← Book details Samarin Shaho Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 73 OF 103

Sashe 73

Samarin Shaho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Anty ta kalle granny cikin gamsuwa tace im with you mum..Allah ya sa hakan shi yafi mana alkhair dukan mu

Granny tace ameeen.

Satin sarah guda kenan Anan gidan su mahfud amma bata gane kansa ba

A kullum sai granny tayi sanadiyar rashin haduwar su,

The only time she sees him was in the night idan ya ce mata gudnite
Sai morning idan suka hadu wajen cin abinci..

Anty warda kadai ke zama da ita full term agidan sabida granny ma tana da wajejen da take zuwa

Kamar charity foundations da islamic instition da sauran su datake shirin budewa..

Haka sarahn ke zama agidan Along side ma'aikatan gida anty warda take gwada mata abubuwan dayawa din ta debe mata kewa.

Yanzu har ta dan fara gane fuskokin wasu daga ma'aikatan gidan

Musamman masu gyara mata site dinta da kulawa da duk wani abun da take bukata.

..salma da malaikah.. Basu barin ta ta taba ko da tsinke ne komai mata ake yi kamar sarauniya

Har an kaita garage sun gwada mata cars daga cikin wanda zata iya dauka ako wani lokaci
Ga horses a range da sauran abubuwan da zai sa ka nishadi duk wani abun jin dadi dake kewaye da ita...duk dama bata fita ko ina

Amma duk wannan bai dame ta kamar yadda bata samun time din mahfud ba .

Ga granny ta sa ido sosai akanta game da shi din which is making her very uncomfortable

Abun sai ya ishe ta Ranar da daddare bayan an dawo daga cin abinci kowa yayi sallama an shiga daki..

Kirjin ta na bugu amma haka ta daure ta taho site dinsa

Knock biyu zuwa uku ya bude kofar cikin mamaki yace sarah?Lpya kuwa did you need anything

Tace i want to see you? Wai baka da lokaci na ne?

Yace sarah amma ai dare yayi c"mn u shud rest gobe zamuyi maganan

Ta dan make kafada alaman taki
Lokaci guda ta dan marairace ta dan ture sa ta shigo room din wanda yayi dai dai da wulgawar granny

She stared at his room for while in parfect admiration kafin ta zauna abakin gadon sa ..
Yace ya ya so tell me
Meye matsalar?

Ta dago adan shagwabe tace ohhh haka ma zaka ce ko?meye matsalar?

Tunda na zo gidan nan u neva have my time ta dan daure fuska ta juya masa baya..

Abun ya bashi dariya amma sai Yayi murmushi yace is not my wish herione.
Abubuwan haka suke min yawa anan i also want to see.. you are you ok here? ya dan saukake murya..

Tayi masa shiru ta shagwabe fuska chan Tace but i want us to talk about something..

Bata karasa ba sukaji knock...
Ya tashi babu tantama ya bude door din ya sha mamakin ganin granny

Ta shigo kamar bata san meke faruwa ba, da suka hada ido da sarah irin kallon data mata yasa ta mike tsaye daga zaunen datayi kan gadon sa..

Tace saratuh bakiyi bacci ba?
And what ishe doing heree mahfud? Tafada da cool low tune alaman ba tarbiyan su ba ne wannan..amma sai tayi inda sarahn bazata ji wani iri ba

Kansa ya dan shiga sosawa yana i i na...

Sarahn ta sunkuyar da kai cike dajin jin kunya .

Duka sukayi mata shiru
Nan granny tayi masa hiss cikin wasan su da suka saba na da da jika tazo ta gaban sarahn a nitse tace my dear ai
Ya kamata kije ki kwanta haka, if u have somthing to discusss with him not here ok'....
ta dago ta kalle ta ita kuma
Ta dan riko hannun ta cikin sauke muryan kamar bata so mahfud yaji su tace"ba dai dai bane ki shigo nan sarah dakin namiji ne fah pls next time dont do it ok...

Cikin wani jin kunya sosai ta amsa da cewa ok granny ayi hakuri bazan sake ba...daga nan tayi shiru sabida ta gane nufin granny a hankali ta dan gyada kai
Bata so ma su hade ido

Don Ba abunda ya tuno mata sai ranar da hjiy billy da alhj nafiu suka zo suka same ta a room din yazeed kwnce akan chest dinsa duk dama tasan basuyi komai ba amma daga abun da ya faru da ita sai ta sa arai cewa..

Kuskure ne babba mace baliga tarika kebewa da namiji baligi musamman idan da alaka irin na so a tsakanin su.

Ko da bazasu kuji rudin shaidan ba akwai zargin dan adam.

Da haka ta rabe jiki a sanyaye tayi musu sai da safe ta wice

Tabe baki granny tayi tace masa ai ta tafi ko? you cant say something now mr shyness

Sai yayi dariya baice komai ba, saman goshin sa ta daura masa light peg tare da masa adua,
Sukayi ban kwana
#@surayyahms

Votes votes votes

*Official cat*
[2/15, 22:38] Nafissat Umar: *🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*

_my whatpadians cidnt match a word for u this page is all urs sakallahu khairan🌹_

*Sis mrs sadnaf Jazakkalhu khairahn for those heartfelt inspirations i wont 4get.*

_36_

Bayan wasu lokuta aka watse wajen taron,
Hajiya billy da yazeed gaba daya suka haura sama domin jin ta bakin alhj nafiu wanda ya dade anan yana jimamin rashin adalcin da akayi ma ummah...

