Sashe 9
Mansura Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dariya yayi wannan karon, ama dan ya janye wannan maganar yace Abba lafiya na gankunan gaba d aya? inafa lafiya, Mansura ce ta kwana ba lafiya ciyon kai daga baya sai ciyon ciki, shine aka kira doctor Abdul ya dubata harga Allah shi ya manta da ciyon wannan yarinyar dukda abin yayi ta damunsa da ya koma, ama ya d auka duk shagwa bace da sagarci yazata wannan. Juyawa yayi ya kale bayansa inda take kwance yana kallon ta, baccitakeyi sanye da ruwa a hannunta na dama Hajo na zaune agefenta, idan baiyi k aryaba zaice yaga ta fad a masa afuska shaidar taji jiki, ta be baki yayi yace acikin ransa aiki ya ganki kuwa, ashe ko za ata d aura miki ruwa ne kafin lokacin makarantar yayi Amma afili sai ya kalli Hajo yace ciyon nata har yakai haka kenan? Miyasa baki kirane ba kika kwana da ita kekad ai har Safiya, kuma da safiyar bakije kin tayar daniba kika je kika kira su Dady ni miye ranata agidann ~Mom surayya ce~ [8/25, 8:47 AM] Mom Surayya: https://chat.whatsapp.com/HR79LoL1DdlDSXsllPK3fE?mode=ac_t Typing MANSURA BY: SARATU MOHAMMAD MOM SURAYYA Wannan littafin na kud ine akan 500, shaidar biya itace 2729922771 Saratu mohammad zenith bank, ko kuma katin MTN ta wannan number 07089530588 Paid book Free page Page 4 Harararsa Hajo tayi kafin tace mai sunan Malam karfa kaso ka maida karuwa yar iska, ni zaka renawa hankali? Kafin kowa yasan yarinyarnan batada lafiya agidannan kaine, amma da yake bakadamu da itaba kasa k afafuwa ka barta, dole inje in bid I wad anda suka damu da ita, to bata mutuba kamar yadda kaso kansa ya dafe yace banda sharri fa Hajo, da kika gayamin batada lafiya ainazo na bata magani ta sha Koka cutar da itaba, gaba d aya wannan aikin naka ya cirema tausayiun da nasanka dashi ka koyi bak in hali niba wannan ba, fatar kin tashi lafiya amarya ta? ya fad a yanason kauda waccan maganar, akwance kaganan ta fad a tana jifarsa da harara Allah yabaki hank uri rigimamma, nagadai banibane nasamata ciyon Kobakaibane ai kaine musabbabin ciyon, danda bakazo da wannan baton makarantarba da iyayanka basu aminceba ganin darun wannan tsohuwar bamai k arewa bane yasa ya dubi Ruk ayya yace ta had a masa abin kari takai falon Hajo. dato ta amsa tana mik iwa, shima mik ewa yayi yace was u Abba zaije ya karya, suma su Dady duk mik ewa sukayi dan shi yanada inda zashi kuma bayason ya dad e akabar mata. Yana cikin cin abincin aka kirasa awaya,aje cukalin hannunsa yayi ya d aga wayar,kafin yakai ga magana Jabir dake kira yace oga da matsala fa tami kenan? Jabir yace akan case d in fyad annan da muke bincike, yanzu nakejin labarin wai antayar dasu daga cikin anguwar gaba d aya kuma an canzama yarinyar asibiti, yanzu haka bamusan inda takeba,kuma an tambatarmin da cewa shi mahaifin yaron ya koresu shiru yayi nawasu sakanni kafin yace kanajina Jabir, atabbatar da anshiga cikin unguwarnan asamulabarin inda suka koma, sannan inaganin dole sai na fita da kaina tunda naga kamun wanan yaron yanason baku wahala,kusan sati d aya amma ya gagara kamawa wannan shine dai dai sir, dole kamun yaronnan yazan cikin sirri dan na tabbatar acikin mune ake gaya musu lokacin da ake dakon kamunsa shiyasa ya