Sashe 10
Mansura Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ata sauran aikiko acan zai cigaba da gudanar dashi duk da shi d an baiso yayi wannan tafiyar ba, acewarsa ba wadda ya isa yayi masa wani abin yana da kamar mahaifin nasa. Alhaji Zakari yace son wannan tafiyar nima tazamammin dolene,kasan nima banason kayi nisa dani,kai kad aine d ana aduniyar nan,kaga kuwa bazanso kayi nisa daniba, amma wanin yaron da kake gani shegen k warone yasan aikinsa, hakan yasa dole zansa kayi nisa dani, kai aganinka koran da mukayi musu da canzama yarinyar asibiti da mukayi bazai gano inda sukeba? nasan da zai gane, nayi hakane kafin yagama binciko inda suke kai kuma nasa kabar garin nafahinceka Dad, amma kasani bazan d au wani lokaciba zan dawo Alhaji Zakari ya girgiza kai yace a a son, bazaka dawo nan kusaba dole sai kad au akala shekara d aya da rabi ko biyu shima d an zaiyi magana mai gadi yayi sallama, ciiki d an fusata Alhaji Zakari yace wai Kamilu main a fad a makane? Bana cema banason ganin kowaba awannan lokacin Kayi hank uri Alhaji, wanine yazo kuma na fad a masa cewar bakanan amma yacemin kasan da zuwansa kaima ke fad a masa kana acikin gida innan kuwa? Amma kamar banyi waya da kowaba bayan shigowata acikin gidannan tabbas haka ya fad amin, harma ya d aga waya zai kiraka nace masa ina zuwa,watakil ko kamanta ne kacemin baka buk atar kuwa Yasar yace Dad inaganin Alhaji Garzali ne, kasan kunyi dashi zai shigo idan ya iso, to inaganin shine ya juya ya kale mai gadin yace Kamilu shi kad aine ko tare da wani ka gansh? Alhaji k arami su biyune bayan direban , saidai fuskar d ayan kawai nagani banga d ayanba, saidai inagani mai wadda ke bayan motar shi ke buk atar ganin ka dan shine abayan motar Alhaji Zakari yace ok jekace masa ina zuwa mai gadin ya juya domin isar da sak on uban gidan nasa. Sunanan suna zaman jiransa sukaga fitowarsa dan haka ya sauke gilas d in, gashinan fitowa ko d an jirashi yace dasu ok badamuwa yakoma bisa yar kujerarsa ta zama ya zauna. Amma boss ya akaiyi baice mushiga daga cikiba? Jabir yayi maganar to nima bansaniba tunda tare nake dakai anan, muyidai addu ar Allah yasa ya fito dashi da wannan d an iskan yaron,ka kayawa su Musa suzan ashirye Ok sir, amma gaskiya ko shi kad aine yazo zamuje da tsohon banzar, idan yaji tsohon nasa na ahanu dole yamik a wuya kafin ma Mansur yayi magana sukaga fitowarsa dashi da d an nasa, yauwa alhamdu lillah, kaga Allah ya karb I addu armu sun fito tare bari na turawa su Musa messages karasuwa sukayi Habib abayansa,duk Mansur nak are musu kallo harsuka karasu, jin yake da ya fito ya tassa kan d an nasa da bindiga koza arage mugun iri adoron k asa, amma sai yake tausasa zuciyarsa, saida ya gama shan k anshinsa sannan ya fito. Alhaji Zakari har yashak a ganin yana ganinsu yayi banza kamar bai ganesuba, badan baisan waye acikin motar ba tunda bai ta ba ganinta ba da ya juya dan bayason wulak anci, bud e gabun motar yayi kamar bayason fitowa ya zuro k afafunsa waje kafin ya fito gaba d ayansa, fitowar da yayi saida tasa zuciyarsu duka tabid I bugawa, shi Habib ma saida yaja da d an baya. Hannu ya baiwa