Sashe 49
Samarin Shaho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko da ya gaya mata sai taki nuna cewa tasan wajen,
Hade da bakin cikin za tayi missing dinsa ta shiga kumbura fuska shikan sa sai daya kasa gane mata.
Gashi har kwana goma sha biyu zaiyi..
Bayan tafiyar sa har dan zazzabi sai daya kama ta
Acikin kwanakin ne hapsy ta dawo hutu take dan debe mata kewa.
Duk dama bai dauke ta lokaci dagano cewa sarahn ta fa ta fada sundum a kogin soyayya da yazeed ba
Don tana jin mamakin wayar da suke yi da irin kulawar da suka ba wa juna,mai shake da words zafafa
Amma idan ta tambaue ta sai ta tabbatar mata da cewa kawai sun shaku ne amma basu ce suna dating ba.
Shi kuwa zuwan sa kauyukan nan ya sa ya sha wahalan don dama bai saba ba,
Sai dai tausayin mutanen ya hana sa sakat musamman yan kurwala.
Yaji labarai kala kala game da su,ciki kuwa har da tarihin sarah,amma bai san ita ake magana akai ba
Don ya kasance dik wani jami'in da yaje kurwala sai an gaya masa ifitilain daya same baba babaji
Baba babaji Ya zame musu mummunan annoba da tijara.
Wani irin cuta ne yake fama da shi wanda ya sa ya zama Abun kyama ga al'uman gari, har suka gaji aka wulaknta sa fiye da na daukar hankali,
sannan aka kaisa chan wani fage a bayan garin aka ajiye sa a jinkar kara kamar mushe yana rayuwar dabbobi,
ba kowa ajikin sa sabida tun kafin ciwon ya bayyana aka gano yana dauke da cutar kanjamau ...
Duk ya saiya koma ya moshare ya kaskance ya lalace tsaban wahala da alhaki dake binsa na abubuwun daya aikata,
Idan ya zauna shikadai sai yaayi ta ihu yan tona makan sa asiri
Wanda yafi damun sa ma saratuh da gambo,don ya
bada labarin yadda ya munafurce su yafi bila adadin
Mutanen gari kuwa sun yi bakar nadaman abun..
amma ina yanzu sukan su sunga sauyin rayuwa mai shake da alhakin rashin adalcin su.. zinace zinace,cuta ..yunwa duk ya sauka musu.
Hatta sageer sai da Allah yasa matar sa ta dauki cutar kanjamau a wajen Baba babaji kafin asirin su ya tonu.
Dukan su acikin nadaman duniya suke kwana suke tashi gashi ba wanda ya sake jin labarin su saratu a duk iya neman da aka musu ko za anemo yafiyar su
Amma sai shiru kake ji
Anan ma case din da ake yi shine,ana zaton cewa
Baba babaji yana shirin cutar da al'umman garin baki daya a bisa kebe sa da a kayi aka kuma tsane shi da tsangwama Mai tsanani
Zuwan yazeed nan kauyen kurwala da aka kaisa wajen sa sai ya shiga maganganun mai cike da nadama yana confessing atrocities dinsa ma yazeed baki da baki
anan Ne yazeed yake jin labarin sarah tsaffff tsafff amma bai ko san da wa ake yi ba ya dauka kawai duk cikin zafin discrimantion ne da bakar azaban ciwo yake sa baba bbaji maganganu...
a bisa tsarin aikin ya so ya dawo da shi gari amma akayi chaaa akan sa aka hana shi sam don sosai yanzu aka tsane baba babaji...
Ko ci gaban sa ba wanda yake son gani mafi akasari ma so suke ya mutu ahakan
Gashi Inda mutane suke ma ba'a so ko da wasa ya leko
Haka shima yazeed din ya hakura ya kyale su da niyyar idan ya koma lagos zai sa a zo a dauko baba babaji don a duba lamarin sa a offishin sarah.
*toh fa,ga dai sarah ga yazeed ga baba babaji ko me zai faru?hmmmm.. Lokaci yayi da zamu duba mugani shin waye samarin shaho na asali*
thanks to all that follow me to this point ..
Looking foward to meeet you in my next posts insha Allah
*wattopd#surayyahm,folow comnt and vote story*#BETRAYAL#LOYALTY..
*OFFICIAl CATTY.*
[2/24, 07:02] +234 802 646 5734: *🅱BRILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*
_Belated birthday gift for you my zinnie🌹_
this page is for you
SADNAF
MAMAN SALEM
ASMEENAT ZEEYAN
_P24_
Gaba daya sarah ta kasa zama waje guda sabida Yau ta kasance dawowar yazeed daga tafiyar sa.
Duk da ta daure ta je office amma sai ta kasa sa hankalin ta waje daya
Tunanin ta yadda zata tarbe muradin ranta.
Tun a hanya ya fada mata time din da jirgin sa zai sauko...
So yau da wuri ta bar office ta koma gida don ta shirya.
Kwana sha biyu me kacal amma sosai take jin kewar sa gani taje kamar sunyi shekara basu hadu ba.
Wanda hakan ya samo tasiri ne sabida yanayin yadda yake nuna nashi damuwar duk dama bai cika samun netwk achan ba.
Rashin proper comunication netwk ya sa su suke jin abun sosai a ransu
5.pm ta fito sanye da riga da skirt ta atamfa wanda yayi matukar amsar jikin ta sai dai yau bata gada ma ummahm ina zata ba..
