← Book details Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 42

Sashe 31

Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Anan ya rin'ka masifar wai banason cin abinci bayan nasan kuma inada ciki shifa kar inbar mashi baby da yunwa ,
Nikam narasa ta cewa sai kuka danakeyi ina nadamar ha
uwa ta da Dr Sageer ,
Tashi yayi yaje ya ha
a mun maltina da madara ya juyesu waje
aya yace insha zanji 'Karfin jikina ,
Yana bani sai naga ya shiga bathroom
in ya ha
a mun ruwan
umi a bath sannan yazo ya
auke ni yasa ciki yana
an gaggasa mun jikina tareda fa
" wlh teema na ke ragguwa ce gaskiya idan na aureki yazama dole na 'kara aure saboda gaskiya bazaki iya
aukar nauyi na ba , na nafison kizama jaruma haba dan Allah ",
Haka ya rin'ka maganganun shi nidai har yanzu jikina rawa bai daina rawa ba bansan dalili ba Wlh har wani jiri nake gani a raina kuwa ina fa
in idan na gudu daga nan Ai bazaka sake ganina ba balle ka 'kara cemun ragguwa idan zaka iya ka auri mata hu
u a rana
aya shine zan tabbatar kacika jarumi,
A fili kuwa shiru nayi da bakina banason wata magana ta ha
ani dashi dan idan nayi magana zaice zai 'karayi ne ,
Da kaina nayi wankan tsarki shi kuma ya fita bansan inda yaje ba ina gama wanka na fito har yanzu dai banajin 'Karfin jikina dan jiya wlh nazaci mutuwa zanyi ga dukan da mamanmu tayi mun sannan ga Dr Sageer daya maidani kamar jaka a daren jiya Ai dole jikina yayi ciyo ,
Da nafito bathroom nikam tsaye nayi ina
aure da towel narasa me zansa inyi sallah ina nan tsaye sai naji shigowar shi ya shigo ri'ke da kaya a hannunshi yabani ,
Ni kuwa ansa nayi na duba sai naga diguwar riga ce ta roba itama irin mai lafewa ce jikin mutum ,
Kallonshi nayi nace" banason irin wannan kayan dan Allah idan akwai atamfa nafison ta ",
Ko kallo na baiyi ba sai naga ya fita
akin da sauri nabishi nace" kamanta baka anso mun hijabi da
an kwali ba ",
Har yanzu dai baiyi magana ba sai naga ya haura sama
akin surayya bansan ya sukayi ba dan ya da
e kafin ya fito sai gashi ya fito da hijabi da hula yana fa
" sorry teema wlh hijabin ne ta tsaya nema sai yanzu tagani gashi ",
Nikam ansa nayi na shige
akin batareda nayi magana ba,
Na da
e ina sallah saboda harna jiya saida narama bayan nagama sallah nazo zanyi addu'a anan sai naji kunyar Allah sosai gani nakeyi idan na ro'ke shi kamar bazai ansa mun ba kawai saina fashe da kuka sosai kamar an aiko mun da sa'kon mutuwa ,
Na da
e zaune kan dadduma ina kuka saiga Dr Sageer ya shigo hannunshi ri'ke da cup yazo gabana sai naga ya ajiye cup
in gefe yazo inda nake ya
ago kaina ya tsura mun idanuwa ,
Ni kuwa kuka naci gaba dayi zuwa yanzu tsanar Dr Sageer takamani bansan lokacin da nace"
an iska mugu azzalumi mayaudari Allah ya isa tsakanina dakai kuma wallahi yau sai nabar gidan nan bazan 'kara zama tareda kai ba kana cutata",
Nazaci zai mareni ne kamar yanda yasaba amma sai naga baiyi mun komai ba saiya
auko hankeee ya share mun hawaye na ni kuwa sai kauce kauce nakeyi shi kuwa ha'kuri kawai yake bani Dan tunda nake da Dr Sageer bai ta6a bani ha'kuri kamar na yau ba,
Cup
in ya
auko ya bu
e wai Ashe tea ne ya ha
a mun insha a cewar shi ba ason mai ciki ta zauna bataci komai ba ,
Nikam 'kin ansa nayi nace bazan sha ba
an iska kawai ni babu ruwa na da
an iska irinka ",
Baice komai ba sai ya ajiye tea
in gefe saiya zauna gefen gado yana kallo na ni kuwa sai kuka nakeyi ina cewa mashi
an iska shi kuwa sai kallo na yakeyi ,
Danaga duk abunda nace mashi baya kulani sai nace mashi" wallahi wannan
an shegen na cikin cikina saina zubar dashi ko kanaso ko bakaso kuma bakada damar hanani saboda kai ba ubanshi bane dan haka ni bazan zauna da
an shege ba wato idan haifeshi ya gado halinka Allah ya Kiyaye in haifi
an shege ",.........

Ban 'karasa maganar ba naji ya dam'ki gashi na ranshi a 6ace nan take idanuwanshi suka koma ja kafin in ankara saiga hawaye a idon Dr Sageer yana fa
" saikin fa
a mun ubanwa
an shegen cikin da nayi maki kike nufi ?

Har kike i'kirarin saikin zubar wallahi fatima da kin raina kanki yanzu tun kafin baby na ya fito duniya harkin fara goranta mashi ko na gode da abunda kika yimun kuma kidaina ganin ina ' kyaleki dan kince bazakisha tea ba wato kar baby na yasamu shima yasha ko ?

