Sashe 90
Samarin Shaho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali ya sauke mata light peg suka soma kallon juna..
Hannu ya sa yana maida jelar suman kanta baya cike da kauna Suna maida murmushi." chan sai tace whats with the look,?
Ya tabe baki yace im just wondering amma ban son na kawo mahanam da maybe hala baby na bazata so taji ba
Tace what? ta gwalo ido irin meye zaka fada wanda bazan so naji ba
Bai dauki lokaci ba ya dube ta yace
sarah,can we talk abt ur careeer now? So whats up, me kike ciki yanzu ko dan matsalar ki da yazeed shikenan yasa kika dena maganan sa"
wani iri taji lokaci guda sai ta dan ja jikin ta tana shirin sauka daga cinyar nasa..ko a mafarki bata so taji sunan yazeed bare tayi maganan sa
"Ya jawo ta da dan karfi yace haka ne ko? I want to give up bcos of him alkawarin ummah ne fa?dont you wanna help oders anymore..?
Tuni ta soma jin wani yanayin kuka na so ya kufce mata ahankali ta shiga kwacewa ama bai sake ta ba ..sai ta kalle idanun sa ta marairace ta firta ni ba haka bane mahfud just let me be..
Kallon ta yake ganin ta damu ya sa ya jawo ta jikin sa a hankali ta lafe kan kirjinsa...nan suka bata shiru yana shafa ta calmly....sai da ta ji nitsuwa tace bazaka yarda dani ba ko hero,wallhy badan shi bane na ajiye maganan WHAR..
bayan duk abubuwan da suka faru a da chan i just wanted to be yours only..
bana son na kasance nesa da kai i want to love you, stalk you in evryway that wll make you feel special to me... A hnkali ta sake dagowa suka hade ido ta furta" my life is urs now not for anyone ummahn ma ai zata so na zauna na kula da neman aljannar ta ko..
So pls stop thinking abt him he's no longer part of my life kai kadai ne..
Yanzu da kuma har karshen rayuwar mu.
ya jawo ta kusa ya daura mata kisss mai sanyi a forehead din ta..
Baiyi tsammanin haka ba
Haka kawai yaji dadi sosai data bashi wannan matsayin..sai ya saka mata albarka tare da mata alkwarin so da kauna.
amma kuma duk da hakan ya riga ya hada plans dinsa againts her future baya so ko kadan wani abu ya sake shigo mata bazata game da rayuwar ta na baya.
sai ya jawo ta suka koma daki nan ya nuna mata wani cards da letters na programe din da za'ayi a washington dc hadin kai ne daga kungiyar humanatarians da philantropist na six top developed countries a duniya nigeria ma bata cikin su..
"Yace baby,son rai na ki koma matsayin ki na wacce take da burin taimaka ma mata jajrtaccu irin ki don su tsaya dakan su komim yanayin qaddarar su....
i will be really grateful idan mukaje wajen nan tare dake gobe.. so what did you say?
Tayi shiru chan ta dan lafe a jikin sa tace,indai hakan zaisa ka farin ciki i will come with you..
Sama ya daga ta yayi mata juyi murna cike da idanun sa...
tare da wasu irin mahaukatan kisses suka fara romnce din su yau a shower aka baje hajan sex din sun dau lokaci sosai har sai da wayar sa yayi ta kara kafin ya fito ya samu ya dauka mahaifinsa ne.
Fitar sa daga nan ta soma kwaza amai amma bata bari yaji ta ba har sai da ta kammala kimtsa kanta ta fito a sanyaye ta kwanta ruf da ciki akan gadon tana maida nishi sama sama..
Gaba daya hankalin sa ya koma kanta duk dama akan maganan goben suke..Dad ya tabbatar masa da cewa shima zai bi wajen taron.
Anan bangaren su yazeed kuwa abubuwan ban mamaki ne suka faru musamman fannin safeenah da mahaifiyar ta..
adan watan daya gabata sosai safeenah ta soma sauya halayen ta boro boro take nuna dangin mijin ta sune kawai nata
hatta uwarta sun raba gari,lokaci guda ta soma fetsa rashin kunya da rashin mutunci ma kowa..
Shima yazeed yayi da ita ta sa hannu a sake apologu lettee da zai sa su samo sarah ta dawo bakin aikin ta amma kulum acikim fada suke karewa.
sau dayawa sai ta zage sa tace masa" dan iska mashayin giya karuwan namiji..mayaudari..
Cewa take yaga tayi masa nisa yana so ya jawo sarah don a karbe matsayin ta a maida sarahn..
ce masa take duk munafurcin sa baikai ta ba tunda ita ma tasan sa fiye da sanin kowa idan baiyi hankali ba zata tsige masa mutuncin sa yadda ya tsige na sarah da mahifiyarta
A haka ta sa masa doka cewa idan ya takura sai ya daso da sarah zaiga abunda zata masa.
Tun suna sainsa har ya dawo ya zuba mata ido sabida abun nata yafi kargin kowa.
yanzu ana wani irin coruption ne mai zafi da kudin da whar ya mallaka
Na taimakon mutane.
