← Book details Mansura Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 39

Sashe 17

Mansura Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

watakil dan mamammu batananne dukda bayaune ta fara tafiyaba kuma baya saya, na duk'a na d'au ledar da ya nunamin nayi hanyar fita sai naji ance "Ina zaki?" Nace "zanje in tayar da Humaira da and ne muci" "Zo ki zauna kici tunda suna bacci idan kin raga da safe suci" bance komaiba na dawo na zauna anan falo nafara ci, banci da wani yawaba tunda inason k'annena suci suma na rufe ledar na d'au lemon da nagane tare da naman guda biyu na d'au d'aya nafarabl sha na barmusu d'ayan". "Tunda nafara sha nafara jina wata iri kamar wadda tasha kayan maye,banfi rabin gorarba ba ajiye saboda yadda nakejin jikina,saidai mi in tashi domin kumawa d'akin mu amma nakasa tashi duk jikina ya mutu,rashin yadda zanyi yasa na lalla'ba na kwanta anan k'asa,ina kallon Babanmu anan kwancen danake yayi wani makirin murmushi wadda nakasa ko wane irine,na d'au tsawon mintuna goma ahakan kafin naga ya tashi tsaye ya nufo guna, "Ko d'aukar yake zuwa lokacin bacci ya d'aukenine,nidan bansaniba saboda idanuwana suna alumshe amma duk abinda yake ina ganinsa" "Bazato babu tsammani naga Babanmu ya duk'o kaina yana kallona na tsawon wasu mintuna, zuwacan kuma naji yafara c... ~mom surayya~ [2/15, 11:29 AM] mom surayya: Typing MANSURA BY: SARATU MOHAMMAD MOM SURAYYA Page 14 Tanakaiwanan tafashe da wani irin kuka mai k'unar rai,bawanda ya katseta saida tayi na kusan minti biyu kafin Alkali yace "muna;sauraranki Salma" Majina taja tace "yafara ciremin kaya inajinsa ba yadda zanyi bale har nayi K'ok'arin k'watar kaina, inajinsa har yakai g kaudami martabata da k'imata, yayi nasarar min fya,fya,fyad'e" tak'arasa cikin gunjin kuka. Tun alokacin k'wak'walwata takasa d'aukar wanan abin mai girma na suma,bansan iyakar awannin da na d'auka ba saida na farka na ganni kwance a asibiti, ina bud'e idanuwana da mahaifiyata na fara cin karo tana zaune akan kujera ta buga uban tagume, batasan na farkaba saida ta d'ago kanta taga hawaye a idanuna takira sunana "Salma kin tashi alhamdulillah, Allah nagodama" da sauri taje takira likita yazo ya dubane yace alhamdulillah tunda mun samu ta farka,yanzu sai kisami wani abu kibata, godiya ta masa sannan ya fita. Bayadda mama batayiba in tashi inci abinci amma ko magana nakasa saboda yadda nakeji acikin k'irjina,jin nake inama in mutu inbar duniya gaba d'aya, ace uba mahaifi zaiwa 'yar sa wannan babban al amari,zuciyata har sak'amin take da cewa anya shi d'in mahaifinane kuwa? dan asanina uba wadda ya amsa sunan uba ko amafarki bazai zowa 'yarsa da wannan ubanba, sai inbai amsa sunan ubaba. Mahaifita tashiga sabuwar damuwa na rashin maganata bayan wadda take ciki,ba yadda batayiba amma umfan nakasa fad'a. Kusan sati d'aya nayi banaci basha kuma bana magana,hankalin mama ba k'aramin tashi yaiba Kuma likita yace yayi duk binciken da yake bai gano abinda ya hanani magana, kuma acikin kwanannan banga komai kama danmahaifinaba, akarshe dai acikin dare tasani gaba da kuka tana cewa idan ba mutuwa nakeson tayi ba dan Allah inyi magana taji Bansan lokacinda na fashe da kukaba alokacin ina fad'in "na tsanesa mama,na tsanesa tsanarda ko sunansa banason inji mama, Anya shid'in mahaifinane kuwa?" Cikin sauri ta hau kan gadon danake akwance tace "kar kicemin abinda nake zargi Salma, idan kuwa ya tabbata hakane Nasuru ya cuceni, yanzu shine yayi miki wannan aika-aikar?" "Tabbas