To wallahi saikinsha ko kuma ranki ya 6aci yanzu Dan nafison cikin nan da kowa wallahi ",
Gabana naji ya fa
i yanda naga Dr Sageer lokaci
aya ya canja duk ya rikice saboda nace
an shege idanu sunyi jawur harda hawaye ranshi a 6ace yabani cup
in yana rantsuwa sai nasha ,
Ni kuwa hankalina ya tashi danaga Dr Sageer ya
auko belt
inshi ya na
a a hannunshi yace wallahi idan bansha tea
in nan ba saiya zaneni kuma da alama da gaske yakeyi ,
Ni kuwa danaga haka tsoro ya kamani da na anshi tea
in nan take na shanye kafin ince me sai naji 'Karfin jikina ya dawo normal ,
Duk da haka dr Sageer bai ajiye belt
in ba sai ya zauna yana yimun garga
i yana fa
in" wallahi fatima idan kika sake kushe mun baby ranki idan yayi dubu saiya 6aci ki ta6a komai Amma Banda baby na kuma inason kisani idan cikin nan yasamu matsala to laifin ki ne inaso kisan wannan kuma ba 'kyaleki zanyi ba ",
Nikam kallon shi kawai nakeyi wani abun idan Dr Sageer yanayi jin yakeyi kamar ni matarshi ce ko mantawa yakeyi oho,
Misalin qarfe goma na safe ina nan ina jiran Dr Sageer ya fita guduwa nakeson inyi Amma har yanzu bai fita ba ni kuma danaga bashida niyyar fita na sauko zuwa babban falo tareda hijabi na aiko sai ganinshi nayi yana kallo ,
'Daure fuska nayi danagan shi dan nasan dole zaiyi mun magana aiko yana ganina yace" teema na Kema kin sauko kenan to zoki zauna anan ",
Banza nayi dashi sai yaga nayi hanyar fita aiko da saurin shi ya taso zuwa gareni sai naga tare gabana yana fa
in " inayi maki magana kinyi banza dani , ina zakije ?",
Da sauri nace mashi" zanbar maku gidanku ne ",
Cikin
aga murya yace" kifa
a mun ko surayya ce tayi maki wani abun yanzu inci ubanta ?",
Ni kuwa banza nayi dashi ko kallonshi banyi ba kawai sai naga yasama 'kofa key A zuciye ya haura sama
akin surayya ,
Nidai ina nan tsaye bansan meyake faruwa ba sai kukan surayya naji da alama dukan ta yakeyi dan inaji tana bashi haquri,
Hakan yasa nayi saurin hawa sama naje 'Kofar
akin aiko ina zuwa naji 'karar saukar bulala ita kuwa sai ihu takeyi tana bashi haquri tana fa
in" wallahi yaya ban kori Anty Fatima daga gidan nan ba Dan Allah kayi haquri ",
Ina jin haka sai naji ta bani tausayi wata har zan shiga
akin in ceceta sai wata zuciyar tace kin manta jiya batazo ta ceceki a hannun Dr Sageer ba ,
Wata zuciyar kuma tace Ai tsoron Dr Sageer takeyi bata isa tazo ba,
Abunda yabani tausayi sai naji tana ambatar sunana tana fa
in" wayyo Anty fati dan Allah kizo ki ceceni yaya zai kashe ni",
Aiko da sauri nashiga cikin
akin abun tausayi sai jibgar ta yakeyi kamar ba 'kanwar shi ba ,
Ni kuwa da gudu na isa inda take raku6e na shiga tsakaninsu sai naji Dr Sageer yace
" TEEMA kimatsa daga nan yau saina koyama yarinyar nan hankali ",
Surayya ko jikinta har rawa yakeyi sai haquri take bashi ni kuwa ban matsa ba daga inda nake ba sai naji surayya ta rungume ni tana kuka tana fa
in inbawa yaya haquri ita batasan laifin ta ba,
Shi kuwa Dr Sageer kallonmu yayi yaga babu ta inda zai duke surayya saboda ta rungume ni Dan idan har yace zai daketa to dole zai sameni dan haka ya wurgar da belt
in ya fice a
akin ,
Surayya tana ganin ya fita sai naga ta sakeni ta duqa qasa tana kuka sosai ,
Ni kuwa sai naji tabani tausayi saboda nasan a kaina Dr Sageer ya duketa akan laifin da batayi ba ,
Nima duqawa nayi nafara bata haquri ita dai batayi magana ba sai kuka takeyi hakan yasa nabar mata
akin zuwa babban falo ,
Lokacin da nazo babban falo kuwa sai naganshi a bu
e Dan haka da sauri na nafita zuwa get aiko ina zuwa sai ganin Dr Sageer nayi da masu gadi ina fitowa saiya nunani yace
"Itace ban yarda kubarta ta fita ba idan ta fita to a bakin aikinku," .........
*Ummu Meenal
[5/4, 5:40 PM] Sis Naja Atuh: *
LAIFI NANE
*STORY FATIMA*
*WRITTEN BY MRS SADEEQ*
*(Ummu Meenal*
*DEVOTED TO MARYAM AMINU JUMARE(Majmiy)*
*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*
*[onward together]*
*{we give the reader's of ours best out of the best,, our inks are melodious and droping a kinda lights to reader's}*
THE PEN OF LOVE
HEART TORCHING
TEARS OF SORROWS
CURDLES
GIGGLES
AND MARRIGE
*JUST GIVE US FOLLOW......
Chapter 31 · 0% Book details