Sashe 4
Mansura Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mutafi ina? ai idan kinga nabar ida Ummi to na tabbatar da maganar am fasa, ato kina nufin bazaki jeba kenan? cikin tura baki tace ga zahiri kin gani kuwa to idan baki jeba wakike son yatayanin kwanan? idonta cikin ns Hajo tace al jannun gidanki mana aduniya in akwai abinda Hajo ke tsoro bai huce taji an kira al jani ba, dan haka tace yanzu ni kike kirawa al jannu su tayani zama acikin gidannan? to wallahi inanan ba inda zanje gasu ga gidan ta fad a tana sharal hawaye, Umm ice ta shiga bata hak uri tana fad in ta daina kuka. Sallamar Mansur ce ta k atsemasu maganar sai Hajo dake sharer hawaye har yanzu, ai Ruk ayya da Mansura na ganinsa gaba d aya suka arce cikin d akinsu shi abin saida yaso basa dariya amma ya gintse baiyiba, sauran k annansa dake zaune suka gaida shi shi kuma ya gaida Ummi da Hajo da yagani zaune tana goge ido da ha bar zanan ta, dama saida ya biya tanan bai tarar da itaba sannan yayo nan, dubanta ya sakeyi yace Hajo lafiya kike kuka miyafaru? wani kuka tafashe dashi tana cewa ina ruwanka, duk bakai bane muna zaman-zamanmu lafiya kazo da batun wannan makarantar, yanzu gashinan tace bazata koma inda nakeba har tana batun k aryatani, yanzu har Amadu ya haifi d iyar da zata dubi tsabar idanuwana tace sai ta tabbatar da abinda nafad ta k arasa fad a tanasa k asar ha bar zananta tana sharan hawaye. Abin ya baiwa Ummi dariya ganin yadda Hajo ke sharer hawaye sai kace wanni babban abune ya faru, amma ta gintse batayiba dan gudun laifin kar yadawo kanta dan tasan baya wuya awajan Hajo. Shima dai Mansur ajiyar zuciya yayi dan d aukarsa wani abinne ya faru, sai yace ok daina kukan, ai nace zamuyi magana dasu Abba bako?, yanzu dai tashi muje kinga kinbar sashanki ba kowa zananta ta saki wadda take sharer wayan ta kallesa tace inje ina? yarinyarnanfa cewa tayi aljannun gidana zan zauna dasu ni kad ai, ai inkaga na kuma to k afarta k afata komu zauna anan gaba d aransa yace Hajo dirama amma afili cewa yayi indai wannanne karki damu tare da ita zaki kwana, yanzu kitashi ki koma nida kaina zan mayarmiki da ita kallonsa tayi tace um um mai sunan Malam kar muyi haka dakai kaje kamin wayonka na yaran zamani yar k aramar dariya yayi yace Hajo kenan, taya zanmiki wayo al halin kece wayo da kanki, karki manta kece kika haifi wayo shi kuma wayon ya Haifa miki jika mai wayo, kinga kuwa komai zanyi wayone asalinsa dukda bata shirya dariyaba saida tayita tana cewa kaganka mai sunan Malam Allah dai ya shiryeka, da irin wad annan kalmomi ne kake samun nasara akoda yaushe awajan aikinka da kuma jajircewar ka komai na zama addu arkuce ke tasiri akaina, koma ayanayin aikinmu dolene sai ka kasance mai jajircewa da tsananin wayo da iya takonka saboda had ararunkan dake cikinsa, dan duniyarnan cike take da azzalummai da maciya amana, zamanine da muke cikinsa haram na gudu ana binta ta dawo, duk abinda kikaga inayi akan dalili nakeyinsa kinsan bana abu marar dalili, yanzuma da akwai abinda nakeson gayamiki kizo muje idan ta kama in kwana acan sai inkwan jin abinda ya fad a yasa ta mik e tana fad in yauwa d an albarka tashi muje cikin d aga murya tace ke kuma idan kinga dama