Mama shene yayimin wannan zalincin" nan tashiga fad'a mata tundaga farkon shigarta d'aki har zuwa lokacinda yayimin aika-aika. Mama tace "lallai Nasuru yacika d'an bussuru, shene yake cemin shi baisan lokacin da abin ya faruba,shaidai ya tafi masallaci ya dawo ya tarar dake cikin wannan yanayin,ya rasa yadda zaiyi shine yakirani awaya inyi sauri inzo gida ba lafiya,nazo dan yana mararsa tsoron Allah yace wannan ba abinda ya kamata kowa yasanineba mubari har kisami lafiya sannan ko zamuyi bin ciken wadda yakeda wannan aiki,ya tsarani ni Kuma nabi har zuwa yanzu ba wadda yasan abinda ya faru hatta da k'annanki dake gida,kowa ya aza rashin lafiya ne yakamaki, tsawon satinnan d'aya zuwansa guda yacemin bayason yazo ya ganki a wannan yanayin" anan ta barni cikin fushi. Ashe warin 'yan sanda ta huce takai k'arar sa,acikin keke napep suka shigo sukayo gida dan ayanzu ta tabbatar da yana agida, itace tafara shiga ciki, inda ta tarar dashi yana waya da abokinsa,abinda yafara shiga kunnanta shine "kasan dama ya fad'a bazata iya fad'ar komai akaiba danshi hankalina akwance,rabo da wannan maikai akwali ai bazata gane ba, kar ka damu acikin watannan zaka fara jimu cikin jerin masu kud'i zakaji ana fad'in Alhaji Nasuru, to shikenan sai na shigo da yamma,yana gama wayar juyowar da zaiyi yaga mamammu atsaye,dabircewa yayi yarasa mizaiyi,itako batace masa komaiba ta fita,babu jima tashigo tare da d'an sanda ta nunashi, rasa bakin magana yayi har d'an sanda yasamasa anka suka tafi awannan daran" Tana gama fad'a ta fashe da kuka,duk wadda ke wurin ba wadda bataba tausayiba harda masu sharar hawaye,Abida ma saida tayi hawaye,ashe tata mai sauk'i ce ita da yaron gidan da take aikene,ita ubanta, uba mahai, Allah ya yaye mana wannan jarabube da suka addabi al umma. An yake masa hukucin shekara ishshirin agidan yari sannan akatafi hutu na mituna goma kafin adawo afara shari a tagaba. ita wannan yarinya mak'wancinsune yawa 'yar shekara tara fyad'e, shimadai an yake masa hukucin dayadace dashi sannan aka tafi kansu Abida. Ankira Abida tazo inda ake tsayawa tafito ta tsaya,shima Habib aka kirashe, kasa kallon mutanan dake awajan Habib yayi ya duk'ar dakansa k'asa, lauyan Abida ne yatashi tsaye ya jefawa Habib tambaya, "Habib Zakari shin ka amince da laifin da ka aikata nawa Abida Jibril fyad'e ta karfi?" shiru yayi na tsawon minti d'aya kafin yace "ni ban aikata abinda ake zargina dashiba, saboda ni aranar banama garin ina Abuja" "To amma ya akayi ita Abida ta tabbatar mana dakaine ka aikata?" Lauyan dake kare wadda ake k'arane yatashi tsaye yace "ya mai girma mai shari a,bai kamata yazanka masa magana kamar wadda aka tabbatar da ya aikata laifi ba zarginsa akeba" Alkali yace "kakiyaye barrister Umar" "Godiya nake yamai shari a, idan ba damuwa inason inwa Abida Jibril tambaya" "Anbaka dama" Zuwa yayi inda Abida shin kozaki fad'a mana taya wannan abin yafaru?" kai tad'aga masa alamar eh "magana zakiyi yadda zamu fahinta" to ta amsa masa "Shin lokacin da abin yafaru ba mutane agidan ne har haka takasance, kuma acikin haiyacinki kike ko kinsha wani abin da ya fidda ki acikin haiyacinki?" "Lokacin ni kad'ece acikin gida Hajiya batanan ta tafi unguwa domin lokacin karfe 12:30,ina kicin ina had'a abincin rana dan saura ma kad'an, Habib ne yashigo kicin d'in,gabanane ya dad'i saboda arayuwata ina mugun tsoronsa ga yawan kallon dayake dashi, cikin sauri na durku'usa har k'asa na gaidashi saboda sanin halinsa da nayi, bai amsaba