Sashe 29
Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kuma ita uwa ba'asanta da tonawa "ya"ya asiri wan nan sae namiji shima kuma mara fahimta dan badika akaxama daya ba toh Allah dai yasa mudace ya ganar da mama.
KAI KUMA NA DAWO KAN KA TSOHUN BANXA
Wllh kayi asarar arayuwar ka da har kudi suka rife maka idano kake jefa iyalin ka cikin wani hali kadauki matar ka kuntafi hotel ita kuma budurwa kabar ta agida itama inta na da bokata kenan xata iya kira saurayin ta subar gidan kokuma sukwana agidan kai turrrrr
Wllh kaicu da irin wan nan uban mai halin dabbobi
TOH FAH DR SAGEER.
Mai nai man kuka anjefesa da gatari.
Amma dai bakayi mata adalciba wllh na tausaya miki fatima wayyyo ftima kina yarinya da ke hawa 4 adare daya subahanallahi .
Kuma wllh yadda hankali shi yatashi ko dad din yana nan sae ya farta kuma wllh ba Lallai ne yahana sa ba tinda dama yace yasamu friend.
HAJJA UMMU MEENAL.
Munagodia Allah yakara muku xaman lpy da abban meenal Allah ya raya meenal din
Amma dai ummu meenal ai min afuwa in nayi ba dai dai ba kinsan ban taba yin comments ba
Mmn Husna taku
[2/1, 10:54 AM]
+234 813 946 6616
: innalillahi wa inna ilaihi raju,una,innalillahi wa inna ilaihi raju,un kai wannan page nijshi har raina fatima Allah yafiddake daga wannan rayuwa maicike da ibtila,i yabaki kuma ikon cinye wannan jararabawa itakuma mama Allah yaganar da ita kuma ilminnata baiyimata amfaniba tunda gashi Allah yararrabeta ta bangaren yarta amma ta gagara cinyewa
[2/1, 10:58 AM]
+234 803 858 9480
: Innalillahi wayyo Fatima baiwar Allah kicigaba d hakuri haka kaddararki take kuma baata6a gujewa kadda inkikacigaba d hakuri wata rana komai zai wuce
wllh Fatima INA tausayamiki matuka
Kekuma mama dakinsama zucigarki dangana kuma kici gaba d yimata addua dan adduarki Fatima take nema watakil sai Allah y ansa y shiryata Dik d bada sarranta komai y faruba
wllh Fatima inatausaya mini sosai kicigaba da hakuri mahakurci mawadaci kuma kieta Neman gafarar ubangijinki domin Allah mai afwane d yafiya
Gareki ummu meenal jinjina t musannan agareki dawannan namijin kokarin nafadakarwa da ilimantarwa Allah yayimiki sakayya d mafificiyar aljannan fiddausi dare damu bakidaya
[5/4, 5:38 PM] Sis Naja Atuh: *
LAIFI NANE
*STORY FATIMA*
*WRITER BY MRS SADEEQ*
*(Ummu Meenal)*
*DEDICATED TO MARYAM AMINU JUMARE (Majmiy)*
*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*
*[onward together]*
*{We give the reader's of ours best out of the best,, our inks are melodious and droping a kinda lights to radar's }*
THE PEN OF LOVE
HEART TORCHING
TEARS OF SORROWS
CURDLES
GIGGLES
AND MARRIAGE
*JUST GIVE US FOLLOW......
