Sashe 72
Samarin Shaho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kyakkwar mace ce ta bayyana gaban ta tare da sauke murmushi, tace sarah dear har kin tashi? Come on ...come here you need to rest ta ja hannun ta sofly ta maida nan dakin data fito...
Duk a rude take binta ta kasa magana da don suka sake shigowar ma sai ta sake ganin dakin ya mata daban..
Kirjin ta na bugu, tana zararre ido, anty warda kuwa sai faman gyara ma pillow mazauni take..
A hankali ta furta dan Allah ina mahfud yake?..
Anty tayi murmushi vata ce komai ba, saiga little grany ta shigo...
Duk sai sarahn ta bisu da ido ayayin da take tambayar anty warda ko har sarahn ta tashi ne,..?
Take ce mata eh...suna maida murmushin su kanta
Itama zama tayi gefen gadon a nitse tace mata ya jikin naki? sai da ta hadiye yawo tsaban rudani amma sai ta firta da sauki.....
Granny tayi murmushi tace if she gets better sai ta fito ta samu ta ci abinci...
Cikin dan hanzari tace im fine...pls i want to talk to mahfud. Sai idanun ta suka ciko tam da hawaye zata fara musu kuka
Anty tayi smiles ta dan kamo hannun ta sigar rarrashi...
Granny ta mata alaman su shirya sai su fito waje kawao tinda hankalin sarahn kamar atashe yake
Nan ta fice,ta basu waje..
Anty warda ke ce mata zata ga mahfud amma sai ta yi wanka ta dan kimtsa kanta sai suje tare...
Batayi musu ba sabida ita sam arude take gashi bata taba ganin su amma jikin ta ya bata su din su waye ne..
A haka ta je tayi wanka ta fito anan bataga kowa ba sai abubuwan da anty wardan ta ajiye mata akan bed tayi using..
Tayi komai amma sai ta kasa sanya kayar da ta ajiye mata...
Riga da skirt ce orange and black na kanti mai kyau sosai kallo daya zaka masa kasan designer ce...
Ta dau lokaci har sai da anty warda ta shigo sannan ta sata ta sa kayan suka fito tare. .
Sai sum sun take yi kamar sabuwar amarya
Amma hakan bai hanata ba da idanun ta abinci ba,
There's so much luxury and peace around her...
Sai da suka iso wani sashe take ganin granny da mahaifin mahfud a zaune kamar suna tattaunawa shigowar su da anty warda yayi dai dai da shigowar mahfud
Suna hade ido tayi saurin jan jikin ta zuwa wajen sa,
Kowa sai ya maida kallo kansu...
Daf da shi ta tsaya ta dan rike rigar sa kadan ta sunkiyar da kai kasa,..she is still unstable bata cikin hankalin ta sosai..
Sai yayi dan murmushi ya kamo hannun da ta rike sa Tare da cewa c'mon herione, ...
Tsoron me kike ji wont you meet my family?
A boye Tayi dan ajiyan zuciya A hankali ta dago suka hade ido da su duka,
Anan sai Ta dan sake sa ta taho gaban su adan sanyaye ta rusuna..
Ta shiga gaida su cikin ladabi da girmamawa
Sukam tausayin ta ne ya mamaye ransu, musamman granny data tashi ta dago ta
Tace ure most welcome my dear...
Ki kwantar da hankali ki dauka kamar gida kika zo..
Dad dinsa yace haka ne...
You can stay as long as you want muna farincikin zuwan ki...emmm
Ta danyi murmushi ta gyada masa kai
Duk dama presence dinsu ya mata nauyi amma sai Taji daban da suka tarbe ta cikin saukin kai da aminci
Shi dai mahfud na nan na lura da ita amma bai kuma cewa komai ba
Wajen cin abinci
Su ke dan janta da hira suna so ta samu ta dan sake ranta amma duk da haka da kyar ta samu taci abincin yakai loma biyar...
Sabon shafin Jin dadin duniya wanda ake bude mata shi yau ko a mafarki bata taba gani ba...
Banda inda ta taso yanzun wani waje daban anty warda da granny suka kaita
Its seem likes She has her own part
....tamkar flat ne mai dauke da full size but simple palour and a bedroom wanda yaji luxurious royal decors komai white ne in banda
Grey and cool blue bedsheets din da ya mamaye katoton bed din ta..
She has a special collection na designers a wardrobe banda dressing room da ke cike da komai da komai..
Clothes, shoes bags,jeweriess and oll that...
Sai taji kamar wata matar shugaban kasar america..
Are thy for real? Duk a wuni daya shine har an tsara mata komai da komai na bukatun ta..
She has no oder choice but to stay here..
Atleast hakan ma kawai ya dan ja hankalin ta na dan lokaci daga tuno wani bakin cikin rayuwa..
Washe gari da safe Tafiyar mahaifin mahfud ya sa ta sake fitowa inda yake dada jaddada mata suna maraba da ita...
Daga nan yayi musu sallama ya fita tare da dansa kamar yadda ya saba..
Ko da granny da anty warda suka ga sarahn rabe da bakin kofa ta na jiran mahfud din ya dawo daga raka mahafinsa
Hakan ya sa suka Sa idon su suna kallon yanayin ta da kyau..
