Sashe 35
Mansura Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da dad'i " "Wallahi bakada dama" "Eh naji, amma dan Allah mi zai hana kacikawa Momy burinta tunda kaga tadage akan haka, kafasan abinda babba ya hanga yaro komi zai hau bazai tsinkaye saba, kuma bakasani ba ko hakan alherine agareka" Cikin karyar da wuya ya basa amsa "to yazanyi tunda kunriga kunmin d'aurin goro, amma fa kasani sai ranar da zaka cikkakyan aure adaura mana tare" dariyar bakada hankali yayi yace "ni auran yaushe kuma! inzaka shege daga ciki kashege kawai Malam dan wanan da kake gani ko ya dad'e da yin nasa" Da mamaki yake kallon sa kafin ya bud'e baki yace "mi kake nufi da wannan maganar" "Zakasani amma ba yanzuba, idan lokacin kasani yayi zakasani in sha Allah" "Wai mikake 'buyemin ne? ashe aduniyar nan har akwai wani abu naka da zaka iya 'buyemin shi batare da nasani ba?" "Mikaci na baka nazuba, kadai nace kajira lokaci kawai" baice komai ba yace "nidai muyi abinda ya kawoka" nan suka shiga tattauna abinda ya dace saida lokacin salla yayi suka fito zuwa masallaci daganan ya huce zuwa gida, dan ma saida yayiwa Momy sallama. Bashhama kuwa tunda ya fita take kwance anan falon ba uwar da tatashi ta tsinanawa kanta kuda kuwa na gyaran falon ne da d'akin da takwan aciki har zuwa 12pm, yunwa ce takeji har d'inyan hanjinta na kukawa, tunanin take ko takira Momyn ta asamo mata mai aiki dan gaskiya bazata iyaba, wannan bala in har ina! ganin yunwar zata iya galakata yasa ta janyo wayar ta dan ta lalla'ba sa yazo ya kawomata abinda zatasa acikin ta amma kira uku bai d'aga ba dole ta hank'ura ta maida kiran ga k'awar tata, bayan ta d'aga tare da fad'in amarya ya akayine?" "Wai kina nufin bazakuzo bane ko Yaya? ta bata amsa batabi takan zancan nata ba Jancy tace "rufamin asiri waninan zuwa gidan amare ayau, aini kila ko zaki ganin sainan da wata d'aya" Wasa kikeyi, nidai dan Allah kizo yanzu" "Idan nazo mi zammiki? bayan angonki nanan" Bashhama tace nidai dan Allah kizo" "Ok ganinan zuwa" ta fad'a tana tashi daga kwancan datake zuwa banyi, cikin mintunan da basu gaza talatin da wani abu da gama wayar su Jancy ta isa gidan Bashhama, kwance ta tarar da ita kan kujera dan tun wayar da sukayi bata matsa konan da canba, zama tayi kusa da ita tana tambayar ta "ke lafiyar ki kike kwance ahaka?, kardai kicemin kiji jikine ahannun maza!" yunk'urawa tayi ta tashi zaune saboda yunwar da ta kulle mata ciki "amma wallahi Basha kinban mamaki, kinga da kika koma kamar wata sabon shiga, karfa ki manta ba wannan ne karo na farko da kikasan d'a namiji ba hasalima ke karan kanki bazaki iya lisafuwa ba, kinga ko bazakisha wata wahalaba duk da kuwa gyaran da kikasha" Murmushin yak'e tayi tace "Jancy nidai duk ba wannan ba, shiga kicin kisamamin ko indomie ce wallahi yunwa nakeji" kallon kusan minti d'aya tayi mata kafin ta tashi batace komai ba ta shiga kicin d'in d'un yimata abinda tace, ruwan tae ta had'u mata mai zafi ta fara sha fahimtar tanajin yunwa sosai sannan ta koma kicin d'in. Duk kiran da Bashhama ke kirana yana ganin amma yak'i ya daga saboda yasan dai maganar tanajin yunwa zata fad'a mai, Hajo dake kallon sa tace "wai mai sunan Malam bazaka d'aga wannan kiran da ake tafamar yi?" "Share kawai Hajo kiran