← Book details Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 42

Sashe 9

Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

",
" Eh nice Allah yasa lafiya",
"Eh to babu lafiya Amma da sauqi, sunana samer ni
an sanda ne wato police jiya 'yarki Fatima tayi hatsari hayarta ta gur
o kuma kowa na cikin motar ya rassu Fatima ce kawai bata mutu ba sai dai buguwar data samu a kanta",
Ina daga cikin mota sai naga hankalin mamanmu yayi masifar tashi nan take sai naga ta rushe da kuka tana fa
in ina Fatimar take ?,
Jikina naji yayi sanyi musamman danaga hankalin mamanmu ya tashi sosai duk akan jin cewa nayi hatsari,
Wannan mutumen Naga yanata bata haquri yana cewa Ai Fatima bata mutu ba a kanta kawai ta
an bugu Amma duk da haka mamanmu bata yarda ba dan kuka takeyi tana fa
in akawota taganni taga wane hali nake ciki saboda bata lura da cewa ina cikin motar ba ,
Ni kuwa ina ganin mamanmu tana kuka nima saina rushe da kuka Dr sageer yayi saurin kallo na yace" in rage sautin kuka na sannan in qara langa6ewa sosai ",
Fita Naga Dr sageer yayi yana fa
in " jiki na da sauqi sosai saboda anyi gaggawar kawota asibiti yanzu haka tana cikin mota sai dai bata jin qarfin jikinta saboda buguwar da kainta yayi", da sauri mamanmu tazo wajen motar nikuwa ina ganin haka nayi saurin fitowa ina kukan tausayin mama na ita kuma tana kukan tausayina na hatsarin danayi muna kuka muka rungume juna,
Kuka na ya qaru danaji mama na tana fa
in " Fatima na sannu da jiki Allah sarki wallahi saida jikina yabani babu lafiya akan tafiyar ki Ashe kuwa wani abun zai faru", ta qarasa maganar da kuka saboda mamanmu tanada saurin kuka musamman idan taganni cikin wani hali ko rashin lafiya nakeyi duk saitabi ta damu ,
Nan take tausayin kanmu nida mamanmu ya shigeni saboda son da mamanmu takeyi muna Ashe har taji a jikinta cewa wani abu zai faru dani ,
Nima cikin kuka nace mata" maman mu kidaina kuka jikina da sauqi sosai idan kina kuka duk sai inji babu da
i ",
Da sauri mama ta goge hawayen ta kalli su Dr sageer tace " kuzo mushiga ciki inyi maku godiya ",
Dr sageer yace " Aa mama basai mun shiga ciki ba fatanmu dai Allah ya tsare gaba sannan zan Baku appointment kuzo asibiti nan da kwana uku saboda in qara ganin yanayin jikin ta sannan yanzu yakamata abarta ita ka
ai ta huta kar adameta da hayaniya ",
Da sauri mama tace" Ai yanzu muna shiga ciki zance ta kwanta ta huta dan Naga jikinta babu qwari",
Mamanmu ta kalli Dr sageer tace"bawan Allah nawa zan Baka ?",
Dr sageer yace basai tabada ku
i ba saboda duk abunda za'ayi An riga anyi basai tabada ku
i ba ,
Mamanmu cikin jin da
i tace Allah ya saka da alkhairi tayi masu godiya sannan ta juyo wajen danake ta ri' kamun hannu na kamar wata 'karamar yarinya muka shiga cikin gidan,
Muna zuwa
akin ta takaini ta kwantar dani kan gado ta tana yimun sannu ha
e da yimun addu'ar samun sauqi,
Ina Kallonta ta le'ka waje takira yaro mai
an wayo tabashi
ari biyar tace ya siyomun maltina da madara,
Kuka nasaka danaga narabata da ku
in ta duk Dan inji da
i kuma ku
in nan bawai tanadasu ba kawai dan insha inji da
Bata lura da kukan danakeyi ba saboda Dr sageer yace kar a dameni da ina bu'katar hutu sosai ,
A haka mama na tayi jinya na akan nayi hatsari bata gane komai ba batasan cewa Dr sageer ya raba 'yar ta da budurcin ta ba tun daga lokacin na 'Kara ganin irin tsantsar son da mama na take yimun dan nasamu kulawa sosai lokacin da ina jinya ,
Kamar yanda Dr sageer ya fa
a ma mamanmu muje asibiti nan da kwana uku Dan a qara duba lafiya na haka akayi kwana uku nayi ni harna manta Allah sarki mama na bata manta ba ta tilastani akan dole sai sai naje asibiti dan a tabbatar da lafiya na A da nayi mata musu Amma yanda naga ta nace dole sai munje asibiti shiyasa natashi nayi wanka nasa doguwar riga ta material nasa hijabina muka tari mai napep Sai asibiti ,
Lokacin da muka isa asibiti mamanmu taje inda ake fitar da kati ta fitar mun aka kawo su wajen inda ake ganin likita ,
Mun isko mutane sosai saboda Dr sageer babban likita ne ko a asibitin ba qaramin ji sukeyi dashi ba a cewarsu yana Maida hankalinshi wajen aiki ,
Nikam danaga layi yayi yawa saina
auko wayana jikin post
ina natura mashi text cewa muna asibiti , babu da
ewa da tura text
in sai naji an kira suna na Ashe wai yasa an dawo da file
inmu sama ne,
Lokacin danazo shiga kuwa nasha zagi wajen mutane harda masu yimun Allah ya isa a cewar su daga zuwa na har an kirani nashiga waina bada cin hanci nikam banga laifinsu ba saboda wasu tun jiya sukeson ganin dr sageer amma layi bai kai wajen su ba,
Ni ka
ai na shiga ita kuma mamanmu tana nan zaune tana jiran fitowa ba,
Ina shiga sai naga ya Dakar sakar mun murmushi ni kuwa haushi yabani saboda natuna da cewa shine ya kawar mun da budurci na ,
Zuwa nayi na zauna kan kujera mai facing
in shi sai naji ya ri'ke mun hannu yace" teema na yadai?

