Sashe 68
Samarin Shaho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da kyar ta daure ta riko hannun ummahn ta shiga bata labarin,tun ranar da ta sha giya ta fada ma mahfud sirrin su.. Da duk abunda ke tafiya tsakanin su ayanzun
Toh data zo kan labarin yazeed ne aka samu mtsalan ta so tafada zak zak yadda komai ya faru amma ganin heartbreak da tashin hankalin da ya riga ya bayyana akan fuskan ummah ya sa ta rage gaskiyan nata akan yazeed sai ta fadi shawaran data yanke musu..
Jikib ummah yayi sanyi da jin duk wannnan labari..
Tabbasss ta so mahfud niyyar ta ko da sarah bata fidda shi a miji ba zata sa ta tayi mata biyayya ta aure sa..
Amma jin ya san sirrin su ya sa ta shiga halin rudani itama"
Amma ai ya dade da sani shine ya rike bai taba nuna wa ba?
Cikin wannan nazarin ta dago ta tanbaye sarah
Sarahn kuwa idanun ta sun riga sun rufe sai ta ke kawo ma ummah nata tunanin a ganin ta tasan tayi musu kuskure kuma wannan kuskure shi zai rabata da auren mahfud ..
Ta nun ama umma tana tsoro din bata san ya zai kasance wata rana idan ya aure ta ba..
Da wayannan reasons din ta cusa ma ummah fargaban abin da zaije ya dawo akan mahfud..
Ummah Tayi bakin ciki matuka kuma tayi ma sarahn masifa wanda bata taba mata ba, don sosai tayi kukan jin abubuwa dayawa kamar shan giyar da ta taba yi da kebewar da take yi da namiji da sunan soyayya.
But She was left with no choice kawai sai ta sa albarka ma auren su da yazeed din...
Itama don ta huta
Tun daga wannan lokaci ummah sai ta shiga wani halin bakin ciki,..
Da shiru shiru tunani dayawa suna zagowa aranta
Meyasa har yau bata ji kamar mahfud ba shi bane mijin saranh ta..
Ita kuwa sarag Bayan samun fahimtar juna da sukayi da ummah sai ta sanar masa da cewa a shirye suke da ayi auren..
Har da murnan sa da dada bata alkwarin sa cike da son ya kauce damuwar da yake ji a muryan ta..
Sai yace mata insha Allahu jibi zasu zo da iyayeyn sa ayi maganan auren.
Yanzu gaba daya tunanin ta yadda zata kare musu ne da mahfud
Amma tasan dole ne ta gaya masa a cikin daren nan kar ma wani abu ya rude ta ta sauya tunani
So tun yana shigowa gari inda netwk yayi karfi yake ganin sakon text din ta alaman ta neme sa bata same sa ba
Sam sai hankalin sa ya kasa kwanciiya yasan dole akwai dalilin daya sa sarah ta matsa su hadu yau..
Tunanin haka kuwa har ya bayyana akan fuskanr sa ,ga yamma yayi sosai har aNmna neman shiga ishai
sai ya ce ma aljh nafiu su karasa gidan akwai inda zaije
Yaso ya ce masa ah 'a a ganin sun gaji sosai gashi dama yana so suyi maganan yazeed din gaba dayan su asan abun yi ..
Amma haka ya hakura ya barsa ya wuce gidan su sarah..
Da shike ma yau ummahn ta bata shiru a daki tana jimamin abubuwa dayawa sai wajen yayi empty
Sarahn Tana daga daki jingine da kan gado tana sauke numfashi tare da wayar ta a hnnun ta,
Sai yanzu ta sami wanda ta ki amincewa da zabin ta wato catherine"
A duk salon data fitar da labarin sai da ta nuna mata dacewar ta da mahfud fiye da kowa a duniya ...
Sai sarah ta dauka jawai maybe cath just dont wanna see him hurting amma ya zamo dole su tsaya haka..
Gani take qaddarar daya sa ta sha giyan data sha
Shi ya mata katangar karfe da auren mahfud..
Dadin karawa ummah ta amince...duk da ma jikin ta ya bata ummahn na cikin damuwa sosai
Akan haka
Da kyar ta tara courage din ta Ganin kirar sa ya sa ta sauko sanye da hijabi ruwan kasa babu make up a fuskan ta.
Haka kawai yaji wani iri da yaga yadda take sanyi sanyi, bayan sun gaisa sai yace mata lpya kuwa kika kira ni?
Ina ummah kuma fatan tana lpya,kiyi hakuri naje wani kauyen ne da dad din shiyasa bakiji ni yau ba..
A hankali ta gyada kai,maimakon ta dago ta fuskance shi sai bugun zuciyar da ya dadu ya sa ta fara sauke hawaye silently batare da ya sani ba..
Shiru ne ya ratsa wajen har sai da ya sake tambayar ta meke faruwa
Sannan ta dan sake sautin kukan nata wanda ya sa shi matsowa kusa da ita sabida mamaki
Yace haba wa nasan ba lpya ba,toh meyake damun ki?
Tana shiru sai kukan ta keci a hankali..
Ya yi tambayar duniyan nan bata amsa ba, sai ya soma tunanin ko fadan daya mata jiya yasa take soo suyi maganan..
Chan data ga ya daga hankalin sa sosai sai ta shiga bashi hakuri
Tace mahfud pls am sorry,dan Allah ka dauka duk hukuncin da zan yanke mana yau a matsayin mukaddari ne daga Allah..
