Sashe 5
Mansura Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yau sai buzunta kawai ba itaba, ganin yadda jikinta ke rawa cikin ransa yace kura kawai, banda tsoro ba abinda ke cikin ranta amma sai kurarin banza afili kuwa cewa yayi tashi muje cikin gamai fuska, ai rikicewa ta k arayi Batasan sadda tace Yaya ina? Lahira yafad a yana mai juyawa dan barin d akin, Mansura tasan rashin zuwanta bazai haifar mata d a mai idoba dan haka cikin marairaice fuska ta dubi Ruk ayya tace ayya Ruk ayya rakani mana cikin zare idanu tace wai ni? ai idan kika ganni alahira kaini akayi bani nakai kainaba, dan haka kitashi tun bairigaki fitaba kik ara wani laifin tana gama gayamata haka taja zane ta rufa harkai dan har ga Allah bazata iya zuwa ba tunda Allah yasota bada itaba, cikin tsoro ta tashi tabi bayansa anan falo ta tararda yana jiranta yana ganinta yayi gaba dole itama tabi bayansa. Ganin inda yanufa ta sauke ajiyar zuciya cikin ranta dan tasan Hajo bazata ta ba barin ya daketaba komai girman laifin da tamasa kuwa, shi baimasan abinda take cikiba na tsoron dukansa da take dan haka yana shiga yayi nasa d akin, ganin haka da tayi sai tayi sauri shigewa d akin Hajo tare da rufo k ofa da k arfi da yasa ya juyo jin k arar rufe k ofar, girgiza kai kawi yayi ya k arasa nasa d akin. Hajo na zaune kan kujerar miron dake cikin d akin tana jiran Mansura ta k araso dan batason ta hau kan gado aljannun da takiramata su tayata bacci suna bisansa, shine ta zaunan anan har bacci ya fara d aukarta taji an rufe k ofar da sauri, batsan lokacinda ta diro dagakan kujerar mironba ta dafe kan gado da rarrafe ko bud e idanuwa batayiba tanason hawansa tana fad innahu min sulaimanu wa innahu bismillahi, k alu inna lillahi wa inna ilaihin raji un, koke ganinmu bamu muke ganin kuba, dan Allah kuji tausayi da tausayin tsufannan nawa ko ragamin idan ko musulmaine Mansura ganin yadda Hajo keyi da abinda take fad I yasa tuni ta mance da halin tsoron da take na Mansur ta fashe da dariya tana fad kai Hajo duk tsoron aljannu ne haka? To tashi na korasu karki sake zawayi ko fitsari kinsa ba gyaraki zan iya yiba Hajo najin maganar Mansura tayi saurin bud e idanunta, cikin hak in da tafara na tsoro tace Mansura kece dama kika d au halhakina haka? Wannan wace irin rayuwace shigowa da godu kuma ba sallama, kinsan kuwa yadda naji jikina harfa yanzu rawa yakeyi kuma kinsan kece kika abbatamin su tunda kinsan ina tsoron su, yanzu lalacewar tawa har takai ki ringa tsoratani da abinda nake tsoro Mansura? Mansura saida takai k asa dan dariya kafin ta k araso kusa da Hajo ta zauna tace wallahi kirage irin wannan tsoron Hajo, yanzu saboda allah dan nace aljannu su tayaki bacci laifi nayi? Sannan fa banawa naceba naki, ai kiga kunriga da kun saba, sannan nifa ba laifina bane laifi wannan mugunne da yatafi ya tadoni ina fira cikin yan uwana ya mayar dani nan bayan ina fushi dake ta fad i tana juya mata baya, zama Hajo ta gyara tace yanzu har akwai abinda zaisa kiyi fushi dani Mansura ki barni kije ki kwan batare daniba hum ai bakyason kwana dani, dan dakinaso da bakice akaini bording school ba Hajo tace ba hakabane Mansura, ni zanfi shiga damuwa idan har ankaiki wannan makarantar,amma dole tasa zakije wannan makarantar kwanciya Mansura ta gyara tana fad ke akeji, domin ni induk jikina kunnene bazan ta ba yardaba da zaki shiga damuwa, nifa shiyasa nace bazan dawo nanba saboda nasan dad in bakine kawai kikaje kinawa Ummi ke yarinya ce bazaki ta ba ganewa sainan gaba zakisan gata ake miki,zakisan mai sunan Malan duk cikin yaran dake gidannan ba wadda yafi kula da shi irinki, zakisan gata yake nuna miki nina fad a miki wannan Mom surayya [8/25, 8:47 AM] Mom Surayya: https://chat.whatsapp.com/HR79LoL1DdlDSXsllPK3fE?mode=ac_t Typing MANSURA BY: SARATU MOHAMMAD MOM SURAYYA Wannan littafin na kud ine akan 500, shidar biya itace 2729922771 Saratu Mohammad zenih bank, kokuma kati MTN ta wannan lambar 07089530588 Paid book Free page Page 3 naji saura k anwa cewar Mansura zama kiji har ya ba k anwaba itama Hajo ta fad a mata tana gyara kwanciyar ta. Shi kuwa Mansur yana shiga cikin d akinsa ruwa ya watsa yasa kayan bacci, sannan ya dawo yad au computer yana binkike, saida yad au tsawon lokaci kafin ya ajiye ya d au wayar sa, itama dai ya d ad;e yana dannar ta har mamaki nayi da baya gajiyakafin itama naga ya ajiye, ajiyar zuciya naga yayi tare da fad da sauran rina filo ya janyo yay matashi da kansa ya tsorawa silil cikin d akin idanu dolene mu canza ta bayar a ranta kawai zafi ta ji tafiyar mu dan na fahimci mutanene masu matuk ar wayo, kuma dole nasan mutanan da zanyi aiki dasu dan kar yazo yana turka ana