gudar mana wayar ya yanke rai bace yayi jifa da ita akan kujera yana jinjina kansa akanta, duk da yau baiyi niyar fitaba amma dole sai yayi ta, ahakan su Momy suka fito suka samesa. Momy ce tace a a badai kagama Karin ba agowa yayi yace eh Momy nagama to ai banga kaci komaiba, kodai bakajin dad I kaima? kai yagirgiza yace walahi Momy wani case ne akakirani yanzu akai, inaga dole sai nafita sshine kabi kadamu kanka haka? dan Allah karage sa damuwa aranka karkaje kajama kanka wani ciyo, dubafa kaga ka kasacin abinci bayan kuma kasan kanada olsa ta fad a tana zama kusa dashi umma idan bamusa damuwar wad anda suke k ashinmu taya zamusan rad in dasukeji?, idan bamu da damuwarsuba amatsayinmu na jami ansuba taya zasu samu kwarin gwaiwar kawo mana k orafinsu Momy?, Momy talakkawammu nacikin wani hali da ahalin yanzuma idan abu yasamesu sunajin tsoron kawo kara, saboda idan sunkawo basa samun goyo baya, sunfison suje su hak ura da k addarar da tasamesu akan sukawo k orafinsu, suna godon suje su fallasa sirrinsu suzama abin nuni ga mutane masu k arancin ilmi To yaza ayi Mansur? Shuwagabanninmu da jami anmu sunriga da sunzama sai du a i, irinku k alilanne masuson rik e gaskiya, kuma rashin goyon bayan nasama daku naragewa wasu karsashin zak ulo masu laifi, saboda zasuyi aiki su wahala amma daga karshe daga zarar anshiga kutu sai kaji labari ya canza ko bayan kwana biyu kaga mai laifin ya fito yaci gaba da rayuwarsa Momy in sha Allah wannan yaron sai nasa yayi zaman gidan yari, zan gwadama mahaifinsa kud insa basuda rana tunda yakasa ceto d ansa daga zaman gidan yari, sai na gwada musu su k ananan kuraye ne matsorata, tunda tsoro yasa suka kori iyayan yarinyar da canza musau asibiti, Momy wannan yaron baci kyalewaba saboda cutarwarsa ga wad annan mutanan zama Momy ta gyara tace wane irin laifine har wanan dan naga kad au abinda zafi? Case ne akan fyad en da akawa wata yarinya dake aiki gidan Alhaji Zakari, kuma ana zargin d ansane da aikata wannan aika aikar,yanzu haka yarinyar na cikin kulawar likitoci har zuwa yanzu Batasan inda kanta yakeba, yarinyace yar kimanin shekaru sha biyar baki gantaba abin tausayi Momy, mahaifiyarta ce takawo mana k ara tana kuka kuma munyi mata al k awarin cewa sai inda karfimmu ya k are, yau kimanin kwana shidda muna dakon kamun yaron amma haka tak I samuwa, to shine kuma yanzu Jabir kekirana cewar an kori mutanan daga cikin unguwar da suke kuma ancanza musu asibiti Inna lillahi wa inna ilaihim raji um . Dukansu suka furta harsu Ummi dake atsaye, fyad e kuma mi sunan Malam? Tabbas wad annan ba abin akyale bane Hajo da tafito daga d akinta taji abinda Mansur ya fad a tana k arasuwa cikin falon, dan jin wannan maganar yasa ta manta da tana fushi dashi, zama tayi taci gabada fad ka tabbatar daka gurfanar dashi agaban koto dashi da matsiyacin uban nasa In sha Allah Hajo, kodai kutayani da addu a kawai, bari in tashi inason inje ofis inga abinda yakamata to badamuwa sai kadawo Allah yasa adace yace amen Momy tace amma son da kak ara cin abincin tunda idan kaje basamun damar ci zakayiba tashi yayi yace karki damu Momy wannan ma danaci is ok Ka tabbatar? dakai ya amsa mata alamar eh, badan ta aminceba tayi masa fatar