Https://mobile.Facebook.com/intelligent-Writer's-Association-35077435465066/insight's/
*Page 111-115*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Lokacin dana fito wajen get
in asibitin inata masifa cikin raina ina fa
in lallai ma wannan Dr Sageer
in yayi masifar raina mun da wayo inba rainin sense ba mezaisa yace ayimun text
in ciki koko ya
auka ina bin maza irinshi mtsw anan na tsaya ina neman mai napep,
Ita kuwa nurse
in dataga nayi tafiya ta shine itama 'kyaleni tabi hanyar office
in Dr Sageer dan ta kai mashi rezult
in,
Lokacin Shi Kuma yana kan aikinshi ya gama rubutama wata magani kenan saiga nurse
in ta shigo da rezult a hannun ta ,
Saurin ansar rezult
in yayi ya bu
e yana karantawa,
Saida yagama karantawa sannan yace" Hallam ina fatimar take ?" Yafa
a cikin zumu
Kallon shi tayi sosai sai taga murna fal A ranshi tace" sir babu yanda banyi ba akan tazo muje amma taqi a cewar ta sai dai in bata rezult
in ",
Da sauri Dr Sageer yace mata ta tafi ya gode Ai kuwa tana fita ya kalli gabas yayi Sujjada harda hawayen farin ciki da sauri ya
auko wayar shi ya kira wani abokin aikinshi yace ya taimaka mashi yazo ya qarasa ganin marassa lafiyan zai
anje wani guri ya dawo,
Bai jira yaji abunda abokinshi zaice ba ya ajiye wayar yayi saurin
aukar key
in mota A guje ya fice daga harabar asibitin ,
Ni kuwa ina nan tsaye wajen get
in asibitin raina ya A 6ace saboda abunda dr Sageer yayimun banji da
in shi ba sannan gashi har yanzu ban samu abun hawa ba,
Ina nan tsaye ban ankara ba sai ganin motar Dr Sageer nayi a gabana cikin sauri naga ya fito da murnar shi sai naji yana cemun TEEMA NA I LV U WALLAHI ko 'kin'ki ko kinso,
Ban gane abunda yake nufi ba dan haka na
auke kaina gefe
aya Amma sai naga yasa hannunshi ya juyo da fuska ta cikin murna da
oki yace
"Teema na Ni wallahi daman nasan cikin ki bai zube ba",
Wani kallo nayi mashi na mamaki gabana kuwa sai fa
uwa yakeyi ras ras cikin rashin fahimta nace mashi
" Banason wannan game
in ni wallahi inda nasan kana asibitin nan da banzo ba ",
Murmushi yayi yace" wallahi dole sai kinzo dole kizo kikawo mun
ana ko 'ya ta ",
Hawaye nafarayi nace " dan Allah kayi haquri kayi nesa dani karka 'kara yimun wani cikin wallahi na tsaneka ",
Bai 'kara magana ba sai naga ya
auko rezult
in yabani yace in karanta ,
Ni kuwa ban musa mashi ba na amsa tareda karantawa ,
Hankalina kuwa ba 'Karamin tashi yayi ba lokacin danaga Sun rubuta akwai ciki tare dani sai dai basu rubuta watannin cikin ba,
Nan take jikina yafara rawa na fashe da kuka ko magana nakasayi ,
Hannuna Dr Sageer ya ri'ke ni kuwa nakasa hanashi har muka shiga cikin mota sai naga Dr ya
auko hankeee ya fara goge mun hawaye na tareda lallashi na,
Jin nayi yace" haba teema na meye na kuka wasu fa suna can suna nema ",
Da sauri nace " Amma ba irin ta wannan hanyar ba
an zina fa ",
Kunne na ya ri'ke sosai yace " kidaina kushe mun
a haka nake sonshi ",
Ni kuwa kuka nake sosai ina fa
in " wallahi Dr tunda cikin nan ya zube ban 'kara sex ba wallahi bana zaton inada ciki",
Kallo na yayi yace" teema na har yanzu ke yarinya ce",
"Wallahi ni ba yarinya bace", nafa
a ina kuka ,
Jin nayi yace
" WALLAHI teema na kinada ciki daman wancan ba zubewa yayi ba kawai ya zuba ne kuma inasa ran mayb zai maimaita kwanakkin shi ne Ai anayin haka karki manta ba ayi maki wankin Mara ba ",
Hankalina ya tashi sosai ganin babu wasa a tareda shi nace" wallahi mamanmu zata kashe ni nashiga uku tace idan naqara yin ciki sai dai in nemi wata uwar dan Allah kataimaka mun kayi mun wankin Maran ",
Dariya naga yayi yana fa
in " yaza ayi inyi maki wankin Mara bayan nasan akwai baby a ciki kinga haquri zakiyi ki haihu bamusan menene ba bayan haka ni inason cikina ",
Kallon shi nayi naga da gaske yakeyi wai yanason babyn shi ni kuwa hankalina a tashe nace" wallahi idan nabar cikin nan abunda zai faru dani sai yafi wanda ya faru a baya pls kataimaka mun",
Jin nayi yace " dan Allah nima kitaimaka mun wallahi bazan iya zubar da cikin nan ba bayan ina tunanin shika
ai zan Haifa pls kiyi haquri ",
Haka muka cigaba da bawa juna haquri nida Dr Sageer ni inbashi haquri akan ya zubar mun da cikin shi kuma yabani haquri akan bazai zubar ba,
Ni kuwa hakan ba qaramin haushi yabani ba cikin hasala nace" wallahi baka isa ka hanani in zubar da cikin nan ba tunda bada aure muka sameshi ba kai har kana alfahari da
an shege wanda duniya take 'kyamar shi ....,",
Ban qarasa maganar ba naji yasa hannunshi ya buge mun baki aiko naji zafi sosai na riqe bakin sai naji yace
" WALLAHI Fatima da ki ta6a cikin nan 'kara kizageni 'kara ki mareni kuma wallahi idan cikin nan yasamu matsala Kema kin samu matsala ni bazan yima Allah butulci ba 'kara ke zaki iya hayayyafa nan gaba nifa ?