Sashe 95
Samarin Shaho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hakan ya sa yadan ji dama dama har da cewa sure!! gaskiya ne i wll just try now...
Bata sake kallon sa ba ya shiga shan shayin a hankali yana satan kallon ta..
mahfud yaji dadi yace toh shikenan ai kema sai ki dauka kisha wannan ni zan hada nawa tace noooo hero bari kawai,zo nan ka zauna ta dan jawo sa...
yana zama ta shiga lallaba sa tana petting dinsa cikin salo"cewar ta ita ta isa tana kusa yaje ya hade shayi da kansa?..anan sai ta jawo tea cup din ta sa tea spoon dan dai dai ta soma bashi a baki kamar bata san da mutum agefen ta ba..
Cikin kulawa take bashi kamar jinjirin da ake kafafa kafa da shi shiko mahfud ya sakankance abun sa sai karba yake yana mata surutu.
tsaban takaicin su ya sa yazeed ya sake rike shayin yayi shiru ji yake kamar wuta ake hurawa akirjin sa..
haka suka kammala duka zauna hira kadan kadan ake wanda yake dada sa yazeed wani hali kiris ya rage yayi bursting as early as 7.40 sai ga sallamr hjiy billy
daga gefen sarahn mahfud ya mike tsaye ya taro ta da murmushi
ta amsa shi kam amma hankalin ta nakan sarah ganin bata ko kalle ta ba ya sa ta maida kallon wajen danta taga ya yake ciki..
bayan sun gaisa dukan su,...tace ma mahfud yaje wajen doctor ya jiyo mata kan maganan ciwon
Taasan doc baizo ba tukunna amma tana mugun son ta samu lokacin da sata ma sarahn magana akan yazeed..
yana tashi zai fita itama sarahn ta mike zata bishi...
haushi ne ya turke hjy billy amma sai ta rufe da murnushi tace "ina zakije kuma yata ,comn dawo nan ai yanzu zai dawo ko?
tana shirin kawo bori ya dan zare mata ido yayi mata alaman ta zauna yana zuwa..
Yana fita ta dan ja tsuka cikin ciki...ko zama batayi ba hjiy billy ta hatsaka ta hada da haushin kininibin data ke musu tun jiyan tace sannun ki gimbiya hamshakiya burin ki ya cika kin wargaza min yaya na hankalin ki ya kwanta " toh ta Allah ba naki ba ba abunda kika isa kiyi wanda Allah bai yi ba...
shikam yazeed lumshe idanun sa yayi baya son mum dinsa ta rika overacting amma sam bata ji..
wani irin sanyin kallo sarah tabita da shi mai shake da hararar sama da kasa..tace ohh mumy dama kin sanni ne?uffff Ai ban sani ba..
Hjy billy Tace com shut up sarah..don na nuna bamu sanki ba dosnt mean anything in gaya mikii....kema kinsan sabida yazeed zan sararar wallhy da tuni kinsan kin shiga rayuwar yayan bilkisu,yau da sai na nuna miki ni uwace ma mahfud din dakike gadara da shi nonsense..
"ko alaman damuwa bata nuna ba sai ma ta nemi waje ta zauna kafin tace "to ni ina ruwa na,
dan baki san ni ba ai ke kika dama wannan duk ke ta shafa mum..u don't know me i just dont care huhh..!!
"Ni dama Ba damuwa ta nazo inda kike ba inan nan ne kawai dan shi...so suck it up kuji dakan ku naji da nawa ni bana son hayaniya pls..
baki abude hjy billy tace "Iyyye ,sarah bukar mani kike fadi ma hakan how dare you?
Ta daka mata tsawa cikin haushiN rainin ta
abun ya ishe sarahn duk dama batayi tsammanin jin haka da gare ta ba..amma its seems like hajy billy ta gama rufe idanun ta sosai danta kawai ta ke ji
"nan sarahn ta mike tsaye tace"ohh mum pls duk abunda kikayi da rayuwar ki anan damuwar ki ne idan kina ganin akwai abunda zaki iya min sai kijira mijina ya shigo kiyi agaban sa
kasa kasa tace Wannan ai munafunci da ruwan ciki har ana ikirarin da ashe ma tsoron sa ake ji..to ni bana tsoron kowa sai Allah.
A zuciye ta hatsala ta sake daka tsawar ...sarah bukar....!!!
Da Dagon murya sarahn ta maida tace mata and... Lingard mum...dont you eva forget that.. kaiwa nan ta fice tare da bankade musu kofar dakin sautin tsakin ta ya gauraye su duka
mamaki da haushi gaba daya ya sa ta shaking ta juto zatayo magana yazeed ya ce mum pls stop it..
u just overacted meyasa zaki daura mata wani laifin kuma bayan yafiyatta nake nema mum i was the one who offended sarah why are you insulting her
A hatsale Tace an zage ta ita din waye"duk ta dalilin ta ka shiga wannan halin wai shin baka ganin kanka ne..u almost die here i just cant stand her anymore ita ta jawo duk wannan masifan ..
yace enough mum i love her idan kina fadan haka bana jin dadi pls relax ki rika lallaba ta kinji mum,bana so kina takura mata she might just get upset bana son ranta ya baci dani again.
tsaki hajiya billy ta ja cike da jin haushi tana bambami,
Daurewa yayo ya sauko ya shiga lallabata da cewar ta yo hakuri akan sarah..yace "insha Allah ma yau zamu koma gida achan zanfi samun daman gaya mata abunda ke raina emm..
