Sashe 35
Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kajira kaga irin hukuncin da zan yanke maka ",
Tana gama fa
in haka saitayi saurin Jan hannuna muka shiga cikin gidan ,
'Dakin ta muka shiga sai naga mom ta janyoni a jikinta tana fa
in" fatima mamanki ta gujeki saboda abunda
ana yayi maki inaso kisa a ranki ni bazan gujeki ba Abu
aya nakeso dake shine kisa a ranki nan gidanku ne saboda zaki haifi
a a cikin gidan nan",
Kai nake girgiza mata alamun Aa ina kuka ina fa
in " Mom bazan ta6a yarda in haifi cikin nan ba duk yanda zany sai nayi domin naga cikin nan ya zube kuma bazan iya zama nan gidan ba domin Dr Sageer zai iya reaping
ina ",
Kallo na tayi tace" nayi maki al'kawalin bazan ta6a yarda my son ya 'kara amfani dake ba kuma maganar zubar da ciki kibar wannan zancen dole kiyi haquri ki haihu ,kinga sai mu
aura maki aure da Dr Sageer tunda yana sonki wallahi fatima my son kusan kullum sai yayimun maganar shifa yana sonki ",
Muna cikin haka saiga Dr Sageer ya shigo Ayn fa
in "Mom me Fatima take yima kuka ?",
Murmushi tayi mashi tace" haba son Kai yanzu idan kaga Fatima tana kuka har zakayi mamaki kamanta abunda ya faru da ita kenan ?",
" ban manta ba mom ayi haquri ",
Dafa kanshi naga tayi tace" Dan Allah my son ka 'kyale Fatima haka kai da kanka kasan zina babu kyau Amma kuma kakeyi dan Allah na ro'ke ka kadaina aikata zina insha Allah da kaina zanyima dad
inka magana ya 'kyaleka kayi aure ",
Tunda mom tafara magana kan Dr Sageer yana 'kasa har tagama baiyi mata magana sai naji mom tace"
My son daman inason inyi maka magana akan cikin Fatima naga Fatima batason cikin shine nace dan Allah ka zubar da cikin nan kowa ya huta",
Kallon ta yayi cikin rashin gamsuwa da maganar ta yace" wallahi mom sai dai tayi haquri Amma bazan ta6a yarda a zubar da cikin nan ba sannan ni bazan iya zubar da cikin ba ni inason cikin duk da cewa bata hanyar aure muka sameshi ba ",
Kallon
an nata tayi tace" my son barin cikin nan kamar tonawa kanku asiri ne fa",
Kai tsaye Dr Sageer yace " Mom ayi haquri Amma inason cikin karki manta banida tabbas ko zan 'kara ganin wani babyn nawa koda aure nayi Dan haka gaskiya bazan zubar ba",
Babu yanda mom batayi da Dr Sageer ba akan zubar da cikin Amma ta'ki yarda dan haka ta haqura ta juyo gareni tana bani haquri akan inyi haquri da maganar zubar da ciki ni kuwa a raina ko ka
an ban haqura ba ,
Yinin ranar a
akin mom na wuni tana lalla6ani akan inbar cikin kuma kar in 'kara sakar ma dr Sageer fuskar da zai nemeni tunda mun kasance a gida
aya ,
Da daddare kuwa tare muka kwanta kan gado
aya da mom muna kwance misalin 'karfe sha biyun dare Sai mukaji wayar mom tana ringin wai ashe dad ne Ai kuwa tana
auka saiya hauta da fa
a akan yanason ganinta taje tayi kwanciyar ta tabarshi shi ka
ai abunda bata ta6ayi ba,
Cikin kwantar da murya tace mashi yayi haquri tana tsare nine saboda idan tabarni dr Sageer zai iya zuwa waje na ya nemeni, Amma abun mamaki fir dad ya'ki yarda da mom ta kwana wajena ,........
*Mu ha
u a next page*
*Ummu meenal ce
[5/4, 5:40 PM] Sis Naja Atuh: *
LAIFI NANE
*STORY FATIMA*
*WRITTEN BY MRS SADEEQ*
*(Ummu Meenal*
*DEVOTED TO MARYAM AMINU JUMARE(Majmiy)*
*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*
*[onward together]*
*{we give the reader's of ours best out of the best,, our inks are melodious and droping a kinda lights to reader's}*
THE PEN OF LOVE
HEART TORCHING
TEARS OF SORROWS
CURDLES
GIGGLES
AND MARRIGE
*JUST GIVE US FOLLOW.....
