Sashe 101
Samarin Shaho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shock ya hana sa motsawa ji yake kamar an shafe masa kwalkwawa da jin wannan kalaman ta nata...
Ohh ashe shiyasa yaga sarah dazun kenan mahfud ne ya auri sarah? Amma meyasa zata ce ya sake matar sa sabida yazeed kar ya mutu shin me hadin yazeed da sarah again?
Sai da ya gama kawo wannan in quick flsh sannan yayi gyaran murya tare da cewa bilkisu?
A birkice ta dago tana ganin sa ta mike tsaye tare da kara sautin kukan ta tace Alhj?
Alhmdullhi gwara da ka shigo alhj kace ma mahfud ya tashi ya sake sarah idan ba haka ba dan mu kwallli daya a duniy zai mutu..
Abubuwa da yawa sun daure masaa kai cikin dauriya irin na namiji ya dago ta yace ta fada masa duk abunda yake faruwa dan ya fahimci me ake ciki?
Alhaki da kamuwar Allah ya sa ta zazzage bit by bit na bakar shimfidar su da suka shirya ita da danta komai sai data warware
Wanda tamkar agaban anty warda akayi shi sabida tana dab da su a bayan alhaj tana ji.
Nan kuma alhj nafiu ya riga ya tafi duniyar tsananin mamaki da zaucewar tunani shin bilkisu ta haukace ne?
Ya tambaye kansa
Itako ta riga ta rude sai dada cusa maganan take tana cewa dan Allah kayi wani abu bana son yazed ya mutu ..shi kadai muka mallaka a duniya.
Sunkuyar da kai anty warda tayi a duk rayuwar ta batayu tsammanin zatayi fushi kamar ydda yanzu take jin abun aranta ba
Out of shock alhj ya bude baki yace bilkisu duk ke kikayi wannan abubuwan?hannun sa na rawa..
Nan ta dawo hankalin ta amma gani take ai shima bazai so ace sabida wani na daban su rasa dansu kwalli daya ba
Zata bude baki tayi magana sai tasssss ya wanka mata mari mai gigitarwa"
Cike da tsawa yace am disapointed in you bilkisu wannan wani irin banzan zuciya ne dake haka?
A hargitse tace eh banzan zuciya bakin zuciya mummunam zuciya duk ka kirani da shi amma dole ne yazeed ya tashi bazai taba mutuwa ba sabida wasu..
Hannu ya sake dagawa zai kai mata mari anty warda ta rike sa..
Sai yanzu suka san da zuwan ta..
Tace barta haka alhaj..
Alhj nafiu Bai iya cewa
Cos He was stranded in mysery jikin sa sai ya hau rawa ya juya ya kalle mahfud cikin yanayin tausayi... take zuciyan sa ya fara masa zugi a sulale ya koma akan kujera ya zauna ya dafe zuciyan sa"
Blaming kansa yake da yasan haka na faruwa da tuni ya br duk abunda yake yi ya taho... iya zaman sa da bilkisu baisan ta da haka ba..amma sai gashi yau tayi wanda ya kure masa tunani"
Gaba da gaba suka taho da anty warda she is quiet sure itace maman sa na germany sabida sunsha ganin juna a video callz.
tana shiru tana kallon anty warda wacce haushi ke cinta amma sai ta rike sa ta soma magana in stern amd disguistful mood.
Tace sannu hajiya,mun gode da kulawar ki ashe maganganun danake ji akan zamn ku da mahfud gaskiya ne?
Nan hjya billy ta dago azuciye zata maida martani anty warda ta dakatar da ita da cewa
'Enough,ya isa haka..dama kina neman uwar da ta san darajar sa ko? Toh nice uwar mahfud kuma yau zaki san ba isar ki bane yasa na bar miki shi har kike ganin baida gata a duniya...
Ashe idan yanayi yayi zafi hankali na gushewa?What sort of a woman are you?did u even realise what you did,?ure too selfish and selfcentred ...ban so haduwar mu ya zamto haka ba amma ke da kanki kike son dana ya mutu?taking sarah away from him is equal to killing him..
Da zan so nabi wannan maganan a hankali amma
U have just crossed all limits...
Sabida haka ki saurare ni da kyau kiji,fitinan ki da bakar aniyar ki bazai kare akan dana ba...neva, ina dai Kina so mahfud ya biyaki ladan rike sa da kikayi ne ko?
Mmmmm, ai rayuwar danki baida wannan matsayi...sabida kin tabbatar min yau da cewa bake kika tarbiyan tar da mahfud ba Allah ne ya rike sa ya kuma tarbiyantar mana da shi.
im his mother too i know he's neva try to harm anyone so no one will dare hurt him this way...
baki isa bahh mahfud yafi karki wulakancin ki kema kin sani badon qaddara ba har ki mutu bazaki ji qamshin inda ya bi ba....duk da ma fada miki hankan baida amfani yanzu
Lets just get to the point cos i cant stand you anymore..
Nan ta ciro international cheqeu book ta ajiye mata da pen "Tell me evrthing u need na baki dama daga kobo daya zuwa billions and trillions of money zan biyaki ladan wahalar ki this minute,..idan kina so i wll 10times the amount u pick so name anything now....bana son kuma acika bata min lokaci..
Daga yau idan na sake ganin ki kusa da shi i wont even spare ur generation
i will make sure you rot in jail...damka mata tayi a hannu tace
So get out....ta dan buda ta mata nuni da hanya.
