← Book details Mansura Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 39

Sashe 2

Mansura Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

To wallahi ba inda zanje saidai akasheni, haka kawai
mamakine ya kama Hajo da Mansur dan suduka ba wanda yaga shigowar ta cikin falon saida tayi maganar, ganin yadda ta k
are maganar tana kuka sai kace wadda za akai mugun wuri ba makaranta ba yasa ran Mansur ya
baci, cikin hasala yace
idan bakizu kika
bacemin daganan b azan fasa miki jiki
ganin ko gizo batayiba kamar ba ita yakeyiwa maganaba yasa ya mik
e yayi kanta, ganinfa da gaske gunta yayi yasa ta saki goron Hajo dake hannunta ta ari nakare ta bawa kafafun ta iska, k
wafa yayi yana kumawa ya zauna. Hajo tace
0h ni Hadiza komi yarinyar nan takeson zama ne?.
Mansura kuwa bata tsaya ko a inaba sai sashan Ummi, Ummi na azaune kawai taga ta fad
a mata ajiki tana fashewa da kuka,
lafiya Mansura keda waiye?
ina Mansura takasa magana sai kuka takeyi Ummi duk tabi ta rud
e ganin yanzu yarinya ta fita bada jimawaba amma tadawo mata tana kuka haka sai waige-waige tagani ko wanine ya biyota, ganin bataga kuwaba yasa ta maida dubanta gareta tana cewa
wai mike faruwane kike kuka haka? duk kin tayarmin da hankali
dakyar cikin gunshin kuka tace
ba Yaya bane yace zai kaimu makarantar kwana nida Ruk
ayya dan kawai ya tsanemu agidanan, kosu Aunty Asma u dake manya basuyi bodinba sai mu
shi Mansur ne da kansa yace zai kaiku makaratar kwana dalili dami?
cewar Ummi, cikin kukan da take tace
kawai dan ya tsanemu bayasonmu
lallashin ta tashigayi tana fad
ok ya isa bari yazo inji dalilin sa nayin haka?, tashi ki shiga daga ciki daina kuka kinji
yar Ummi
kai ta d
aga tana sharer hawaye dan Allah yasani batason makaranta nan ta kwana, ita wallahi da akaita wannan makaranatar gara abarta ba karatun gaba d
aya tafi k
aunar haka, tashi tayi ta shiga d
akinsu Ruk
ayya dan harta manta da fad
a sukeyi.
Kwance ta samesu suna game iteda Amina, Ruk
ayya naganinta har ta
bata fuska had
e da kauda kanta gefe, Mansura ta mata kallon bakida hankali kafin tace
dalla can, kinanan kina haukarki ga yaya can yana kintsawa Hajo cewar zai kaimu makarantar kwana
babu shiri Rukayya ta sauko daga kan gado da sauri tace
dan Allah da gaske kikeyi ko wasa, harfa kinsa zuciya ta na bugawa
tsaki Mansura tayi kafin tace
dama nasaba zuwan miki da wannan maganar ne?
wayyo Yaya ka kashemu, bodin a wad
annan shekarun namu?, Mansura miye mafita?
mafita d
ayace Allah yasa karsu Abba su yarda, yanzu nadai zo na fad
awa Ummi jiran isowar sa take, amma wallahi muddin akace can za akaimu za aga hauka agidan nan
itadai Ruk
ayya har tafara hawayan tausayin kan su, tace
amma Yaya mugun gaske ne wallahi, nifa har nafara tunanin makarantar da zamu shega muna gamawa
shiru Mansura batace komaiba, tanacan tana tunanin abinda zatayi muddun su Abba suka yadda da maganar Yaya Mansur, Anan taci gaba da zama dan kwata-kwata batason ta koma
bangaran Hajo dan itama karan kanta haushi take bata tunda ta tsaya saurarar sa, ganin yamma ta fara Ummi tazo tacewa
Mansura kizo kitafi kinsan ba kowa awan Hajo gashi yamma tayi
ciki-ciki tayi da fuska tace
ni Ummi anan zan kwana bazan koma wannan sashan ba taje Yaya ya tayata baccin mana,ba harda ita ake had
a baki acucemu ba
Dariya Ummi tayi tana fad
kai kinada abin dariya Mansura, miye laifin Hajo a wannan maganar? Tunda ba itabace tace akaiku ganin damar sace
wallahi harda had
in bakinta
idan ba haka bane miyasa batace bazai kaimu ba amma tayi shiru? ai ita daganina sai ranar da Yaya yajanye maganar wannan makaratar
Ummi tace
kice Hajo ta d
bo da zafi? Ai idan kin iya juriya ita bazata iyaba kisan saidai tazo ta tare anan ku zauna gaba d
ayan ku
ta
be baki tayi tace
tazo gata ga wajan, amma dai ni bazan komaba sai tasa wannan mugun mai bak
ar anniya ya janye kaimu makarantar kwana sannan
Ummi tace
to shikenan bari idan yazo zan masa magana kwantar da hankalinki kinji
yata
kai ta d
aga mata kafin tace
Ummi mi ake dafamana yau agidannan?
tuwone da miyar kuka sai ferfesun kifi
kai Ummi tuwo kuma ana zaune kalau, ni Allah bazanci tuwoba,haka kawai mutun yaci tuwo ya kwanta salon yaje yayi k
aton tubi
ta fad
a tanayin ciki-iki da fuska
to mansura idan bakiciba mizakici?, sai idan Kuluwa zakisa tayi miki wani abin daban
cewa tayi
basai ta girkaba zan sha furar Dady idan akwai