baida wani muhimmanci" yaci gaba da abinda yakeyi "Mai sunan Malam? Hajo takirasa ganin duk hankalin sa ya raja a akan abinda yakeyi, kai ya d'ago tare da amsa mata da dakatar da abinda yakeyi "Kana ganin hanyar da ka 'bullo mai d'aure wace har takai gacin nasara?" Shiru na wasu mintuna kafin ya gane inda maganar tata ta nufa kai tsaye, dan haka yace " in sha Allah Hajo zamukai gacin nasara, dan in har abinda na shirya ya tafi kan tsari komai zai tafi dai-dai" Yabata amsa "Amma mai sunan Malam in... ~Mom surayya ce~ [2/15, 11:34 AM] mom surayya: https://chat.whatsapp.com/JzfdWiIDtVECfU4ZXj6S9F Typing MANSURA BY: SARATU MOHAMMAD MOM SURAYYA Page 37 "Amma mai sunan Malam inaganin kamar zamu cutar da yarinyar nanne idan mukace haka,kasandai ko lahira laifin wani baya shafar wani ko?" Dariya yayi yace "dama wani abu nace zan mata? yadda na d'auko ta haka zan mayarma iyayan ta ita" Tace "to Allah yasa, kuma dan Allah kasami lokaci kazo ka duba yarannan ankwana biyu ba ajeba" ta fad'a da alamar damuwa afuskarta "Zuwan mi za ayi musu suda zasuyi hutu tsakanin nan, inama tunanin bazai huce sati biyu ba ko goma" Hajo tace "haba mai sunan Malam sati biyu fa kace, to idan suna buk'atar wani abinfa!" ta fad'a tana kallon sa "Kai Hajo rigima, bari zanwa principal nasu magana in akwai abinda sukeso su fad'a masa sai asaya a aika shikenan ko akwai wani k'orafi kuma bayan wannan?" Ya fad'a yana kallon ta "Mi kuma zance tunda abinda kaga yafi kenan! amma ko yaya sukaga d'an gida zasuji dad'i ai, amma an d'au yara ankaisu inda basuda kowa sai Allah kuma adinga d'aukar lokaci ba aje ganinsuba" Tashi yayi yana gyara rigar jikin sa yana fad'in "nidai nayinan da alamar yau rigima kikeji, sai nazo cin nadare kuma" "Kasan dai inda zakaje kaci na dare badai anan ba, badaini bareniyar kaba!" dariya yayi yace "Allah ya huci zuciyar ki nidai sai nazo" ya fad'a yana fita yana dariya, komai batace ba sai cewar da kayi "Allah dai ya shirye ka mai sunan Malam". Abinci Jancy ta girka shinkafa da miya da taji naman sa, da yake komai akwai shi ba abinda ta buk'ata domin tun shekaran karan jiya aka zoba mata komai na buk'atar da yashafi kicin, zubowa tayi aplate d'aya tazo nan falon Bashhama ta sauko suka zauna sukaci, koda Bashhama tagama ta fara sakin ajiyar zuciya, Jancy taji tausayi matuk'ar gaske, saida ta bata wasu mintu sannan ta fara tambayar ta "k'awata ki gayamin dan Allah miyasa meki? wallahi hankalinsa ya fara tashi" Ajiyar zuciya Bashhama ta sake saki kafin ta d'ago idanuwan ta da suka canza launi saboda azabar yunwa da tayini da ita " k'awata kinsan kuwa na fara tunanin Mansur ya aureni ne dan yacemin mutunci da tuzar tani" da mamaki Jancy ke kallon ta "Basha ban ganeba? kimin magana ta yadda zan gane" "Wallahi ina gaya miki tun jiya da aka kawoni gidannan magana mai dad'i bata had'ani dashiba, atak'aice ni gayamiki ba d'aki d'aya muka kwana dashi ba,haka na kwana wahalce saboda kema kinsan irin abubuwan da nayi ta d'irkawa kaina dandai kawai na burgesa kuma kar yagane ni y'ar hannuce, da safennan ma da natareshi kan inajin yunwa kar kiji abinda ya fad'a min, karshan tama yace ba inda zaije yasamomin abinda zanci kuma bazai kar'bo min nasu gidan dansu ba bayi na bane, Jancy kibani shawara