← Book details Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 42

Sashe 12

Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Wannan cikin zan iya zubar dashi amma da sharadi
aya ",
Kallonshi nayi sai naga yayimun muni duk da cewa yanada kyau nagani na fa
a Amma kyanshi yazama kyan
an maciji, jin nayi kamar in shaqe shi ya mutu ban Ankara ba sai naji yace
"Ya maganar auren sirri da zamuyi ?"
Kallon shi nayi fuska ta a
aure nace" wallahi bazan ta6a auren sirri da kai ba kacire wannan a ranka ", na qarasa maganar ina kuka ,
Murmushin 'keta yayi yace" tunda baki yarda da auren ba ni kuma wallahi bazan cire maki cikin ba kuma idan cikin yasamu matsala toki
auka cewa kece kika samu matsala ", ya 'karasa maganar yana nunani da yatsa,
Nikam babu abunda nakeyi sai kuka banida abunda zance laifin danayima Allah ka
ai ya isheni ni yanzu kunyar ALLAH da mahaifiya ta nakeji tabbas nasan zina haramun ne sai gashi na aikata ta abunda ban ta6a tunanin zanyi ba,
Ina nan tsaye ina tunanina barkatai sai naji mamanmu ta turo 'kofa tana cewa" da 'kyar nasamu mai napep
in shiyasa na da
Nikam bance mata komai ba saboda bana cikin hayyacina hankali na ya koma ga tunanin mutuwa ta,
Haka muka koma gida zuciya ta nayimun quna ,kuji rashin mutunci na Dr sageer wai harda charge mamanmu ku
i dubu
aya da
ari takwas hakan ba 'karamin haushi naji ba amma halin da nake ciki A yanzu yafi na ku
in da mamanmu tabawa Dr sageer,
Muna komawa gida
akina na shiga nasa key duk da cewa babu wanda zai shigo saboda yara suna makaranta ,
Kan katifa ta na fa
a ina kuka ina fa
in ALLAH kayafe mun mama kiyafemun, Nan take tunanin baba na ya fa
o mun a rai lokacin da yana rage,
Burin baba bai wuce in haddace Al'kur'ani ba yace hakan zaisa suma sauran 'kannena suyi koyi dani, Lokacin da babanmu yana raye kullum addu'ar shi Allah ya
aukaka mashi yaranshi da karatun 'kur'ani Allah yasa suyima addinin musulunci hidima,
Babana engineer ne yana gyaran mota ya 'kware sosai A gyaran mota hakan ne yasa akayi kiranshi zuwa kano dan yayi gyara,
Babanmu yaji da
i sosai lokacin da yake fa
a mana cewa zaije kano wani gyara harda ce mana yayi ance zai samu ku
i sosai a wajen gyaran sai yace idan yasamu ku
i yanason yakaini wata makaranta wai Ana koyon lara6ci sosai basu magana da Hausa sai lara6ci yace yanason in iya lara6ci sosai ,
Ashe akwai wani abokin aikinshi yanajin haushin Shi A zuciya A fili kuwa yana nuna shi masoyinshi ne,
Motar da babanmu zaije da ita kano sai wannan mutumen yaje ya kwance wasu abubuwa daga cikin motar yasa mashi maras kyau shi kuma babanmu bai sani ba,
Lokacin da babanmu zaiyi tafiyar saida yajama mamanmu kunne akan ta lura da tarbiyyar mu A cewar shi 'ya'ya mata sunada wahalar tarbiyya sannan kuma tarbiyyar su akwai lada,
Mamanmu kam cewa tayi insha Allah zatayi iya 'ko'arin ta wajen bamu tarbiya,
Da haka mukayi sallama da babanmu yana ja mana kunne yana cewa bai yarda muyi wasa da maza ba bai yarda mu fita gida ba sai idan an aikemu sannan yace idan namiji yayi mana maganar banza karmu 'kara kulashi,
Bayan ya tafi baiyi nisa ba yayi Accident a hanyar shi ta kano kuma nan take Allah ya
auki ranshi,
Gida kuwa ya ru
e da kuka sosai hankali ya tashi daga 'karshe muka barma Allah komai mukaci gaba da rayuwar mu,
Mamanmu kam tana 'ko'Karin bamu tarbiya sosai Amma duk da haka saida tsotsai ya hau kaina,.....

Rushewa nayi da kuka lokacin dana tuna maganar baba na inda yace , idan munji namiji yayimun maganar banza to karmu 'kara kulashi ,
Nan take naji tsanar kaina da tsanar abunda na aikata, kuka nafashe dashi ina fa
in ALLAH ka
auki raina now in huta,
Wayana naji yana ringin nasan Dr sageer ne yake kirana, da nayi kamar bazan
auka ba amma saina fasa saboda inason mukai 'karshe dashi akan cikin jikina ,
Ina ansa wayar sai naji yace , teema na kinga
azu na anshi ku
in mama ko ?