akwai harma sai kin raga kin bari tananan afirjin idan kintashi sha
shikenan nagode Ummi
nan Ummi ta fita tabarsu ad
aki.
bangaran Hajo kuwa juyawa tayi tace
anya mai sunan Malam bazaka canza wannan shawarar ba,kagadai tun yanzu ta nuna alamar batason wannan makarantar, kagadai fitar da tayi da gudu sai kace taji sak
on mutuwar uwar ta, sannan koni banason wannan makarantar tsakani da Allah, taya za ad
au wad
annan yarn da basusan komaiba sai shirme, wanki gaya Mansursa ba iya yinsa takeba balantana aje dayin girki, wandomta k
arami ba wankewa takeba saidai idan tayi wanka tabarmin shi abayi, sannan sai tayi wanka uku ayini kuma da tayi da ta kire saidai idan nashiga in wanke, to taya zasuyi rayuwar da komai su zasuwa kansu?, wazai kula dasu a makarantar?, gwamma ita Ruk
ayya ko banza tana iya wanke kayanta na ciki
Mansur yace
baga irinta banan,ace yara shekara goma sha hud
u basusan ta yadda zasu kula da rayuwarsu ba koma girma sukeyi, ahakan za ayimusu aure sunawa mazajan nasu shirme?, to hakan yana cikin dalilin da zaisa na kaisu can ko zasusan miye rayuwa kuma su maida hankalinsu ga karatu,kinga yadda take anan sati baya rufa ba akawo mana k
ararta amakarantarsu ba, kinga acan dole ta natsu idan tag aba kuwa akusa idan baso take tasha na jakiba abanza
Hajo tace
da dai aduba masu wannan hukunci yayi tsauri da yawa, ka samar musu wata makarantar wacce zasu yini su dawo koda wacce idan suka tafi sai takwas na dare, kaga zasu kwana agida ai
Hajo kenan, ai idan nakaisu can nace su k
ara sangarcewa kenan, tunda kinga irin wannan makarantu na
yan masu da shine kuma ba abinda zasuyiwa kansu saidai ayi musu, kuma wannan da sukeyi yanzu miye marabinta da wacce kike fad
a? tunda shidda na yamma suke dawowa, king aba arabuda Bukar ba an haifi Abu, zansasu makarantar gwannati ne yadda zasuyi hankali
baki Hajo baki ta bud
e har miyau nashirin zubo mata tayi saurin tarar su da fad
in
to abin naka ya sirka da mugunta mai sunan Malam, yazakae zaka kaisu makarantar gwannati daba kula balantana akai ga maganar tsaro, to wannan kan bana bayan ka gaskiya da sake ka k
ara tunani akai
ganin fa tanason botsare masa yasa yae
to shikenan zan tunani, amma dai zamuyi magana dasu Abba idan sun dawo, an nace ba Hajo da akwai wannan furar
nasan Dady basa gajiya da sayo miki
Hajo tayi dariya tace
ai kuwadai akwai ta sai kasha ka bari
jinjina yayi mata yana fad
saida ke tsohuwa mai ran karfe Allah yaja da ranke har kiga jikoken mu
kaiya mai sunan Malan, ni ko
yanka ma nagani hakan nagode Allah, kaine ai kak
ima maganar auran gaba d
aya ka zauna sai zama tuzuru kakeyi, kai da a k
auyene ai kamar ka kanada yara ukku ko hud
u, wai mikake nufine? Ko kan wacan abin zai hanaka kayi aure koso kaike ayi komai kuwa ya huta?
Haba Hajo ya keke wannan maganar dan Allah? Idan aure ne zanyi in sha Allah, wadda nake sone bata dawo ba, tanacan tana karatu ak
asar waje, amma in sha allah tan dawowa zan gabatar da ita gunsu Abba
da mamaki take kallon sa kafin tace
asar waje kuma mai sunan Malam? Har kanason mai zurfin ilmi har haka amma kakeson kakaimin jikoki makaratar gwannati, tukuna ma
yar waye?
shiru kamar baziyi maganaba yace
yar Alhaji Abbakar Sammani ce
Shidai Sammanin da nasani?
eh shi
kana ko cikin haiyacin ka mai sunan Malan?, mutunan da kuwa yasan sa acikin garinnan d
an ak
idar boko ne ba ruwansa da d
ansa da yayi karatun islamiya idan har zaiyi na book tsabagen wayewar sa tayi yawa, kaima haka kakeson
yanka su tasu cikin irin wannan tarbiya?, tunda tarbiyar da yarinyar take da ita itace zatabaiwa yaranka,mi ake da wannan irin rayuwa sabida Allah, mika gani ajikin wannan yarinyar da har zai rud
eka? Ga
yan matanan agari sai wadda ka za
ba, bama wannan ba tun yaushe kuka had
u da
Mom surayya
[8/25, 8:47 AM] Mom Surayya: https://chat.whatsapp.com/HR79LoL1DdlDSXsllPK3fE?mode=ac_t
Typing
MANSURA
BY: SARATU MOHAMMAD
MOM SURAYYA
Wannan littafin na kud
ine akan 500, shaidar biya itace 2729922771 Saratu Mohammad zenith bank, ko kuma kati na MTN ta wannan number 07089530588
Paid book
Free page
Page 2
Tun yaushe kuka had
u da ita har kuka k
ulla soyayya?
Chapter 2 · 0% Book details