← Book details Mansura Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 39

Sashe 11

Mansura Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yanzu boss ta ina kake tunanin zamu fara neman su? shiru kamar bazaice komaiba na tsawon minti d aya sannan ya nisa yace zaifi kyau mufara bincika asibiti dake cikin garinnan daga ta kud I har zuwa ta gwannati To shikenan, yanzu in sha Allah da natashi daganan zan fara bincikawa ko Allah zaisa agane, sai kuma magana akan wacan case, yau da safe na tura maka ata emal duk abinda ke ciki zaka gani Ok badamuwa idan na koma gida zan duba, ka gayawa su Musa cewar wannan gayan kar abari kowa ya ganshi koda anzo, kuma duk abinda zaiyi karsu kulasa in sha Allah sir Ok ni zan huce gida sai Monday idan Allah yakaimu, amma gobe misalign 12pm ina son ganinka anan gida Jabir yace ok Allah yakaimu ameen Saidu maiye amfanin aikin da nasakaka da har wanan dan iskan yaron zaizo yakamamin d a ak ofar gida amma baka gayaminba,to miye amfaninka? wadda aka kira da Saidu yace Alhaji ka tsaya ka saurareni ya katsesa cikin hasala wane irin sauraranka zanyi? Bayan maisha yariga yasha Saidu yace wallahi Alhaji tun lokacinda naga ya shiga office shida wannan munafukinnan nasa nake k okarin kiranka amma baka d agaba, kuma da aka fito za afita dukda bansan inane za ajeba nakuma kiranka shima baka d agaba, lokacinda nagana gidanka za aje hankalina ya tashi saboda kak I daga waya gaba d aya gashi banida number d anka Habib, haka nayi takiranka har na hank ura na turama message shimadai ba amsa Shi sai yanzuma ya tuno lokacin da yake ganin kira amma yak I ya d auka saboda alokacin suna coko-cokon tafiyar Habib, kainsa ya shafa yana fad oh my go, kanajina ko Saidu? eh inajin ka ka sauraromin duk wata magana da zasu tattauna nima yanzu nan zan shigo indan wannan kar kadamu, amma Alhaji sai kakatashitsaye dan boos kwallon k ansane da kake gani cikin nuna bacin ran maganar da yaji yayi masa yace idan k wallon kansane ai nema shine, muzuba mugani nida shine, zansa ya ta bo Alhaji zakari ya yake wayar cikin hasala. Ko wanka bai tsaya yayiba ya sa bi babbar rigarsa ya ssauko, a inda ya bar matar tasa nan ya tarar da ita tayi tagumi da hannu biyu tana mamakin mijin nata, ko kallo bata isaiba yayi ficewarsa, da kallo ta bisa tana magana acikin zuciyar ta Allah yasa ko gane gaskiya idan kunada rabon ganewa Mansura kuwa koda ta tashi daga baccin tajisauk I ba laifi, wanka tayi tasa duguwar riga wadda bata kamata sosaiba tazo ta zauna tayi Karya, sai lokacin hankalin Hajo ya kwanta sai uban sannu take zuba mata da k ara kwantar mata da hankali, duk uban zubar nan da take Mansura kazal tak I tace mata dole ta kama bakinta ta rufe, saican kuma tace ace d an adan tunda ya tashi yak I yayi magana dan d ai bak in hali, ai wannan sai bakinka yayi wari, nikan bazan iyaba kinga tafiya ta idan kingama mugun halinki ki tarar dani falo Nanma uffan batace da itaba bale harta d aga kai ta kale ta, dan ita yau duk wadda ke gidan haushi yake bata, ace duk wanan ceyon da akaga tayi babu wadda yayi maganar afasa kaisu makarantar sai hank urin dasuke bata, ai wallahi zata basu mamaki, ba wad da zata sakewa maganar makarantar, idan yaga dama yakaita marantar k arshan duniya gaba d aya. Tana gama cin abincin nantabar kayan a tsakar d akin ta haye gado tayi kwanciyar ta, dan batajin fita falo kwata-kwata, tananan shiru har bacci ya d auketa batare da tasaniba. Mansur suna gama tattaunawa ya fito domin zuwa gida, motarsa ya shiga yayi mata key ya fita daga harabar wurin, yana kaiwa ana fara kiraye kirayan sallah dan haka yanayin parking bai tsaya shiga ko inaba ya shiga part d insa yayi alwalla yafito zuwa masallaci, saida suka gama salla sannan ya shiga part d in Hajo, ba kowa acikin falon, haka ya tabbatar masa may be Hajo na salla ne, kwanciya yayi nan falon akan kujera mai zaman mutun ukku yana janyo filon kujerar yana matashi da kansa yana jiran ta fito. Tunani ya shigayi na rayuwa batare da yasaniba bacci ya d aukesa anan kan kujerar. Hajo da Batasan ya dawo gidanba gaba d aya tana fitowa tagansa yana bacci,kai ta girgiza cikin zuciyarta tana fad allah sarki mai sunan Malam, wannan aikin da kukeyi Allah yasa yazama silar shigarku aljannah,ace bawa bayada hutu arayuwar sagaba d aya, dukta da ranar ku hutu da akasan da akasani shi bayadashi, saidai kullun yana hanyar office, idanma akayi nasara baijeba, to anan gida zai k aresa da danne-dannan computer ne, shidai bayason zauna hakanan, yanzuma ta tabbatar wanan bacci ba cikin sani ya d aukesaba. Zama tayi akan carpet batare data tayar dashi ba, tananan azaune shiru kuma batayi bacci ba dan batajinsa, ga Mansura tayi-tayi ta tashi tayi salla amma tayi mata banza