← Book details Samarin Shaho Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 103

Sashe 36

Samarin Shaho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta shagwabe ta karaso daf da shi fuska ba yabo ba fallasa ya sauke mata ligh kiss akn lips din ta yace my baby, na dauka ai bazaki taba tashi ba malalaciya kawai..

Murmushi tayi kawai tana nokewa Acikin sa"irin ai da ni malaviya ce bazan kai ka..

amma sai dai sam ta mance abubuwa dayawa da suka faru kuma so take dan dole ta tuno su...

Haka ya taimaka mata ta shirya,chan data ga bazata iya hakuri ba tace yazeeeed? Ya ce yes"

sai ta dan dube cikin idon sa "Did we talk about someone yestade?..

I mean Lokacin da muka sha wine sai nake ji kamar nafadaa maka wani abu...
Ya dan ja karamin tsaki yace wani abu kamar me safeenah...
Ai dont get you...

Tayi dan shiru tace nothing,daga bisani tace amma ai na gaya maka sarah ....

Ya juyo a hatsale yace ok enough now ya isa haka safeenah

Im tired of hearing that name haba da Allah..

Ganin ya harzuka yasa ta mike tsaye itama tace but im feeling like we talked about her jiyan nan ko ba haka bane

Daure fuska yayi yana binta da kallon bacin rai amma baice komai ba..

Ta gama daukawo duk don baison su sake dago zancen sarahn ne bata san baya son zancen yayi nisa bane bare ya bata xpresion din sunyi maganan..

Yace"ni zan tafi office safeenah..kema u shud get going goodluck..

Tasan yayi fushi sai ta riko sa da karfi ,y buge hannun nata ya fincike ya jiyo yace look girl, kije kiyi abunda ke gaban ki,ki yake ni.. when you stop bringing up issure about sarah we can continue this convesration

Buge hannun ta yayi da karfi yayi waje abunsa..

Hankalin ta duk sai ya tashi gashi har yanzu achan kasar zuciyar ta tana jin kamar ta gaya masa amma with what he did now sai ta fara blaming kanta again..

Shikam Fitar sa ke da wuya ya soma sarrafa yadda zaiyi aikin sa

Lokacin da safeenahn ta zo office din babu file a wajen ta sai fake din dake gida..

Shima yana da masu masa aiki so Yana lura da wanda aka sa ya sato na sarahn ya ajiye mata wani ba wani bane illa cleaner offishin ta,

da shike bata hantarar su sai da ya tabbata yaga ta shigo da file din ta ajiye kan desk sai ya shigo wai zaiyi aiki sai ya samu daman ce mata matar sa ba lpya shiyasa baizo da wuri..

Ita kuwa sarkin tausayi ta rinka bashi baki, sannan ta fice waje don yagama..

Tana fita aka dinga kwala ma wayar ta kira nunber ne, ya dauke yace mata ta zo waje tayi wrong parking..she cundt belive it yasa ta sauka don ta gane ma idon ta..

Shiku ma anan ya dauki file din yayi exchanging dana safeenah ya fice abunsa

Koda ta kai waje tayi tambayar duniya amma ba aga wanda ya kira layin ta ba haka ta dawo..

Gashi an kira su meeting din gaggawa a sama wanda duk shirin yazeed
Don ya ja hankalin safeenahn itama

So Offishin safeenahn is Clear ba kowa sabida haka cleaner ya zo ya ajiye a inda suka umarce sa yayi waje..

Yana fita yazeed ya zo ya dauka photocopy. machine din shima yayi zak zak ya hada,fake ya yayi sealing dinsa kamar yadda suma suka tura mata sai ya dauki original copy ya tafi da shi cikin cardboard dinsa ya ajiye kafin yaje meeting din..

Anan aka kammala komai cikin Sauki yazeed shika dai yasan meke aukowa.

Safeenah da hajya asmau da mrs ruth duniyar su tayi haske da suka ga file din amma basu ko lura da ba original papers bane don wasu ma babu stamp ajiki bai fito ba,amma basu lura ba

Suna nan sun dauka sarah na aiki akan blue file ne kadai...

"Amma duk da hakan Don su tabbatar sai da suka aika aka gano musu sannan suma suka leka suka duba da kansu suka gani ehhh blue file ne a gaban ta..

Safeenah kuwa bata da damuwa duk dama tasan yazeed na fushi da ita Amma samun red file yasa ta sa aranta kwananan ma zata mallake sa inta ci gasa so is better ta kyale sa tayi concentrating

Sai chan Washe gari da yamma liss..
Ya shigo building din straight ya shiga ofisshin sarah...

Wanda ya bata mamaki sosai..

Ta mike ta gaishe sa a ladabce fuska ba yabo ba fallasa,nan ya dire mata asalin original file din ta yace mata daga ministry yake yana so ta fara aiki akan wannan file din kafin ta daura da wancen.

Batayi musu ba ta karba a hannun sa ta duba taga ni,she got intrested sabida yawancin layin aikin ta ne aciki,

Cikin iya tsara magana ya nuna mata muhimmancin yin aikin ta asirrin ce,as a professional advice.

Sosai take ganin burgewan sa yanzu kam afili

Sai tayi masa godiya ta fara aikin akan asalin file din ta akan lokaci ba tare da ta sanar da kowa ba..

Haka kawai jikin ta yake bata maybe akwai dalilin daya sa ya bata advice din tayi abubuwan ta assirii..

