← Book details Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 42

Sashe 37

Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

To bara kiji ni yanzu abunda ya kawoni nan gurinki zuwa nayi muke restaurant kici abinci dan nasan bakici komai kuma kinsan mai juna biyu ba'ason tana zama da yunwa",
Wani kukan takaici nafarayi wato baimaga halin da mahaifiya ta take ciki ba saima qoqarin kar in bar babynshi da yunwa, ni gaba
aya na manta cewa inada ciki sai yanzu da wannan
an iskan ya tuna mun ,
Kallonshi nayi cikin tsana nace mashi" banyi mamakin abunda kayi mun ba saboda ba mahaifiyar ka bace kwance a gadon asibiti shiyasa kake cewa muje restaurant muci abinci daman nasan kanka ka
ai kasani kuma inason kasani babu inda zanje nafison yunwa ta kasheni ",
Zuba mun idanuwa yayi fuskar Shi ta
an nuna alamun damuwa akan maganar danayi sai naji yace" to idan bazakije restaurant
in ba ni zanje in siyo maku abincin dan Allah karki zauna da yunwa kuma inason dan Allah kirage damuwa ",
Murmushi nayi saboda nasan abunda yake nufi wai in rage damuwa A fili kuwa cewa nayi" wallahi damuwa yanzu nafara yinta har sai ranar da mamanmu taji sauqi daga nan kuma inaso muyi nesa da juna dan zama da kai babbar hatsari ne A rayuwa ta",
Murmushi yayi yace" fatima karki manta nima mahaifiyar mu ta koma gidan su sanadin abunda ya faru tsakanin mu dake ko kin manta ?

Karki manta nima abunda ya faru tsakanina dake yana barazanar raba auren mahaifana ko kin manta ?

Amma duk da haka na danne saboda inga kin haihu lafiya kuma kin haifo mun lafiyayyen baby mace ko namiji duk wanda nasamu I thank god amma ke naga A wajenki ba haka bane",
Wasu zafafan hawaye suka fara wanke mun fuska wallahi har A raina Dr Sageer yana mugun bani mamaki cikin mamaki nake ce mashi
"Kai yanzu har proud kake da abunda baka samu ta hanyar halas ba ?

Ko ko ka
auka cewa aure mukayi ne ?

Yakamata kadawo cikin hayyacinka kuma dan Allah kadaina yimun maganar cikin nan A nan Asibiti saboda ni yanzu ta mahaifiya ta nakeyi ",
Jin nayi yace" Teema na ko kin manta binciken manyan likitoci ya nuna cewa bazan haihu ba ?

