Sashe 91
Samarin Shaho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shikam yana chan bai sani ba,sai ranar daua tashi baijin dadi yaji ana knock akofar dakinsa
kullum tunanin sa yaushe zaiga sarah koda akayi knock din ma sai da ta fado masa
Amma ganin sectarynsa ne yasa ya daure fuskan sa tam..
bayn sun gaisa yake ce masa minister yana bujatr ganin sa an hadu meeting din gaggawa
Da har ya kore maganan da cewa shi bazai je ba damuwar su ne..
.sai yaji ance akan sarah ne
mutane sun kai korafe korafe akan adawo da ita minister zai sa baki
Ai tuni yaji ya warke minti biyar ya dauka ya kimtsa kansa ko wanka bai tsaya sake yi ba.
koda suka taho nan sai tanbayar sa ake ko yayi ciwo ne sosai abun ya nuna a jikin sa yanzu.
Anan ya hadu da mra rith sabida hjiya sam ta kasaa zuwa bata so ta sake haduwa da safeenahn tsaban takaicin datake ji akanta.
Anan minister ya sa aka rufe magana akan za a runuta official apology letter da call off duty ma sarah bukar cikin gagawa nan da sati biyu ake si ta dawo bakin aikin ta.
Hakan yana nufin safeenah zata ajiye ma sarahn matsayin ta,gashi minister ne ya bada dokan bata isa ta ce zatayi wani rashin kunya ba haka ta koma da takaicin abun yazeed kuma kamar ya hadiye kansa don murna sati biyu ya rage ya ga sarahn sa ido da ido
Tunda aka yada letter a national media houses da news papers ya shiga tana din sabuwar rayuwar da zai fara da sarah idan ta dawo
Baya bacci this time so yake yayi dagske ya aure ta ko zai dawo dai dai.
aka aka ci sati guda ba sarah ba replya amma basu cire hope ba sai da ya kai 10 days sannan yazeed ya fara shiga damuwa
Gashi Sau dayawa yana so ya kira mahfud yaji maganan auren nasa amma baida courage yasan mahfud yayi fushi ne da ya ki ya nemen sa duk dama ya san yaga sakon auren nasa.
anan kuma mahfud yayi rakiyar sarahn wajen wani taron da aka gayyace ta a mtv lifestyles programs
Ana washe gari da safe zasu tafi germany..
Anan tayi hira da hamshakan mata wand ake damAwwa da su akan rayuwar ya mace da career ta..
har ta bada misali dakanta da yanayin yadda career ta ya ruguje abaya.
Her speech was gentle and historical nan take dada jan hankalin mata da kar su karaya idan haka ya faru da su su sake tashi maybe alherin su zai iya kasancewa agaban su basu sani ba.
sannan tace ita bazata sake komawa baya ba badon komai ba sabida rashin uzurin da suka bada mutuncin ta da darajar ta na dan adam.
Cike da jin dadi da ilimantarwa aka kare hirar.
ga sunan ta jikin award din da suka bata mrs sarah bukar lingard.
a washe garin ranar suka bar washington zuwa san diego daga nan suka shige germany..
Kowa na farin ciki da su haka suka cigaba da dyauwar su cikin so da kulawa da juna su
day by day yazeed ke jin karayar zuciya akan shirun sarah har ya soma damun sa sosai ga zazzabin dayake taso masa isan ya dan daga hankalin sa.
Haka dai ya daude ya jira sanda sati biyin nan ua cika tsaf
Daga nan kuma sarah ce take karance news din akan jaridun da ake ajiyewa Kan table din mahfud amma bata taba nuna masa ba sai ma tasa ayi trashing a dust bin
Abun dariya yake bata kullum sai ta tambaye kanta what change now da ake nemanta a whar?
Tun Kaucewar sari biyin da kwana daya yazeed ya koma shan giyan sa ba ji ba gani ga rashin lpya na cinsa ajiki tunanin sa kar dai ma sarah ta mutu ne ko wani abu ya same ta a wani waje?
yana zaune shiru da safe ranar sai ya kunna tv Dai dai an gama repeting progrme din kenan
ana nuna highlight da pictures din ta da sauran matan.
A razane ya mike Yadda Ya sake remote din aksa ko da an sake dagawa bazai sake amfani ba.
Kansa ya kama baki na rawa ya kira sarahn da karfi sai yaje ya na dada kallon ta a tv
Gashi angama programe din abirkice ya dauko tab dina aya shiga chaneel din da kyr ya samo details din ta
da dan short video clips dai dai inda take bada kalubalen rayuwar ta da abunda tace na bazata sake komawa gidan jiya ba.
hannun sa na trmbling yana kuka yana kiran sunan ta kamar wanda yake kallon hisabin sa na wutar jahannama
Bai ma lura da sabon sunan nata ba ance prime excutive ce kumaa washington dc akayi hirar kawaai sai ya tashi ya shiga neman contacts din humanatarina daga
Chan
Kamar zai tashi sama ua soma magana bai jira ba yace sarah? Pls i want to speak to sarah bukar ya kara da cewa ita urgent pls
Baturiyan dake magana sai da ta dan yi shiru sannan ta ce masa wanda yake nema is private abunda kawai zata fada masa shine bata nan ma sun tafi san diego..