Alhaji Zakari alamar su gaisa,amma maimakon shima yabasa hannun sai yace mike tafe dakai? murmushin gefen baki yayi kafin yace daka amsa sallamar kafin kasan abinda ke tafe dani Alhaji Bana buk atar gaisuwar taka, waikai dole saika tozartanine? Nawa kake buk ata sai abaka idan kud in kakewa aiki? cije le bansa na k asa yayi jin abinda yafad kaima Alhaji kasan bana aikin kud in sai wad annada nasan halak d ina zanci, bakada kud inda zaka biyani wadda zai hana in gurfanar da wannan d an naka agaban kotu ya fad a yana nuna Habib dake tsaye, kafin Alhaji Zakari yasamu yayi wata magana su Musa suka k araso, suna zuwa babu bata lokaci suka dank I Habib sauran suka k araso da motar police, motar suka nufadashi kai tsaye, tsawa Alhaji Zakari yayi musu akan su sakar masa d ansa amma ba wadda yako waigo sai turasa motar da sukayi tunda ba umarnin ogansu bane. kafad arsa Mansur ya dafa yace ka kwantar da hankalinka idan kanason ganin d an naka muhad u kotu,wad annan da kake gani duk ihun da zakayi bazasu saurarekaba tunda akwai ogansu kusa hannun nasa ya janje ya yarfar k asa kafin cikin hasala yace idanni sunana Alhaji zakari sai nasaka nadamar abinda kayimin, wannan aikin da kake tak ama dashi sai nasa kabarsa Ai Alhaji arayuwata bazan ta ba nadamaba tunda bawani aikin ashshar nakeyiba, sannan maganar cewa zanbar aiki nasan bakai bane Allah, idanma nabar aiki yana cikin zanan k addarata ya juya ya kalli yaransa yace Musa yes sir ko tafi gamunan k arasuwa ok sir suka tayar da motar sukabar wajan. Lokacin tuni mutane sun fara d an taruwa amma ba sosai ba, ganinfa da gaske tafiya zasuyi da d an nasa kuma wannan ba k aramin k ancine ba arayuwarsa d ansa ya kwana a station, zaiyi magana Mansur ya dakatar dashi yace ba wata magana da zan saurara yanzu ya fad a yana shigewa cikin mota, lokacin tuni su Musa sun tayar da tasu motar dan haka yabi bayansu yana tayar masa da k ura. Ransa ya baci sosai da wannan abin,duk abinda yake gudu saidai da yafaru, ya kalli mutananda basu wuceba har yanzu, ya kalli mai gadi dashima yake duk arikice ya k asa gunsa, kafinma yayi magana yace wallahi Alhaji basan kosu yansanda bane tunda basu da kaya, kuma basu k araso da motar tasuba, na kuma ce musu bakanan yacemin kunyi waya ka tabbatar masa da kananan baice masa komaiba ya shige cikin gida ransa bace. Acikin motar police kuwa tunda suka baro wajansu Mansur Habib ke musu rashin kunya da magangannu ka-kala, harda fad in su gama wahalar da kansu dan zai fito kuma duk sai nayi maganinku, d ai daga cikinsu ne ransa ya baci kuma bayason suyi masa wani abu batare da sanin ogansuba, dan haka ya d aga waya ya kirasa. Suna cikin tafiya suna firar Alhaji Zakari da irin kwa bar da yayi, dan abinda baisaniba duk magannannun da sukayi yanad esu domin suma su zama sheda agaresa, wayarsa ce tayi k ara ya d aga Oga wannin yaron fa yana fad in magangannunda yaga dama ko afara ladattar dashine? Ko kyalesa kar kumasa komai zaiyi bayanine alokacinda yaga ta k ore masa ok sir ya katse wayar yana kallon Habib yace ka godewa Allah boos yace kar ata baka da kagane yau Annabi Isah annabin Allah ne ai bakacikaba