← Book details Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 42

Sashe 30

Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Babu tabbas dan haka inason ki haife mun abunda yake cikin cikin ki kibani abuna ni inaso ",
'Dago kaina nayi na kalleshi ga mamaki na sai naga yana kuka idanunshi sunyi jawur gabana ya fa
i lallai abun Babba ne shi kanshi yakasa yimun magana sai naga ya
ora kanshi kan sitari yana kuka kamar mace ,
Nima kukan nakeyi wiwi ina tuna bala'in da zan fuskanta wajen mamanmu,
Jin nayi yana fa
in" dad kakasa bari in samu baby na ta hanyar halas why ......?" Sai naji yaci gaba da kukanshi ,
Nima cikin kukan nace" wallahi sai dai kayi haquri dan zanje da kaina asibiti azubar da cikin nan ",
Ganin nayi ya
ago jajayen idanuwanshi yace" Zakiga sammaci idan cikin nan yasamu matsala bara kiji wallahi wallahi wallahi kinji rantsuwa uku kenan wannan karon ko mama ce ta zubar da cikin nan sai nakaita kotu sai dai duk abunda zai faru ya faru ",
Wannan karon kam tsananin mamakin Dr Sageer nakeyi cikin mamaki nace" yanzu zaka iya kai mama na kotu ?",
"WALLAHI Fatima ko mom
ina zan iya 'karanta akan cikin nan",
Bansan lokacin da na fashe da kuka ba wiwi ina fa
in " kafiye son kanka dayawa baka qauna ta bakason farin cikina ",
Murmushi yayi yace" teema na bazaki gane ba amma yanzu zanyi maki bayanin komai a kaina ",
Bai tsaya 6ata lokaci ba nan take ya fa
a mun duk abunda ya faru dashi akan matsalar rashin haihuwar shi ba lallai ne ya haihu nan gaba ba,
Duk da cewa naji tausayin dr Sageer amma hakan bai hanani 'kara magiyan ya zubar da cikin ba amma sam ya'ki yarda daga 'karshe nace mashi
" ka fahimceni barin cikin nan a gareni babban tashin hankali ne a rayuwa ta wallahi nayi maka al'kawalin idan kazubar mun da cikin nan zan baka kaina ka 'kara amfani dani idan Kuma baka yarda ba muje yanzu nayarda kayi sex dani muna gamawa kazubar da cikin Dan Allah kataimaki rayuwa ta",
Ganin nayi yasa hannunshi ya ri'ke gabanshi yana fa
in" wallahi fatima ko yanzu a matse nake daurewa kawai nakeyi Amma bazanyi sex dake ba kibarmun cikina zan cigaba da haquri A hakan idan naji nakasa zan nemeki Amma bazan zubar da ciki ba gaskiya",
Ni kuwa A hassle nace" idan dai ba zubar da cikin zakayi ba to karkasake kanemeni niba 'yar iska bace irinka",
Jin nayi ya
auke ni da Mari yana fa
in" uban waye
an iska aike kinfini iskanci tunda kisan kai kikesonyi stupit girl ",
Dafe kunci na nayi ina kuka sosai baiyimun magana ba sai naga yayima mota key yabi hanyar gidanmu,
Cikin kuka nace" kasaukeni nan banason Aganni da kai ",
Shi kuwa ko saurare na baiyi ba yaci gaba da tafiya har muka kai gidanmu yana fa
in banason ki wahalar mun da baby na ,
Yana tsayawa da mota ni kuma nayi saurin fitowa daga motar raina A 6ace ina fita daga motar ita kuma mamanmu tana shan kwanar gidanmu ta dawo islamiyya anan mukayi ido hu
u da ita, ......
*tofa me zai faru ?*
*kuci gaba da bin Ummu meenal*
*kuyi haquri da wannan babu yawa kunsan ban cika lafiya ba*[5/4, 5:38 PM] Sis Naja Atuh: *
LAIFI NANE
*STORY FATIMA*
*WRITTEN BY MRS SADEEQ*
*(Ummu Meenal*
*DEVOTED TO MARYAM AMINU JUMARE(Majmiy)*
*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*
*[onward together]*
*{we give the reader's of ours best out of the best,, our inks are melodious and droping a kinda lights to reader's}*
THE PEN OF LOVE
HEART TORCHING
TEARS OF SORROWS
CURDLES
GIGGLES
AND MARRIGE
*JUST GIVE US FOLLOW.....