kuma ta tabbatar da tanajinta, ba yadda batayi da itaba har tagaaji ta rabo da ita, to shine ta dawo nan falon kafin wani ya shigo suyi fira, dan ita Allah yasani batason zaman shiru, acewar ta sai baki yayi wari idan baka bud esa yasha iska. Tananan azaune saiga Ruk ayya ta shigo, bata lura da yayan nasuba saida tashigo falon gaba d aya sannnan ta lura dashi kwance akan kujera, baki ta rik e cikin sauri ta juya tabar falon, Hajo nakiranta amma ina ko juyowa batayiba, Hajo tace ja ira, watodai ni aka rena, zaki dawo kisamenine, marar kunyar banza Ba shibane ya tashi saida akafara kiran sallar la asar sannan, mik a yayi tare da tashi zaune, sannan yakai dubansa ga Hajo dake kishinged e ayanzu wai dama Hajo bacci nayi daga zaman jiranki? Hajo da sai yanzu take lura da ya tashi ta tashi zaune dai-dai tace wa kake tambaya inji? nida waye acikin falon? shima ya fad lalaba kaji bani zaka tambay aba, kaje ka kwaso gajiyarka kazo ka saukarmin akan kujera Ke akeji baniba, kinga tafiyata,naje in watsa ruwa naji ana kiran la asar ninan kasan ba salla zanyiba yan fir auna muke baki ya rik e yace kai wanan tsohuwa Allah ya shirya mana ke itama tace tare da uban ka d an Rabi da Amadu Inna lillahi, ke wannan tsohuwar baza ayi firar arziki dakeba sai kin zagarwa mutun iyaye, nayi tafiya ta sai kinnemeni idan kama iya shekara ban sakaka ak wayar idoba kaga mizai sameni Shidai fita yayi bai k ara maganaba gudun abinda za asake jefo masa, part d insa ya kuma yayi alwalla sannan ya tafi masallaci, dam aba wani nisane dashiba gida biyu ne atsakaninsu, ana gamawa bai wani zaunaba ya fito ya kuma gida, yanzu ma part d insa ya koma baije inda Hajo ba, dan yanason ya uba sakon da Jabir yace ya tura masa ta gmail, zama yayi anan falon kafin ya d au waya yayi kiran Momy, bayan ta d auka ya gaida ta ta amsa cikin kulawa irin ta Momy, sannan yace abawa Khadija abinci takawo masa to shikenan, part d inka ko na Hajo? yace nawa Momy, dan Allah ki gaya mata tayi sauri tace to shikenan yanzunan zata kawo yace nagode Momy ta katsesa cikin cewa kar in k arajin kamin godiya Mansur, duk abinda nayima ba godiya atsakaninmu domin kai d a nane cikin son matar k anan mahaifin nasa yace in sha Allah Momy, hakan bazai sake faruwa ba to Allah yayi ma al barka da amen ya amsa yana kashe wayar ya ajiye agefensa. Babu jimawa sai yaji knoking, umarnin shigowa yabayar dan yasan ba kowa bace face Khadija, shigowa tayi da d an k aramin bowl ta ajiye tana gaida sa, amsawa yayi cikin d an sakin fuska, har ga Allah yananason yarinyar saboda natsuwarta sai kace ba yar shikara goma sha d aya ba, juyawa tayi ta fita daga cikin d akin tana janyo masa k ofar. Binta yayi da kallo yana fad I acikin ransa ima ace wannan natsuwar ta yarinyar daga Mansura take,shifa wallahi ganin yakeyi tafi duk yaran dake gidannan hankali da natsuwa,gaba d aya bata biyo Hajo ba kamar ba sunan ta taciba, hakan dai ya janyo bowl d in tare da fidda plate yazuba abincin yafaraci, yana gamawa ya janyo laptop domin duba sak wannin da yakeson dubawa. Mansura kuwa tun lokacinda Hajo taje tayar da ita tayi sallar azzahar tatashi,kuma duk kiran datake mata tanajin ta amma ta fitta batunta har lokacinda ta hasala ta fita, saida taga fitarta sannan ta tashi ta shiga toilet tayi alwalla tazo ta tayar da sallah,bayan ta gama kwanciya ta kuma tayi bisa gado, yunwa takeji amma batason fita balantana har ta had u da kuwa, haka tayi ta sak awa da warwarewa har wani lokaci, ita baccin bai d auketaba kuma bataje ta d auko abincin ba, tasan Hajo ta shak ane da ita da yanzu tasa ankawo mata dan batason zman ta da yunwa, tananan akwance taji kiran la asar, hakan yasa ta tashi domin sake wata alwalla, wannan karon saida ta watsa ruwa kafin ta fito ta tada sallar, Tananan azaune Hajo ta shigo d auke da plate madai-daici dawani asaman sa an rufe da gorar ruwa ahannunta d aya, gefe ta ajiye tace idan kinga fushi da mutane sai kitashi kici abinci tunda bak in halinki idan ya tashi har abinci gaba kikeyi dashi, bayan kuma kinji abinda likita ya fad a akan zamanki da yunwa, wai Mansura bazakiyi hankaliba arayuwarki komaiyi? Kinafa ganin irin halinda kika shiga daran jiya tafad a tana kallon ta. Baki ta turo gaba batare da tace komai ba wallahi ni ina tausaya miki gameda taurin kannan naki, danshi dai namiji ba d auka zaiyiba, dan haka ma ki nutsu tun da wuri ki kama kanki idan zaki kama Ni dan Allah kidaina yimin ihu aka kina cikamin kunnuwa da wannan maganar taki, sannan duk namijin da yaji bazai iya zamana dani ahakanba to yabarni agidan mu ba dole ehe tagama fad a tana janyo plate ta bud e, shimkaface da miya sai salat da tumatur da albasa da aka yanka abisan sa, fara ci
Chapter 11 · 0% Book details