Sashe 15
Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Fatima kalleni da kyau *kina sona ?*",
"Banasonka Dr bana 'kaunar ka ",
" Meyasa ",
"Saboda koda munyi aure bazaka ta6a kallona da mutunci ba ",
Murmushi yayi sai yace" Fatima zan zubar maki da ciki badan halinki ba sai dan inajin kunyar iyaye na duk da cewa su suka tsunduma ni na fa
a cikin halin da nake ciki A yanzu wato zina ",
Kaina na kawar alamun ban gansu ba ,
" Fatima nasan A halin yanzu babu wanda kika tsana kamar ni saboda narabaki da budurcinki Amma dan Allah inason kibani minti biyar in fa
a maki wani abun da baki sani ba",
Cikin kuka nace "Wlh bazan saurareka ba nadaina yarda da kai ",
"Dole ki saurareni fatima ",
Zanyi magana sai naji ya rufe mun baki yaci gaba da magana kamar haka
" kamar yanda kika sani nidai sunana Dr sageer
a ne ga alhaji Mubarak, gaskiya tun ina
an shekara Ashirin nake da tsananin sha'awa lokacin nagama secondary
ina har naje jami'A , ko ka
an banyi gigin cewa zanyi aure ba saboda yanayin shekaru na nasan baba na bazai bari ba saboda akwai yayye na wa
anda suka haura 3o year's basuyi aure ba,
Haka naci gaba da haquri harna kammala karatuna nafito cikakken likita,
Tun lokacin dana zama cikakken likita nafara nayima dad
ina magana akan inason inyi aure Amma saiya cemun ba yanzu ba waida saura na,
Nashiga damuwa sosai saboda A lokacin ina 3o years koma ince na haura Amma duk lokacin dana yima dad
ina maganar aure saiya hauni da fa
a yace
" yaran yanzu basuda kunya duka ni guda nawa ne da zanyi aure wai shi ba haka ya tsaramun rayuwa ta ba,
Damuwa ta kullum qaruwa takeyi kuma kullum sha'awa ta qaruwa takeyi dan haka naje nayima mom
ina magana ita kam cewa tayi babu ruwanta, hankalina ya qara tashi saboda ni zina bata cikin tsarina Wlh,
Tashi nayi naje wajen yayan dad
ina nafa
a mashi halin danake ciki shi kam ya fahimce ni sosai, tambaya ta yayi inada wacce zan aura nace mashi eh inada ita,
Haka yayan dad
ina yaje yasamu dad
ina da maganar aure Amma dad
ina ya nuna 6acin ranshi A fili har yace mashi shifa bayason shishshigi ga 'ya'Yan shi,
Hakan ya 6ata ran yayan dad
ina dan haka yace insha Allah yadaina shiga harkar gidanmu,
Nikam narasa yanda zanyi gashi wacce nakeson in aura tacemun ni ka
ai ake jira a gidansu babu yanda zanyi nace tayi haquri dad
ina bai yarda inyi aure yanzu ba,
Da damuwa nake kwana da damuwa nake tashi harna rame sai ranar muka ha
u dake a asibiti kinason kiyimun magana kin kasa harna tafi nabarku da abokina,
Lokacin da kike kiran waya na ina qin
agawa ba komai yasa bana
auka ba saboda A lokacin nadaina kula kowacce budurwa saboda kona kulata nasan ba auren ta zanyi ba,
Kema abunda yasa nakulaki saboda hoton da kika
ora a dp
inki ne, Fatima abunda yabani mamaki shine tun lokacin da naga hoton nan hankalina ya tashi sha'awar ki takamani shiyasa nayi saurin kiranki nace kicire wannan pix
in A dp
inki sai kun naji bazan iya haqura ba nace kituro mun, abunda yasa nace katuro mun saboda in ri'ka rage sha'awa ta,
Fatima har naji bazan iya haqura dake ba shiyasa nace mu ha