.su hjiy asma sa mrs ruth ba su ci ba sai dai suga safeenah tana tarawa tana bada famikyn minin ta rance wanda bazai taba dawowa ba..
hasali ma auren ba abunda yake ciki illah amfani da ita da suke yi ta hanyar makala ma matsayin ta nauyi don sama musu abubuwan sa suke so
dai dai da lokaci guda basu kyautata mata sai ma su kushe ta amma tsaban yadda idanun ta suka rufe bata gani
Abun yana ma hjya asma zafi sosai don
Yanzu haka safeenah fito na fito take da mahaifiyar ta akan abubuwan datake yi .
Suna mata magana ko gori zata ce ita take rufa musu asiri ai famlynn mijin ta yan siyasa ne suke da power a kasar nan..
Bangaren su mahfud kuwa tun kan ya gama jin magaman dad din nasa ya tsare wayar ya taho ya jawo ta cikin kula yace lpya kuwa ko zamuje asibiti?
dariya ta dan yi ta dada lafewa jikin sa tace dama wayar nake so ka bari kazo mu shirya ni yunwa nake ji da sakalce.
Yasan ba gaskiya take fada ba sabida shikansa yaga sauyawar ta gashi shes becoming tooo blushy ga nonuwarta sun dada cikowa sun haura wani bin yakan zata bra ne amma kullum ya rike sai yaji nauyin su sun sauya..anan suka shirya tsaf chan dare suka nufi washington dc wani kayattecn hotel suka sauka nan inda za gabatar da progrm din na sati guda.
Washe gari da safe yazeed da ya rasa meke masa dadi a duniya.
Ga samu ga rashi safeenah tana neman hana sa ganin sarah kwata kwata gashi zuciyar sa gab take da fashewa da kaunar ta
Kenan ta daga nata rayuwar shi tana so ta durkushe nasa? Sai ya ce sam bata isa ba ai ba ita kasai bace babba so dole ayi mata taruwar dangi
Hakan ya sa ya hada emrgencumy meering harda manyan manyan su daga offishin hjy billy.
Mrs ruth da hjy asma ke kan gaba don a sauke safeenah a dawo da sarah atleast ko wani ahu zai ragu
ko da aka fada ma safeenah ga musabbain meeting din sai ta tada bori..
Ta shiga fade fade tana fada ma manyan wanene yazeed na asali acewar ta ai baida wani motive aransa illah ya shiga rayuwar yan mata yayi iskanci da su ya yaudare su.. so yake ya dawo da sarah sabida personal interest dinsa.
Sannnan tace ita bazata sa hannu akan maganan banza maganan mashayin giya ba..
the question is in har dan iska ne kamar yadda ta bayyana da wa yake iskanci?
but no one dare ask her sabida ba shikadai ba kowa nan tsoron yadda safeenahn take bude ma iyayen ta ido suke bare su..
haka aka kare meeting din a sukwane ba wanda yaji dadin sa ...ranar safeenah sai da tayi ma kowa rashin mutunci...
tsaban kunya da kuncin takaici kowa ya watse anan yazeed bai samu ya fito ba sai after 3hrs
Gashi ana ta eaba gulmansa ana zunde.
...
Haka kawai ya ji wani iri sai ya tuno da ya ma sarah da ummah hakan agaban dumbin jamaa su ya suka ji?
Tunda ya koma gida sai bai sake fitowa ba zazzabi ne da mummunan damuwa yake kashe masa zuciya.
Anan kuwa mahfud da sarah suka shigo wajen taro tare da dad wanda yayi matukar farin cikin ganin su a hakan
Wasu mahaukatan official gowns na designers ake mata na musamman daga turkey Qatar da indonesia
Wanda hamshakan Qhanuns da rabbatul baits na islamic countries suke sawa.
Its very beautiful amma ko da wasa baya nuna siffar mace wasu design din ma inbanda fuskan ta da tafin hannun ta baza aga komai a waje ba but yet is very classy.
anan ma dad ya dada introducing dinta as his only doter inlaw
Its becoming trending sabida babu wanda yasan da auren dama.
sai ta samu grace din wannan matsayi kowa yana so yayi retuning favour ma mr lingard
Lokaci guda aka bada sarah prime excutive official na humanatarian a dubai chapter.sunnlura tasan kan makamin aikin ta sosai
Sai Aka kuma sata a kungiyar lura da harkokin round the countries.
Kowa yayi mata murna musamman familyn ta da famlyn mijin ta.
Ita ka murnan ta bai wuce da aikin ya zo mata yadda bazai taba auren ta ba.
Don kuwa tashi tashi ne ba kullum ba sannan bazai wuce tayi kwana kadan ta akan assigment ba ta gama.
A dik Whar na nigeria inda za acire alhj nafiu to tafi karfin uban kowa yanzu....
shima sai sai ya kere ta a experince da shekaru amma matsayin nata yafi nashi power azahiri.
Hakan komai yake tafiya musu anan dai dai har aka kare taro dada yay gaba ya barsu anan cewa zasu koma germany the following week.
Cikin satin da yazeed bai leka ko ina ba mutane ne suka taro zanga zanga aka kai gaban organisation din whae ana nemna sarah dan dole..
mutane sun gaji da sauraran yaushe za a dawo musu da ita sai suka fito suna mumumnan demonstration day by day abun sai da aka hada da hukuma.