walwale masa batare da yasaniba, dan mutane baa mana wadda baka zaton zai maka zagon k asa shine farkon da zakaga yayi maka, dan yanzu zalinci shine abin ado aduniyarnan, to dawa yakamata inyi aikinnan? afili yayi maganar dole sai yayi nazari sosai akan wannan, haka yagama tunaninsa da nazarinsa amma bai tsaida matsayaba yayi addu ar bacci da haka har bacci yayi awon gaba dashi yana tunanin matsaya. Washe garI koda yatashi da ciyon kai yatashi dan dakyal yasamu yayi sallah, dan hakama baiyi saurin fitowaba ko abin karinsa saida aka kaimasa cikin d aki, ganin har goma baida alamon fitowa yasa Hajo ta tafi da kanta koganin lafiya, ganin yana bacci yasa bata tadasaba ta rufomasa k ofar ta fito. Bai tashiba sai wajan sha d aya saura, koda ya tashi yaji kannasa yabar masa nauyi sai kad an kad an, ruwa yaje ya watsa sannan yazo ya karya da black tea dan shi kawai yaji yana son kari dashi, bayan yagama sannan yaje yagaida Hajo. Zaune ya tarar da ita afaalo tanawa Mansura magana taje taga ko yatashi daga baccin da yakeyi, iko tanacewa ba inda zataje, ai tunda taga shiru lafiya miye nadamuwa? dole ne indamu bai fitoba har zuwa yanzu tunda mai sunan Malam baisaba kai hakaba mundun yana lafiya, ni bara kiga inje dakaina nida abin yadama hannunsa da ya rungome ak irji ya sauke yana k arasowa ciuki yace izaman ki basai kinjeba mai ran katako lafiyata kalau kawai natashi da d an ciyon kaine fasatashi Hajo tayi tana komawa zaunan da take yana tai makamata, saida takai zaunan sosai sannan tace ninasan ba lafiyaba kakai har yanzu baka farkaba alhalin kana lafiya, to yakai da sauk I ko? da sauk I alhamdulillah sai abinda ba arasaba, kin tashi lafiya? zama ta gyaratace lafiya kalau sai jikin tsufa Mansura dake zaune tunda ya shigo ko gaidasa ta kasayi tana sauraran hiransa da Hajo, dan dama shi haka yake idan yaso hira sai kace haka yake da raha, amma idan ya tashi d aure fuskar nan sai kace an turomasa da manzon mutuwa inji ta bakinta, koda yake Hajo nabasu labari lokacin da yake yaromutun ne mai raha da dariya daga bayane komai ya canza, dakyar tasamu kamal gaisuwa ta fito daga bakinta tace barka da Safiya yiyayi kamar baisan dashi takeba yaci gabada hirar dayakeyi da Hajo, haushi yasa ta mik e zatabar wajan gaba d aya Hajo ce ta lura da tashinta tace ke ina zakije? bata jiyoba taci gaba da tafiyar ta tace cikin d baki ta ta be tace kekika jiyo dabak in halinki, yarinya duk kinbi kin damu kanki shidai Mansur baice komaiba dan yasan wad annan bata ashiga tsakaninsu idanma kashiga kaine dajin kunya basuba, nandai sukaci gabada yar fira kafin yace mata zai d an fita yanason yagana da wani amma bajimawa zaiyiba, adawo lafiya tayimasa tace idan ya dawo ya biyo mata da danbun kazannan nakan hanya, dariya yayi yace wannan tsohuwar bakida dama, bakinnan nakedai harda tsufa baisa yabar kwad ayiba dariya tayi itama tace inafa zaibarson d I ai sai ankwanta dama, ai duk mairai yanason d I sai idanbai samuba shikenan nidai sai nadawao ya fad a yana mai fita daga falon. Zaune suke shida babban amininsa awajan wani shak atawa, maganace ta sirri danshi yaza bi suzonan suyita saboda tsaro, yau da yatashi yaga ba wanda ya dace da suyi wannan aiki sai babban amininsa koma yace d an uwa dan Jabir yafi amini agaresa, saida suka gama shak iyancinsu na abonkanda suka shak o kafin daga baya Mansur yace Jabir maganace nakeson muyi muhimmiya dakai Jabir ganin yadda aminin nasa ya kuma ainahin boos ba aminiba yasa yace ok sir inajinka wace irin maganace? bawata maganabace saita binkiken da mukeyi akansu Alhaji Sammani da muk arabansa, kasan a irin aikinmu dole za asamu marassa rik on amana akan abin duniya wadda bazai amfanesaba alahirarsa sai anan duniya shima na d an lokaci wannan haka yake sirwannan kuma ai yazama gamai gari amana tayi k aranci ayanzu numfashi Mansur ya fesar kafi yace shine nakeson zamuyi aiki tak ashin kasa batare da amsaniba, dan dole cikin wad anda muke aiki ataredamu akwai muna fukinsu, idan ba hakaba taya zasusan ana biye dasu ata yaddamuke aikinnan kusan shekara d aya amma bawani cigaba? Taya zasusan da wad ansu abubuwa harsu canza takunsu? Jabir bancin da Allah yayi saurin akkarar dani da yanzu sunrusa mana duk wani plan da nake dashi, dole akwai munafukimmu atare damu, wannan yasa nakeson muyi aiki ta k ashin k asa tare dakai batare da kowa yasaniba, zamuyi musu likimo kamar mundena aiki akansu sai mun gama binkica komai kafin mu bullo musu ta inda basu zataba zama Jabir ya gyara kafin yace tabbas wannan shine abinda yakama sir, amma taya zamuyi binkikke batareda wani nakusa da suba? Kasan wannan bazaiyo muyishi mukad aiba dole sai munsa wani acikin lamarin