← Book details Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 42

Sashe 24

Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Rufe mun hannu tayi da bakinta tace" basai kin fa
a mun komai ba Dr Sageer yayimun bayanin komai Amma nidai yanzu wani taimakon da zanyi maki shine gobe da safe zamu koma wajen mamanmu kiqara bata haquri kinga sai muje tare",
Kaina na kawar gefe nace " Anty dan Allah kitafi me ka
ai wlh zata kashe ni idan natafi sannan kuma tace babu yafiya tsakaninmu",
Hannuna ta riqe tace" tace Fatima dole sai munje kuma nasan bazata kashe ki ba wata 'kila ma tana can tana nemanki kinga idan kika zauna gaban mamanmu kin huta da baqin cikin Dr Sageer ",
Hakan danaji tace sai naji sanyi a raina harda godiya nayi mata,
Ita kam cewa tayi babu godiya tsakaninmu saboda tausayi nake bata,
Washe gari bayan munyi breakfast nayi wanka natayata akace aikacen gida sai naga Anty asama ta
auko mun hijabina tace in sanya muje ta in kaita gidanmu dan ta tayani roqon mamanmu,
Banyi mata musu ba nasanya hijabina mukaje bakin titi muka tari mai napep ,
Muna cikin napep
in kuwa sai naji gabana yana fa
uwa da sauri na dafe qirji na saboda yanayin fa
uwa gaban nawa yayi yawa cikin raina kuwa nayita karanta innalillahi wa inna ilahir raj un,
Lokacin da muka kawo qofar gidanmu na tsaida mai napep nan Anty asama tabiyashi ku
in tace mu shiga cikin gidan saboda taga yanda nake la6e la6e inajin tsoron shiga,
Gaba
ayan mu muka shiga cikin gidan tareda sallama aiko mamanmu tana ganina tayi saurin
auke kanta daga kallo na,
Hakan danaga tayi sai naji duk banji da
i ba saboda natuna lokacin kafin in zama 'Yar iska idan taga nashigo gidan har da
i take tana yimun sannu da hanya,
Hawaye naji Sun fara wanke mun fuska danaga Anty asama taje gaban mamanmu tana bata haquri tareda fa
a mata illolin korar 'ya mace a gida ba komai bane sai qara ta6ar6arewa ,
Zuwa nayi nima wajen mamanmu na duqa nafara kuka tareda neman yafiyar ta, mamaikon tayi magana sai naga ta tashi tashiga kitching kafin Anty asama tayi wani yunqurin tuni mamanmu ta laftamun ta6aryar a Mara na,
Itako Anty Asama da saurin ta tayo kaina kafin ta iso mamanmu tasa qafarta ta danne mun Mara iya qarfin ta tana fa
in yau saina kashe ki in huta nace karki qara dawowa wato kin cika Marar kunya shine kika dawo ko ,
Anty Asama da sauri ta qaraso wajen mu ta ture mamanmu gefe ta shiga girgiza ni tana fa
in " nashiga uku Fatima karki mutu idan kika mutu nice sanadin mutuwar ki tunda nina tilasta maki kikazo wajen mamanki ",
Nikam zuwa yanzu hankalina yafara barin jikina ita kuwa Anty Asama sai girgizani takeyi tana kuka dataga kamar numfashina yana fita da sauri ta
auke ni ta tsayar da mai napep tace yayi sauri ya kaimu *Special hospital* asibitin da Dr Sageer yake aiki
MAI napep kam ba qaramin gudu yakeyi damu ba ita kuwa Anty Asama da sauri ta
auki wayar ta cikin tashin hankali take fa
awa mijinta halin da nake ciki,
Shima Abdul suna gama waya da Anty Asama yayi saurin kiran number dr Sageer ya fa
a mashi abunda yake faruwa ,
Aiko Dr Sageer hankalin shi ya tashi dan bai tsaya 6ata lokaci ba ya shiga motar shi yayi roushing zuwa asibiti,
Mai napep har wajen emergency ya kaimu amma abun tashin hankali kafin Ana
orani akan gadon marassa lafiya sai jini ya 6alle jini sosai bana wasa ba ,
Anty Asama tana ganin jini hankalin ga ya qara tashi dan ba qaramin tausayina takeyi ba,
Shikam Dr Sageer Allah me kawai ya kawoshi lafiya yana zuwa yayi parking
in mota ko rufewa baiyi ba ya nufi ind nake kwance,
Aiko dr Sageer yana zuwa sai ganin jini yayi duk ya 6ata ko ina nan take hankalinshi ya tashi a ranshi yana fa
in badai cikin Fatima bane ya zube Allah yasa ba abunda nake zargi bane,
Da sauri yayi kaina yana gurgizani nikam zuwa yanzu bana gani amma inajin sautin kukanshi tareda fa
in "Fatima bazan yafewa kaina ba wallahi indai har kika mutu to him bada da
ewa ba zan biki",
Wani Abokin shi Dr yace" haba Dr Sageer bai kamata kirinqa fa
in irin wa
an nan kalaman ba, insha Allah zata tashi dan duk binciken da yakama muyi munyi tana buqatar jini saboda jinin ta ya zuba sosai sai dai abu Marar da
i cikin dayake jikinta ya zube ",
Dr Sageer cikin tashin hankali yace" badai saida tazubar ba saida nace karta zubar shine ta zubar Fatima kinyi mun asara me cikin jikin ki yayi Maki da har kika kashe shi kafin yazo duniya ?",
Da sauri Anty Asama Taje ta rufe mashi baki tareda fa
in" yanzu rayuwar ta muke qoqarin cewato ina zamu samu jinin da za'a sa mata ?",
Dr Sageer yace" jinina zai iya yima kowa dan haka muje ka qara gwadawa sai asa mata ",
Haka sukaje duk wani gwaje gwaje na jinin Dr Sageer anyi kuma babu matsala dan haka bayan Dr yayi duk abunda yadace saiya
aura mun jinin Dr Sageer yana shiga cikin jikina ,
Shikam Dr Sageer gefe
aya ya koma yana kuka yana maimaita cewa na zubar mashi da ciki wai yaso yaga abunda zan haifa mashi ,
Dr Sageer a ranar jin yayi kamar anyi masu mutuwa dan har abinci yakasa ci duk lokacin daya tuna cewa ciki na yafita sai hawaye Sun cika mashi idanuwa,
Gaba
aya rikicewa yayi yakasa zuwa ya duba ni Cox idan yaganni haushi na yakeji a cewar shi Nina zubar mashi da ciki tunda a baya nace saina zubar,
Ranar haka Dr Sageer ya wuni sukuku nurse kuwa sai zuwa sukeyi suna yimashi jajen abunda ya faru harda doctors suke bashi haquri kasancewar ansa shi asibitin sosai musamman wajen qwarewa da aikinshi,
Inajin doctor's suna cewa yayi haquri insha Allah nan bada da
ewa ba zan samu wani Amma suma sun so ace cikin ya rayu saboda suzo suna,
Dr Sageer baice masu komai ba saboda ko magana yakasa kanshi kawai ya dafe saboda ba qaramin ciyo yakeyi mashi ba,
Anty Asama dataga damuwar Dr Sageer tayi yawa gashi yana zargin Fatima ce ta zubar mashi da ciki shine ta tashi daga inda take zaune taje ta sameshi kusa inda yake zaune lokacin yana waya da surayya yana cewa shi yana asibiti ta kawo mashi abinci a asibiti,
Yana ajiye waya yace" Asama kinga abunda Fatima tayimun ko ?

