← Book details Samarin Shaho Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 88 OF 103

Sashe 88

Samarin Shaho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a hankali take rarrashin ta sai da sika samu nitsuwa take gaya ma duk abunda ya faru aranar..

Wasu mugaye ne, da suka ji abunda ya faru da su ranar da labarin su na karya da aka yada ya bazu šabanin yadda komai ya faru.

Sai suka so suyi amfani da wannan daman don su kashe ta a wutar gobarar da aka kuna a gidan gonan ta da gangan

Don a kwashe gadon arzikin ta sai ace ma sarah ai mahaifiyarta ta mutu saboda abun kunyar da suka aikata

Amma sai Allah ya sa sectaryn ta yana da rikon amana shiyayi saurin ceto rayuwarta daga nan ya tseretar daita kasar saudia

tana isa ciwo mai tsanani ya tarke ta rai a hannun Allah ...

Tace ko da na tashi na nemi ki saratu sai aka ce min baki nan shine na kira mahfud a ranar don nasan bazai taba barin ki a wannan halin ba.

sai naci sa'a kuwa ya ce kina wajen kawarki ..bana son kiyi zaman kanki ke kadai sannan bana son makiyar ki su sake amfani da ni don su saki bakin ciki a duniya shiyasa na bashi damar ya taho dake cikin dangin sa su rike min ke na wani lokaci...saratu na gode ma Allah da komai ya zo min da sauki ga shi har Allah ya nuna min auren ki.
Yau ina cikin alfahari dake nasan haka ma mahaifin ki..

wannan yaro mahfud kuma Allah ne kadai zai saka masa da dumbin alheri zai kuma kare sa da dukkan sharrin duniya da lahira da yardan sa shi mai rabo ne.
Yayi min amanan da bazan taba mancewa da shi adua ta ba ..

Kiyi masa biyayya saratu aljannar ki zaki nema agidan sa kar ki damu dani yanzu ba inda zanje na kyale ki ..
buri na ya cika tunda kika samu rayuwar mafi kyau da tsari .
sauran ya rage miki amana ce na bar miki daga zuciyar ki ...

Tsaban kuka da kyar ta dago ta dube ummahn cike da jimamin abubuwan data ji ayau din sai ta yi mata alkawari cike da shaukin son ta faranta mata sosai..

Anan suka dauke awa biyu tare suna rabar juna ummahn dakanta ta sake shirya ta ta kimtsa ta sannan suka taho falou inda za ayi musu nasiha tare da mijin ta

Daga nan hira kawai ake amma hankalin mahfud baya jikin sa

Tum bikim na sati guda yake neman iyayen sa su hajiya billy amma bai same su
da kyar yayi magana da alhaji nafiu aoan auren nasa
shima bai tsaya ya saurare sa da kyau ba damuwar su suji ya dan su yazeed yake da rayuwar sa...

sunce zasu neme sa ya fada musu details din auren nasa amma har yau gashi an yi aure basu ba labarin su

Yazeed din ma baya daukar wayan sa yanzu Sabida halin dayake ciki na neman mafita wajen su safeenah

mahfud ya tura masa sakon zaiyi auren ma ko da zaice zaizo amma har yau yazeed bai bude emails din sa ba bare ya ga contents din.

Duk hakan sai ya dame sa yaso ace koda mutum daya daga cikin su ya halarci wannan ranar
Amma ina,da kyar ya kauce da tunanin da cewa idan suka kammala honeymoon dinsu zai kai sarahn har gidan su a nigeria sai yaci tarar su na rashin samun halattar auren san da sukayi.

Anan falour aka hadu aka yi nasiha ma sarah da mahfud duka oyayen suka saka ma auren nasu albarka..

Ummah cike da godiya karamci da girmamawa ta gode musu duka
Sannan ta bada sarahn ma anty warda ta kai ta site din mijin ta..
akan gobe itama zata koma nigeria ta cigaba da rayuwar ta

Kowa da farinciki ya wuce dakin sa kafin wani minti goma wajen yayi shuru sai mahfud da mahaifinsa

Nan yake dada nuna alfaharin sa da dansa cike da alkwarin amana da juna

Anan Ya mallaka masa komai da komai daga cikin properties and rights na dukiya da first and only dougher inlwn sa zata mallaka....

Wani dan banzan turare ne mai muhimmin sinadarin qamshi da motsa karfin sha'awa tun daga srilanka ta siya wajen bakaken indiyawa

anty wardan yau da shi ta shashafe jikin sarahn ko ena ya ji kafin tayi mata sai da safe

cike da jin kunya itakam ko iya daga ido bata yi..

Zuciiyan anty warda kall da farin ciki duk dama ta so ta bar turaren sai gobe in zasu tafi honeymoon amma sabida tasan duk yadda akayi yau komai zai iya faruwa sai bata damu ba

And she really wanna get her boy spoilt tonight shiyasa ta dada razanaa jikin sarahn da wannan muhimmin sinadarin..

A hanya suka hade da antyn tun yana nokewa har ta jawo sa suka rungume juna a hankali ta daura masa simple kiss a goshin sa
Tayi masa addua masu dadi..

Kallon sa take har ya lume tana binsa da fatan alheri a daren sa na farko da abun kaunar sa.