u saboda A gaskiya ina cikin wani hali kuma wallahi ban ta6a zina ba,
Shiyasa damuka fara zuwa *KARMA HOTEL* kika nuna jin tsoronki gareni banyi maki komai ba saboda nima inajin tausayinki zan rabaki da budurcinki kuma nayi al'kawalin bazan yimaki komai ba saida izinin ki,
Lokacin da muka fara zuwa funtua idan zaki tuna da farko kin nuna tsoronki gareni, ni kuma danaga haka sani fasa a 'karshe ma nafita nabar maki
akin saboda idan ina cikin
akin bazan iya haqura dake ba,
Lokacin dana dawo sai kika bani haquri to anan naji tsantsar sha'awar ki harna rufe ido na kusance ki,
Lokacin da zanyi second round kin hanani Amma a lokacin bazan hanu ba Fatima saboda nakai ma'kura, Ashe har ciki ya shiga,
Fatima nace muyi auren sirri ne saboda inason in aureki kuma dad
ina bayason inyi aure yanzu a cewar shi zanje Malaysia 'karo karatu ni kuma aure nakeso shiyasa nace muyi auren sirri badan komai ba,
Fatima Dan Allah kiyi haquri duk abunda ya shiga tsakanina dake kiyafemun kinji dalilin dayasa nayi zina dake wlh *laifin dad*
ina ne,
Nikam labarin Dr sageer ya ta6amun zuciya lallai duk abunda ya fa
a gaskiya ne cikin kuka nace "wallahi Dr duk abunda ya faru *laifi nane* saboda Nina turo maka picture
in bress
ina ",
Girgiza kanshi yayi yace wallahi fatima *laifi nane* saboda A lokacin danaga pic
in fa
a yakamata inyi maki ,"
Nikam nakasa magana sai kuka nakeyi shima a lokacin kuka yakeyi sosai dukanmu an kasa wanda zai bawa wani haquri,
Cikin kuka nace" kabu
e mun mota in fita inason in koma gida da wuri",
Dr sageer cewa yayi " Fatima Kibari in maidake da kaina saboda nina
aukoki ",
Girgiza mashi kai nayi nace mashi" nariga nayi rantsuwa bazan koma gida da motarka ba kayi haquri ",
Baiyi musu ba ya bu
e mun nayi saurin fita ina kuka yana kuka , ku
i ya bani masu yawa Amma naqi kar6a nan ma baiyimun musu ba saiya
auko jaka ta yabani yace *safe journey*,
Nikam nakasa ha
a ido dashi dan haka nayi saurin juyawa ina neman motar da zata kaini gusau ,
Ina kallon shi bai matsa daga inda yake ba har saida nasamu mota yana
aga mun hannu ina
aga mashi hannu har saida mukazo bama ganin juna,
Shikam Dr sageer bayan motar mu ta tashi da wajen awa
aya sannan ya tada tashi a guje ya hau titi yana tunani barkatai ,
Gudu yake sosai a titi harya wuce wani gari da ake cema tsafe anan Allah ya kawo mashi tsautsayi yayi mummunan Accident nan take jama'a sukayo kan Dr sageer gashinan malale a 'kasa jini yana fita daga jikinshi hankalin jama'a ba 'karamin tashi yayi ba ganin dr sageer baima san inda yake ba ,wannan zamu iya cewa yanada rai ko baida rai bamudai sani ba,.............
*Ummu Meenal ce
[5/4, 5:38 PM] Sis Naja Atuh: *
LAIFI NANE
*STORY FATIMA*
*WRITER BY MRS SADEEQ*
*(Ummu Meenal)*
*DEDICATED TO MARYAM AMINU JUMARE *(Majmiy)*
*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*
*[onward together]*
*{We give the reader's of ours best out of the best,, our inks are melodious and droping a kinda lights to radar's }*
THE PEN OF LOVE
HEART TORCHING
TEARS OF SORROWS
CURDLES
GIGGLES
AND MARRIAGE
*JUST GIVE US FOLLOW......