TA zubar da gudan jinina ",
Asama ta
aga mashi hannu tace" wallahi Dr ba Fatima bace ta zubar maka da ciki ko ka
an Fatima batada laifi akan zubewar cikin nan ",
Da sauri ya
ago kaina ya kalle ta yace" me kike nufi bakisan qudirin Fatima ba akan cikin nan Amma tunda kince haka tell me meyasa cikin Fatima ya zube ?",
Nan Anty Asama ta kwashe duk abunda ya faru ta fa
a ma dr Sageer har dukan da mamanmu tayimun da ta6arya a Mara na duk ta fa
awa Dr Sageer,
Tana gama bada labarin saiga mijinta Abdul yazo yana fa
in "Ai bansan Fatima batada lafiya ba wlh da tun
azu nazo",
Dr Sageer yayi saurin
aga ma Abdul hannu yace" dana San abunda zai faru a gidan ka kenan wallahi da ban kawo Fatima gidanka ba ",
Abdul yace" haba Dr Sageer yakamata kadawo cikin hayyacinka saboda zubewar cikin Fatima kake cewa da kasan hakan zai faru da baka kawota Gidana ba ?",
Cikin tsawa Dr Sageer yace " ga matar ka nan itace sanadin zubewar cikin Fatima ita takai Fatima gidan mama gashinan yanzu mama ta zubar da cikin yau ne natabbatar da cewa mama bata qaunar mu sannan ke Asama waye yabaki izinin fita da fatima ?",
Asama cikin in innnaa tace" am naso daman Fatima ta shirya da mahaifiyar ta shine nakaita",
Tsawa Dr Sageer ya daka mata tareda cewa" Da izinin wa kika fita da ita?

Dana kawo Fatima gidanki nace kibar Fatima ta fita ne hannun wa take a yanzu ?

",
Abdul shima ya daka ma dr Sageer tsawa yace" dakata doctor karka nemi kacima mata ta mutunci akan matar banza da kake wani fa
in sai an nemi izininka kai a matsayinka nawa?",
Ran Dr Sageer ya 6aci sosai har saida idanuwanshi sukayi ja yaji zafin maganar wai matar banza cikincikin 6acin rai ya nuna Abdul da yatsa yace
" Nina kawo maku Fatima amana dan haka yakamata idan Fatima zata fita dole sai an nemi izinina kuma da kake cewa Fatima matar banza ce wallahi ni a gurina Fatima ba matar banza bace saboda tabani abunda ko wata matar auren bata kaima mijinta ba Fatima bata ta6a sanin wani
a namiji ba inba ni ba kaga alhadulillah wasu ma da auren su suke zuwa suna zina wanda tafi muni ga mai aure dan haka kafita kabani guri banason ganinku",
Nikam duk abunda suke fa
i inaji na runtse idanuwa na hawaye kawai suke fita ina nadamar abunda na aikata gashi yau Ana kirana matar banza ,
Abdul yace" wallahi ni mata ta tagama mun komai tunda ta kawomun budurcin ta gidana na gode mata da bata watsar da budurcin ta a hanya ba,
Tabbas raina ya 6aci saboda nasan dani yake kuma inda ya fahimta sosai Ai badani ake fa
a ba dan haka bai kamata yayimun gori ba hmmm nikam yanzu nasan gori saiya zama ruwan shana musamman ga namijin dana aura wata qila ma ya sakeni a daren amarcin mu bansan lokacin dana fashe da kuka sosai ba har saida kowa ya kalleni"
Abunda ya qara
aga mun hankali sai ganin nayi Dr Sageer ya shaqo wuyan Abdul yana fa
in" dama kazo nan ne da niyyar ka6ata mana rai ko ?
Chapter 24 · 0% Book details