So dan Allah karki Sama kankii damuwa wallahi indai akan rashin lafiya mamanmu ne ni nayi alqawalin zan
auketa mukaita asibitin waje ko Dubai ko kuma kifadi
uk qasar da kike so sai mu kaita ",
Nikam zuwa yanzu nakasa magana saboda ni ka
ai nasan yanda nakeji a raina dan haka ko kallonshi banyi ba nayi saurin tashi nabi hanyar da
akin da mamanmu take inaji Dr Sageer yana kirana Amma nayi kamar banjishi ba ,
Tunda natunkari
akin naji gabana yana fa
uwa narasa dalili dan haka da sauri na naqarasa
akin har yanzu dai mamanmu tana nan yanda take saima gaba da ciyon yayi,
Da sauri na qarasa wajenta Allah sarki
a da mahaifi sai Allah ina zuwa mamanmu ta riqe mun hannuna tana kallona hawaye kawai mukeyi mu duka biyun ina roqon mamanmu gafara Amma mamanmu takasa magana saima qara riqe mun hannuna datayi da haka har mukayi Mintuna Goma Amma duk da haka mamanmu bata saki hannuna ba ,
A hankali nafara ganin bakinta yana motsawa A raina harna fara jin da
i saboda naga zatayi magana wai Ashe ba magana takeyi mun ba dan gaba
aya hankalinta baya kaina, ni kuwa nayi saurin kai kunnena wajen bakinta sai naji tana fa
in *la'ilaha illallah muhammadun rasulillah sallallahu alaihi wasalam*,
A hankali naji take maimaitawa muryanta qasa sai can naji shiru ta daina fa
i ni kuwa sai fa
in nake mama kiyafe mun na tuba na daina Amma sai naji shiru kuma sai naji jikinta yayi sanyi hannunta ya fita daga hannuna ,
Da sauri na qara kallon fuskar mamanmu sai naga idanunta A bu
e dan haka ban kawo komai a raina ba sai nayi saurin zuwa inda doctors suke sai naga harda Dr Sageer yana gurin sai fira sukeyi,
Da sauri naqarasa wajensu na kalli
aya daga jikinsu nace " doctor kazo kaga mamanmu ta daina magana kuma idanunta a bu
e ",
Ganin nayi Dr Sageer ya zabura da saurinshi ya shiga
akin da mamanmu take lokacin
an uwan ta suna kewaye da ita wasu har sun fara kuka,
Yana ganinta yasan cewa babu rai tareda ita dan haka ko ta6ata baiyi yayi saurin fitowa sai naga ya kalleni yayi murmushi yace"Am fatima karki damu mama jikinta yayi sauqi harma tana neman doctor sai ya nuna doctor
in da yake Kula da ita ,
Hakan danaji yace sai naji raina yayi sanyi daga nan ban koma
akin ba sai nayi hanyar toilet daman kwananna ina yawan fitsari ,
Ina barin gurin Dr Sageer ya ka
li doctor yace " wallahi mamanta ta rassu kuma maganar gaskiya banason tasani saboda tanada ciki banason tashiga damuwa ",
Nikam ba'a ta6a mutuwa gabana ba Asalama ban ta6a gani gawa ba shiyasa nayarda cewa mama bata mutu ba Amma dai A jikina naji babu da
i kuma naji jikina yana rawa shiyasa nayi saurin fitowa cikin toilet
in zuwa
akin mama ,
Abun mamaki ina zuwa qofar shiga
akin sai naga Dr Sageer yayi saurin Shan gabana ya tare qofar yana fa
in Teema na ki rufa mun Asiri dan Allah karki shiga
akin nan ,................
*kuyi fan's Am sick wlh*
*ummu meenal ce
[5/4, 5:40 PM] Sis Naja Atuh: *
LAIFI NANE
*STORY FATIMA*
*WRITTEN BY MRS SADEEQ*
*(Ummu Meenal*
*DEDICATED TO MARYAM AMINU JUMARE (Majmiy)*
*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*
*[onward together]*
*{we give the reader's of ours best out of the best,, our inks are melodious and droping a kinda lights to reader's}*
THE PEN OF LOVE
HEART TORCHING
TEARS OF SORROWS
CURDLES
GIGGLES
AND MARRIGE
*JUST GIVE US FOLLOW.....

Https://mobile.Facebook.com/intelligent-writer's-Association-35077435465066/insight's/
*Wannan page
in nakine ke ka
ai hajjaju kiyi yanda kikaga dama dashi sai kinso mutum zai karanta, inaso kisani nima ina yinki irin sosai da sosai
in nan*
*page 151-155*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Abun mamaki ina zuwa qofar shiga
akin sai naga Dr Sageer yayi saurin shan gabana ya tare qofar yana fa
in Teema na ki rufa mun Asiri dan Allah karki shiga
akin nan,
Tsananin mamakin Dr Sageer nakeyi yanda naga duk ya ru
e lokaci
aya jikinshi har wani rawa yakeyi,
Yanayin Dr Sageer yasa hankalina ya tashi sosai dan haka cikin fargaba nayi saurin zan shiga
akin ban Ankara ba Dr Sageer yayi saurin riqe hannuna yana fa
in fatima kizo muje cikin mota ki anshi wani magani ki kaiwa mama saboda jikin ta ya tashi ,
Gabana naji yayi mugun fa
uwa cikin son ganin mahaifiya ta nace" dan Allah kaje ka
auko maganin ni inason inga mamanmu pls karta mutu",
Da sauri yaja hannuna yana fa
in" fatima zo ki ansa ni sauri nakeyi dad yana nemana kuma kinsan halinshi ",
Banyi mashi gardama ba nabishi har cikin motar muna zuwa dai dai motar sai naji Dr Sageer yayi saurin turani cikin motar ya rufe Shi kuma ya zagaya mazaunin driver zai shiga kenan ni kuma nayi saurin bu
e murfin motar kafin yayi wani yunqurin tuni na shige cikin
akin da mamanmu take ,
Tun kafin in qarasa inda mamanmu take kwance kukan
an uwan ta nafaraji kuma duk sun zagayeta,
Niko gabana sai fa
uwa yakeyi sai naji inajin fargabar qarasawa gurin Amma kuma babu yanda zanyi dole sai naje,
DA gudu naqarasa inda suke babban tashin hankali sai ganin gawa mamanmu nayi lullu6e an lullu6eta har kanta ,
Nan take nafara ganin jiri duniyar gaba
aya naji tayimun dummmm!
Chapter 37 · 0% Book details