Https://mobile.Facebook.com/intelligent-writer's-Association-35077435465066/insight's/
*Wannan page
in nakune 'Yan group
ina Ummu Meenal novel inajin da
in ruwan comments
inku Dr Sageer ya aikoni yace yana gaishe ku
*page 121-125*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Sai 'karfe hu
u Dr Sageer ya 'kyaleni sai naga ya sauka akaina yana maida numfashi ni kuwa gaba
aya jikina rawa yakeyi duk jikina babu da
i haka nakeji ,
Saida yagama maida numfashi sannan ya juyo ya kalleni muka ha
a ido batareda yayi mun magana ba ni kuwa hawaye kawai suke fita daga Idanuwa na murya ta duk ta Dushe saboda kuka,
Matsowa kusa da ni yayi ya kwance mun hannuwa na da
aurin da yayi mun sannan ya jawoni jikinshi ya rungume sosai har inajin bugun zuciyar shi,
Ni kuwa runtse idanuwa na nayi saboda A zahirin gaskiya yanzu dr Sageer haushi yake bani na gane idan ina tare dashi shiyake lalata mun rayuwa kuma na
au alwashin yau dole zanbar gidansu
kuma bazai 'kara ganina ba ,
Ganin nayi bashida niyyar sakina sai nayi run'kuri kwace 'kwace kaina Amma nakasa saboda yayi mun mugun ri'ko sosai ,
ayan hannunshi wanda mamanmu ta ji mashi da wu'ka yasa yana share mun hawaye na yana fa
in" teema na dan Allah kiyarda idan mukayi sallah Asuba mu 'kara kafin su dad su dawo ",
Gabana naji ya fa
i banyi mamakin Dr Sageer ba saboda duk inda kuke tunani ya wuce nan fatana dai kar Allah yabashi damar 'karawa Amma a fili kuwa nakasa magana saboda ko miyau bakina na nemesu na rasa ,
Ganin nayi ya tashi yaje wajen wani
an 'karamin frich ya
auko goran ruwa faro mai sanyi ya 6alle murfin ya tayar dani zaune yafara bani abaki,
Ai kuwa daman inada bu'katar ruwa nasha ruwan sosai wanda na rage kuwa saiya zuba a hannunshi yana wanke mun fuska ,
Nan take nayi ajiyar zuciya na koma na kwanta saboda jikina babu 'karfi da alama zazza6i yakeson rufe ni ,
Shi kuwa taimaka mun yayi harna kwanta tareda yimun sannu yana fa
in" teema na wallahi jin nake kamar in 'kara ni kaina bansan haka nake ba sai yanzu Dan kiyarda mu 'kara kafin su dad su dawo ",
Runtse idanuwa na nayi hawaye suna fita kamar an bu
e fanfo ina tunanin wannan wace irin rayuwa ce yakamata ace Dr Sageer yayimun uzuri koda ace ni matar shi ba balle ni ba matar shi bace abunda yake bani haushi da takaici koda na hana Dr Sageer kaina bazai 'kyaleni ba zaice zaiyi kota 'karfi ne dan haka banyi mashi magana ba kawai dai ina mamakin hali irin na Dr Sageer Wanda kanshi ka
ai ne yasani ,
Haka aka kira sallah Dr Sageer yana manne dani yana bani ha'kuri daga 'karshe naga yatashi yaje yayi wanka yayi alwala yace mun shi yatafi masjid intashi nima inyi wanka dan inyi sallah ,
Ni kuwa banyi mashi magana ba harya fita,
Aiko yana fita nima nayun'kura da niyyar in tashi sai naji jikina yayi mun mugun nauyi anan nasa kuka sosai ina fa
in nashiga uku rayuwa ta tayi muni ina zansa kaina ,
Da 'kyar natashi zaune har wani jiri jiri nake gani abun mamaki sai naji 'kasa na yana yimun zafi hakan yasa nadawo na kwanta ina kuka wiwi lallai Dr Sageer bai ta6a yimun kaca kaca irin na yau ba ,
Haka na 'kara tashi da niyyar in shiga bathroom sai nafara ganin jiri sosai hakan yasa na zame kan karfet ina kuka wiwi ,
Ina cikin kukan ne saiga Dr Sageer ya shigo ya sameni kan carfet zaune ina kuka aiko da sauri yayi kaina yana tambaya ta lafiya lafiya ?,
Ni kuwa cikin kukan nake fa
a mashi cewa jiri nake gani abun haushi sai naji yace" bakici abinci ba kenan lokacin da zaki kwanta ?
Chapter 30 · 0% Book details