← Book details Samarin Shaho Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 103

Sashe 86

Samarin Shaho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai ya rufe mata shi da murmushi ma sanyi yace da sauki. ...

Shabnam na lura da duk conversation din da sukayi a zuciyan su anan da duk wani motsin da suke yi na reaction da idanun su

Tsaban haushin su ya sa ta boye nata gaisuwan sai ta tsaya daga gefe kamar tana jin kunya while bakin kishi ke bin hanyoyin jinin ta..

Grannyn ce ta lura da shirun nata ta jawo ta ita ke fada masa yanayin yadda ta damu da zu ta jawo ta kusa da shi..

Tace gashi nan ai ba abunda ya same sa ta shafa kanta cike da kulawa

Mood dinta kawai ya karaance yayi Murnushi ya dan riko hannun ta yace ok , Am fine now ki dena damun kanki ko...ta sake murmushi cike da blush ta gyada kai..

ita dai granny bata san ya zata fidda wannan case din ba..

Da cahn ta dauka zuciyan yarinta ke saka shabnam tunanin soyayya da auren mahfud

Amma yanzu tana kallon real true feelings a idanun ta

Anan aka sallame su suka koma gida

Dan maganar da sukayi asiibitin ya sa shabnam ta dawo da karfin gwiwar ta atleast ai yasan ta damu da shi sosai yanzu kam

Ahaka suka zauna site dinsa suna kula da shi har lokaci ya dan ja..

Shi dai idanun sa na kan sarahn da shike ma ya gama karantar halin da ta shiga ciki fiye da yadda kowa zai iya gani.....

Haka aka dauki kwana biyu ana jigilan kula da shi duk dama ya riga ya mike tarwal ba abunda ya nuna na ciwo ajikin sa..

Dad din sa ya sa ya dan hakura da fita amma sam yaki, zaije aiki kam amma baya dadewa zai dawo..

Anan kwana biyu su ka shiga ta amali wajen rige rigen zuwa masa gaisuwan ya jiki da safe..ko sarahn ta riga zuwa ko ta zo ta samo shabnam..

Yau ana saura kwana guda iyayen sahbnam su zo gaba daya da haushin kanta ta tashi bare aje ga kowa..

Tunda ta tashi akan gado bata fito ba bare tayi murmushi..

Granny tayi har ta gaji ta kyale ta..
Ta sani sarai akan maganan tafiyar ne take fushi amma shabnam bata fito fili ta fadi damuwar ta na asali ba bayadda ta iya.

Ita kuwa shabnam yau ta yanke hukuncin yin hakan amma tsoro fargaba da bugun zuciya ke damun ta ba akan komai ba sai akan yadda mahfud zai dauki maganan inyaji.

Indai akan sarah ne, gani take bata isa ta hana ta zama da wanda take kauna ba besides ahe ready to do anything don ta mallake mahfud da familyn sa.

Anan bayan ta kammala plan din ta sai ta fito yammah ne dab lokacin dawowar sa....

Daga saman bene dake hango parking space sarah ta hango sa ya sauko a mota,.. farin ciki ne ya mamaye ta sai tayi sauri ta dauko foam ballon rod dake wajen wanda take wasa da shi bayan ta kammala bitan ta,wato abun kumfa ne da ake hurowa sai yayi manyan balls yana sauka da kansa zuwa kasa kamar snow ball ko kumfar omo..

Tana tahowa ta tsaya daff inda zai bi daga sama ta huro su da yawa sukayi manya da kananan balls masu kyau
Cike da so da kauna Ta hure wajen sa
Tun daga saman suka yi flying all over the place bai hankara ba har gefen kuncin sa.

Dama yana taba abu zai fashe cike da mamaki ya dan shafe gefen cheek dinsa ya daga kai sai ya hango ta...

suna hade ido da abun a hannun ta take waving dinsa tana murmushi mai sace zuciya gaba daya balls din suka dada saukowa akansa beautifully...

" kallon ta yake cikin yanayin kauna Lokaci guda ta sake sace komai na shi,ji yake a duniya don shi kawai akayi ta.

Dan karamin murmushi yayi ya mata alaman i love you in 143 da yatsun sa da kuma shape din heart,itama tayi d same bata hankara ba sai taga yayi blowing kiss a iska tayi dan dariya ta cafke lokaci guda kuma ta boye fuskan sa ta juya masa baya tana dariya..

Abun yayi masa dadi He wass so in love and happy da sauri ya shigo don ya hauro ya same ta..

Shabnam da ke zaman jiran sa ganin bayan sa kawai tayi yana haurawA chan saman benen ta steps

Cikin mamaki Sai ta taho itama ta shiga bin bayan sa..

Itako sarah tana kan leken sa she tot da ta juya masa bayan yana nan wajen ne.
Har zata juyo sai suka ci karo da shi...
Mamakin ta ta ke boyewa da dan karamar Dariya ta danyi ta sunkuyar da kanta "yace ina abun yake nima abani na rama..

Cike da jin kunyar sa tace babu, ni ka je ka huta karatu zanyi...

Abun na burge sa yau sarah bata so ta hade ido da shi sai sunkuyar da kai ta ke..