Ya nemi ta ta cahn...
Da kyar da fitina ya roke ta da karyan cewa shi colleque din ta ne sannan aka bashi home call na gidan su a san diego
ko zama baiyi ba ya sake danna musu kira anna sai dayayi ringing sau biyi sanna wata ta dauka..tace how can i help you..
a dame yace san diegi isit sarahs resident?sarah bukar pls i want to speak with her its alarming very urgent..
Give her the phone pls thank you
Sai da ya gama
Matar tace im am sorryy sir, but mrs sarah dont receive calls on landlines,besids shes not here in san diego she left .
Pls If u have any emergency matter u shud direct it to her personal calls
this is a Direct oder from her husband.im sorry sir but I cant help you
Tana shirin ajiye wayar ya dawo daga suman tsaye dayayi yace wait wait wait ,sarahs husband? Sarah is married ...maganan ya fito masa abaki kamar mahaukaci
baturiya sai to dan tsorata da yanayin sa tace yes sir,her husband give oders and i canr help you..sir, im hanging up now..
Bazata ya daka mata tsawa a hatsale yace fuucccckck!!!!!
Ya wani ja kuka mai dauke da rudani ba abunda zuciyarsa ke maimaitawa sia sarahs husband..
Sai ya sauke ma baturiyan masifa da cewa ta bashi phone number sarah ya kira ta yanzu sabida bai yadda da maganan sarah tayi aure ba har sai yaji daga bakin ta
itakuwa baturiya ganin zai takura ta ya sa ta ce zata hada sa da security idan ya sake kiran layin sai an kaisa jail .
anan yayi wirgi da wayar ya juyo abirkiice ya dauko sabbin wine bottle ya soma sha sai sa ya ajiye kwalba
wasu hawaye na masu daci da zagi suke sauko masa zuviyansa ta riga ta biga da naganan auren sarah
amma yaki ya bar brain dinsa ta yarda jira yake lallai ya samu layin ta ya kira ta tafada masa sa bakin sa ta aure ni wani ba shi ba.
Kuka yake ayashe aksa yana cewa sarah tashi shikadai bana wani ba
Sai ya runtse ido baya son ma ya sake ya ga sunan nata bare yaje ga tanbayar wata aura?
Idan ya rufe ido ba abunda yake gani sai sabon fuskanta dayaga ni a video
hatta muryan ta ya sauya masa ga dan uban kyaun da sheki data kara,yaga babban matsayin ta wanda ko a mafarki ya laluma yasan sarah wll no longer be his mate a dukiya.
but how comez? Kenan sarah ta sake bacewa a duniya har ta daga rayuwar ta dana wargaza
Mata shi?
but how ya tsaya tanbayar kansa cike da jimamin anan Zazzbin ya nakasa sashi ko bacci bai iya yi ba har safiya.
a safiyar ne sarah ta taho dakin ta same mahfud dauke da jaridan a hannun ta..
haka kawai takeji ta sanar masa da abun dake faruwa duk dama tasan baida amfani awajen ta.
Officail cat
[2/21, 14:11] SURAYYAHMS🐈: *🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*
_47_
Agefe ta ajiye ta shiga tayasa dressing cike da tarairaya har saida suka gama yayi ras sannan ta soma gaya masa zancen minister ya rubuto apology da call off ta nuna masa jaridan
Bayan ya karanta abun ya basa dariya shima, yace babe to me kika ce?
Ta dan langwame jikin sa tace nothing..wannan ai matsaalar su ce
Yace gaskiya ne kam nan suka shashantar da maganan suka fice
Bayan dawowar sa ne yake ganin dacewar ta amsa kodan su san me suke ciki akan ta..
Haka akayi kuwa da safen washe gari ta sa aka kira mata babban offishsin whar daga wayar sectaryn mahfud
Anan ta bada clear statements mai cike da hikima da girmamawa na cewa tayi resigning sabida tana da wani responsiblity as a prime excutive a dubai akan whra su maye qurbin ta da wata kawai ita tayafe...
Kowa sai da jikin sa yayi lakwas duk dama ba wanda bai zo na dan yaji ta tana maganan ba..
Anyi bakin cikin hakan sosai amma wasu sai suka bige da cewa sakayyar Allah ne kawai da butulce mata da akayi.
Yazeed na chan kamar zai sheke kansa baya cin komai sai giyan nan.. jin ance sarahn ta kira ya sa ya fito a haukace don ya zo yaji me tace.
Safeenah kam dadi abun ya mata sosai duk dama acukin satin ta shiga hankalin ta don Tafara ganin wasu abubuwan da ya bata mamaki
Da shike cijun kwanakin ansa rai sarah zata fito sai take mijin ta da iyayen sa suka fara juya mata baya ana wulakantata gani suke idan sarah ta dawo safeenahn bata da wani amfani musu