammala, zama tayi akan carpet ta kwantar da kanta akan laps ɗinshi sannan cikin murya mai cike da shagwaɓa tace "daddy".
"Daddy na sabah*ul khairi!!
Murmushi daddy yayi sannan yace kin Tashi lafiya shalele na, "lafiya qlau daddy na" ta faɗa tana murmushin ƙaunar mahaifin nata.
Ɗan waigawa tayi tana dube dube, ganin haka yasa daddy faɗin lafiya kuwa me kike nema ne ?, Daddy wae Momy Rafi'at fa ta faɗa duk da tasan matar ba ƙaunar ta take ba amma matsayinta na matar daddynta ya kamata ta bata girman ta.
Tana part É—inta daddy ya bata amsa fuskar sa ba walwala, lura da Hakan da Afeefah tayi ne yasa ta canza topic É—in da faÉ—in "ah daddyna our breakfast is ready".
Ta faɗa tana murmushi ta ci gaba cewa a yau ƙarfe goma sha ɗaya na safe muke da lectures ni da Lailah" ta ƙarishe tana ɗaukar al qur'ani da daddy ya aje akan glass center table da ke a palon ta mayar dashi mazunin shi.
Sannan suka fito daga part ɗin nasa a Tare suna fira Cike da farin ciki kana kallon su kasan uba da ɗiyarsa ne wa'inda ba ƙaramin shaƙuwa bace tsakanin su.
Zaynerb suka samu a dinning room ɗin ita kaɗai tana kai Loma, tana hango daddy fara'ar fuskarta ta ƙaru da sauri ta ƙariso gurin tayi hugging ɗinshi sannan ta manna mishi sumba a gefan fuska tana dariya ta ce "good morning daddy".
Murmushi É—auke a fuskar daddy ya ce "morning daughter amma ya naga idanun ki sunyi jajur bakiyi bacci bane jiya hala, nifa banaso kina takura kanki da karatu fa,ki dinga bawa kanki hutu kinji É—iyata"..
Murmushin da yafi kama da na yaƙe zaynerb tayi sannan ta ce "eh toh dayake muna da exam yaune" ta faɗa a gajarce tana komawa ta zauna idonta na kan Afeefah dake serving daddy addu'a take a ranta Allah yasa kar Afeefah ta tona mata asiri a gurin daddy, tunda baisan tana harkar shayashaye ba.
Aikuwa dai addu'ar ta bata amsu ba dan kuwa gyaran muryar Afeefah taji tana faÉ—in "a dai dinga jin tsoron Allah a komai please."
Bata kulata ba ta ci gaba da cin breakfast É—in ta.
Lailah ce ta ƙariso gurin tana ɓata fuska da alama tashin ta akayi tana bacci bayanta Haleesat ce tayi shirin ta cikin english gown marron color ta ɗaura hula akanta dogon gashin kanta ya fito dayake hular rigar jikinta ne bata rufe gashin ba fuskarta ba make-up sai lip gloss.
ita kuma Lailah sanye take cikin abaya peach color wanda yayi daidai da kalar fatar ta, ta yafa veil ɗin abayar a akanta fuskar nan tasha heavy light make-up ta ƙarisa gurin daddy ta rungumeshi ta baya ta manna mishi sumba a gefan fuska tana faɗin "good morning Lovely dad!."
"Morning daughter how far?".
I'm fine daddy ta faɗa tana zama a kusada shi ƙarisowa gurin ita ma Haleesat tayi tana murmushi take faɗin "good morning Daddynmu".
Murmushi Daddy Yayi yana kallonta sannan shima Ya ce "Morning daughter how are You?,am okay daddy ta faÉ—a tana zama Kusada da Zaynerb.