Sashe 48
Samarin Shaho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai dai suyi ta waya suna hirar abubuwan dariiya da suka faru dan kankanin suka zamto soo addicted to each other
Wanda har yasa sarah tunanin dama ashe yazeed yana da soft spot haka bata sani ba..
He is so cunny and playful sometimes don sosai ya bude mata fannin jin dadin rayuwa
Ya gwada mata yana socialising ya kanyi rawa yana games sannan yana fita ziyara a duk lokacin daya samu time.
A duk wannan badaqalr abokantakan sa daga cikin su babu wanda ya taba bude tariihin gidan su ya fada,
sarah bata taba cewa ummahn ta kaza ba,ko da ga ina suke ba haka shima bai taba gaya mata komai game da background dinsa ba
Duk dama yasan tasan iyayen sa..
Iya hirar su ya kare akan abun duniya dake zageya da su da kuma aikin su
Gashi yanzu kam sarah ta kai wani babban matsayin cigaba wanda ake ganin only the sky is her limit.
Ko da yazeed yazo yayi tafiya kwana biyu..sam bata jin dadi
Ko taje office ma sai dai tayi ta waya da shi bata wani tabuka komai ba
Gashi har yau hapsy bata dawo din ba.
Sai yasa tana mugun jin missing dinsa
musamman idan tazo da safe ta duba inda yake zama tare da wokers yana musu abubuwa
Wani bin idan suka dube ta tana kalle kalle sin san abun da take nufi sai suyi ta murmushi a boye
Har ya cika sati biyu.
To ranar da zai dawo
Ba wanda yaji kunne musamman ma ummahn ta...
Sosai ummah ta lura da yanzu sarah ta sake da rayuwa ta mance da duk wani birnin bakin cikin data taba shiga
Sai dai can cikin ran ummahn bata so hakan ba gani take kamar hatsari ne babba ka mance da kai waye...
amma sai ta saduda da tunanin hakan da shike ma tasan ba yadda ta iya da abin da sarahn take so
indai har zai bata jin dadi da kwanciyar hankali
Shikenan bata damu ba.
Wajen ummah Yazeed is ok for her...Duk dama har yau matsayin da mahfud ya samu aranta ta kasa kwatanta bawa yazeed din.
Amma sai tana kokarin ganin cewa bata kawo wani magana ba
Don sosai ta lura da yadda sarah ta sa maganan abokan ta kan nasu agaba....
Yau ma tambayar data zo ma ummah da shi kenan Akan yazeed din yace zai dawo kuma yana so ta raka shi ministry kai repot..
Ummah batayi musu ba ta amince ita dai kullm fadan ta abu daya ta kula da kanta.
Haka ta tsala kwalliyar ta wajen karfe 11 saura na safe, ya diro da motar ta taje ta dauko sa...
Suka nufo ministry cike da hira mai shake da kewar juna..
Anan tana daga zaune ya shiga ya gama abunda zaiyi ya taho suka fice, sai dai yanzun shi ya karbe tukin motar
Basu ko je office ba yai ya shiga zaga wa da ita ko ina suna hiran su abun dariya
Dama Su kanje shopping kam amma Yaune first time daya yi treating dinta kamar budurwan sa anan
Don dama wani bin idan suka zo yakan kyale ta ta siya abunda zata siya sa kudin ta,cikin wasan su ma har su saya ma juna abu
A kare ana wasa da dariya
Amma yau shi yayi komai ba,tana daga gefen sa, yana ba romantic feeling of ure mine.
Cikin iya tsari da salo,idan ya dauko kaya sai yasa taje ta gwada su a change room tafito ya gani kafin a ajiye mata su
She felt sooo special,
Musamman da irin looks din dayake bata ma tsantsar so,..
Da kuma flirtious words dayake using idan tasa kaya masu shegen kyau kamar sexy english wears haka wasu zafafan kalman yabon halittar da yake zuba mata
Tun abun yana affecting zuciyanta aboye har ya fata bayyanuwa ita kanta sai taji kamar son sji na so ya kamata ta karfi da yaji..
Haka suka bata lokaci anan..
he did play a role of ice cream vendor.. snacks seller da duk wani abunda take bukata don kawai taji dadi kuma kar ta gaji da murmushi
He make her feel like a princess
Komai yana mata shi cikin rawan jiki da zugi
Har yamma yayi lisss
Sannan ya dawo da ita gida duk sun gaji,..
da kyar akayi rabuwa da kayan ta niki niki ta shigo..
Ummah ta samu na zaune shiru tana kallon the prophet path,inda sheik nauman ali khan ke bayani akan muhimmancin addua da destiny
Da murmshin ta ta taho ta rungume ummahn daga zaune..
Murmishi ne ya kufce ma mata ta tallafo fa ,tana duban shirgin kayan da ta shigoo dasu..
Tace yau kuma aikin kaya kuka yi ne saratu?
Tace aah ummah,ban ma samu naje aikin ba
Bana fada miki ina tare da yazeed ba
Ummah ta dube ta irin shine tun safe sai yanzu?
Dada sakalcewa tayi jikin ummahm tace" we just had fun,ummah kinsan daya danyi tafiyar nan sam ban jin dadi..
"Mmmmm sarahtu kenan wai nikam kin fara soyayya da wannan din ne?
Ko dai shi yasa kika ki gaya min in da dana mahfud yake kike wani nokewa.