*page 136-140*
*Na sadaukar da wannan littafin ga duk wani mai suna AMEENA babban suna kenan wato a duk fa
in duniya ina masifar son mai suna AMEENA dan haka ina kira ga babban murya akan duk wani mai suna AMEENA ni
iyar AMEENA kuma uwar AMEENA nabawa duk wani mai suna AMEENA wannan page
in kyauta masu suna AMEENA koda bansanku kuyi yanda kukaga dama dashi sai kunso mutum zai karanta i love u lodi lodi All AMEENA
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Bayan na
gama sallah na da
e kan dadduma ina roqon Allah ya yafe mun dukkan laifukkana ina addu a ina kuka ba kowa nake tunawa ba sai mamanmu ban ta6a sanin mamanmu tanada zuciya ba sai da wannan lalurar ta sameni,
Nayi nadamar ha
uwa ta da Dr Sageer kuma nayi nadamar abunda na aikata babu irin kukan da banyi ba kuma nasawa raina yau dole sainabar gidansu dr Sageer saboda zama na a gidan babban hatsari ne ,
Ina nan kan dadduma har qarfe bakwai tayi Lokacin gari ya waye sosai haske ya fito ban tsaya 6ata lokaci ba nayi saurin ficewa daga
akin saboda ni yau mamanmu kawai nakeson gani koda kuwa zata kashe ni ne,
Bayan na fita daga
akin na iso baban falo anan ma banga kowa ba da alama barci sukeyi danni ko sallah asuba banji alamun Sun tashi sunyi ba inba Dr Sageer ba ,
Lokacin dana fito cikin babban falo shima Dr Sageer Lokacin yake shigowa anan mukayi kici6is dashi , ni a tunani na ya da
e da shigowa gida wai ashe tun
azu yana masjid ,
Sunkuyar da kaina nayi tareda ja da baya shi kuma kallo na yayi tareda fa
in " teema na ina zakije haka da sassafe ?",
Bance mashi komai ba kuma haryanzu kaina yana qasa saboda yanzu ko kallonshi banasonyi,
Ban ankara ba sai naji Dr Sageer ya ha
e jikinshi da nawa ya matse ni a jikinshi gam ni kuwa nan take gabana ya fa
i nafara mutsu mutsu zan qwace kaina sai naji ya qara matse ni gam a jikinshi yana fitar da numfashi ,
Ni kuwa danaga haka saina fara kuka ina fa
in " wallahi zanyi maka ihu kasakeni haka mugu kawai",
Shikam Dr Sageer ko magana yakasa sai numfashi kawai yake fitarwa jikinshi har rawa yakeyi ,
Ni kuwa danaga haka saina saki ihu sosai har saida
akin ya
auka nan take yayi saurin sakina amma duk da haka jinkinshi bai daina rawa ba ,
Ina ganin ya sakeni nayi saurin bin hanyar qofar fita Amma kafin inkai Dr Sageer yayi saurin tare qofar yana fa
in " teema na meye haka ? dan Allah kitaimaka mun zan iya mutuwa wlh ",
Ni kuwa kuka naci gaba dayi sosai tareda ihu ina kiran sunan mom dan naga idan nayi wasa Dr Sageer zai iya reaping
ina a cikin falon ,
Shi kuwa dayaga zan tara mashi jama'a saiya matso wajena yana rufe mun baki yana fa
in" teema kiyi shiru karsu dad sujiki kinsan suna gidan kiyi shiru danAllah zan qyaleki ",
Ni kuwa banyi shiru ba naci gaba da tsala ihu na kamar wacce aka saka mata wuta ,
Shi kuwa Dr Sageer ru
ewa yayi dayaga ban daina ihu ba dan haka da sauri Dr Sageer yasa hannunshi ya rufe mun baki Amma duk da haka ban daina ihun ba kuma da gangan nakeyi saboda su mom sufito,
Muna cikin haka saiga mom ta fito da saurinta tayo kanmu shi kuwa Dr Sageer yana mom sai yayi saurin sakin bakina tareda ja da baya ,
Mom kuwa tana qarasowa tayo kaina ni kuwa na qara fashewa da kuka sosai nan take mom ta fara tambaya ta abunda yake faruwa ,
Ni kuwa cikin kuka nafara cewa" wai jiya ina kwance bayan kinfita shine Dr Sageer ya shigo yayi reaping
ina shine ni kuma yanzu nafito zanje gidanmu kuma ya biyoni ya mareni ", na qarasa maganar cikin kuka,
Wai Ashe duk abunda nake fa
a dad yana nan yana kallonmu kuma yana jina Amma baiyi magana ba saima qarasowa dayayi inda muke ,
Ita kuwa mom juyawa tayi inda Dr Sageer yake ta wanke shi da Mari wannan shine karo na farko danaga ta mareshi ,
Mom bata
auke hannunta akan fuskar Dr Sageer ba shima dad ya wanke ta da Mari tareda nunata da yatsa yace " wallahi ki kiyayeni karki qara Marin
ana akan wata
ar iska karki qara Marin
ana akan wata
ar duniya wadda iyayen ta ma Sun kasa zama da ita ",
Shikam Dr Sageer baice komai ba sai kallona dayakeyi da alama yana mamakin qaryar da nayima mom,
Ita kuwa mom ranta ba qaramin 6aci yayi Dan harda hawayen ta cikin 6acin rai tace" Alh kasan abunda kakeyi kuwa taya zaka qyale yaro ya maida yarinyar mutane kamar matar Shi to wallahi badani ba a cikin gidan nan ",
Dad kuwa cewa yayi " bakida tabbacin my son yayi sex da ita tunda ba a gabanki akayi ba sai dai zanyi maki kashedi na cewa karki qara dukarmun
ana akan
ar wasu ",
Mom kuwa A zuciye tace " wallahi alh Idan bazaka tsawata ma dr Sageer ba toni bazan iya zama gidan nan ba zan bar maku gidan har lokacin da zaku gane gaskiya ",
Tana gama fa
in haka tayi ficewar ta daga falon ta haura sama a zuciye ,
Shi kuwa dad sai masifa yakeyi yana fa
in yo idan kin tafi so what ?