Mahfud tunda muke da kai a Sau daya nayi yunkurin maka karya a rayuwar mu
Nasan Ban gaya maka cewa zuciyata ta kamo da son wani bayan kai ba"
Kuma yanzu ita take hana ni gaya maka gaskiyan dake tsakanina da kai...
But i cant take it anymore..ta sake fashewa da kuka
Wani zufa ne ya keto masa take jikin sa yaje shock ,..gashi ta birkice tana maganganin idon ta a rufe tana bada hakuri
Sai ya rike hannun ta shikan sa baisan kanshi yake calming ko ita ba
Gaba daya ya rasa hankalin sa What is sarah saying? Kenan tana son wani bayan ni?
Toh me hakan yake nufi..
Cikin rawan murya yace pls calm down heroine make me understand?
Akwai wanda kike so ne?
To me ya faru da hakan
Tayi shiru ta sunkuyar da kai tana sheshheka,shikansa baisa sanda ya dan jijjjiga ta yace kifada min mana sarah..
Whats going on..
Anan ta daure ta kalle idanun sa da suke rine cikin azaban rauni..
Tace eh akwai, ina son shi shima yan so na
Maganan nata sai ya doke zuciyan sa amma haka ya daure yace
And?
Tayi hadiyen kukan da kyar ta furta inaga shi zan aura,.. amm sorry...
Take ya lunshe idanun sa tam cikin radadin zafi mai tsaga ziciya..
He just cant belive that sarah tace masa haka..
sai ya bude idon sa akanta ya dada cewa " sarah bazaki auren ba kenan ko? Wani zaki aura baki so na?
Bata iya amsawa ba hawayen sa suka sauko
Yace but whay sarah?
Are you still scared ..i promise i wont hurt you
Dan Allah kar ki rabu dani sarah pls dont do this to me i cant live witout you..
Lokaci guda muryan sa ya sauya, tausayin sa da kuncin ganin sa ahaka ya sa karkawran da takeyi ya tsanan ta..
Bata da inda zatayi sai ta cigaba da bashi hakuri batare da ta amsa masa daya daga tambayoyin dayake mata game da yanke masa wannan hukuncin ba..
Ya tafi ya dawo ya akai sau uku ko zata tausaya ta duba hukuncin nata amma ina..
Ganin da gaske take ya sa ya koma motar sa ya kama hanyar gida..
Cike da jimamin heatbreak yake tuno maganan ta har yanzu so yake yaga kwakwaran dalilin ta na kin amincewa da auren sa..
Musamman cewa da tayi idan ta aure sa da son wancan azuciyar ta bazata basa farin cikin dayayi derseving ba"
Kenan har wani ya bada sarah kyakkywan alkwarin dayafi nashi?
Sai ya soma blaming kansa da ya barta duk da ma yasan ita tace kar ya zo kusa da ita..
More than any oder day yake jin zafi azuciyar sa..
Idan har sarah tayi aure yasan ba shi zai hana sa jin kaunarta aran sa ba
Kenan daga yau ya kamata yasan hanyar da zai rabu da ganin ta ko jin ta a rayuwar sa don ya samu sukuni makan sa da ita kanta sarahn..
But he's weak now sosai zuciyar sa ta buga, duk dauriyar sa sai daya yi sanyi baiya jin dadi da a brain dinsa ..
Ya kasa zuwa gidan sai ya wuce apartment din yazeed kawai don ya samu ya nitsu..
It was to 11in the night yazeed na bayi yana wanka..ya shigo a sanyaye
Duk da ya share hawayen sa amma bashi zai hana ka gane yayi kuka ba ..
Anan bakin gado ya zauna ya dafe kansa yana jin azabbaben zaazabinn dake tohuwa ta cikin jinin sa.
Idan ya rufe ido ba abund ayake gani sai fuskan ta,wani bin sai yaji kamar karya ne sarah bata masa haka ba,
Wani bin sai yaji kamar ya sake koma wa ya roke ta ta aure sa ko zata amince...
Amma idan ya tunoo yayi hakan sai yaji zafin dake zuciyan sa ya dado..
Shin ko yaje ya same ummah ne ya roke ta alfarman haka? Amma gani yake idan yayi haka yayi son kai..ai sarahn ce dakan ta tace ta zabi wani ba shi ba..
Hakuri ne kawai option dinsa tunanin haka yasa ya sauke wasu zafafan tears
Wanda yasa yazeed dake tsaye tuntuni daga bakin bayi karasowa a daburce
Cikin damuwa da mamaki uace fredoom?
Meyasa me ka whay are you crying..hankali a tashe ya fada cikin dagon murya mai dauke da razana.
Dafe kai mahfud yayi don ji yake kamar zafin yake kara masa idan aka tanbaye sa dalilin hawayen sa..
Anan kuma Lokaci guda yazeed ya birkice yana so yaji dalillin kukan daya ke yi..
Tun kafin mahfud din yayi controling kansa yayi magana ran yazeed ya riga ya harba dokin zuciya sai karkwara yake yana surutu..
Yace kafa fada min abunda ke damun ka don ba barin shi zanyi ba..
Dad ne ko mum?
Wani abu ne ya same ka
Talk to me bro i cant take it anymore..
Gaba daya uneaseness din yazeed din ya sa ya samu karfin gwiwar dole
Nan ya kamo hannun sa a sanyaye yace masa ya zauna ..
Cikin zakuwa yaxeed ya zauna yace gaya min me ya faru?
I swear i will make them pay ko ma waye ne..
Shima Tuni idan sa suka sauya kala.