Daman wayo nayima mama nace kidawo yau saboda inganki inji yaushe zamu 'kara ha
uwa ",
Wata uwar harara na 6alla mashi nace" Allah ya sauwaqe inqara binka wlh bazan qara aikata zina ba wanda nayima ina rokon Allah ya yafe mun "....., nafa
a kuka yana qoqarin kufce mun,
Kallo na yakeyi yaga irin kukan da nakeyi kuka ne na nadama sai naga ya tashi ya
auko mun qur'ani izub s
ittin ya dafa yace" Fatima inada alwala WALLAHI na rantse da da Allah ban ta6a zina ba karkiyi tunanin ni mazinaci ne wallahi ban ta6a aikata zina ba sai akanki kece mace ta farko dana fara sani a rayuwa ta kuma kema inada tabbacin baki ta6a aikata zina ba, teema na naso muci gaba da sex a yanzu saboda nariga na
ani zumarki teema na bazan iya haqura dake ba wlh, saboda haka yanzu inason muyi auren sirri tsakani na dake",
Da sauri na kalleshi cikin mamaki nace "me kake nufi da auren sirri ?"
" yauwa teema na abunda nake nufi da auren sirri shine muje Nida ke wajen wasu su
aura mana aure inbaki sadakin ki a hannu batare da kowa yasani ba ",
Duk da cewa inada qarancin shekaru Amma saida na girgiza dajin maganar Dr sageer idan na fahimceshi yana nufin muje wani wajen a
aura mana aure batare da kowa ya sani ba dagani sai shi ,
Da sauri nafara girgiza kaina ina fadin" nooooo bazai yiyuba bazan ta6a irin wannan auren dakai ba hubby na wani lokacin idan kana magana sai inji kamar a novel wallahi ",
'Daure fuska yayi kamar bai ta6a dariya ba yace" idan ma bakiyi auren sirri dani ba to kisani kece cikin wahala kece cikin jin kunya saboda nidai nariga nasanki 'ya mace budurcinki kuwa yana hannu na babu namijin da zaki aura ya kalleki da mutunci dan haka shawara tarage ga mai shiga rijiya ", yafa
a yana
aga kafa
unshi sama alamun bashida damuwa,
Nikam anan na sandare jiki na yayi sanyi nakasa magana saboda Dr sageer ya gayamun baqaqen magana tun ba aje ko ina ba,
aga kaina nayi na kalleshi sai naga kamar bashi bane yayi maganar Dan yanzu gaba
aya ya Maida hankalinshi ga files
in gabanshi,
Cikin raina nake maimaita cewa yanzu duk wanda ya aure ni bazai kalleni da mutunci ba zargi zai shiga tsakanina da mijina zai yimun kallon 'yar iska, hannuna na
ora a kai cikin muryan kuka nace nashiga uku ,
Da sauri Dr sageer ya rufe mun baki yana fa
a yana cewa kar intara mashi mutane wai in tashi in tafi ya sallameni, ni kuwa raina yana suya natashi hawaye suna bin idanuwa na da sauri naga Dr sageer shima ya mi'ke yazo inda nake ya goge mun hawaye na sannan ya anshi wayana Ashe daman yanada recharg card kusa sai ganin nayi yana saka mun kati a waya na,
Saida yagama samun card
in sannan ya anshi post
ina ya samun wayar tareda samun ku
i dubu biyar, ni kuwa ina tsaye ina kallon ikon Allah sai naji yace" gashi nan duk da kince bakison ku
i dan kar mama tagane to ga dubu biyar nan nasaka maki nasan bazata gane ba saboda babu yawa ,
Zanyi magana sai yayi saurin rufe mun baki yace" sishshit akwai marassa lafiya masu jiran ki fito su shigo kuma kinsan sun rigaki dan haka kitafi duk yanda kika yanke hukunci akan auren mu saiki kirani a waya",
Raina ba 'karamin 6aci yakeyi ba idan naji yace wai muyi auren sirri dan haka nayi saurin cewa" wallahi hubby na bazan ta6a aure bada sanin iyaye na idan har kana sona to kazo gidanmu ayi magana",
Kalaman da suka fito a bakin Dr sageer ne yasa raina ya 'kara 6aci cewa yayi Ai baba na ya rassu sannan qannen baba na ba a CIKIN garin gusau suke ba sannan uwa daman ba ita take
aura aure ba Dan haka kawai in yarda inyi auren tunda baba na ya rassu ,
Ni kam inajin haka nayi saurin fita
akin mamanmu tayi saurin zuwa waje na ta tarbe ni tace" ya yanayin jikin ", ?

Murmushi nayi mata ina cewa" jiki yayi sauqi sosai ",
*taku Ummu meenal*
[5/4, 5:36 PM] Sis Naja Atuh: *
LAIFI NANE
*STORY FATIMA*
*WRITTEN BY MRS SADEEQ*
*Ummu Meenal*
*true Lys story*
*DEVOTED TO MARYAM AMINU JUMARE(Mijmay)*
*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*
*[onward together]*
*{we give the reader's of ours best out of the best,, our inks are melodious and droping a kinda lights to reader's}*
THE PEN OF LOVE
HEART TORCHING
TEARS OF SORROWS
CURDLES
GIGGLES
AND MARRIGE
*JUST GIVE US FOLLOW.....
Chapter 9 · 0% Book details