Daga wannan rana bata sake ganin sa,haka kowa ma ya dauke zafi aikin kawai suke .

Tsaban yadda safeenah ta ke shan lecture da training yasa ta sa rai matuka akan lashe gasar nan,gani take kamar anyi an gama kawai..

Har Sati biyu chas ya cika,

Wankan ranar da ban ne,
Don musamman ummah tayi sadaka da sassaafe domin yarta sarahn tare sa mata adduar sa'a

All black duka akace su sa,
Yau din light make up tayi mai dauke numfashi sai ta sa multi colour veil tayi kyakywar rolling da shi..
Sosai tayi kyau..

Haka itama safeenah da ke gilgil don har make up artist aka kira ta tsaka mata wanka a yau...

Sarahn ma ta riga su isowa sabida haka basu ga dame ta zo ba..

Itakam da shike bata sn komai ba duka file din guda biyu tayi mastering dinsu ta yi arranging din presntation din kowanne a computer ta..

Ga waje ya cika makil da staff da officials da sauran mutanen dake zageya da organisation din ga manyan manyan businesa men ready to share their deals da sabbin investors..

Sai washe washen hakora ms ruth da hajiya asmau suke yau burinsu zai cika sarah zata sha kunya safeenah zata burge kowa..

Don abun ya tafi musu dai dai haka suka nace
Aka sa sarah a farko..

Sabida idan taje tayi kwaben ta ta gama,sai ace safeenaH ta zo tayi wanda ya fi nata armashi domin ta lashe gasar..

Isowar mr persident da iyalansa aka mike tsaye..
A zahirin gskiya leke take ko zata gan sa don ta san dole ne yau yazo nan din

ai kuwa sai gashi abunda bata taba ganin sa da shi ba "...wato jumfa yasha dark brown wanda ya matukar ba ma kyan sa wani sabon kyaun...

Theres no daubt that kowa ya kalle sa ne out of admiration

Sai ta tabe baki,tunanin ta kawai don kwana biyu bata gansa bane and then she feel hes kind to her..

Safeena kam kasa hakuri tayi ta shiga masa ta ido, anan ya dauke kai ya daure fuska amma bata damu ba sai ma sai ta shiga sakawa aranta cewa yau ita zata bata wannan haddaden wankan ranta fal ta zauna

Nan aka soma Jawabi akayo komai cikin nasara kamar yadda aka saba..

Aka kuma basu award dukan su biyu na participating,don da ma sai ka cika ake kaika wannan matsayi..

Bayan ana danyi refrshment nan aka cire haske a hall din gaba daya sai babban majigi dake haskaka wa

kowa na kallon rubutu bororo bororo daga lungu da sakon hall din

Manyar manyar judges ne a teburin gaban
Don haka aka fara kirar sarah bukar ..

Gaba daya sai taji bugun zuciya sai ta lumshe ido tana tuno da maganganun ummahn ta nacewa kar ta karaya tana tare da cin nasara...

Daman ummahn tace zata zo nan din don haka ta bude idanun ta a hankali ko zata ganta amma ko sa ta sauke su suka hade waje daya da yazeed

Ba tan tama tasan sun kalle juna ta wani irin siga sai ya bata murmuahin mai dauke da Karfin gwiwa...

Ta dada lumshe ido for the first time fuskan mahfud ta gano yana murmushi...

Kawai sai ta haura kan step din ta shiga hade haden projctor da nata programe din

Lokaci guda ta gabatar da kanta cikin nitsuwa da kwarjini.

Wasu kam ma fuskan nata kawai suke kallo ayayin da take bayanin ta na gabatarwa

Tana kammalwa aka bata oder ta gabatar da file 5b wanda dama shi ne red dn

Su mrs ruth Wani shuuumin murmushi suke sakar ma juna su irin this is the moment..

Gani suke lokacin faduwar sarah ta kama

A take safeenah ta soma gaggayra jikin ta tana lura da make up din ta tana jiran ta ji anyi blastering din sarahn akan stage sai ita taje ta bada show.

Anan ita kuwa sarah ta bude file 5b ta shiga asalin shirin wanda ya matukar razana mutane uku anan,

It took them time to assimilate the shock..

Da wuri mrs ruth ta zaga wajen masu electric ko za'a san me za'ayi a hana ta karasawa amma ina it was late

Safeenah mrs ruth da hajiya asma haka suka zuna suka kalle sarah tana gabatar da presentation din red file din nan tassss cikin kwarewa da iyawa..
It was a horor movie for them...

Har wani rawan jiki safeenah keyi idanun ta sunkada sunyi jajir
But how coul dis be?

Sarah ko bata ma san me ake ciki ba gashi Har ana mata tambayayoyi masu zafi tana bada profeSsional responds
Abunda da ya dada burgewa shine akwai grouo din company mai karfi da basu taba sa hannu ma wrha winner ba amma sai gashi yau sune gaba wajen gwaji ma sarahn..

Sosai ta kayatar..amma sai tasha mamakin da ba a bukace tayi dayan file din ba akace ta sauka

Anan aka hada file din ta aka buga,
Sai aka fara kiran sunan safeenah moh,...
Wato an kira suna yakai sau uku sannan ta mike a matikar tsorace ga idanun ta sun ciko harkar da kwalla..
Chapter 36 · 0% Book details