← Book details Samarin Shaho Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 103

Sashe 43

Samarin Shaho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Har sai da ya jawo ta jikin sa yana bata comforting smooch sannan ta samu ta nitsu..

Sun kai wajen mintuna 20 a hakan yana shakar dumin jikin ta tana shakar nashi..

Wani abun yasa ya dube wayar sa anan jikin button din yake ganewa cewa ana reading locatiom dinsa

Sabida tsaro ya sa ya kame wayar su baki saya ya kashe,
Sannan ya sauya musu
Daki

Itakam Ta kasa tunanin komai sabida abubuwan sun daga mata hankali matika..

Kenan kashe mahaifiyar dije akayi dagan gan? Whats so special in this case da har za yi wasa da rai?..sosai ta shiga cikin damuwa tana kawo tunani kala kala.

Daga gida kuwa ummah ne dakan ta a ofisshin,bata ga yarta ba kuma wayar ta baya shiga..shine take tambayar ko sarahn tana nan amma sam su hjya billy suka kasa sanar da ita komai..

Da ganan kowa yake nadaman yadda ya tsananTa harshen sa akanta musamman indian team..

Cewar hya billy to lallai akwai makarkashiya mai girma a wannan case din
Dole za a tsare gardi har sai anga dawowar sarah.

Ita ma ummah ta kasa basu space daga ace sarahn na waje kaza sai ace tana waje kaza duk don sun ga ta mugun daga hankalin ta..

hankalin su abtashe yake amma sun yaba da yadda ummah ta sa ido sosai akan tarbiyan yarta sun lura cewa sarah is wel guided Nd monitored at home..
Ba kamar yadda aka cusa musu ra'ayi akan tarbiyan yan mata irin ta ba.

Ana neman karfe 10 na dare ummah ta tsanamn ta lallai sai an bata sarah tayi mata magana

Da kyar hajya billy ta zaunar da ita ta mata bayani, ranar kwana zaune duka sukayi anan ummah ba abunda take illah hawaye..

Anan guest howus kuma mrs ruth tace ma si aljan kar su bar wajen har sai yazeed ya kunna wayar sa sabida dole ne su san ko shi ya dauke sarah don su san abun yi

Ita kuwa sarah Tsoro da tunani yasa ta dukun kune waje daya,..har zazzabi mai karfi yana neman shige mata.

Dan dolen sa ya zauna da ita ajikin sa yana comforting din ta har ta samu tayi bacci da kyar

Shikam bai runtsa ba kallon ta kawai yake
A ransa yana saka abubuwa da yawa..

Har cikin ransa yana so ya mallake ta ya shiga rayuwar ta.. yaga tana mutuwa masa sai yake ganin kamar ma gashi Allah yana ta bashi daman cikar burin sa.

Murmushi kawai yake yi agaban innocent face din ta yana tunanin ranar da sarah zata furta tana kaunar sa dakan ta..

Don Shika dai ya san me ya shirya mata aransa.

Washe gari da safiyan Allah da suka tashi,
Bayan sun gaisa take cewa tana so ta kira ummahn ta..

Yace no we cant use any phone sabida ana tracking din mu..a yanzu yadda zamu tafi gida ne kawai zamu nemo..
Tace ohhh ya Allah, toh su waye wayannan me nayi musu haka? toh sai mu cigaba da zama anan kenan. For how long ?
Kar wani abu fa ya same dije ina nan.. this ppl call me bcos of her what if thy have her now?...look i need to do something now...gaba daya yazeed kallon ta yake ta na neman birkicewa tana maganganu cikin tashin hankali..

Tsaye ya mike ya karaso wajen ta tana kan magana...ya lura hawaye ne tam idanun ta masu dauke da tsoro da kuma fargaban abubuwan da suke faruwa..

Ajiyan zuciya tayi ta dafe kai" tana cewa Allah ya sa itama dijen ba wani abu za'ayi mata,i wonder who the helll is doing this
Meye riban sa toh? I wish thy cant just leave them alone and face me in dai har gaskiyan ne basu so..

Hawayen ta ne yayi droping cikin tsananin damuwa da tashin hankali ta sunkuyar da kai kasa tana tare wa

Yayi dan murmushi ya riko shaking hands din ta duka biyu yana dan murxawa... kamar zata kwace amma sai ta kasa anan ya jawo ta jikin sa a hankali ya rungumeta yana cewa its ok sarah..

Ya isa haka.. dije tana nan lpya.. kece kawai baki nan and i know sabida kar ayi case din aka yi miki haka
Yanzu abun da zakiyi shine ki kwantar da hankalin ki ,u gonna be fine
Relax ok?

Nan ta dan daga daga jikin sa ta dube sa cikin sanyin jiki tace ok"
But.....

Heyyy stopp..ya dada tsare ta da cewa..
Yanzu yadda zamu fita anan ne kawai matsalar you just have to calm down ok?..da kyar ta kwakwalo murmushi ta gyada kai

Cikin sanyi ta zame ajikin sa ..Kan gadon ta koma ta zauna yana cigaba da binta da ido..

Daga bakin gate kuwa anan mutanen aljan suke rarrabe suna monitoring din shiga da fita a boye sabida sun tabbatar da cewa yazeed na nan amma ba su san ko yana tare da sarah ba.

Cahn ana neman karfe 10 na safe tashin hankali daga both side ya hana su ma jin yunwa daga bisani...