ya tsaya yanamin kallon da saida na tsargu dashi,saida ya k'aremin kallo kafin yacemin ina Hajiya?, batanan ta tafi suna bada dad'ewaba" "Ok ke kad'ece aciki kenan?" "Eh ni kad'aice" nabasa amsa "yanzu mikikeyi?" "Ina had'a abincine amma nakusa k'arasawa" "To idan kin gama ki kaimi. Coffee sai ki gyara min d'aki" Dukda gabana ya dad'i saboda nasan Hajiya bata bari ana shigarmasa daki itace ke gyarawa da kanta, amma haka na daure bayan nagama na had'a masa coffee naje kaimasa, koda nashi baya adakin, abin mamaki kuma d'akin agyare yake baya buk'atar wani gyara, coffee na ajiye akan tebul k'aramin danagani,ina shirin juyawa sai gashi ya fito daga bayi dagashi sai k'aramin wando irin bakin gwuiwarnan,da sauri nayi k'asa da idanuwana saboda ayadda yake. "Ina coffee take?" da hannu na nunamasa inda na ajiye, "ok sauran gyaran d'aki" "Kaina ak'asa nace d'akin ai baya buk'atar gyara naga agyare yake" coffee ya d'auka yasha daganan inda yake tsaye kafin ya ajiye yace "ba wannan gyaran d'akin nake nufiba bari in nunamiki tunda kin kasa ganewa". Sannu ahankali ya nufo inda nake jikina yafara rawa dukda bansan abinda yake nufiba, cikin rawar murya nace mi,mi,mikake nufi... ~mom surayya~ [2/15, 11:29 AM] mom surayya: Typing MANSURA BY: SARATU MOHAMMAD MOM SURAYYA Page 15 Kamar ma baiji abinda ba fad'a ba yaci gaba da kusantoni, hankalina duk inda yake ya tashi gashi duk na rud'e nakasa mayin guduwa domin ku'burar da kaina,inama zani tunda nasan ko K'ok'arin guduwar nayi ba inda zankai zai cinminne,ban akkaraba kawai naji anyi sama dani. "Inna lillahi wa inna ilaihin raji un" na fad'a cikin tashin hankali. "Indan na k'ara jin bakinki sai nayi k'asa-k'asa dake acikin gidannan" ya fad'a yana jifa dani akan gadonsa. Duk da gargad'in da yayimin nak'in sake magana amma saida nayi nace "dan Allah na rok'eka ka tausayamin kada cutar dani" na fad'a cikin zubar da hawaye, amma bawan Allah nan kamar baiji abinda na fad'a ba cikin rashin tausayi ya yagemin hijabi tare da duguwar ringar dake jikina, ganin banida wata mafita nashiga yin duk addu ar da tazomin, cikin rashin Imani da tausayi ya ketamin haddi,bansan tsawon lokacinda na ya d'auka tare daniba,nayi kukan bak'in ciki kamar ba gobe, ina kallonsa hankali kwance ya shige ban d'aki ba abinda ya damesa, nayi K'ok'arin tashi domin barin d'akin tun kafin ya fito amma ina,dan duk yadda naso na kasa, hakan yasa na fashe da wani irin kuka mai k'unar rai da zuciya". Ashe wannan lokacin dana fashe da kukannan yayi dai-dai da shigowar Hajiya dan haka sai akunnanta,cikin mamakin wake kuka a d'akin Habib tashiga ciki,ganina akwance akan gado kuma ta k'arasa da sauri tana kiran "Ke Abida yashigo dake cikin d'akin nan?mikikeyi nan har yakai da hawa akan gado?" Kuka na k'ara fashewa dashi narasa amsar bata, ganin haka ta hau kan gadon tare da d'agani taga ko miye, ciyon danaji sakamakon d'agawar datamin yasa nasaki d'an k'aramin ihu, itako da mamaki ta tsaya kallon jinin dake kan gado na y'an mituna kafin tace "minake shirin gani haka? ke fad'a min wayashigo har cikin gidannan kuma ad'akin d'ana ya ai katamiki wannan aika-aika?" Rasa amsar da zanbata nayi sai kukan da nafashe dashi, cikin tsawa tace "badake nakeba kin tsaya kinamin kuka? waye da wannan abin ko Alhaji yadawo gidannan?" Kai na girgiza mata kafin nace mata "Habib ne" Da makiki take kallo na tace "Habib kuma? yaushe yadawo gari?" cikin kuka nake fad'a mata "yana Ina?" ta tambaya, ban d'aki na
Chapter 17 · 0% Book details