Sashe 12
Mansura Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tayi hankali kwance. Yaro man kaza, ke har yanzu yarinyace bazaki ta ba gane abinda ake nufiba, sannan bakisan miye rayuwa ba itakan ta Mansura ~Mom surayya ce~ [8/22, 6:04 PM] Mom Surayya: https://chat.whatsapp.com/HR79LoL1DdlDSXsllPK3fE?mode=ac_t Free page Zan k'ara free page saboda masucewa akara Musa Typing MANSURA BY:SARATU MOHAMMAD MOM SURAYYA Wannan littafin na kud ine akan 500, acc 2729922771 saratu mohammad zenith bank, sai kituro shaidar biya ta wannan number 07089530588,ko kuma kati MTN ta wannan number Paid book Page 6 Ni Allah ki daina cemin yarinya ta fad a cikin turo baki gaba tana d an Harare-harare, ni rufemin bakinki anan wurin, da dakikayi fushi da mutanan gidan har abincin kiyi fushi dashi abincin ta k ara kaiwa bakinta sannan tace kema da kikajini shiru da kikyaleni kiga idan zanje d ibarsa itama Hajo tace I duk abinda yazo miki abaki samu kikayi na kula dake na kawomiki, ai dama jira kawai kikeyi kiga wadda zai kawomiki dan nasan yunwa taga d aure wad annan hanji naki Samu kikayi da har naci ban wujijji gakiba, da kwance kika gannin da yanzu hankalinki ya tashi kina lalla bani da natashi naci ko kad anne, watak irma harda ruwan hawaye zan iya gani aidanunki Au dama duk abinda kikeyi iskancine kina sane kike yinsa? Domin ki d agamuna hankali nida iyayanki ko? To Allah ya toni asirinki yau, kuma duk iskancin da zakiyi kiyisa bazan sake kulakiba Ai bazaki iya hank uri ba Hajjojo, d azoma da kika ganni akwance ba rikicewa kikayiba, nasan ko wannan fushin da kikayi baicai har zucuba abin na cikin ranki, to shine yanzu kika kasa Hankuri kika d obo abinci kika kawomin, ai ina ganin lokacinda kika saki ajiyar zuciya kinga na fara ci Lalle yarinya kin k aremin tanadi, amma ba komai cikin kine ya d auka, kuma dani kike zance yarinya ta fad a tana tashi gaba d aya ta fita daga d akin, dariya Mansura tayi tace ai wallahi nagama takura kaina daga yanzu, dama nasan wancan bak in mugu dan ya daina ganina cikin raha da annashuwa shine ya k irin wannan, kuma wallahi da yasani cikin k unci shima sai nayimai abinda sai yayi kuka dariya tayi itama jin abinda ta fad a sannan kuma tace wayaga su Yaya na kuka, ai wallahi da sai nasato wayar Ummi nayi masa bidiyo na watsama duniya Dariya tayi harda rik e kamar ma ta aikata cike da yarinta da tsantsar wauta,bayan ta kamala cin abinci ta maida plate kicin sannan tazo tasa hijabinta tayi part d in su Ruk ayya tunda tace tabar sa kanta k unci. Tafiyarsu Mansura ta kankama dan ak alla saura ,kwana shidda sutafi, duk abinda akasan zasu buk ata an tanadar musu dashi lokaci kawai ake jira, kuma kamar yadda ta fad a tundaaga wannan lokaci batasake tayar da hankalintaba, ta shanye abin kamar baya damunta,amma wallahi dauriya kawai takeyi dan tanuna masa duk abinda zaiyi yaje yayi,wani lokacin har fakar idanun Hajo takeyi taje tayi ta kuka sai tagaji. Yau Friday,kuma ayaune Mansura da Ruk ayya zasu huce makaranta, kuma mansur ne da kansa zai kaisu har makarantar,wannan lokaci kan Ruk ayyace ke kuka sosai naganin yau zasubar gidan sai bayan wani lokaci,harsuka fito compound d in gidan tana kuka, Mansura kuwa taba kowa mamaki dan gane ba hawaye ko kad an a idanuwanta, sunama fitowa