← Book details Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 42

Sashe 41

Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Shin kinsan cewa budurci shine yancin ki..............da sauri nasa hannuwaq na duka biyun na toshe mashi baki ina kuka tabbas abunda ya fa
a gaskiya ne Amma zuciya ta da kunnuwa na bazasu juri jin irin wa
an nan kalaman ba saboda duk abunda ya lissafa ban cika ko guda ba kuma bazan cikasu ba har abada ,
Cikin kuka nace mashi" Wlh Dr Sageer bazan ta6a aure ba har abada ninasan duk namijin daya aureni to bazai ta6a samun abunda ka lissafa ba ",
Murmushin Gefen baki yayi lokacin da muka kawo dai dai qofar gidanmu nikam tun kafin mota ta tsaya na bu
e qofa na ficea guje ban tsaya ko ina ba sai
aki na ,
Nan take mamanmu ta fa
o mun a rai ,
Burin mamanmu shine taga ta aurar damu lafiya ba mazajenmu babban burin mamanmu bai wuce ta bamu tarbiyya ba ,
Yau gashi nakasance Marar tarbiyya mai cikin shege , wadda duk wani mutum na qwarai yake qyanqyami ,ninasan cewa duk namijin dayasan halina to bazai ta6a aurena ba dan kuwa ko
an iska baya son ya auri
ar iska,
Ina cikin wannan tunanin ne naji shigowar gwaggo aiko nayi saurin tashi zaune ina goge hawayen da suka maqale a idanuna ,
Kallo na tayi sosai sannan tace "harkun dawo daga wajen Awon ?",
"Mun dawo gwaggo ", nabata ansa a taqaice ,
Fita naga tayi bata da
e ba saigata ta shigo da kanta ta kawo mun Abinci harda nama akai, shinkafa da miya da nama ,
Nikam duk yanda aka qawata Abincin Amma ko ka
an banji sha'awar Abincin ba hasalima haushi naji Abincin yana bani ko ba komai nasan cefanen Dr Sageer ne ni kuma banason in qaracin wani Abu daya fito daga wajenshi ,
Kauda kaina nayi nace" gwagg na qoshi ",
Abunda yabani mamaki sai naji tace" halan kunje shagon cin Abinci kunci Abinci ne ?",
Kaina na girgiza Mata alamar Aa ,
Itakam gwaggo cewa tayi dole sainaci Abincin saboda kar mutane Suga na rame suja Mata zagi ,
Nikam ganin ran gwaggo ya 6aci shiyasa nasaki jiki naci Abincin sosai daman na da
e banci Abinci dayawa Irin na yau ba , kuma tun daga ranar ban qara ganin dr Sageer ba sai bayan wasu
an kwanakki ,
A 6angare dad kuwa jin yakeyi kamar ya shekara
aya batareda mom ba Asalima ko Abinci yakasaci sosai saboda tare suke cin abinci da mom,
Abun haushi kuwa idan ya kirata bata
auka kuma idan yaje gidansu bata fitowa a cewar ta shine sanadiyar lalacewar
an ta gudan jininta wato Dr Sageer,
Duk da cewa shima Dr Sageer
in yanada babban laifi Amma ita kanta tasan dad shima yanada laifi dalili kuwa shine tun farko Dr Sageer ya fito fili ya cire kunya ya fa
a masu cewa shifa aure yakeso Amma dad yaqi saurarenshi hakan yasa son zuciya da ru
un shai
an yaje ya afkawa
ar mutane har yayi Mata ciki duk da cewa itama fateee tanada laifi ,
Yau kam Dr Sageer ne yaje gidan mom da kanshi a cewar Shi bayason sanadin Shi su rabu a sanadin Shi bazaiso ya raba ma'aurata kuma mahaifanshi Shi ba ,
Kai tsaye ya shiga
akin da mom take duk da cewa yana fargaba akan tsananin fushin da takeyi dashi Amma yau yasama ranshi dole saita sauko sun sulhunta saboda fushin mahaifiyar Shi babban tashin hankali ne gareshi ga kowa ma ,
Ita kam mom tana ganin shigowar Dr Sageer tayi saurin
auke kanta duk da cewa tayi missing
in yaron ta Amma babban laifin daya aikata bazata goyi bayanshi ba saboda itama tanada
a mace batasan ya qarshe rayuwar ta zai kasace ba duk da cewa A da ta goyi bayan Dr Sageer da dad Amma kam yanzu ra'ayinsu baizo
aya ba ,
Shikam Dr Sageer yana zuwa bai tsaya 6ata lokaci ba ya durqusa gaban mom yana fa
"Mom Dan ALLAH Kiyimun uzuri akan abunda na aikata Dan ALLAH kiyafe mun ki tsaya ki saurareni wallahi mom dagani har teema mun tuba kuma bazamu qara ba",
Cikin fushi mom ta
auki hannunta ta wanke Dr Sageer da lafiyayyen Mari tare da cewa" Sageer ni kake cewa inyi maka uzuri ?

