← Book details Samarin Shaho Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 103

Sashe 63

Samarin Shaho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Har cikin ransa he has so much respect for her bai taba tunanin zai ganta wannan yanayin ba..

Haka itama hajya billy tasha yin alfahari da cewa zai yi wuya a wannan zamanin a samu yar kimanin 24 25years kamar sarah bata lalata kanta ba

Yau sai gashi sun ga oder side din nata, shirin data dada yi a dakin da zu sai ya dada tabbatar musu da rashin gaskiyar ta

Masifa hajya billy tayi ta masa ...har sarahn ta fito jiki ba sanyi ta tsaya daga gefen sa

Dai dai nan alhj nafiu ke cewa idan aure suke so da sai ya fada a musu ba wai du jawo musu abun kunya ko abun magana ba
Da shike yazeed din ya daure fuskan sa tamm alaman duk maganan da ake haushi yake bashi ya sa hjiya blyy
Cikin zafin rai tace Allah ya kiyaye aure fa kace alhj?

Da wannan yarinyar? Tayi nuni da sarah dake shiru kanta a sunkuye..

Yanzun iyayen ki sun san da hakan da kike yi?

What sort of a girl will stay up to this time a gidan wani namjin da ba muharramin ta ba all in the name of what?

Yazeed ne ya dago yace mum pls ,kar ki bari kuskuren da kika gani yau yasa ki mance da sarah ba haka take ba,ure just mistakiing

Tace my fooot....
Ni bA abunda na sani akan wanannn yarinyar illa itace green snake din da take so ta lalata min rayuwar da na da rashin tarbiyan ta..

Nan sarah ta dago alamun magaman bai mata dadii...

Dama haka rayuwa take
Kullum kana dai dai ranar da kayi daya marar kyau sai a take sauran a haukan sa..

Surutu mai cike da son kai da son zuciya hajiya billy take ,sai ya zamto sarahn ce a tsakiya

A cewar iyayen yazeed dan su ba dan iska bane sun bashi tarbiyan da ya dace...

Kuka take yi amma ta kasa sake sautin don kuwa acike yake da tsiro da fargaba da tashin hankali..

Ganin haka ya sa yazeed ya tima ya birkice ma iyayen sa akan lallai su gane sarahn bata da laifi.

Anan ya dada bayyana musu cewa ai don baida lpya ne ya sa ya kira ta ta zo, ita kuwa sarahn gani take kamar baya son ya sake sa musu cewa son ransu ya sa suka taho ya sa yake kawo reasons din karya da ciwo makan sa
Don ya goge tuhumar da ake mata yanzun

Cikin salon sa da iya maganan sa ya rikece musu da cewa yana son ta tana son shi,shi ya yarda idan har zasu bar maganan anan tsakanin su su hudun..

Shi zai aure sarah cikin a satin kowa ya huta...

Alhj nafiu kam barazanar yazeeed yayi tasiri aransa haka itama sarahn ji take tamkar ya sata a aljannah da ya shirya duk wani maganan don ya ceci mutuncin ta gaban iyayen sa...

Hajiya billy kam sam bata yarda ba gani take boyayyen banzan halayen sarah ne suke so su fito..
Ita sam bata so dan ta ya auri marar tarbiya.

Amma tunda ya ce haka shikenan..sai suka amince tare da basu dama cikin satin nan ayi maganan auren su.

Share only ur views

*Official cat*
[2/15, 22:38] Nafissat Umar: *🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*

_For you three marubutan_
_Baqar rana_
_Yar karya balance_
_dA Baba mai kosai🌹_
_real Allah ya biya bukata_ 😍

_Toh fa ,..ga game of love party har naga idanun su ena daga gefe😝_

_35_

Bayan tafiyar mahfud da awa uku ya rage a fara partyn.

Don haka ya shiga bin diddigin duba tarin mutanen da ya gayyata

Kamar su SSa danjuma da mukarraban sa,then the most strugling and purplous jounalist team
Na yar matashiyar yar jaridan nan Amina dagani.

Yasan gulman ta da son jin kwaf kwaf dinta yayi yawa sabida haka yayi amfani da daman sa wajen gayyatar ta nan

Ita kuwa tunda taji yace mata mutanen da bata taba tsammani ba zasu zo yasa ta jajirce son shiga hidiman don taga suwaye...

wannan karon na daban ne sabida haka komai a tsare yake tafiya

Tsakanin sa da abokan sa kuwa kowa ya hallara sun sha bakaken suits acikin su shine kawai ya sa sabanin haka..

Yau ne game of love zaiyo bursting kowa a zaqe yake so yasan me yazeed ya shirya ...

Daga nan bangaren sarah kuwa zazzabin tun tafiyar mahfud bawai ya sake ta bane
Amma haka take daurewa tana bada kanta karfin gwiwa beside komai zai wuce tunda yau da safen yazeed ya tabbatar mata da zai sa iyayen sa su roki ummah yau a hall ta daura musu aure gobe..

Tana zaune shiru tana shirin saka kayan da yazeed din ya aiko mata da shi akan tasa.

Sam ta kasa yin wani kwalliya sabida har yanzu ba adai dai take jin kanta ba

Nan sai ta sake dialing number catherine, jin yayi ringing biyu bata daga ba
Ya sa ta ji wani iri..