ta bud e bayan motar ta shige ba wanda tacewa kazal. Abinda basu saniba,ita kukan zuci takeyi wanda yafi na fili,har wani tuk I takejin yana taso bata idanunta nason cikowa da kwalla,amma ta danne tak I barin su fito kodan kar yaga rauninta acewar ta, hakan yasa suna fitowa tashige bayan mota dan gudun kar takasa rik e kanta ga kuma kukan da Ruk ayya tak I dainawa har yazu. Saida ya buga mata sawa sannan itama ta nufi motar, gaba taje tashiga ganin Mansura tarigada ta zauna baya, koma baya ita ta fito ta zauna agaba ya fad a kamar bashibane yayi maganar, Mansura duk da taji abinda yace amma ko gozo batayiba alamar zata tashi tayi abinda ya fad aba, ga kuma lokaci na tafiya Ummi dai ganin suna batama kansu lokaci yasa taje gefen da Mansura take tace taso yata taso ki koma inda Yayanki yakeso kinga rana nayi fitowa tayi ta nufi gaban motar ta bud e ta shiga, Allah yagani batayi niyar zama agaban motar ba amma ba yadda zatayi tunda itace ta buk aci da tafito . ayya ta bud e baya tashiga, shima cikin fushin rainin hankalin da yarinyar nan kewa mutane, Hajo harda hawayen ta, ya tada motar ya fita suna d aga musu hannu, juyawa sukayi suka koma cikin gida. Alhaji Zakari kuwa lokacinda yaje hanasa ganin Habib sukayi,acewarsu ba abasu iziniba, yaso ganin Mansur ma akace bayanan. Subashi number sukace basa bada nurber ba batare da iziniba sai inta office za abashi, ransa bace yabar wajan, wannan yaron zai gani ya ta ba wand aba ata bawa ya kyale, tabbas zai fuskanci wulak anci agare sa. Habib kala yanaganin zaiga mahaifinsa amma har yamma tayi baiji ance yazoba, yananan azaune ba sallar azzahar ba la asar yaji anakiran sallar magariba,ga sauro har yafara cizonsa,hankalinsa yatashi k ware da gaske yana tunanin yadda zai kwana awajan,fitsari yakeji amma yana kyankyamin yinsa, yananan zaune bisan k arfe nawaba amma yasan dare yayi saboda an dad e dakiran ishsha I,hakan yasa yasan da dare yayi, ckin wannan dare baisamu bacci ya d aukesaba saboda cizon sauro, cikin wannan daran harda kukansa baboda abune da baidababa, ya tsenewa Mansur babu adadi kuma yayi k udiri da yawa akansa idan ya fita agidannan. Koda mota ta tsaya a harabar makarantar Mansura binta tayi da kallo, ba k arya makarantar ta k ayatar da ita matuk a,bai fita daga cikin motarba ya d au waya yakira number shugaban makarantar yana gayamasa ya iso gashi acikin makarantar, oky ganinan fitowa bani minti biyu ya kashe waya yana jiransa, babu jima ya ganshi tafe, hakan yasa yafito daga motar yayi tsaye, shugaban makarantar naganinsa ya k araso gurinsa yabasa hannun suka gaisa, saida suka gama gaisawa sannan yace su k arasa office. Magana yawa Ruk ayya kan su fito yayi gaba, ganin haka yasa Ruk ayya tayi saurin fitowa tanawa Mansura magana ta fito kar suyi musu nisa, fitowa tayi tace wai miye na tayar da hankali haka? Bazaki ganeba nidai isauri dan Allah ta fad a tanajan hannuta, tafiya take kamar wadda batason taka k asa, ganin sun daina hangosu yasa Ruk ayya taja ta tsaya tana fad kingani ko, wannan tafiyar da kikeyi yasa harsun bace mana Ya kikeson inyi? Gudu kikeson inyi komai? ni bance kiyi guduba amma bakyayin sauri, yanzu kinsan dole sai Yaya yamana fad ke kika damu da wannnan ni ban damu da fad an da zaiyiba sunanan atsaye sukaji