Hjy billy Bata ko iya motsawa ba sabida ta girgiza da maganan sosai hankali ke so ya dawo mata amma still a rude take zuciyanta gaba da baya yake reading a guje ta fice ta bar musu daki..
Tun tuni mahfud ya tashi
Amma bai iya motsawa ba sabida hayaniyar nasu siririn hawayen sa ne kawai suka gangaro
A dai dai lokacin da anty warda ke shafa kansa cikin jimami tana kallon sa.
Shiru alhj nafiu yayi shi aganin sa ma abunda anty warda tafada sauki ne da abunda yake zuciyar sam.
yana mikewa ya kama hanya zaifice batare da ya jiyo na yaji anty warda ta firta... kayi hakuri alhj dan Allah ka yafe min
bazan iya cin amanar mahfud ba,nima dana ne in jin zafin sa... so i wll have to protect him by all means ina fata zaka fahimce ni.
sai ya dan lumshe idanun sa yana hana kansa bursting da hawaye..yace kinyi dai dai hjy wardah..
Allah ya sa dana mahfud ya farka lpya pls take him him away from here...
And ask him to forgive me if he can...yana kaiwa nan ya bar wajen
Yana fita suka sake karo da sarah kallon kallo kawai tayi masa ta wuce ko gaishe sa batayi ba gani take duk jirgi daya ya kwaso su da matar sa
Anan kuma hjy billy ta bi bayansa har gaban mota bai ma ji tahowar ta ba sai ji yayi tace "sai kaje ka dauki gawar sa ka binne tunda kaima goya musu baya kayi har na mana gorin arxiki..
Ya juyo ya bata kallon irin lallai ba shakka hauka ya kama ki "sai da yayi calmimg kansa sanma ya juyo a nitse yace kim cuce ni bilkisu kin raba ni da farin ciki a gida na da zuciya ta kin raba kan yayana..na dauka mahfud ya taso ne sabida kyaun halayen mu ashe tarbiyan sa bana mu bane kin zabi ki bada yazeed rayuwa mafi muni tsabanin wanda muka shirya zamu basa..
To idan ma hauka ke damun ki ni zan warware miki shi kije "na sake ki" saki daya kar kuma na sake ganin ki a inda na ke kinji na fada miki
Durus ta tsaya bakin ta na rawa tana tambayar sa ya sake ta.?
ko kula ta baiyi ba ya shige motar sa ya bar ta anan.
Kuka taci mai dauke da radadin zafin duniyar gaba daya sai da tayo mao isarta ta kama hanyar asibiti..
anan ta samu saura kiris yazeed yaja numfashin sa na karshe an taru a kofar ana tambayar waya cire masa suppot din da aka sa masa. ..
Kowa yayi tsuru tsuru Ana kawo maganan wanda aka gani last ta shiga a computer
"so sarah was here to kill her son?ihu tafasa mai kuna anan ta zube kasa da kyar ake danne ta tana gaya ma yazeed cewa gashi wanda yake son itace tazo kashe sa...ta rasa mahfud,ta rasa mahaifin sa she's alone now kar ya tafi ya barta ....
anan sai dataga azaban jarabawa sau biyu ana cire ran ya mutu sai numfashim sa ya sake dawowa
Nan cikin ikon Allah sai gashi yayi stabilising har ya farfado..
Mummunar nadama da haushin kanta take ji amma takasa ajiye tunanin hakan..
anan bangaren su mahfud kuwa danuwa yahana sa bude idanun da haka suka rika lallabasa
sarah bata da choice don ta sa shi ya farfado suka gaya masa news din cikin dake jikin ta...
ko kadan baya jin dadin amma sosai yayi farincikin abun gashi sunki su barsa ya sake tuna da wani abu musamman akan abunda ya faru sai suka fara shiri akan gobe zasu tafii gida kawai.
A hotel suka zauna sarahn ne tasa aka kwaso kayan su baki daya suka bar gidan hjy blky..
Kamar mahaukaciya haka hjy billy ta manne da kirjin yazed tana fade fade wanda yake cunkushe da kunci da zafin nadama..
Sosai ya soma shiga jikin sa kafin yamma ya farka farau ya soma mata magana
Sai dai ba abunda ya farka da shi a bakin sa sai ina mahfud dinsa yake?
Tayi shiru hawayen ta na dada bulbula da kyar yake bude idanun sa sai ya sake cewa,kidena kuka mumy nasan munyi kusjure we are wrong Mum,sarah matar sa ce so i have no rights..
Everything was my mistake babu laifin sa aciki..pls why is he not here with me now?
Abubuwan na dawo masa slowly It seems like lokacin da sarah ta zo kashe sa yana jin ta kawai amsawa ne bazai iya ba..
Hjy billy Tana murnan tasowar sa amma haka ya runtse idanun sa ya rika takura ta akan lallai ta kawo masa mahfud zai neme sa gafarar sa..
Tun Baida karfin motsawar har ya mike zaune haka ya shiga zare jikin sa tana rike sa yana gasa mata magana cewa shi yagaji da komai ma dan uwan sa kawai yake so yanzu...
Ganin haka ya sa ta tsuguna anan ta barsa da doctors ta shiga rusa kukan nadama...
a wannan yanayin saiga alhj nafiu ya shigo,