Haka ta rabe jikin sa ta zauna kan chair dake wajen ta jawo qur'anin ta tana dubawa shiru amma ta kasa yi inda zai ji...haka kawai taji kunya ya kamata ..

Sai ya dawo ya zauna gaban ta cike da tsokana yace sarah bazaki kalle ni bane, nima karatun zanyi? Tace ah a, kaje ka huta baka da lpya..

Yana matukar son shwagabm nata sai ya marairace yace i har ana so na tafi to ayi karatun nan naji...

Bata so ba amma haka ta daure ta nuna masa zata iya " ya dawo daf da chair din datake zaune...a hankali ta soma karanta suratul Qalam...aya daya zuwa biyu sai ya sa nashi qira'ar suna yi tare,tun tana jin nauyin sweet and melting voice din nasa har ta sake suka bada rthym daya suna yi...

bayan sun kai atop ya dube ta cike da shaukin so yace,i cant wait to live uptill the rest of my life with you... i love you very much sarah ure my life..

Nan suka tsaya kallon juna

Shab na daga nan bakin door kusa da sun lura da kyuw ma da zasu ganta amma gaba daya hankalin su na wajen juna..

Hawayen ta ta share ta juya tana tahowa tace babu amfanin na fada ma mahfud abunda ke raina..
Amma dole ne na fada inda za abi min hakki na.
I love him so much and is not my foult...cike da wannan zuciyar ta wuce part din granny.

Nan kuma sarah ta rako sa har shashen sa suna dan hirar soyayya kadan kafin tayi excusing dinsa ta fito..

granny na zaune tana shirya kayan qamshi sai ga shabnam..

Yadda ta zauna a sanyaye ya sanar ma granny ba lpya ba amma sai ta share ta da cewa my princess sai yanzu kiga dama zuwan waje na ko marmarin zaki tafi ki barni ne haka"

Tana shiru tunani suke cunkushe mata rai...tana jin granyn na teasing din mata akan tafiyar gobe

Chan kawai sai ta sa mata kuka cikin bori...tace ni ba inda zanje granny i wanna stay here forever....

Grnny ta juyo tace what?Duk abunda take yi ta bari ta zo ta zauna daf da ita tace shabnam?meke damun ki ne pls talk to me kwana biyu ina lura dake meke damun ki....

fargaba ya sa ta dago zatayo magana granny tace uhm uhmm dont tell me akan maganna tafiyar ki ne kike kuka, ba shi bane i want you to tell me whats bothering you..ko ance miki ban gane ki ba ne..

Jin haka ya sa ta yi tunanin fada kawai ta huta tinda grannyn ma ta dan sani,tace granny bana so na tafin ne.and theres is also somthing i want to tell you
grnny bata amsa ba amam tayi mata kallon go ahead

Tace Emmmm emm granny..kina ganin mahfud zai aure ni?ta marairaice gwanin tausayi

Waje granny ta zaro ido ta kalle ta Duk dama ta sani amma sai taji mamaki..how bad it is ?
Yanzu kam Tasan son mahfud ya rike zuciyan shabnam..

Sai tace ban fahimce ki ba? Dama kuna ...

tayi saurin tsare granyn da cewa no babu wannan" he dint know anything yet sai dai idan ta reaction dina ya gane..

sai ta langwame wuya cike da yarinta tace ina son shi granny tun ba yanzu ba i swear i wanna be his wife...pls help me grannny

i really love mahfud ta riko hannun ta dam dam ta sakalce mata fuska ..

Cike da damuwa granny ta kalle ta hannun ta sa tana shafe gefen fuskan ta don ta danji sauki sauki...ta lura sam bata cikin right senses din ta..
Gaba daya ta sa damuwar abu aranta sosai

A nitse granny tace if i understand you,shine dama kina son mahfud amma shi mahfud bai sani ba And you want marriage now shabnam?

Ta dago tare da gyada kanta seriously..yace yess granny

Sauke ajiyan zuciya granny tayi tace"look child, is not a crime to love somone... amma ai da tun da kika fara da kin sanar da shi ko ni zan iya gaya masa....

but right now shab mahfud has brot somene to us and he loved her..tun kafin granny ta karashe ta fashe da kuka tana girgiza kai alaman bata so taji

Cikin shesheka take cewa granny shikenan bazaki taimaka min ba..pls help me granny wallhy ina son shi,i wanna be with him for life...pls granny....please..kunnen ta ta rufe da hannayen ta
She just dont wanna think about sarah,ita dai kanta kawai ta sani....

"A hankali granny ta jawo ta jikin ta ta shiga rarrashin ta cike da tausayi batare da tace komai ba...

Kuka ta shekewa ita kam ba ji tana rokin granny ta taimaka mata ta auri mahfud ita lallai shi take so

haka granny tayi calming din ta ta zaunar da ita anan din na dan wani lokaci kafin sai ta tashi ta fice don ta samu daman tunani akan lamarin don sosai tausayin shabnam ya kama ranta.

This girl thats alwys happy and giggling yau ita ce ta birkice gaba daya cikin radadin so...?

She knew she have to do something dole nema ta samu ganawa da mahfud akan shabnam..
#surayyahms

*#FARGABA*
Chapter 86 · 0% Book details