Yanzu idan mukaje lahira kenan cewa zakayi ayi maka uzuri?

Wa'iyazubillahi uzurin zina fa Sageer kake nufi wallahi Sageer kabani mamaki ban ta6a tunanin zaka aikata zina ba Amma yau Kaine da
an shege kakawo mana jikan
an gaba da fatiha ", mom bata qarasa maganar ba saita fashe da kuka ,
Shikam Dr Sageer hankalinshi ya tashi sosai bai ta6a jin ya tsani cikin jikin fatima ba sai yau bai ta6a jin rauni da nadama ba sai yau bai ta6a jin qyanqyamin zina ba sai yau ,
Cikin ransh kam tunani yakeyi yanzu inda cikin fatima da aure suka Sameshi yayi imani da babu Wanda zai kai dad da mom
inshi murna Amma inaaaaaa qaddara ta riga fata ,
Nan take shima Dr Sageer hawaye suka cika mashi idanu ba wai zafin Marin da mom tayi mashi yakeji ba Aa zafin fitar hawaye daga idanun mahaifiyar Shi yakeyi 1love
inshi kuma duk akan mummunan abunda ya aikata tabbas yau yayi nadamar abunda ya aikata lallai zina ba qaramin haramun bane tabbas Zina masifa ce Masu aikata ta Kuwa bazasu ta6a ganin cigaba a rayuwar su bama ka aikata zina ba kusantar zina haramun ne,
Cikin muryan Shi mai rauni da alama kuka kuka yana kusa yace " Mom Dan ALLAH Kiyi haquri wallahi na tuba bazan qara ba tabbas yau ganinki a cikin 6acin rai yasa na tsani abunda muka aikata da abunda yake cikin fatima, mom kiyi haquri da mummunan abunda na aikata bazan qara ba kuma insha ALLAH bazan bari jikanku
an gaba da fatiha ya shigo cikin family
inmu ba saboda nasan wannan jikan duk lokacin da kika kalleshi ranki zai 6aci kuma idan kina kallon wannan jikan bazaki ta6a manta mummunan abunda na aikata aka Sameshi ba dan haka mom nayi maki al'qalin yanzu zanje in zubar da cikin fatima duk da cewa ansa mashi rai Amma sai nayi gunduwa gunduwa da babyn kibani nan da Awa
aya ",
Yana gama fa
in haka yayi saurin juyawa mom kuwa da sauri ta riqo mashi hannu ta qara wanke fuskar Dr Sageer da Mari wannan karon Mari har guda biyu tayi mashi , cikin fushi tace
"Ban ta6a sanin bakada imani ba sai yau wai ina ilminka?

Ok duk yazama na banza kenan ?

Lallai yau nasan cewa kai babban jahili ne , kana nufin yanzu zaka iya zubar da ciki, ciki
inma Wanda aka hura mashi rai ?

Yanzu zaka iya yin gunduwa gunduwa da abunda yake cikin fatima ?

Innalillahi wa'inna ilahir raj'un Sageer kayi nisa bakajin kira ",
Da sauri yace " Mom fushinki a gareni babban tashin hankali ne mom ina sonki zan iya rabuwa da kowa da komai akan ki ciki kuwa harda cikin jikin fatima ",
Allah sarki
a da mahaifi sai Allah nan take mom taji tausayin
an Nata ya kamata batasan lokacin da tajawoshi ta rungume ba tana hawaye ,
Hakan da Dr Sageer yagani ba qaramin farin ciki yaji ba a ranshi kasancewar yaga mum
inshi kamar ta sassauto daga fushin da takeyi dashi ,
Ita kuwa mom cikin disashshiyar murya tace" my son ban yarda ka zubar da cikin fatima ba, inaso kasani laifin daka aikata wajen samun cikin fatima to laifin zubar da cikin yafi yawa akan zinar da kuka aikata kuma hakan zaisa inyi fushi da kai fushi na har abada idan ka zubar da cikin fatima ",
Da sauri Dr Sageer yace" mom duk yanda kikeso haka za'ayi , na gode sosai ",
Mom kuwa cikin tuhuma take cewa" wai ina fateee
in take yanzu mamanta kuwa ta haqura?
Chapter 41 · 0% Book details