tunda sai katsaya jiran umarni, ni idan natashi keta m uku rashin mutunci saidai kaga na ai water kafad I abinda duk yazo maka abakinka, yanzu lokacin kane Hajaran majaran Alhaji zakari ya shiga cikin gidansa ransa duk a bace, matarsa yagani afalo zaune da sai yanzu take tashi abaccin da take dan Batasan sunma dawo gidanba, tace a a Alhaji sai yanzu kuke dawowa? zama yayi yana aikamata harara dan dama yana cike da haushinta, yace inafa zakisan mun dawo kinacan kina baccin hasara, to mutanannan sun kama Son kallonsa tayi da mamaki tace sun kamasa, a ina kenan? Anan k ofar gidan mana, ni zai gwadawa tsaurin ido, wallahi sai nabasa mamaki zai gani dani Alhaji Zakari yake cikin mamakin mijin nata ta kallesa tace yakamata kabi komai ahankalin Alhaji tunda har kasan d anka mai laifine, wannan tada jijiyoyin wuya duk banakabane, kamata yayi kabi komai ta maslaha, ni aganina zaifi aganinki kikace ba aganinaba, kinga Suwaiba ki fita a idanuwana in rufe, wallahi badan son ya d auko wasu daga cikin kamanninkiba, da tsat zance ba d anki bane soboda yadda kike nuna masa, gaba d aya bakyasonsa bakya k aunarsa" ~mom surayya~ [8/25, 8:47 AM] Mom Surayya: https://chat.whatsapp.com/HR79LoL1DdlDSXsllPK3fE?mode=ac_t Typing MANSURA BY:SARATU MOHAMMAD MOM SURAYYA Wannan littafi na kud ine akan 500, 2729922771 saratu mohammad, shaidar biya ta wannan number 07089530588, ko kuma kati MTN ta wannnan number Daga wannan mungama free fage da yardarm Allah, sai wadda ya biya d ari biyar zai samu ganin ci gaba. Free fage Fage 5 amma Alhaji kaban mamaki, kai yanzu akwai uwarda zata haifi d a tace batasonsa? ai uwa duk bak in halin d anta kuma duk muguntar sa bazatace batasonsaba saidai tace batason halaiyarsa, kainedai zancema wannan abin da kake nuna masa ba soyayya bace, ace d a kamar Habib ba agama shan takaicinsaba?, sannan Alhaji ita fa rayuwa da kake ganinta ba ruwanta da wani soyayyar da kuke tsaf zata iya tafiya idan lokaci yayi,idan kaine yau bafa kaine gobe ba Yauwa koda naji, kice har fatar mutuwa kikemin inbar d ana, sannan ke ai ganin nake kinada banbanci da sauran iyaye, so kike inbar d ana k wara d aya tilo da Allah ya bani ya zama awulak ance?,a a ko kuma so kike inje in kula da wasu daban ba nawaba, to wallahi bari kiji akan Son zan iya rabuwa da kowa in zauna daga ni sai shi Yana gama fad a ya tashi cikin fushi ya taka sama yana dannan waya alamar son kira ya barta nan zaune, sake da baki ta bisa da kallo kafin ta ta be baki tace Allah ya kyauta, kuma Allah yasa ku gane gaskiya idan masu ganewane,kuma Allah yasa yazama sanadiyar da zai shiryu ita wallahi idan wannan zai zama shiryuwar d anta tana al fahari da hakan. bangaran su Mansur kuwa suna isa state c.i.d yasa aka gark amesa, basu tsaya sauraran duk zagin da yake musuba, har fad in yake duk sai naga bayanku na k antar daku, sai nazama ajalin wadda kuke tak ama dashi, kai gaba d aya duk sai nak arar da danginku ba wadda ya sauraresa daga cikinsu suka rufesa yana ta famar cika baki, amma sun d auki alk awarin duk ranar da Oga yabasu umarni zaigane bayada wayo. Zaune suke a office suna k ara tattaunawa, Jabir yace