Ko daga yadda taga ummaahn ke kallon ta tasan tayi kyau matuka.
Ummahn" tace nidai kinsan naawa maganan kar ki dade a waje saratu kina gama aikin naki ki dawo kinji?..
Tare da dan murmushi tace bazan dade ba
Ummah na,sai na dawo
Daga nan ta kama hanyar park din daya ce mata zai same ta ta jira sa anan.
Murmushi take tana tuno da kalman sa nacewa bazai iya ganin fuskan kowa ba sai yafara ganin nata..
Bata san me ke damun zuciyan ta ba amma duk lokacin da yazeed yake kalallame ta salon so sai ta najin tsananin kaunar sa na ratsa ta..
Cikin farin ciki ta isa kusa da monument park,private and simple wajen shakatawa ne mai tsari
Rumfa rumfa wanda aka yi shi a killace just for couples...
Sai dai wanda yake gefe da ku ma bazai iya ji ko ganin abun da kuke yi ba
Tana isa wata maiden yar madaidaiciya ta taho ta mata jagora zuwa nan rumfar su.
Sauke ajiyan zuciya tayi tana duban ko ina cIki. Wajen yana da kyau,simple wooden bed na shakatawa da kwanciyar mutum daya sai chairs masu laushi
Da tsari
Ba tantama tasan nan ne yazeed ya kama musu...but where is he?
Yace by 5.30pm zata ganshi amma sai gashi almozt 5.28pm shiru,
Tagumi ta dan yi tana kallon drinks din sa aka jera mata da dan tray basket din da ke dauke da apple,dates, oranges da banana.
ganin time ya cika dai dai yasa ta mike tsaye da niyyar fita daga bakin kofa ko zata tarbe sa anan.
Tana juyowa daga bayan ta sai suka hada ido..
Farin ciki ne ya lullube zuciyan ta Cikin mamaki ta sake masa murmushi mai cike da shagwaba tare da sunkuyar da kai cikin jin kunya batace komai ba.
Yasan ta sha mamakin shigowar san ne shiru bata sani ba,.. Sanye da pure white longsleeve shirt da grey short Yake tsaye a gaban ta hannyen sa duka biyu a aljihun wandon sa yana kare ma shigar ta kallo
She's very prety ya aiyana a ransa..
Chan ya dan rusuna face dinsa ya daga mata gira tare da ware hannun sa
Duka biyu yana bata invitatiom na welcome hug.
Zuciyarta ke bugaawa da sauri da Kamar bazata je ba sai ta dago cikin murmushi da jin kunya ta fada jikin sa ya rungume ta.
This is Almost the first intentional hug
Sosai ya damko ta jikin sa ya lullube ta da hannayen sa yana tabbatar ma duk wani sassan jikin nata yadda yayi missing din nata sosai.
Sun kai minti 5 a hakan basu rabu ba,gefe da kunnen ta ya firta " i missed you ...Cikin serious but cool tune.
Anan tayi yunkurin kwace wa daga jikin sa ta dube sa "tace i missed you more kamar bazaka dawo ba..
Yayi yar dariya ya ja karan hancin ta,
Bagani ba,ai dake ce kikayi tafiyar nan da na biyo ki
Murmushi kawai ta bisa da shi, ya riko hannun ta suka zauna kan chairs din.
Ya juyo tare da sauke ajiyan zuciya mai shiga rai,yace ina fatan kin kula min da kanki?
Ta gyada kai tana duban cute face dinsa daya cike da kaunar ta.
Sosai take shiga wani yanayi sai tana tambayar kanta wai shin meyasa yazeed bazai ce yana so na bane?
Im scared of judging duk dama babu abun da bai fito min fili ba..sai dai yafi kyautuwa ya furta idan ba haka ba sai dai mu cigaba a haka..
Cikin ranta ta ayyana haka..
Daga bisani ta shagwabe fuska cikin son ta burgesa ta shiga tambayar sa abubuwan da yaje ya taarar
Shi bai damu da wannan ba amma A duk labarin dayake bata sai ya gwada mata irin kewar ta da yayi na dan wannan lokaci..
Suna zaune anan har lokaci ya kure da shike ma tasa shi agaba tana bashi fruits din shima yana bata a baki suna feeding juna suna tadi.
Kirar ummah ne ya shigo,
Ta dage cikin damuwa tace goshhhh ummah na is calling...
Its late kenana toh bari na koma gida kawai.
Ta dan mike ta jawo baga din ta batare da ta dube reaction dinsa ba, ..
Kansa ya jingina cikin rashin jin dadi yayi shiruuu kamar baya wajen
Bata lura da yayi hakan ba sai da Ummah ta sake kira,zata amsa sai ta dube sa he looks so sad tace" yazeed is evryting ok? Ko duk gajiyan ne
Ba bata lokaci Ya dago ya bita da wani sassanyar kallon data kasa fassara shi,sai ya girgiza kai alaman ba komai
tace ok Kaga is better muje gida ka huta,..
Bata idar da maganan ba ya mike zaune
sarah har kin gaji dani kenan? Ya marairaice.
Sauke nunfashi tayi ta dan makale wuya cikin shagwaba sai yanzu ta fahimce sa baison su rabu ne,
Ta dan dafa hannun sa sigar lallabi tace "u know thats not true yazeed.
Wai naga ka gaji ne and its late ya kamata na barka ka huta ko?