Sashe 1
Mansura Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
[8/25, 8:47 AM] Mom Surayya: https://chat.whatsapp.com/HR79LoL1DdlDSXsllPK3fE?mode=ac_t
Typing
MANSURA
BY;SARATU MOHAMMAD
MOM SURAYYA
Wannan littafin na kud
ine akan 500, shaidar biya itace 2729922771 Saratu Mohammad zenith bank, ko kuma kati na MTN tawannan number 07089530588
Paid book
Free fage
Fage 1
Mansura, Mansura, Mansura, wai kina inane naketa famar kiranki kikayi banza dani?
wata tsuhuwa wadda ashekaru zatakai saba in da d
oriya zaune akan kujera take kiran wannan sunan na Mansura, yarinya ta fito wadda zatakai shekara sha hud
u da
yan watani haka tace
waini wannan tsohuwa lafiya kike kirana kamar wadda naci bashinta ban biyaba, to mizanyi mikine?
tsohuwar tace
kema kinsan abinda zakimin kikaje d
aki kikayi zamanki, kije wajan Nafisa idan tak
arasa danbun ki kar
bomin
yarinyar wadda akakira da Mansura ta
bata fuska tace
yanzu dan Allah akan hakane kika katsemin game danake?, ai idan ta gama zataba Khadija ko Fauzan sukawo miki
idan zakije kije ki kar
bomin idan kuma bazakijeba lalabomin nanbarta inkira takawomin idan ke ban isa kimin abinda nasakakiba
rai yarinyar ta bata tace
ni wallahi ba inda zanje, bayan kinsan Momy tace saita dakan idan takamani saboda dukan da nayiwa Fauzan
yanzu Mansura tun abinda akayi jiya zakicemin bazakijeba? bayan nayi mata Magana,kuma ai nasan Nafisa maijin maganace bazata dakekiba tunda nayi mata Magana,dan kwata-kwata ba itace kika biyoba,bansa ko aina kika koyo wannan mugun haliba
Harma tambaya kikey?i bayan kisan ida na kuyo wannan halin nawa,to lalaba kan naki watak
il zakisami amsar tambayar taki
batayi mamkin abinda tafad
aba saboda basabon abubane agareta,dama kullun haka suke suyi fad
a su shirya, to shikenan tunda bazakijeba, amma kisani kamar kinyi agaban mai sunan Malam,kuma kisan halinsa sarai ba wwuya zai masa ya lakkad
amiki na jaki yayi tafiyarsa ya barki ba ruwan sa
Kifad
a mana, ai abuga asaki bata maganin d
an banza jibi sakewa zaiyi
ha
ba tsohuwuwar tarik
e tana fad
lallai abinki k
ara gaba yakeyi, hakama zakice
baki mansura ta murgud
a tayi shigewarta d
aki tare da fad
idan bakida abinyi ni inadashi
kin murgud
awa Amadu da Nafisa ja irar gora kawai
itadai Mansura ko waigowa batayiba bale ta tankamata.
Tananan azaune wani matashi ya shigo da sallamarsa cikin falon, dugone amma bacanbaamma kuma baza asashi acikin gajeruba,yana da haske saidai ba irin farinnanba za adai iya kiransa da ruwan tarwad
a, amsawa tayi tana fad
mai sunam malam sai yanzu ake dawowa?
ansawa yayi da
eh wallahi sai yanzu nake isowa,lafiya kike zaune kekad
ai ina yaran sukene?
Suna awajan iyayansu, tunda suka shigo da safe basu dawoba,itako wannan ja irar yanzunan tak
aremin tanadi ta shige d
aki, kankawai nace taje wajan Momyn ku takar
bomin danbun da tace zatayimin
yagane wadda take magana dan haka yace
duk wake sangartata bakeba,yarinya sai iskanci da yacikamata ciki kuma ace za adaketa ki hana,to gashinan dukda ke ba bari tayiba
ewa yayi yana fad
bari inje in kar
boki
bai tsaya jiran amsrataba yafita daga falon.