Tace"Ahhhhhh ummah, ta dago ta kalle ta irin kar ki min halin tsoffi mana.
Tace"ummah nifa ba hakan bane,ai nasha fada miki babu komai tsakani na da shi,
Mahfud km bake ma kinsha gwada layin sa bai tafiya ba..
Ni kaina bansan ya zanyi na same shi ba..
Ummah ta dan tabe baki tace, ai naga har kun sa ba da wannan din ne
Ni dai sam bana son yaudara ne saratu, idan Allah ya sa kika samu mijin da ya kwanta miki maza ko shi waye ne sai ki kawo sa don nafiso kema ki nitsu waje daya za afi ganin darajar ki fiye da yanzun
Cikin jin kunyar magaan ummah ta gyada kai,
Why wud she bring up wedding talk.
Kenan ummah ma tana so tace ta gane wani abu na wanzuwa tsakani na da yazeed?
Tinanin da ta tafi daki da shi kenan a ranta dadin karawa
ta kasa dauke moment din da sukayi sharing yau gaba daya da yazeed.
Bata auna komai ba sai akan kalaman sa da kallon dayake mata da dik yadsda yake bayyana mata so cikin salo mai shiga bargon zuciya.
babu tantama tasan yazeed yana son ta ne amma baiya so ya fada sai yake nunawa.
Amma ita fa?
Me matsayin sa anata zuciyan,sam sai ta kasa bada kanta amsa.
Isit becos he's making her feel complet?Ko dan canja mata tsarin rayuwar da yayi da farin cikin sa ne.
Idan ta fara tunanin inda ace soyayyar zai shiga tsakanin su mai zai faru,?
Sai wani gefe a zuciyan nata ya zubo mata tambayoyin "yarda da amana,
Ta tsinci kanta wajen gwada nauyin son da mahfud yake nuna mata da amanan sa da wanda yazeed yake nuna mata yanzun da gaskiyar sa..
Sosai take durmuya kanta cikin rudani
Ta kasa gane acikin su waye yafi cancanta ta fuskance sa
Dukan su kusan secrifice daya suka mata amma tasan dole akwai wanda yafi wani cancanta ta bashi zuciyar ta.
But who,? Duk wanda ta canko sai ta kauce..
Wannan tunani ta sa aranta sosai har ta soma imagining kawai suna boyayyen soyayya ne da yazeed..
So tun daga ranar a duk lokacin da suke tare idan ya fara treating dinta kamar girlfrnd insa sai itama ta fara bashi alaman haka har aranta
Sati uki kacal da dawowar sa amma abubuwan da yawa sun faru na ban mamaki
Sunje Romantic dates har da mai candle light "lol",haka ma za aje picnic ana hira har ta sa kanta akan kafar sa yana mata hira
Haka shima wata rana har ta kyale sa ya jingina kansa akan kafadar ta suna cinema
Banda parks da swimming pools din da suke walawa..
All the flirty picsand funy videos mai shake da so da shakuwa
Shikan sa abun na so ya taba ransa...sabida ya lura sarah ta dabance akan wannan abubuwan tana da kawaici da kunya..sam bata cika yarfa tarbiyan ta sosai ba compare to safeenahn sa.
Wasa wasa tsakanin su sai abun ya dawo love game amma idan zasu furta sa sai su lakanta shi da abokan ta ka.
Sosai abun yafi muni a zuciiyan sarah
Don har hapsy da basu tare ma ta soma ganewa,lallai yanzu hankalin sarah ya gama karkatuwa wajen yazeed
Idan basu tare sam basu jin nitsuwa ma junan su
Kowa ya fahinta yanzu Babu wani abun da ya rage illah su furta ma kansu i love i love you too..
A office yanzu baijin kunyar ya riko mata jaka su hauro ya kaita har nata office din,
A hakan ma ya zauna yana debe mata kewa na dan lokaci kafin ya tafi
Idan aka kusa tashi ko dan break haka itama zata je wajen sa
Is no longer a new trend yanzu kusan kowa ya fahimci me suke ciki amma da shike ansan dukan su principled personalities ne yasa ba wanda yayi garajen gulman sha'anin
Idan wani abu ya same ta kamar zai mata kuka, wani bin har ummah ta rasa gane kan zancen nasu
Haka zai nanike mata don ma kar ace ya ajiye ta over time sai ya samu saran shigowa hira har cikin gidan
Itako sarah yanzun tsakani da Allah take zagewa ta zuba masa shagwaba
She cant no longer lie to herself tasan zuciiyan ta ya amince da son yazeed
Duk dama akwai bangaren mahfud wanda tasan bazai taba gogewa ba..
Kwanciyar hankalin ta shine da yake itama tana ganin kamar yazeed din son ta yake
Don a hakikanin gaskiya ma yafi nuna abun a file fiye da ita
Iya kuma nata yafi mata illah acikin zuciya
Dama shi zuciya yana mugun son abunda zai kyautata masa..
Sosaii kyautawatwar yazeed yayi bankama a bargon jinin ta
Ko ena a ruhin ta tana shakar kaunar sa.
Yanzu kawai jira take taji ya furta mata kalman so kafin itama ta furta masa.
Amma shiru har yau sai dai su nuna ma juna su a matsayin abokan taka.
Ana cikin haka Rana guda sai gashi an bada yazeed aikin zuwa chan kauyuka uku aciki kuwa har dA kurwala inda sarah ta fito