← Book details Mansura Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 39

Sashe 3

Mansura Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

shekara uku kenan, lokacin da nake shekarar k
arshe amakaratar india ita kuma tana shekarar farko, tun lokacinda ta ganni take bibiyata duk inda nake sai ta bini,to kala bana kulata har naji na kamu da sonta, wasa-wasa muka fara soyayya shine har nakai gayimata al k
awalim aure, cikin wannan watannin zata kamala shine nakeson da tawo nakai maganar gasu Abba
Tadd
ijan, lalle kad
ebo da zafi mai sunan Malam, kasan abinda bazai ta
ba yiyowaba gurguwa da auran nesa, nasan dan Rabi bazai ta
ba aminta da ka auri
yar Alhaji sammani ba komai zakayi kuwa, wakeson had
a iri da wannan gidan
bata fuska Mansur yayi jin tanason kawo masa cikas yace
haba Hajo yazakice haka, kawaidai kice batayi mikiba kan wani dalili naki, kinsan dai da hankalina bazanje na za
ban ma kaina abinda zai cutar daniba, kuma da kike fad
in mahaifinta nada ak
idar boko ai hakan bazaisa duka
yansa haka sukeba, sannan Bashhama yarinya ce mai hankali da natsuwa gaba nagaba da ita girman sa
hannuwa biyu-biyu Hajo ta ta
ba tana fad
tabbas da shirinta tazo maka bata barka abanza ba doleni mutashi tsaye zama baiganmu ba
Dan Allah Hajo kidaina wannan maganar, kutashi atsaye sai kace wadda wani abu yasama
ai kobai samekaba yana shirin samuwarka,haka kawai munaji muna gani zaka d
auko mana mugun iri agidannan
ransane ya fara
baci dan haka yaga bari ya tashi tun batakaishi mak
ura ba,dan akan Bashhama zai iyayin komai dan yasameta, dan haka yayi mata sallama ya fita, Hajo tace
Allah yaraka taki guna, ai tunda bakason gaskiya dolene ka fita kabarmin falo, to bari iyayan naka suzo saina fad
a musu idan ni karenani
shidai baima tsayajin k
arshan maganar taba yayi gaba abinsa.
Shiru-shiru Hajo najiran taga Mansura ta dawo amma kamar an aika bawa garinsu ya
bata,ganin haka yasa bayan magariba ta d
au gyalanta ta nufi sashan Ummi, suns zaune afalo suna kallo sai kawai sukaji sallamar Hajo, Ummi ta tashi tana gaidata tare da fad
in Hajo kinzo biko kenan?
Hajo tace
ba dole ba Mariya, wannan
yar taki saidai allah ya shirya bakinta shi ke jamata
ta fad
I hakan tana zama gefen kujera.
to ai kune da abinku Hajo, yanzu ace dake Mansur zai had
a baki zaikaimin yara makarantar kwana?
Haj0 tace
hmmm ke bari kwai Mariya, ai ina fad
a miki da farko na yarda amma inajin makarantar gwannati zai kaimin yara nace badani ba
Mansura tace
au dama ta gwannati yayi niyar kaimu? Lalle sai yau na k
ara tabbatar da Yaya baya k
aunar mu agidannan ko ince baya k
auna ta, dan na tabbar saboda nice zai had
a har Ruk
ayya yakai tunda yasan komai namu tare ne
itadai Ummi dariya kawai tayi batacewa Mansura komai ba, sai Hajo ce da taga abin nata yayi yawa sai tace
waike Mansura miyasa bakida hankaline? Yanzu agaban uwarsa kike fad
in baya k
aunar ki? Sannan waya fad
a miki mai sunan Malam baya k
aunar kine?
wallahi uwata dai yaje can yanemi tasa uwa tun dare bai masaba ehe,sannan ai gaskiya na fad
a kowa agidannan yasan baya k
aunata duk cikin gidannan waye yayi bodin?
Ummi ta janyo Mansura ajikinta tana fad
kyalesu kinji, Mansur kuwa kowa yasan ba d
ana bane na Momyn kune Hajo cedai da maganar ta
baki Hajo ta rik
e tana fad
ikon Allah, nidai maida yuk
ar bani nakai zomon ba rataya ma ba aban ba, kuma batun makarantar tuni ya huce dan nagaya masa ban aminceba yanzu tashi mu tafi
Chapter 3 · 0% Book details