Sashe 58
Samarin Shaho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani bin idan kaga kaunar da suke ma mahfud sai kace kamar yazeed ba dan su bane mahfud ne.
Sau dayawa alhj nafiu yake wishing da ma ace a waye gari mahfud ya zamto jinin sa
Hajiya bilkisu ma har ranta take shawa'ar ace
Yazeed ya kai matsayin tarbiya hankali ilimi da nagarta irin na mahfud..
Thy r soo in love with his great sense of humour..
Shikuwa kullum acikin pampering dinsu yake
Duk abunda suke so yana yi, baiya saba musu
Yana nuna musu so da biyayya irin wanda iyaye suke so yayan su su nuna musu..
Bayan dawowar sa daga wajen sarah gaba daya suka taru ana ta hira kamar zasu daga gidan
Shi dai har yanzu ya damu yaga little bro din sa yazeed
Hajiya billu tace ai tunda yayi tafiyar sa sau daya ya buga musu waya yake tabbatar musu da cewa a cikin satin nan zai dawo
Cike da jin dadin haka mahfud yayi bacci,
rabuwar su da yazeed yau zai kai shekaru biyu ko uki cas cass sai dai a waya ko video call..
But they truly love and respect each oda like real blood.
Washe gari da safe...........
*Official cat*
[2/15, 22:38] Nafissat Umar: *🅱BRILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*
_For you my durlings"siyama ibraheem and swtht fatima tijay,i did rezv a special place in my hrt for u 🌹_
_30_
Bayan sun tashi daga bacci dukan bangaren iyayen ba wanda ya kyale sa
Don yana ajiye kirar sarah,mum din yazeed hajiya billy ta shigo dakin.
Cike da kauna da pampaperings suka gaisa
Sai yake jin sa kamar karamin yaro tsaban yadda suke nuna masa kulawa..
Duka suka shirya cikin jin dadi suna hira yau shi ya kaisu office a mota guda..
Its been years rabuwar su,sai yau ya zamto musu kamar sabon shafin a rayuwar su...
Bayan ya ajiye su basu barsa ya bar nan ba sai wajen 11am na safe
Don ma ya fada musu da akwaii inda zai je ne
A hakan ma sai da hajya billy ta masa kashe din kar ya dade ya dawo gida don ta yi missing din sa sosai
Cikin nishadi suka rabu ya sake komawa yayi wanka ya shirya bayan sallahr azahar ya wuce straight gidan ummah.
Ya kira yazeed da number da mum ta bashi amma baiya shiga sam baiji dadin haka ba.
Anan bangaren sarah kuwa tana office dinta
Suna hira da hapsy..
Tambayar ta tayi mahfud sai take gaya mata ai yana hanyar gidan su wajen ummahn ta ana zai wuni yau..
Ita kuma tana sa rai Sai ta tashi zata kira sa ya zo ya dauke ta daga nan..
Kwanciyar hankali da annurin kan fuskan ta ya sa hapsyn ta kasa magana sai murmushi take.
Tace sarah,kingan yadda kika sauya kuwa jiya jiyan nan yazo amma gaba daya kin dawo wata daban .
Tayi dan murmushi cike da jin dadi ta dube hapsy tace
Ai dole na hapsy, mahfud ne fa ,he's my hero in evrything..
Wallhy baki san yadda nake son shi ba ne..he's so perfect
Hapsy ta dan yi dariya tace hmmm sosai ma kuwa ,ai nagani kam
Ni kaina ya sace min zuciya a lokaci guda.
No wonder naga farin cikin naki daban yake da yadda nasani..
Tayi murmushi bata ce komai ba, har sai da ta sha ruwa
Tace hapsy nayi farin cikin dawowar sa ..he just came at the right time.
don nikadai nasan damuwar da nake ciki na rashin ji ko ganin yazeed..
Ko? Hapsy ta tambaya tana duban ta
Bata amsa ba ta gyada kai
Hapsy tace Ai yanzu kam ma komai ya zo dA sauki sarah,kinga idan yazeed bai dawo ba sai kawai ayi da mahfud dama shi ya fara kawo kokon baran sa.
Wani irin bugu zuciyan ta yayi jin hakan da hapsyn ta fada,
She just rember that kwanan nan zata shiga zulumin yanke hukunci tsakanin su su biyun..
Amma sai ace daya yana fitowa sai daya ya bace?
Sauke ajiyan zuciya tayi tace ma hapsy,ni yanzu bansan me nake ciki ba tukuna,
So nake na saurare mahfud naji ko har yanzu yana kan bakan sa na auren namu"
Amma ko da hakan ne ma dole ya kuma jira na
Mamaki ya sa hapsy cewa jira kuma sarah? Akan me..duk jiran ki da yayi bai isa haka ba sai ya kara wani,?
Pls say somting reasonable mana babe.
Do not waste ur chance
oppurtunity come but once sarah.
Tace ok yes hapsis..duk nasan da hakan,ni kawai bana so ne kawai na auri mahfud da hakkin wani akaina,i and yazeed we didnt plan anything but we fall for each oda,ni da yazeed muna kaunar juna sosaii know..
And you see i have to wait for him to come back and tell me,idan yana so na ko baiya so na...
Ni na san ina son shi,
amma dole na jira shi ya fada min haka don na kauda zargi araina
But idan ba hakan bane a ransa
Then sai na yanke shawarar auren mahfud batare da wani guilty consience ba..