Sai yake ganin haka bai dace ba for evryone has his own hidden story that he will neva tell..

Hajiya kam tuni ta goyi bayan danta dama soyayyr sa da sarahn bai taba nuna musu ba so dukan su basu san ya suke ba sai ranar da suka same su akan gado..

Sai take ganin dama sarah ne take bin sa zata lalata shi

Suna shigowa yazeeed din yace dad lpya kuwa ar u alright?

alhj nafiu ya juyo cikin damuwa yace,yazeed u shudnt have done this...

Did you not care how this woman will feel?

Ni banga amfanin haka ba atleast ko mutuncin organisation din nan zai sa ku duba sarah is atill one of us fa

Dole idan za azage ta a hada da sunan nan organisation mi..me akayi kenan..

Cikin masifa hjiy billy tace akan me?

Nikam Sarah is not one of us neva..
Dan dole ma ta fuskanci dc a gaskiya bqazamu lamunce ta anan ba..not anymore.

Yazeed yace yes mum..
Idan baayi yanzu ba nan gaba bamu san me za'ace akanta ba.
She is so shameless...ni dama duk gwada ta nake yi danake biye mata

Alhj yace kayi min shiru da Allah just shut uo malam,..i just dont understand you yazeed.

"nk bawai zan bi bayan sarah ba ne ,Amma ku sani babu wanda zai kore ta anan organisation din sabida bata aikata laifin komai ba.

Hjiya billy cikin fusata tace bazai yuwa ba
wannan a hurumi na ne

Alhj nafiu Yace and im the head so my words are final
Nan ya fice ya basu waje..

Tabe baki tayi yazeed din na gefen ta,yana zugata...duk ta dauka baida laifin komai ai tasan danta yana da hanyoyi da yawa wajen fito da marar gaskiya

Anan ta sa shi ya kira mata su hjya asma da mrs ruth da sauran su akan su yi meeting su ya sun su a bada hukunci mai murya daya wanda alhaj nafiu baida wani zabi face ya amince musu..

Thy all agree that sarah bata cancanci ta zauna anan organisation din ba kwata kwata..

Haka kuwa aka dauke ranar gaba daya ana meeting akan ta,

Ko da aka zo ma alhj nafiu da magana shima haka sam ya turje da wannnan ba laifi bane..

Sabida haka ba zai sa a hannu a kore sarah ba

Finally dan dolen su suka hakura aka tsaya akan za'a karbe girman nata na wucen gadi a bada safeenah sannan a bata suspension till futher notice..

Da haka suke sa rai sun yi masa wayo ne don har abada bazasu bada damar asake dawo wa da sarah bakin aikin ta ba.

Mrs ruth da hjy asma ranar kamar su sa ruwa akasa su sha,gashi dama safeenah ta fada musu cewar yazeed din ne zai zo paris ya dawo da ita next week.

Tsaban nishadi ranar karamar party suka yi a gidan su ana hirar abun ana dariya

Tare da kulla sabon shirin yadda zasu farfado suyi mulkin su yadda suke so .

Hapsy da kyar ta koma gida don har yanzu sarah bata farka a bacci ba

Bangaren ummah kuwa a daren raya shi tayi tana salloli tana rokon ubangijin ta da sauyin al'amarin

Ta roke sa ya shiga rayuwar sarahn ta ya sausakaka mata shi ko da ba ta raye ..

Washe gari da safe news din sarah da mahaifiyar ta aka fara
Wani local channels din ma a breaking news ya fito..

Sarah tayi suna da farin jini sosai din haka wannan labarin ya samu zagawa da sauri cikin al'ummah

Wasu sun yarda wasu kuma sam basuga abun dubawa anan ba,aganin su tayi taimakon rayuka sosai sai dai idan za'a butulce mata.

Amma da shike akwai munafukan ta kamar su hjya asma idan aka tanbaye su sai su kara hambada wuta ma maganganu...suyi ta kAwo karya suna hadawa don abun yayi muni sosai

A haka suka biya kudi a boye na musammman ma women leaders na youth community akan suyi rally akan suce basu son sarah mai fuska biyu..
Labarin baixo ma mutane akan past din ta bane
Yawanci sai ana rufewa ana danganta shi da cewa yanzu ne ya faru..

Tun Ummah na gidan tana zaune gefe da sarah aka aiko da wasika daga offishin hjiya billy akn taje with immidiete effect..

Ummah Ajiyewa tayi agefe tana kallon yarta da ta sauya lokaci guda tayi fayau tsaban kunci dake gudana aranta.

Shafo fuskan ta ke cike da nitsuwa da kulawa

Cikin ranta tace"abubuwan da muke tsoron fuskanta wata rana dole su zasu fito dakan su su tsorata mu ..

Ni mahaifiyar kice Bazan taba kyaleki ba sarah Allah shi zai baki lpya yata,
Chapter 73 · 0% Book details