← Book details Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 42

Sashe 40

Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

To baki isa ba dole kije Awo gobe ke dagama kin samu likita yana lalla6aki shine zaki yima mutane rainin wayo,",
Nikam saboda baqin ciki nakasa cewa komai sai kuka danakeyi daga qarshe natashi nakoma
aki nabarsu nan ,
Washe gari kuwa haka gwaggo tasani dole saida na shirya A cewar ta Dr Sageer yana hanya,
Babu 6ata lokaci kuwa saiga Dr Sageer yayi sallama ya shigo nikam gabana kawai yake fa
uwa saboda irin kallon da Dr Sageer yake yimun ya wuce misali ,
Nikam danaga kallon yayi yawa sai nacema gwaggo ni napep zan hau bazan shiga motor ba Amma fir taqi yarda sai cewa tayi zanja Mata zagi ace daga zuwa na har ta barni ina fita Amma idan nashiga motor wai babu mai ganina tunda motor akwai tintak,
*Ummu meenal ce
[5/4, 5:40 PM] Sis Naja Atuh: *
LAIFI NANE
*STORY FATIMA*
*WRITTEN BY MRS SADEEQ*
*(Ummu Meenal*
*DEVOTED TO MARYAM AMINU JUMARE(Majmiy)*
*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*
*[onward together]*
*{we give the reader's of ours best out of the best,, our inks are melodious and droping a kinda lights to reader's}*
THE PEN OF LOVE
HEART TORCHING
TEARS OF SORROWS
CURDLES
GIGGLES
AND MARRIGE
*JUST GIVE US FOLLOW.....

Https://mobile.Facebook.com/intelligent-writer's-Association-35077435465066/insight's/
*END
*END
*END
*GAISUWA GAREKU DUKKAN MASOYANA NAKUSA DANA NESA INA ROQON ALLAH YABAR ZUMUNCI*
*GAISUWA DA BAN GIRMA DA YABO GAREKU INTELLIGENT WRITER'S ALLAH YA QARA HA'DA KANMU*
*Wannan shafin Nakine hauwa Abdullah doma inaso kisani comments
inki yana sumar dani inaso ki qara Sani koke ka
ai zan iya zaunawa inyima liitafi saboda comments
inki yafi na mutum Ashirin dan haka yau wannan page nakine sai kinso mutum zai karanta
*ina yima Al'ummar musulmi farin cikin shigowar Ramadan ya Allah Kasa munada rabon ganin Ramadan kuma Allah ka anshi ibadun da zamuyi a watan Ramadan,
*Sahiba ta hajiya ummi kano inaso kisani A kullum kina rai na Allah yabarmu tare kuma ALLAH ya nuna mana ranar aurenki ranar da zan kaiki
akinki I love u sahiba
*161-165*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Haka gwaggo tasani dole saida nashiga motor Dr Sageer Amma ni a waje na raina baiso ba danni yanzu natsani ganin Dr Sageer A kusa dani saboda na lura dashi jikina kawai yakeso ,
Haka kuwa nida Dr Sageer cikin motor babu mai yima wani magana ni kuwa daman haka nakeso nayi banza dashi cikin raina kuwa nadama da tausayin kaina sun cika mun zuciya ,
A haka mukaje Asibiti batareda munyi magana ba ,
Nikam jin nayi hankalina ya
an kwanta da naga munje Asibiti cikin raina kuwa nace Ashe da gaske anti-natal za'ayi ,
Bamu 6ata lokaci ba gate man ya bu
e mana get muka shiga har cikin Asibitin *special hospital* inda yake aiki kenan,
Bayan yayi park
in motor nikam tun kafin ya Ankara tuni harna fita cikin motor
in ,
Shikam yana fitowa ya kalleni yayi mun murmushi ni kuwa da sauri na kauda fuska ta tareda
aure fuska sai naji yace" teema na meyasa kika sauya daga yanda nasanki ne nidai nasan da kina sona Amma yanzu naga haushi na kikeji ",
Nikam ko kallon shi banyi ba saboda yayi mun tambayar rainin hankali,
Shima dayaga haka bai qara yimun magana ba sai naga yayi gaba da tafiyar Shi nima ganin haka yasa nabi bayanshi,
'Dakin Anti-natal ya tafi nima kuwa sai binshi nakeyi muna zuwa sai naga sun gaisa da wata nurse ita kuwa nurse
in cikin girmamawa take gaishe Shi nikam cikin raina nace inda kinsan halin Shi da bakiga girman shi ba,
Cikin harshen turanci dr Sageer
in yakeyi Mata magana nikam A gaskiya banajin wani dogon turanci dan haka zan iya cewa Ban gane Abunda yake fa
a Mata ba banma San me suke cewa ba, Amma inda fulatanci ne wannan na iyashi harna saidawa idan kanaso
dan haka saina tsura masu idanu ,
Saida suka gama turancin su sannan ta kalleni tace beuty baby wannan kam nagane abunda take nufi,
Nikuwa cikin raina nace dan bakisan wacece ni ba hmmm kyau na yazama na banza tunda nakasa tsare mutuncina da tarbiyya ta
Anan take babu 6ata lokaci aka yimun buking
in ranar Awo sannan ta fa
a mashi tanason inyi scaing kafin ranar Awo
in ranar Awo tanason muzo da scaing
in,
Shikam godiya yayi Mata cikin harshen turanci tareda fa
in babu matsala yau insha ALLAH zatayiscaing
in ,
Lokacin da muka baro asibitin ko gida bamu koma ba mukaje inda akeyin scaing babu 6ata lokaci ya biya ku
i aka yimun scaing A cikin scaing
in ya nuna komai normal harta da EDD na sun fa
a mana ,
Bayan mun gama scaing
in muka dawo cikin motor Dr Sageer ya kalleni yace" teema na kinsan meya nuna zaki haifa?