Yazeed yace mata zai fita amma zai dawo yanzun nan..

Mikewa tsaye tayi zatayi magana, ya mata alaman a' a...

Tun da ya fita sai Bayan kamar 10 minutes ya shigo,...tace what happen zamu iya tafiya yanzu ko?

Yace no, amma zamu raba hanya...come on get ready ya fada yana dada leke ta window.

Rigar suit din nasa ta dada gyarawa a jikin ta sannnan ya riko hannun ta suka fito daga dakin a sace yana yi yana dube dube har suka kai bakin wani lungu ta baya acikin guest house din.

Gani tayi an ajiye wani drum gefe da katanga alaman shi ya shirya ..
Yace hurry up comn zoki hau..

Batayi musu ba ta hau ya dale shima ya taimaka mata ta sauka har kasa ta baya..

Ko damuwa da gurjewan da hannun ta yayi batayi ba ,ta dago tana jiran sa, sai taga ya ce kiyi sauri ki isa bakin titi,ni zan taho da car din ki yanzu if not idan suka same mu tare wani abu mummuna zai iya faruwa da ke..go now.

Har zatayi musu ya ce mata,if you dont want dije's life to be in trouble you wll hurry up you must go sarah bamu da lokaci..nan ya juya ya koma

Itama ta kama hanya ta shiga falfalawa da gudu
Zuwa bakin hanya.

Yana gama reading time din daya dauka ya taho ya shiga motar nata ya danna horn da karfi yadda zai dada jan hankalin su nan aka bude masa gate ya fito...

Yana daka nashi motar ya lura da motoci har biyu na binsa abaya..
He knew this wll happen so bai damu ba.

Sarah kuwa Duk da ta samo abun hawa hankalin ta sam baiya jikin ta sai yanzu take tuno da kar shi ma su masa illah..

Office ta isa direct babu kudi a hannun ta don haka ta shigo a dan birkice don ta sallame shi,

Da mamakin ta mutane ne cirko cirko ana faman jiran wani news ga polisawa da sauran su ciki har da ummahn ta.

Babu wanda ya lura da itace ta shigo don haka Da gudu ta yo kan ummahn ta suka rungeme juna"
Take hankalin kowa ya dawo kansu kamar a mafarki

Ummah tace ina kika shiga saratuh, waya dauke ki..kina lpya ko saratu me aka miki?....

Lokaci guda aka rufe su, for the first time kowa yaga hawaye sharbe sharbe akan fuskan ta..

Dukkanin officials din suka zagaye ta kowa da nashi salon tambayar da jajen,..

Anan ta dan bada labarin abunda ya faru briefly
Yanzu dai yazeed ake jira ya shigo

Shikuwa gudun tsira suke suke yi tsakanin sa da su aljan,.
shikansa baisan me suke shirin aikatawa ba

Basu hakura ba kuwa Yana kaiwa kan coner shiga organisation da suka ga zai tsere musu

harbe tayoyin motar baya duka biyu suka juya a gurguje suka bar wajen

Kara mai tsanani wheel din motar yake,...daga nan kowa ya fito a rikice
A kayo bakin gate

Tuki yake rougy yana neman control Duk kura ya bude shi ga shi dama speed yake yin neman control din amma sam babu.....so yana tahowa motar ta fara tumble tana juyi a haka ta je ta bugo bakin gate din da karfi...

Everyone was shocked.
#surayyahms

follow wattapd at surayyahms

Official cat..[2/24, 06:36] ‪+234 802 646 5734‬: *🅱RILLlANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™\jan\2019
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*

_For you ladona(s👩‍❤‍👩_
_asmeenat zeeyahn_
_Sweet umherny_
_Real me dambu_
_Lematty ta cattty_
And
_My boy areef Allah ya raya mana kai_

_DEAR SISTER._
*Kar ki sake abun duniya ya dawo dake MUNAFUKA,domin shi munafurci yana jawo masifa dayawa misali KARYA..shi kuwa karya na rage daraja da qiman mutum a duniya,.. bare aje ga azaban sa wajen ubangiji...Allah ya sa ki dace,Allah ya yafe mana dukan mu ameen....*

_Yah ALLAH yaa kareem_

_P21_

A guje kowa ya tunkaro wajen aka rufu kansa ana faman zubo salati..

Hankalin kowa tashe Musamman iyayen sa da suka rude suna kiraye kirayen sunan sa..

Lokaci guda police suka shiga bin hanya ko za asame su aljan amma ina.. sun riga sunyi basaja.

Dama plan dinsu da su hjy shine yayi delaying yazeed ta ko wani hanya daga bayyana shaidar sa akan batar sarah har sai sun san yadda zasu kare kansu...

Gashi ta faru cikin sauki ruwa ruwa aka kai yazeed din asbiti baya ko motsi

Sai dai babu rauni ajikin sa dai jinin da ya ke fita kadan a hancin sa.

A lokacin Sarah ta dade da birkicewa cikin kuka,
Duk dama hankalin kowa tashe yake amma ita kadai tasan me take ji ganin sa a haka.

Jii take duk Kan ta yake shan wannan wahalar.

Bayan an kaisa asibiti,
Kowa ya samu ya koma gida ,anan take gaya ma ummah asalin waye yazeed da abubuwan da ya mata in detailz.

Sosai ummah ta tausaya don ta lura har wani cin abincin kirki sarahn ta kasa yi a daren...
Chapter 43 · 0% Book details