← Book details Mansura Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 39

Sashe 8

Mansura Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

na banza kin hana tsohuwarnan tasamu ta kwanta ta hutarma rayuwarta tana biyewa shirmenki na banza Nanma k in kar ba tayi saida taji ya buga mata wata uwar tsawar da har cikin brait d inta tajita, Hajo ma da taji tsawar saida ta d an firgita, jikinta na rawa ta kar bi maganin tasa abakinta ta amshi ruwan da Hajo ke bata ta kafa abaki, maganin nagama hucewa ta fara yunk urin amai kinayin wannan aman zan koma d ura miki wani magani gamida tukwicin allura ya fad a ransa bace da renin wayonta, dan akwai abinda yakeyi mai muhimmanci Hajo ta tayar dashi. Duk da ta firgita jin yace zai had a da allura amma aman ya rigada ya kawo kansa dole sai yazo, saida ta amayarda yan tea da tasha had e da maganin sannan hankalinta ya kwanta sai sauke ajiyar zuciya takeyi, Hajo duk tabi tadamu ganin wannan aman, ransa bace ya d aga hannu ya wanka mata marin da saida jinta da ganinta ya d auke na hucan gadi, wani wahalallan kuka tasaki tana mai dafe inda ya mareta da hannu, cikin hasala Hajo tace miye hakamai sunan Malam? Kashetakakesonyi komi? Yarinya batada lafiya kake mata irin wannan marin, wannan wane irin abune haka? Hajo kidaina bin takan wannan yariyar, ya batada lafiya anzo amba ta magani kuma tazo ta amyar dashi dand ai renin wayo harararsa tayi kafin tace basai amata ahankaliba tunda dai kasan bata shiri da magani tsaki yaja yace sai kisan yadda zakiyi da it ani kinga tafiyata inada abinyi bazan iya kallon takaiciba ya fad a yanayin tafiyarsa. Itadai Mansura kukan marin da tasha takeyi ga kanta tanajin kamar ya rabe gida biyu saboda azabar ciyon da yake mata, Hajo tashiga rarrashinta tana fad kyalesa zai had u da gamonsa ne, tashi ki gyara jikinki kinga duk aman ya bata miki jiki da taimakon ta ta shiga bayi ta gyara jikinta had e da watsa ruwa,ba ruwan Mansura da girma ya fara kamata agabanta tayi wankanta Hajo ma tasake tai maka mata ta fito, wannan ba sabon abubane dama awajanta, dan kuma da lafiyar ta idan tayi wanka taga damar tayi fitowar ta da tawul d aure da k ugu. Har yanzu kukan marin da yayi mata take dan ba karya taji marin sosai, yanzumma Hajo ce ta sake komawa ta had a mata wani tea ta kawomata tana lalla bata har tasha kad an, bata matsa mata sai tasha maganiba dan tana gudun ta sake yin wani aman, itama batason tasha magani dukda ciyon kanta ya matsa mata da ciyo, hakadai tayi ta sauke ajiyar zuciya har bacci ya d auketa, Hajo ma dakejin bacci tun d azu amma takasa yinsa dan har tafara gyangyad I anan zaune, ganin bacci ya d auketa yasa itama ta kwanta. Cikin dare ciyon ciki ya farkar da ita ta tashi sai juye take da kiran wayyo Allah, cikin baccin Hajo takejin kukanta kamar a mafarki ta tashi afirgece,ganin yadda take rik e ciki da kiran inna lillahi yasa itama hankalinta ya tashi itama sai tafara ruwan hawaye, dama Hajo akwai saurin kariya dan ganin take kamar zata rasatane, tambayar ta tayi mike mata ciyo? Cikin da take tafamar rik ewa ta nuna mata tana cewa jin nake kamar yan hanjina suna tsinkewa Hajo mutuwa zanyi jin abinda ta fad a ya tabbatar mata da yunwar da ta hurar da kantane take bid ar kassarata, tace duk laifinkine, haka kawai ki hurar da kanki da yunwa kan abinda kikasan ba fasawa za ayiba, yanzu gashinan kuwa na baccin sa amma mu kin hanamu mu runtsa Jin abinda Hajo ke fad a yasa tace wayyo ni Allah bam ai suna agidannan gara in mutu kuwama ya huta, dama shi wancan bas una yakeyiba tunda har fatar mutuwa yayimin haka ya koma d aga hankalin Hajo ga bacci tanaji, amma ganin yadda Mansura ke rik e ciki ya hanata baccin, haka tashiga ruk on Allah yasa bacci ya d auketa ko itama tasamu ta runtsa. Awannan daran dai Mansura bata bari sun runtsaba dole yasa da safe saida aka kira likita aka samata ruwa tare da rubuta mata drugs aka sayo, likita yayi fad a sosai akan zama da yuwar da akabari tayi har haka kafin yayi musu sallama, duk abinnan Mansur ko lek akin baiyiba bale yasan halinda take ciki, dan yau duk gidan ba wanda yaganshi inba su Abba ba da suka had u masallaci,daran jiya kwana yayi yana aiki kan laptop sai zuwa 3:40 yasamu ya kwanta, to shine yana dawowa masallaci bai tsaya gaida kuwaba kamar yadda ya saba domin bacci ne a idon sa sosai, kuma wannan ciyon na Mansura ya d auke musu hankali bale suje suba ko lafiya tunda ba kasafai yake zama baizo ya gaida iyayansaba sai idan bayada lafiya, Haho kan nasane fushi takeyi dashi akan marinda yayiwa shalelanta jiya, amma kuma ba wadda ta fad awa, kodama Abba ya tambaya ina yake? Bai ganshiba Dady yace k ila akwai abinda yake tunda dai sun ganshi masallaci, daganan ba wadda yasake tambayar sa. Bai tashi daga baccinba sai zuwa 10:00 am, ruwa ya watsa ya shirya cikin k ananan kaya sannan ya fito zuwa falo, gamin baiga kowa afalon ba yasa kai tsaye ya huce d akin Hajo, mamaki yayi ganin kusan mutanan gidan na acikin d akin,gaba d aya juyowa sukayi domin ganin wanin ko wanene, ganin shine Hajo ta kauda kanta gefe kamar bata ganshiba, Abba yace ana sai yanzu? Yanzunnan nagama cigiyarka arasuwa yayi ciki ya durk usa k asa ya gaida iyayan nasa da kwana sannan ya gaida matan suma, k annan sa suka gaidashi, sannan yace eh Abba, yanzu nake tashi sakamakon jiya ban kwanta da wuriba nayi wani d an aikine, shine da nayi salla na koma bacci tunda ba aiki yau Abba yace hakanma yayi amma dan Allah adinga barin ana hutawa ko kadanne, ofis ba ahutaba gidama ba hutawa an murmushi yayi yace Abba ya munka iya da wannan aikin namu, dole fa sai mun tashi matukar munason kare hak in k kafad arsa ya dafa yana mik ar dashi da zaunar dashi kusa garesa yace kafine gaskiya son,amma duk da haka adinga hutawa,shiyasa baka rabuwa da ciyon kai saboda abubuwan da kake sawa rayuwarka
Chapter 8 · 0% Book details