*Masha Allah😫🤣*

*asalamu alaikum please my readers ayi hakuri zakuji ni shiru kwana biyu duk dama ban yi niyyar haka ba ko kadan, naso na yi mai gaba daya ne har mukare littafin nan ba tsayawa but ina nawa ne Allah na nashi..but insha Allah ina dawo wa zan cigaba insha Allah please bear with my absence nasan zaku bada uzuri,i love you🌹*
[2/20, 10:24] SURAYYAHMS🐈: *🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*

_45_

SPECIALLY FOR MY WATTPAD COMENTERS.

A zaune ya tarar da ita bata ko motsa ba don haka ya dan tsaya yana kare ma ta kallo..

She's the most beautiful bride one can think of.
Koda ta hange sa Itama satan kallon sa take da kasan ido tana danne bugun xuciyar ta

Take Sai taji wani irin sabon yanayi yana shiganta har ya iso daff da ita ya zauna"sallama yayi mata ta amsa a kunyace tana nokewa.

Farar yadi ce mai dan shara shara ajikin sa wanda kyaunsa da tsarinsa zai iya isar maka da tsadar sa..

Hannun sa dake dauke da wata kaytaccen watch ya dago ya dan yaye mayafin nata Ba abun da ke tashi ajikin sa sai uban qamshin turare mai sanyi da ratsa zuciya couple with kwalliyar nasa sai yasa kirjin ta dukan tara tara

Idanun sa har sun sauya kama neman control yake ma nunfashin sa bayan shaqo qamshin sinadarin turaren dake yawo da jikin ta dayayi

A take ta dan dago fuska suka hade ido..
Sofly ya maida numfashi tare da xclaiming" _wollah habibty,anty wasiiimah_
(With god,my love ure beautiful)

A hankali ta furta u too tare da sauke idanun ta kasa tana murnushi..
Sai yayi saurin taro face din ta yace amarya bata laifi.. zo muje muyi sallah kici abinci ko i know u most be realy tired..

Sabida yadda ya ke nuna zumudin sa cikin salo yasa ta gyada kai bazata ta taso ta biyosa suka nifo bathrum din.
Anan ta tsaya tana kallon kyaun dayayi sosai ayayin da yake alwala..

Har sai da ya kammala nashi sannan ya shiga tayata tanayi yana tara mata ruwa a hannun sa har suka fito suka tada sallah.
Bayan tsawon addua da zama...

Ya taro abincin da granny tayi hadinsa dakanta domin su ya zuba musu a dish yana bata a baki har sai data yi dam sannan ya ci nashi..

Kafin ya gama ta yi saurin dalewa gadon ta dumkule kanta tare da lumshe ido

Haka kawai ta soma razana wani silly glances din dayake bata dazun yasa taji kamar yau ne ranar ta farko da ta kebe da da namiji a rayuwar ta.

Shikuwa bai damu da yin wani abun ba ya biyo ta kan gadon sabida sosai tempurecun sa ya haura musamman idan yana shako gamshin jikin nata

Rigar sa kawai ya cire ya bar kansa da wandon yadin da farar tiger vest
Ya fuskance ta"
Lumshe idanun ta tayi tana jiyo numfashim sa.
A hankali ya sa hannun sa ya shafe gefen fuskan ta sai ta bude idanun ta a hankali ta tare da nunfashin sa da cewa "hey"..cikin sassanyar murya mai sace imani da warware brain yace" my evryday day dream is coming true and is overwhelming....
Ta dan murmusa ta sake masa hannu dayake shirin kamo wa...matsowa daff ya yi don ya cike space din dake tsakanin su

Anan ta sa hannun ta akan kirjin sa tana motsa fingers dinta tana shafa sa a hankali cikin salon da yasa shi yin sanyi qamshin jikin su sai ya dulmuye yanayin su..

Lokaci guda suka dada shigewe suka manne jikin su sosai,.

Haka kawai ta fara kawo tunanin yadda touches dinsa da kisses dinsa zai zautar da ita yanzu datake jinta a arms din sa she's already feeling her self in pure bliss.

bata kare maganam ba sai taji saukan lips dinsa akan goshin ta..
Ya dago ta kadan suka kalle juna she can easily see the burning flame of desire dake hurowa a idanun sa....ta shagala sai ji ji tayi ya sauke mata kiss mai dumo a lips din ta daganan ya soma bin kp ina da shi lock lip kisses babu sasautawa har sai da ta dauke wuta gaba daya..

Shikansa controling nishin sa yake yana dan sake ta kadan sai ya karashe undressing kansa..

Tsoro ya soma shigarta musamman data gansa bare ba marabansa da tsirara baibkula ta ba sai da ya rage wutar dakin baki daya ya jawo ta ta dan fado jikin sa.

one by one ya ke cire mata nata kayan yana bin duk wani sassan jikin ta da nannuyan romance
Har sai da ta dawo babu abunda ya rage mata na sutura sai ma rawa da jikin ta yake yi kamar ta doto daga kankara.

sosai take so ta daure amma ta kasa ta lura yana sata magana ne don ya san level din tsoron nata amma sai taki sam ta furta masa taji tsoron yanayin su a yanzu..
Chapter 88 · 0% Book details