kuma kar kifad'a kalma da zata danganta cewa narabu dashi ba dan abinda bazai yiyobane" taga fad'a mata hawayen da suka cika mata idanuwa suka samu zubowa. "Dan k'ari! amma dai wallahi anyi k'wallon d'an iska anan, to miyake nufi hakan da yayi?" cewar Jancy da mamaki ya gama cikata "Nima abinda bansani Jancy, miyasa ya aureni alhalin basona yakeba? wallahi jin nake kamar zuciya ta tafashe tsabar yadda nakeji" Jancy tace "wallahi bari ingayami kar kije ki halaka kanki akan wani banza wadda ba k'aunar ki yakeba, domin shi bayada hasara iyayan kine keda hasara damu masoyan ki, ranar dakika halaka kanki idan yaga dama ana d'aura masa aure da duk wacce yaga dama, kinifa danshine aure baya gabana kai da dukma wani namiji dan kisan bana d'aukar reni" Bashhama tace "to yazanyi Jancy?" "Kisami mafita mana" "Tayaya zan sami wata mafitar da zaisa Mansur zaya kulani?" Harararta Jancy tayi tare da fad'in "dad'i na dake watarana kannan nake akulle yake sai kace ba wacce tayi karatu awaje ba, to bari na fad'a miki fita batunsa zakiyi kiyi kamar baki damudashi ba, ki maidasa dashi da babu duk d'aya har zuwa wani lokaci shida kansa zayazo yana 'yar murya, zakice nina gayamiki wannan" Bashhama tace amma kinsan banda wannan hank'uri ko? wannan na danayi dolece tasaka saboda inasa ran da nashigo zai huce, amma wallahi nakai mak'ura matuk'a bazan iya ko kwana biyu batare da an kaudamin da abinda nakeji ba, kinfa san yanayina" Zama Jancy ta gyara tace aranta "anzo wajan" amma sai waske da fad'in "to mizai hana kisamu ki kira d'ai daga cikin mutananki ki wuce wajan?" "Inajin tsoro Jancy kinsa shi ba saunane ba, koma ni nasan bazai barni fitaba kuma kinga gidan da mai gadi" "Mi zai hana kibi wai yadda nakebi na kaudama kaina damuwa, kinsan ni babu wani d'an iskan namiji da nakeba jikina su mura abanza dazarar sunga wacce ta fika su barka sukoma gareya, hajiya asamomiki k'ananan yara ki mori abinki sunfi maza dad'in sha'ani, amma kina tsayawa kina 'bata ma kanki lokaci abanza, iyaka ki kira Momy atoromiki mai aiki tunda ke bazaki iya shiga kicin ba" Baki Bashhama ta ta'be tace "kinsan ni wanan abin ba damuna yayi ba, taya macce 'yar uwarka macce zata kauda maka abinda kakeji harma kuce tafi d'a namiji? ni wallahi harma mamaki koke bani keda Habiba yadda kuka maida kawunan ku ba biyar jinsi" Itama Jancy baki ta ta'be dan ta dad'e tana bawa k'awar tata shawara akan haka amma tak'i tagane, sannan itada Habiba sun dad'e suna sha'awar ta dan basuda wannan damace dan sunsan halin ta sarai, tace to nidai banida wata shawarar da zanvaki bayan wannan tunda kince kar afad'a miki ki rabu dashi gwal d'in naki, kinga barima na tashi na tafi zuwa karfe biyar zan had'u da wata sabon shiga d'anya sharar da ita" ta fad'a tana mik'ewa tsaye da mayafinta ahannu alamar tafiyata zatayi. "Jancy yanzu tafiya zakiyi ki barni bakida wata shawarar da zaki fad'amin bayan wannan" cewar Bashhama ranta duk adagule. Jancy ta d'auki jikkar ta dake kan kujera tace "ita kad'ai ce shawarar da zan baki, bayan wannan banda wata kuma" "To shikenan zanyi shawara idan na yanke zan kiraki, kuma ayau zankira Momy asamomin mai aiki dan wallahi bazan iya dakun yunwa ba" Jancy tace "shikenan idan kin yanke shawarar ki kirani" ta fad'a tana