Cikin haka sai gasu sun dawo tare wani uban hararar kasa kasa suka sauke ma juna da hjy billyn.
Zaman lokaci kadan yayi yana musu bayani abunda likita yace nan sarahn ta tada masa hankali sai dai yakaita ta ci abinci ita yunwa take ji.
Gaba daya sai da ta kular da su hjiya billy ji take kamar ta kashe sarah ta huta.
itAko sarahn asali bata da niyyar shiga damuwar su amma ganin take taken hjy billy yasa ta daura dammaran cewa bata isa ta sake shiga rayuwar ta ba...
haka suka fice daga asibitin tun safiyar bata bar sa kuma ya dawo ba sai chn yamma..
har sun sauya kaya
Hannnun ta sarkafe ana shi suka shigo,
lokacin yazeed ya daga hankalin sa don baiya iya danne wa gaban mum dinsa
tunanin sa idan suka kebe me suke yi? Meyasa kuma suka dade haka ina suka je...
Sai ya kasa zama gashi sarahn ta hana mahfud sakat bai samu damar ko amsa wayar su ba,...
Wani irin kallon da hjy billy ta bishi da shi ya sa shi jin wani rin..
Irin matar ka tazo zaka bar min dana asibiti kayi gaba ko
tsaf sarahn ta karance ta sai ta hana sa amsa zancen ita ta tare da bada hakurin ai ita ta jawo suka dauko lokaCi
With all her silly excusess tsaban haushi yasa hjiya billy ta kasa karasa sauraran ta tace suje ciki ma an sallame su.
Anan ya koma gefen ta yana dada bata baki ba har suka Tattara suka bar asibitin..
Ko da suka isa gidan hjiya billy anan site din mahfud aka ajiye sarah shikuma yazeed yana one room dinsa nan inda ya taso..
Bayan shigewar sarah chan site din ,suna zaune su uku tare da yazeed take kawo korafi ma mahfud akan ta lura sarahn bazata barsa ya lura da dan uwan sa.
Haka kawai ta murda maganan da cewa ai don bata cikin hankalin ta sosai ne da baza ma ta takura masa ba..
Sam baiji dadin yadda take nunawa cikin salo kan cewa ya fi bada hankali kan matar sa akan dan uwan sa ba..
Da haka ta sa shi ya mata alkwarin zama anan dakin yana lura da yazeed har sai sun shawo kan matsalan sa tare
Sai ta dada zulmasa da cewa ai yazeed har yanzu bai fada mata musabbabin ciwon sa ba sabida haka ya zauna da shi kusa wa takila idan yana yawa sauraran sa zasu fahimci juna.
Haka akayi mahfud ya tare dakin da yazeed yake yana kulawa da shi ita kuwa sarah tana chan site din ita kadai.
Kwana biyu da dawowar su daga asibiti abun ya soma damun sarahn.
"Don kuwa boro boro hjy billy take gwada mata ai mahfud danta ne sabida haka duk abunda taga daman yi da shi zatayi
Anan kuma da shike sama sama yakanje dakin sarah ya duba ta kullum sai ya lallabata ta bashi uzuri tun abu na sauki har ya dawo basu samun lokacin su kebe idan ya shigo dakin niki niki abaya yazeed zai biyosa kuma bazai taba fita ba sai ya sa shi agaba sun tafi.
Ko da sarah tayi zuciya wata rana ta fara binsa dakin yazeed din haka hjy billy zata sa ido itama ta hana mahfud din zama cikin su da aike aike .
Har sarah ta gaji ta dena ma zuwa dakin nasu
Dadi yazeed yake ji sosai aransa dayaga ya raba su koma yaya ne hankalin sa ya dan kwanta da kishin da suke daga masa na kwana biyu..
Shi da mum dinsa agefe ba irin shirin da basu yi ba ta yadda yazeed zai yi ma sarahn magana agama komai amma rashin samun fuska daga wajen sarah ya hana sa aiyawatarwa.
Duk abun duniya ya dame ta sosai ta dago nifin su....wato an tsame ta ana so arabata da mijin ta karfi da yaji....
"Tasha tambayar mahfud meye asalin musabbabin ciwon yazeed shima same labarin daya bashi shiyake fada mata
Duk dama ta sha mamakin kasncewar ciwon sa akanta ne amma ko kadan bai dame ta bare ta daga kai..
Damuwarta halayen da hjy billy take yi gaba daya ta kasa gane me manufar su da boye maganan ma mahfud...
har yau kwana shida da dawowar su daga asibiti bata gane komai ba ga laulayi na cinta kadan kadan wani bin har ta ci ta kare bazata ga idon mijin ta ba..
Ranar da abun ya ishe ta as early as 5.46 bayan ta idar da sallahr asubahi ko zama batayi ba ta dauro wanka ta zauna ta shiga tsara simple make up akan short milk colour nitien ta mai shegen kyau da tsari
Tsaf ta shirya kanta kamar mai shirin shiga first nite
Ta feshe ko ina da turare..
Korafi ne tam ranta domin hankalin ta ya fara karkata da barin gidan
Sai ta dauko wayarta ta tura masa sakon cewa bata da lpya yazo yanzu ta koma ta zauna gaban mirror tana kan lailaya kanta.