Duk abida ake afalon tanaji tun shigowar da yayi,dan haka tanajin fitarsa tayi sauri fitowa daga d
akin dan tasan ba k
aramin aikin sabana ya daketa abanza,dan haka gara tagudu tunda saurar mutuncinta, umfan batacewa hajoba tafita,gidan tafita gaba d
aya dan tasan ko d
ayan sashan tashiga bata tsiraba idan Ummi bata kusa.
Kusan cin karo yayi da Momy dazata fito kaiwa Hajo danbun ganin har yanzu Mansura batazo ta k
baba, saurin amsar kayan hannunta yayi yana fad
in dakanki Momy inasu Khadija?
nasata d
an aikine shiyasa kuma nayi jiran Mansura tazo ta k
ba batazo ba
gaidata yayi ta amsa tana cewa
ni bansan lokacinda Mansura zatayi hankaliba Mansur?
Zatayishine,dan suna k
arasa jarabawarsu ta J.L.C zankaisu bodin school itada Ruk
ayya
shine daidai,sujecan kozasuyi karatun tanutsu
bari inje inkaimata wannan danbun dan naga ta matsu dashi
Momy tace
to shikenan nima bari inje in k
arasa aiki nasan Khadija shirme kawai zatayimin
juyawa yayi domin yakaima Hajo danbun.
Mansura batadawo gidanba sai da ta kwatanci Yaya Mansur ya fita sannan ta dawo gidan,da tashigo kai tsaye sashan Ummi ta huce,afalo ta tarar da Ummi tana duba littafin husunul musulumat,duk
awa tayin har k
asa ta gayar da ita, Ummi tace
tashi mana ak
asa Mansura, yau lafiya bangankiba? koda yake Amina tagayamin kunyi fad
a keda
yar gidan taki,ku bazakusan girma kukeyiba haryanzu kullun sai fad
a kukeyi,nidai zanso naga ranar dazakuyi hankali
Ummi itace fa take tsokanata, ni yanzuma ba wurinta nazoba zuwa nayi nagaidake
Aikuwa nagode sosai da wannan gaisuwar da aka kawomin, fad
an ku ai bamaishiga Tsakani,idan ma anshiga mutun shine zaiyi kunya,domin ba asanin fad
an ku ba asanin shiryawarku
Ruk
ayya ce tafito daga cikin d
aki wadda da dukkan alamu nasune,ganin Mansura zaune kusada Ummi ta
balla mata harara itama Mansura ta
ballamata tata, tsuki Ruk
ayya taja ta shige cikin kicin, dan itama ba bayaba wajan fad
a shiyasa tasu tazo d
aya,
Ummi kinganta ko? banface mata komaiba ta hararan kuma tsuki
kyaleta naganta duk, kuma zanyi mata magana
badan ta kyaleba ta d
agawa Ummi kai tayimata sallama akan zata tafi,
shikenan ki gaida hajo idan kinje,bari in baaki goro kikai mata nasan nata ya kusa k
arewa
Ruk
ayya dake kicin ta kira, fitowa tayi tana tunzura baki ta d
auka akan fad
ansu da Mansura ake kiranta, abin dariya yaso yabaiwa Ummi saidai batayiba,
je kicin ki d
aukomin goro cikin firjin yananan aleda
juyawa tayi taje ta d
au mata ta bata
yar uwarki takaiwa Hajo
mik
awa Mansura tayi batare da tayi mata maganaba, sallama Manusura tayiwa Ummi ta tafi.
Duk gudun da Mansura keyi na gudun had
uwa da Mansur bata tsiraba, domin bai dad
e da fitaba ya dawo yake zaune afalon Hajo akan maganar da yayi da Momy cewa zaikai su Mansura makarantar kwana idan sungama k
aramar sakandiri,abinda kunnuwata sukaji kennan da shigowarta saijin sukayi tace
wallahi ba wanda ya isa yakaini makarantar kwana, haka kawai dan an tsanemu zaice za akaimu bodin"