Tana ajiye wayar sai taji knock a kofar dakin tasan dai ummah bata haka sai ta mike tare da cewa shigo..

Hapsat ne ta turo kofar fuska ba yabo ba fallasa
Suka maida juna murmushi,...
Wani sanyi ta ji data gantan don sam bata yi tsammanin zata zo mata ba...
Anan suka gaisa take bayyana mata mamakin ganin ta..

hapsyn sai take cewa ai dole na nazo miki sarah....u have just taken a big step in life aure ai ba wasa bane...muku ma bamu da zabi sai adduar Allah ya sa hakan shiyafi miki..

Sai tayi murmushi da har zata kawo korafin cewa cath taki ta kula ta sai ga kiran catherrine din ya biyo baya amma kuma video call ne..

Hapsy tace danna mana ita,dama ina son naganta...

Da sauri ta danna tare da cewa ai har na yi fushi i tot u wont eva call me

Murmushi cath tayi tace akan me? Don ba mahfud zaki aura ba..?

Sai tyi shiru Duka sai suka dan yi takaitaccen murmushi
cath tacee kar kisa haakan aranki sarah ni ban damu da shi ba yanzu dake na damu,so are you really happy now?

U can still back down you know..
Life is not a race sarah.

Shiru hapsy tayi tana kallon yanayin su duka..

Chan Sarahn ta dago tace "yes im sure , kar ki damu komai zai wuce im just a bit nervous..
Haka kowa yake ji idan auren sa ya gaba to ko?

Hapsy ta dan riko hannun ta ta gyada mata kai tayi yake.

Ok... cath ta fada a hankali..ta juya tace ma hapsy pls take care of her..

you r really not coming ko cath? Hapsyn ta tambaye ta..

Murmushi ta dada yi tace i wish i can amma idan komai ya lafa i wll come ova..
Dan hira kadan sukayi
Daganan suka katse wayar don kirar yazeed ya shiga kusan sau biyu..

Duk sai taji bata jin dadi sabida ta lura da kawauen nata su biyun kamar ba hakan suka so mata amma thy have no choice but to support her decision...

It was 11.30noon Yace mata ta taho yanzu kowa ya hallara

Yana dada jadadda mata akan tayi kyau sosai sabida she wll be introduced and get married as a first doughter inlaw of whra

Haka suka karasa shirin su a daddafe tare da ummah..

Wanda tasa normal arabian gown baka kirin wanda babu ko kwalliya a jiki..

Ummah kyakkwar macece sosai don haka glowing face din ta bai taba needing kwalliya ba
Musamman idan ta tuno da rayuwan ta a da chan
In tayi kwalliya to strip club zata je haka kawai sai abun ya fice aranta

Tare suka isa hall din su uku..

Babban abun mamakin da suka tarar shine media da yan jaridan nan..

Ga shi sai wani binta ake yi ana daukan hotunan ta da na ummah kamar wasu celbrities ne aka gani..

Hankalin ta duk bai jikin ta, sai dube dube take
Gefe da hajiya billy da alhj nafiu akwai su hajiya asma da mrs ruth da sauran officials din whar.

Dayan gefe kuma akwai political beaurocrats,industiralist and finally sai taron team din ssa danjuma wanda tun shigowar ummah ya sa ya mike tsaye cikin mamakin ganin yadda ta dawo..

Ummah Bata gansa ba sabida ita bawai hidiman
Karya da kudi ya dame ta bane..

Kanta akasa take tafiya tare da yarta agefe sai hapsy dake biye da su..

Tare suka isa wajen su hjya billy baki dayan su, inda suka gaisa cike da girmama juna..

Don ko ba komai gwarjinin ummahn yana sa kowa ya daraja ta..

Suna cikin haka shikuwa ssa danjuma in suprise yake fada ma sauran abokan sa su duba su gani da kyau wannnan ai fadima ce

Kenan yazeed ya san ta shiyasa ranar ya zo yana neman information akanta?

Ya kasa hakuri shi da dayan abokin sa sai suka taso gaban su inda anan kuma alhj nafiu ke ma ummah magana

Kowa ya sa hankali yana jin su musamman su hjya asma da basu gama dago abunda zai faru anan din ba..

Dai dai isowar su sai ga yazeed ya shigo..

Sai ya waske kamar bai san su Ssa danjuma ba suka gaisa da su ummahn da sarah..

Anan ita kuma ummah ta gansu sai taji kirjin ta ya buga cikin mamaki amma ko kadan bata nuna ta gane sun ba

ssa danjuma ya dube alhj nafiu yace sir kamar na so na gane wannnan matar fa ko ido nane?
Yayi magana refering to both of them.

Dayan abokin sa da sai da ya iso kusa ya dada gane fuskan nata sai yace wallhy kuwa fadima? Ko ba ke bace..

Hjya billy tayi murmushin mamakin jin haka tare da cewa eh off cous itace.

Sarahn kallon yadda ummah ta sauke kai tana dan kaucar da damuwa da murumsuhi takeyi

To a'ina ummmah tasan wayannan mutanen..
Chapter 63 · 0% Book details