Cikin rashin gamsuwa da maganan nata hapsy tace ah'ah ,sarah..
U dont get things right here
Shi yazeed shike tare da ke tsawon lokacin anan kuna shagalin soyayyar ku why most he keep silence on you,?wai Meya hana shi fada miki ne?
amma shine ke har zaki bashi uzurin jira bayan ya kasa ajiye kansa waje guda bare ya samu courage din gaya miki yana son ki?this is nonsense haba da Allah
Ganin hapsyn ta sha damarar maganan ya sa tsare ta da cewa
Pls lets not judge him,wallhy bana son nayi abun da zai zo daga baya yana damu na.
I love mahfud so much dat bazan iya auren sa nakasa bashi zuciya ta duka ba.
Ki fahimce ni, jiran yazeed ya zamto dole
Don ina son shi.and i feel like ya na sona shima.
Ajiyan zuciya kawai hapsy tayi cikin sanyin jiki tace ,hmmmm bakomai sarah kiyi yadda kika ga ya dace din..Allah ya shige mana gaba
But I think if a man truly love you he wont be scared to tell you no matter what"
Men only go after what thy want..
Allah ya sa ki zabi wanda ya dace da ke acikin su..
Tayi shiru cikin damuwa daga bisani tace ameen hapsy..
Ranar har suka bar office wani bangaren zuciyar ta na cikin wani hali
Her feelings are mixed up again"
Ya zatayi ta fita acikin wannan fitinar..
Idan ta auri mahfud kai tsaye,tasan duk randa yazeed ya dawo akwai rikici
Ita kadai ta san level din shakuwar su
Waht if ta auro mahfud din yazeed ya zo yana mata irin abubuwan da yake mata kuma ta kasa ce masa ah a.
Tasan kuwa mahfud bazai ji dadi ace matar sa ta dinga kebewa da wani namiji bayan shi ba and she know deep inside her bazataa iya ganin yazeed a wani hali ba...
Shikuwa mahfud yana chan gidan su yana debe ma ummah kewa.
Sosai ya dada jin shawa'ar yadda ta dawo da rayuwar ta so simple and down to earth....
Cikin dan zaman da sukayi sai da ya sa suka gaisa da faimlyn sa video call kowa yaga juna.
A ranta tace no wonder yake da hankali ,sosai taga saukin kai da karamci a fuskokin su little granny da anty warda.
Bai samu mahaifin sa a gida ba amma sai ta waya.
Nan ma sun Gaisa sosai
Kamar wanda aka san juna
Kowa yayi apreaciating kowa..
Lokaci nayi yaje ya taho da sarah gida.
Yana ajiye ta yayi ma ummahm sallama cewar tunda dare ya fara yi ga magrib ya gabato shi zai je gida sarahn ta huta sai gobe zai zo
Bata wani ji dadi ba sabida tana so suyi hira da shi sosai amma yadda taga ummahn na masa godiya ya sa ta sake ranta ba..
Ko da ba ace ba tasan ummahm ta tafi sakewa da mahfud.
Hakan ya ke sake sata shiga tunanin abubuwa da yawa.
Meyasa bata taba tambaya ta yazeed ba kwana biyu bata ji nayi maganan sa ba
Amma lokacin da mahfud baiya nan har kiran sa take yi duk dama tasan wayar sa baya shiga.
Sai Chan dare bayan sun gama duk hidiman su da iyayen nasa sai ya kira ta.
Dama chan tana kwance tunani take yi sosai akan su su biyu...
Tana kawo ban banci su da kuma cancan ta su
Sai dai abune mai wahala har yanzu ta zabar makanta guda
Don kowa daga cikin su zuciyan ta na bashi uzuri.
Kirar sa ya janye hankalin ta daga tunanin
Ta dauka cike da shagwaba ta so ma scolding din sa daya barta tun tuni tana jiran kiran sa..
Hakuri ya bata yana mata bayanin iyayen nasa na nan ba zasu taba barin sa ba
Yau ma sosai suka sa shi agaba sai ya fada musu wajen waye yake zuwa a nan garin"
Hirar kadan ya bata wanda ya ke ta bata dariya.
So har hakan nan mahfud ya shaku da su?
Lallai yaji dadi kusan duk wanda yake cikin rayuwar su suna kaunar sa sosai....
Daga nan ya fara tambayar ta aikin ta da yadda ranar ya tafi mata.
Murmushi yake ayayin da take gaya masa labarin cike da annashuwa game da abubuwan da ta saba yi anan.
Hirar duk bazai kare ba,
Idan suka soma magana da juna farin cike ke gauraye zukatan su sosai
Hakan ya sa Sai suka ma juna alkwarin gobe zasu hadu na musamman
Su biyu suyi magana
Sai dai ba tantama taga banbancin sa da yazeed wajen ce mata da yayi ta tabbata ta tambaye ummah kafin su je wani wajen cikin Salo ya fada,..
Hakan kuwa ya faru..
Sai taga ummahn bata damu ba,tunda tace yau by 12 zata je off..
Bayan taje aikin nata Ta dawo gida as expected ta huta ta shiga shirin fita da shi din..
Tex kawai ta tura masa bayan ta gama tsala wankar ta.. Akan tana jiran sa.