dawowa lafiya, suma sauran duk sukayi masa suka jera tare da Momy suka fita afalon na Hajo sauran suka biyo bayansa, saida taga d agawar sa sannan itama ta nufi nata sashan, Ummi har cikin ranta tanajin dad in yadda Momy ke kula da al amuran Manssur har sai kazata itace mahaifiyarsa, dan idan baka musu farin saniba su duka baka banbance wannan yan wanene wannan kuma na wancice, wannan had in kan nasu kesa mazajansu ke alfahari dasu akoda yaushe. Mansur koda ya isa ofis tuni ya tarar da Jabir yana jiransa, dan haka ba wani jikiri yayi kiransa, tattaunawa sukayi na wasu mintuna tsakanin su biyu ba wanda yasan abinda suke shiryawa, dan haka wasu daga munafunkan ciki sukasha jinin jikinsu dukda basusan misuke tattaunawaba, amma dai tunda sukaga oga yaja Jabir shi kad ai tabbas akwai abinda suke k ullawa, dan haka duk wanda yasan yana zargin wani abu ya shiga kiran uwayan gidansu dan su labarta masu dan koda ta kwana. Wani nagani yana takiran waya amma ga dukkan alamu yak agawa dan sai buga uban tsaki yake, fuskar nan tasa kamar mi wajan rud ewa, amma ga alamar ba nasarar an d aga, dole dai suka jira ko za akirasu daga baya. Mintuna basu gaza ishshirin zuwa da biyu haka saiga Jabir ya fito yana sanar dasu cewa oga yace su shirya zasu fita yanzu, duk da basusan takamemen inda za ajeba wasu daga ciki sunsha jinin jikinsu, amma ba yadda zasuyi dole subi umarni. Kai tsaye anguwar su Alhaji Zakari suka nufa, afarkon layi suka aje sauran motocinsu sai mota d aya da Mansur yake ciki da Jabir sai wani abukin aikinsu dake tuk asu, shima dan sunyarda dashine, abkin k ofar gidan suka tsaya taredayin hom, mai gadin ya fito tareda k arasuwa wajan motar, ganin haka sai Mansur ya saukar da gilashin motar, gaidashi mai gadin yayi sai shiko yake tambayarsa ko mai gidan nanan? jin mai gadin yad anyi kafin daga baya yace yanzunnan ya fita bada jimawaba tunda yafara maganar Mansur ke kallon cikin idanuwansa , alamun rashin gaskiya duk sun bayyana agaresa, bayan haka sayon tayar motar da yagani anshiga da motar ciki kuma bada jimawaba, amma sai yace masa nikuma ya ankayi yacemin yana cikin gida bai dad ema da dawowa gidanba?, amma bari in kirasa yad aga waya kamar da gaske shid in zaikira. Ganin haka mai gadi ya diririce yace am yi hankuri dan Allah bansan kunyi wayaba, dama shine yace min baya buk atar ganin kuwa, duk wadda yazo ace bayanan, amma ina zuwa mai gadin yajoya cikin gidan. Amma bos kasan takan tsiya wallahi,waima ya ankayi kasan yana acikin gidan?, kuma shi idan yaje yace masa baiyi magana da kuwabafa? Kuma yace masa bayasonyin magana da kuwa" Alamun rashin gaskiya sun bayyana garesa idan kayi dubi dasaida ya tsaya d an tunani kafin yace bayanan,kuma idan kayi akari ga sayon motarnan sunnuna ba ajima da shiga cikin gidan ba, maganar wayar da nayi dashi kawai tazomin abakine, kuma in sha AllahAllah bazai bamu kunyaba Hakane kuma nan sukayi shiru suna jiran mai gadin ya k araso. Acan ciki kuma Alhaji Zakarina zaune acikin falonsa shida d ansa suna magana, magana suke ta yanda idan yabar garinnan bazaiyi saurin waiwayotaba sai k ura tala ba, jirjinsa zai tashi karfe 1:45pm, yanzu haka basu dad e da shigowaba sunje ofis ya d auko abinda yasan zai buk