kiyi tazama karkizo tabi bayan Mansur sukatafi bangaranta. Zama tayi akan kujera shi kuma ya zauna gefenta yana tankwashe k afafunsa, ina sauraranka, mikaji da yasa har ka yanke hukunci kaisu makarantar kwana kuma ta gwannati? abubuwa dayawa naji acikin binkican da nasa akayimin, karan farauta yasa ayi masa bincike inda diyar Manir take yanzu haka akan bincike suke, shine nakeson suyi nesa ta inda basa ta ba tunanin tanan dukda ba kammaninta suka saniba kai Hajo ta jingina tace tabbas dolene tsyi nisa damu, amma ya akayi sukasanda tana raye bayan anriga da ance musu ta mutu? Ina sukaji labari?" Ina sukaji labarin cewa tana raye? shine nake kan bincike yanzu haka amma saisu Abba sunzo inji abinda zasuce Hajo tace hakama yayi, amma mutanannan misukesu da wannan yarinya ne? duk tabon da suka barmata baiyi musuba, shin ko itama son suke su kasheta kamar yadda suka kasha mata iyaye kai Mansur ya girgiza kan yace ko d aya, tunaninsu yana basu wannan abinda suke nema yana tare da ita duk inda take, suna tunanin shi Uncle Manir ya sadaukar da yarsa da wad annan abubuwan sirin nasu tunda duk biciken su basu gansuba acikin gidan tabd ijan , shekaru tara kenanfa, ni tunanina sunbar maganar tunda basusan inda sukeba rashin sane shine kisa sukasa bacci da kwanciyar hankali, amma karki damu in sha Allah Allah bazai ta ba basu damar da zasu saniba, mukuma zamuci gaba da zak ulo shedu har ranar da asirinsu zai tunu Hajo tace Allah kasa, amma wad annan wani irin azzalumaine? Ko dayake shi Allah yana bayan mai gaskiya Tabbas wannan haka yake Hajo, zamu fito musu ta inda basu ta ba tunani ba, domin wannan aikin mune shikenan mai sunan Malam Allah yasa yace ameen ya Allah Bayan fitar su Hajo Ummi tashiga tunanin mi suke tattaunawa, dan gaba d aya bata gane misukeyin magana akaiba, ganindai tana tunani abanza tunda Batasan ko miyeba yasa ta tashi tashiga d akin ta,gashi har yanzu Dadyn yarannan bai dawoba. Dady kuwa basu dawoba sai misalin k arfe 9:300pm, saida sukaje suka gaida Hajo da yini, anan Hajo ta tsaidasu tasa suka kira Mansur domin tattaunawa akan matsalarda ke tunkarosu, kwarai su Abba sunyi mamaki dajin wannan maganar, sannan sunbada goyon baya d ari bisa d ari akaisu bodin domin hankalinsu zaifi kwanciya, kuma sunji dad I da zasu had ata da yar uwarta da zatafi jin dad in zama, Hajo tace sai kuma maganar auran da yazomin dashi ni harga Allah ban aminta da wannan yarinyar da ya bid aba, dan haka nakeson kumasa magana idanku zaiji maganarku Abbane yace aure kuma a ina kenan? iyar Alhaji sammani, duk matan dake garinnan yarasa wacce zai jaji bomana sai yarsa duba Abba yakai ga Mansur dunjin tabbatarwa, kai yagyad a masa alamar hakane kafin yace hakane Abba, kuma wannan duk cikin aikin mune, dan naduba banida wata hanya data huce wannan, akwai wani aiki da mukeyi wadda bincikenmu yakai kan Alhaji Sammani, kuma shi mutunne mai tsananin wayo shiyasa zan biyo masa ta wannan haya ta auran yarsa kallonsa Abba yakeyi yana mamakin d an nasa amma kana ganin wannan ba tarkone ka d anawa kanka da kanka ba Mansur? kai ya girgiza masa yave ko d aya Abba, inasone in d ana masa tarko da yarsa da yafi so acikin yansa sabida ita kad aice ya yarda data shigar