Dan Allah kiyi haquri abunda yasa na ansa banason ta gane cewa akwai wani abu tsakanina dake ,
Raina ya 6aci wai bayason tagane muna tare , bance mashi komai ba sai yaci gaba da cewa
Wallahi teema na nayi missing
inki sosai kullum sai nayi mafarkin ki ni har mamakin kaina nakeyi dan Allah kiyarda mu 'karayi ko sau
aya ne ,
Bai 'karasa maganar ba nayi saurin cewa "Allah ya shiga tsakanina dakai mayaudari azzalumi ",
Cikin
aga murya yace " ke stupid girl karkiga kamar ina lalla6aki inason wani abu wajenki ki Raina mun wayo yanzun nan sai inyi maki rashin mutunci banza kawai ",
Kuka nafashe dashi cikin kukan nace mashi " rashin mutunci karikiga kayimun shi ",
Jin nayi ya sassauta murya yace" teema na Wlh nayi maki al'kawalin zan zubar maki da cikin nan Amma kiyarda dani mu'karayi ko sau
aya ne ",
Cikin
aga murya nace " karka sake fa
amun mugayen kalamanka bazan 'kara zina ba har abada wanda nayi kuma ALLAH ya yafemun,
Ajiyar zuciya naji yayi sannan yace " Fatima na fahimce ki kuma nima nayi maki Al'kwalin bazan 'kara sex dake ba ",
Duk da ina cikin baqin ciki saida naji
an da
i saboda yace shima ya daina,
Jin nayi yace" yanzu yaza'ayi Da cikin ?"
Kai tsaye nace mashi ni zubarwa zanyi ,
" to tunda kin fison A zubar babu matsala zan zubar maki Amma A ina zanyi aikin saboda gsky banason inje asibiti dake wajen zubar da cikin saboda za'a gane wani abu tsakanina dake ",
" da
i naji sosai jin cewa Dr sageer zai zubar mun da ciki aiko cikin murna nace mashi " To A ina zaka zubar mun da cikin ?",
Kawai sai naji yace wai funtua zamuje can za'a zubar da cikin,
Anan naji murna ta ta ragu nan take natuna da cewa a funtua Dr sageer ya kawar mun da budurci na yanzu ma idan mukaje zai iya cewa sai munyi ni kuma nariga nayima Allah al'kawalin bazan sake sex ba komai runtsi ,
" Gaskiya ni bazanje funtua ba nafison muje asibiti yafi ", kawai sai naji yace " idan bazakije funtua to karki sake yimun magana zubar da ciki kibarmun baby na inason kayana ",
Ba'kin ciki da takaici naji Sun cikani cikin kuka nace mashi " Dan Allah kataimakeni ka zubar da cikin nan wallahi idan mamanmu tagane inda ciki zata iya kashe ni ",
Dariya yayi yace" wallahi kinji na rantse maki idan mukaje funtua babu abunda zanyi maki kawai inason in Cire cikin batare da kowa yasani ba, saboda A dokar asibiti ba'a barin a cire ciki to kuma idan nacire maki a asibiti dole za'a gane kuma sai an fa
awa mama , kinga bara kiji ko wa
anda sukeyin cikin shege ba 'a hospital ake cire masu ba wani guri ake zuwa Ana cire masu ",
Hakan danaji yace sai nayi zaton da gaske yakeyi nayi saurin ce mashi yaushe zamuje ?

"Gobe "
Girgiza kaina nayi nace mashi banida lokaci gobe sai jibi saboda gobe mama bazata barni in fita ba amma jibi nasan 'karyar da zanyi mata ,
Da 'kyar ya yarda akan jibi dan ya dage cewa shi gobe yakeso ,
Muna gama wayar na kashe ina tunanin idan mukaje funtua jibi aka cire cikin shikenan zan rabu da Dr sageer zan manta dashi zanyi rayuwa ta ni ka
ai Danni yanzu tsoron maza nakeyi,.............
*kubiyo Ummu meenal kuji me zai faru a funtua ?*
*share*[5/4, 5:36 PM] Sis Naja Atuh: *
LAIFI NANE
*STORY FATIMA*
*WRITTEN BY MRS SADEEQ*
*Ummu Meenal*
*DEVOTED TO MARYAM AMINU JUMARE(Majmiy)*
*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*
*[onward together]*
*{we give the reader's of ours best out of the best,, our inks are melodious and droping a kinda lights to reader's}*
THE PEN OF LOVE
HEART TORCHING
TEARS OF SORROWS
CURDLES
GIGGLES
AND MARRIGE
*JUST GIVE US FOLLOW.....
Chapter 12 · 0% Book details