",
Hararenshi nayi na qara
aure fuska nace" karka sake yimun maganr abunda zan haifa babu ruwana da abunda zan haifa ",
Nan take shima ya
aure fuska yace" hmmm teema Wlh har mamaki kike bani wai babu ruwanki da abunda yake cikin ki ai ko kin manta lokacin da za'a samu cikin ke kika kawo mun kanki da kanki ?

Ko kin manta da yardarki aka samu cikin ?

" , sai naga ya qarayin dariyar qeta yace
" wallahi teema ke kika lalata mun rayuwa ta dason kasancewa dake ke kikasamun son yin sex dake ko duk kin manta ?

",
Nikam kuka nafashe dashi ina girgiza kaina Alamun hakane tabbas Dr Sageer baiyi qarya ba nice silar komai Nina fara tura mashi picture
in bress
ina Amma ni banyi tunanin abun zai kai haka ba ,
Cikin kuka nake fa
in Allah na tuba ya Allah kayafemun haka tabbas na aikata babban kuskure kuma tunda na aikata haka nakasa samun nutsuwa a raina ,
Shikam kallo na yakeyi sai naji ya riqo hannuna yace" teema na kin bani tausayi kuma har kullum tausayinki nakeji a raina, zan taimaka maki idan kika haihu muyi aure ko dan abunda yake cikin cikin ki ",
Da sauri na
ago kaina na kalleshi nace" taimako fa kace ?

",
Kafa
unshi ya
aga tareda fa
in" Eh mana taimakonki zanyi ",
Murmushi nayi Wanda yafi kuka ciyo ina murmushi ina hawaye nace" banason taimakon kuma bazan ta6a aurenka ba har abada ",
Hannunshi yakai wajen bress
ina yana fa
in " idan baki aureni ba to me zaki cema Wanda kika aura wace ansa zaki bashi ta zubar da budurcinki da kikayi ga wani
a namijin?

Shin kinsan cewa namiji yafi mace kishi kuwa ?

Ko kinada labarin mace da budurcinta take tunqaho da alfahari a wajen mijinta ?
Chapter 40 · 0% Book details