masa cikin d aki sai matarsa Dady ne yayi magana awannan karo yace kai duk a ina kasan wannan? Nasan duk wannanne azanman da nayi da ita acan landon saboda tsabar suruntunta, da bana kulata amman inasanin ko yar waye yasa na fara kulata dan doline muzanka biyo musu ta k ashin k asa tunda ba wata hanya dole saida wani makusancinsu atare damu kenan idan inason nafahinceka Alhaji sammani yana d ai daga cikin masu hannu acikin kisar da akawa C.S.P Manir tare da iyalinsa cewar Dady tabbas hakane Dady, dukda aganin da nayimusu da kuma d aukar da nayi musu awacan ranar basukai haka shekaruba amma bazan ta ba manta kamminsuba Dady yak arasa fad a hawaye na zubomasa afuska saboda tuno wannan bak ar ranar da yayi, wannan ranar bazata ta ba goguwa agaranba, saboda tsayawa akan gaskiya yasa suka masa haka, mutanan yanzu sunfi gudun jin kunyar duniya akan lahira, because of me Dady? kafad arsa Abba ya dafa yanamai janyosa jikinsa yanacewa ya isa haka Mansur, ai duniyar nan dakake gani cike take daban al ajabi da mamaki Mansur, kaidai katsaya akan gaskiya komai za abaka daboda lahirarka, amma karkasa damuwa aranka yaje yajanyo maka matsala har yazo yashafi aikin ka kaji? kai ya jinjina yace in sha Allah Abba zanyi abinda mutane zasuyi alfaharin zamana acikin jami in tsaro kuma in tsira alahirata jinjina Abba yayi masa tareda cewa ina alfahari dakai yarona, kuma akoda yaushe kana cikin addu ata akan Allah ya taimaka maka akai akin dakai na gaskeya kasa Mansur yayi da kansa cike da soyayyar k anan mahaifin nasa, cikin k asa da murya yace ai Abba addu arku itace kemin jagora acikin nasarar da nake aciki Hajo ce tace ya isa hakanan muyi abinda ya taramu anan, a inane za akai yarannan makaranta? In sha Allah zamu tseda maganar Hajo zakiji ko ainane tace to shikenan badamuwa, amma kosan yadda zata dawonan dan tamin jaji tace tunda dani ake had a kai azalince ta murmushi sukayi suduka Dady yace ai ko Hajo mai shiga tsakaninku sai Allah, idan mutun yashiga yanzunnan zaiji kunya, Ahmad tashi muje tashi Abba yayi suka mata sallama, Mansur saida yarakasu har wajan falo danshi anan zai kwana,dama yanada ad aki anan duk lokacinda yaga dama zai kwana anan, saida sukayi fira nad an wani lokaci sannan shima yace zai shiga ya kwanta, Hajo tace nikan kaje kakiramin Mansura mukwanta kasan banason kwana nikad yace kina kiran bazaki iya kwanciya kekad aiba idan taje makarantafa ke kwan kedawa? Ki saba tun yanzu mana Nidai dan Allah kajekakiramin ita idan kaga dama, idan kuma bazakajeba ni inje dakaina kibari kawai nakiramiki Khadija tazo mana banaso Mansura dai nakeso, bari kaga ni inje in lallaso abita tafad a tana mik ewa, maidata yayi yana fad kuma zauna yanzunnan zan kawota sannan fa ta zauna shikuma ya fita. Koda yaje baitararda kuwa afalo dan haka kai tsaye dakinsu Ruk ayya ya huce, kwance ya tarar dasu duk basuyi bacciba fira suke abinsu bawanda yaga shigowarsa, Mansura sai zubz takeyi kamar kanya, tana cewa wallahi zan zuba rashin kunya agidannan muddin akace abodin za akaimu basu zataba sukaji muryarsa yana cewa saikiyi muga rashin kunyar taki dabamu saniba gaba d aya juyowa sukayi danba wanda ya tsammaci zaizo, rawa jikin Mansura ya fara dan ganin take