She is very preety granny tafada cikin yabo kwarai..
Murmushi anty warda tayi tace tsoro take ji, and i dont blame her amma kwanan zata warware anan gidan insha Allahu kuma tazo mana kenan har abada..
Duka sai sukayi murmushi,
Nan sai ga shi ya shigo cikin zaquwa sarah ta dan masa hannu a boye akan yazo shi take jira
Yana kamo hanya zuwa wajen nata granny tace "My prince? Ya juya yace yess my queendom...tayi murmushi tace Pls come here quick..
Ba tantama ya juya ya dawo wajen su
Sarahn ma sai ta dan fito fili tana tsaye tana duban su,
Anty warda ce ta mata hannu akan ta karaso a sanyaye ta iso tana jin granny na ce masa yaje mata aika cahn wani anguwa yanzu kafin ya dawo ya zauna da su tunda yace bazai je aiki ba yau ....
Dariya ya dan mata Yana amsawa da yess maam
Har ya mike tsaye
Juyowa yayi ya dube ta yayi mata alaman relax da idanun sa, sai yace musu bye ya fice
Granny na sane da sarahn ta matsu su samu zama da shi shiyasa ta aike sa...sai ta dube ta tace comn sit with us..
Tana zama anty warda ta dan soma mata fadan ta saki jikin ta idan ba haka ba bazata warware ciwon ta ba..
Cikin kula suke mata nasiha,batare da sun fito fili sun fada mata sun san komai game da abun da take ji aranta ba
Anan tsakiyar su take zaune suna dan sa ta magana time to time
Tun tana jin nauyin su har ta sa hankali tana bin gidan da kallo don haryan zu gani take bata kusan rabin ganin komai ba
Ga well uniformed dressed maids and maiden na yawo
Anan uniform din kowa ke banbance shi da irin aikin dayake yi...
She was kind of bored musamman da taga basu kallon wani abun nishadi
Amma kuma sun nitsu matuka daga news sai islamic chanells..
Daga haka ta soma sa hankali amma kuma hankalin nata baiya jikin ta...
She just want to be around her man..
Ana cikin haka sai gashi ya dawo,
Kallon data bishi mai dauke da ajiyan zuciya
Bata san duk suna fakaice da ita ba..
Bayan ya bada aikan
Sai granny tace masa ai yanzu dad dinsa ya turo da sakon zai tarbe baki a office yaje ya lura dasu tunda shi baiya nan..
Ya so ya dan ja amma granny ta nace,
Hakan ya sa zuciyan sarah ya dada karyewa...
Hakan kuwa ya shirya ya fice basu ko samu daman cewa bye ba..
Hanu ta rafka akan fuska tayi tagumi tayi shiri alaman rashin jin dadi
hakan ya sa su anty da granny suka kalle juna cikin mamaki...
Granny Tayi gyarn murya tace sarah?
Are you alright?
Adan firgice ta juyo tace im fine grnny...
Ta kwakwalo smiles
Grannyn ne ta mayar mata cikin nitsuwa tace u need to rest my dear....
Malika? ....ta kira wata mata
Sanye da dark blue uniform ta shigo a ladabce
Tace please take her to her rooom ki tabbata bata bukatar komai...
Saranh sai ta tsinci kanta da kasa cewa komi sai ta mike zata fita wayar granny yayi ringing sai ta basu waje ta koma gefe tana maganan ta...
Har ta dan fara takawa sai ta dawo tace anty?
Uhmmmm yaushe mah...mahfud zai dawo?
Maganan ya sa ta dan jin kunya amma bata damu ba
Fuska ba yabo ba fallasa anty wardan tace kar ki damu da wannan kinji?
Mahfud zai dawo soon,
Aikin sa anan is kind of tought inba ma yau ba da bazaki gansa ba sai dare mmm U wll get use to it..go on jeki huta...
Cikin gamsuwa Ta dan gyada kai ta kama hanya granny ke bin ta da kallo har ta lume
Sauke ajiyan zuciya anty warda tayi tace"mum i think shes very disturbed,shes still feeling lonely with us..
Ko zamu basu lokaci ne da mahfud maybe he can make her understand
Granny tace Ahhhh mance da wannann warda,zata ma dena sa komai aranta ta sake damu.
Look dear,.. mahfud bazai sake samu time dinta anan gidan ba..
He has done enough,yanzu turn din mu ne dole mu zamu bata karfi gwiwa shikuma ya kula da kansa..
Anty warda tace but mum
Sai ta dakatar da ita dacewa "habawa warda U can imagine how much he love her...
Idan muka zuba musu ido wai lallai sai shi zata saurara she wont get any better..sabida na tabbata duk abunda take so shi kawai zai mata..
Ni ina tausayin yarinyar nan shyasa na yanke hukuncin daga yanzu mu zamu dauki ragamar tarbiyan zuciya..
As women, we must put our hands together to help her learn many important things in life,kar mu bari son yayan mu ya rufe mana ido..
Sarah zata saba da mu i wont give them any chance togheter sai na gamsu
Anty warda ta gyAda kai
Grnny tace yawwa but Kiyi min alkwari ke zaki na bata karfin gwiwa a gidan nan but As for me i wont tell yet but its gonna be weird between us....