ance sai kungama shirmen naku zakuzo ko tsabar renin wayone? da sauri suka waiga jin muryar Yayan nasu, bai tsaya jin abinda zasuce bay a juya ya koma ciki, Ruk ayya tace dan Allah yi sauri mu isa kindaisan halinsa can ta matse masa yi sauri ki isa keda kejin tsoronsa ayya ganinfa idan ta tsaya ta tata zatajamasu matsala yasa tayi gaba idan yaso ta isketa, da sallama ta shiga ta samesu akan kujera, har k asa ta duk a tana gaida shugaban makarantar, ya amsa yana mai yaba tarbiyarta da natsuwarta,yace tashi ki zauna ina yar uwar taki ta tsaya? kafin ta basa amsa Mansura ta shigo itama tana sallama, harararta taga Mansur nayi kamar idanunsa zasu zube k as, amma tayi kamar bata gansaba ta k arasa inda taga Ruk ayya take itama tana gaidasa, itama ya amsa cikin sakin fuska yana cewa su tashi su zauna. Tashi sukayi suka zauna a kujerar da suka gani a office, yan tambayoyi yayi musu suna bada amsa, sosai yay aba da k arinsu amma baiyi mamaki ba idan yayi la akari da gidan da suka fito, waya ya d aga ya kira wata number yace atoro masa shugaban d alibbai yanason ganin ta yanzu nan Wash Allah Kuyi maneji ina lalurane na biki kamar ma ba zanyiba ~mom surayya ce~ [8/24, 6:16 PM] Mom Surayya: https://chat.whatsapp.com/HR79LoL1DdlDSXsllPK3fE?mode=ac_t Taping MANSURAS BY; SARATU MOHAMMAD MOM SURAYYA Wannan littafi na kud ine akan 500,shedar biya itace 2729922771 Saratu Mohammad zenith bank, ko kuma kati na MTN ta wannan number 07089530588 Paid book Free page Page 7 Cikin mintunan da basu huce shidda ba saiga wata matashiyar budurwa wadda ashekaru bazata huce sha bakwaiba tayi sallama had'e da gaidasu,tunda tayi ido hud'u da Mansur taji ya tafi da imaninta gaba d'aya dan haka tabisa da kallo har saida taji shugaban makarantar ya amsa gaisuwar tata tare da Kiran sunamta, "Hauwa ga sabbin d'alibbainan kikai su hostel kafin monday sufara shiga class". Takalli yaran wad'anda akakira da sabbin d'alibbai,kuma tanada tabbacin wannan kykkyawan da tagani zaune tare yake da yaran,ko bakomai tanada inda zata kafa gwannatinta, "kinajina kuwa Hauwa?" Da sauri ta dawo haiyacinta tana fad'i "eh inaji" "Okay tashi kuje, dan Allah akula dasu sosai kinajina" "In sha Allah zan kula dasu kamar yadda zan kula da k'annena" ta fad'a tana kallon inda yake zaune. "Kije dasu d'akin da zasu zauna saiki turomin Inna Mero tasa akwashe kayansu dake mota" "To shikenan" ta fad'a tana mai mik'ewa. Shi kuwa duk ya takura da yawan kallon da wannan yarinyar ke masa dan haka ya duk'ar da kansa yana dannar waya kamar baisan abinda akeba,dan bayason yayi abinda ba dai-dai ba anan,dama shi tuncan ba mutunne mai yawan son kalloba, maganar ta yaji lokcin da take cewa su Ruk"ayya su tashi su tafi. Mansura ce farkon mik'ewa tanayin hanyar fita kafinma wadda aka kira da Hauwa ta fara tafiya,dan ta k'agu subar office d'in gaba d'aya. Ruk'ayya ce tayi rau-rau da idanu tanason tayi kuka tana kallon yayan nasu,d'ago kansa yayi yana kallon ta dukda yaji ba dad'i ganin zatayi kuka,dole yasan zasu damu tunda basu sababa,tafiyar kwana ma basayi sai tare da iyayansu ko wani babba acikin yannan nasu,kuma abu mai wuyane kaga sunyi sati basu dawoba,yanzu gashi zamane na kusan shekaru ukku sai idan su sami hutu ko sunzo musu bistin. Yace "miye kuma zaki