← Book details Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 42

Sashe 33

Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Https://mobile.Facebook.com/intelligent-writer's-Association-35077435465066/insight's/
*126-130*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Jin nayi masu gadi sunce insha Allah bazamu bari ta fita ba,
Ni kuwa ina nan tsaye sai kallon Dr Sageer da masu gadi nakeyi yana jaddadada masu cewa karsu barni in fita,
Bayan yagama fa
a masu sai naga ya juyo zuwa cikin gida aiko nan mukayi ido hu
u dashi amma duk da haka bai nuna komai ba sai naga ya matso daf dani yace
"Teema na hana a barki kifita saboda inada tabbacin idan kin fita ta ba gida zakije ba ni kuma banason kije ko ina shiyasa na hana a bu
e maki 'kofa ,
Nikam zuwa yanzu kaina har wani ciyo yakeyi mun ban sani ba ko don saboda kukan da nakeyi he ,
Ban kai ga yin magana ba sai Naji ya ri'ke hannu na zuwa cikin gida ,
Ni kuwa haka nayita binshi har muka isa babban falo anan muka iske surayya ta fito tana
an kukan ta na dukan da Dr Sageer yayi mata ,
Shi kuwa Dr Sageer ganin nayi ya haura sama da saurin shi ni kuwa kan kujera na zauna tareda mamakin rayuwar gidan su Dr Sageer,
Ban da
e da zaunawa ba sai naji 'karar Hon da alama su dad me suka dawo dan naji masu gadi suna yimasu sannu da zuwa,
Nikam inajin suna shigowa falo gabana yafara fa
uwa nan take na tuna da irin tsanar da dad yayi mun da irin Koran kare da yayi mun yanzu ma idan ya shigo bansan me zai faru ba ,
Ban 'karasa tunani na ba sai naga Dr Sageer ya sauko 'kasa da saurin shi yana saukowa kuwansaiga su dad Sun shigo ,
Ita kuwa surayya da gudun ta ta isa wajen mom ta rungume ta tana murna,
Shi kuwa dad ice cream ya
auko cikin mota yabawa surayya aiko harda
an tsallen ta tana murna,
Dr Sageer ya 'karasa wajen dad ya gaishe shi cikin harshen turanci Amma bai ansa mashi ba saima
aure fuska da yayi yana fa
in" wacece wannan ?", yafa
a yana nuna ni ,
Shi kuwa Dr Sageer baice komai ba sai naga ya sunkuyar da kanshi 'kasa ,
Mom tace " wannan kamar yarinyar nan wacce kata6a kawowa nan gidan a matsayin 'yar aiki ?",
Batareda ya
ago kanshi ba yace" mom itace ",
Dad kuwa a hasale yace" to uban me tazoyi anan gidan ?",
Muryan Dr Sageer tana rawa yace" dad wallahi fatima tana cikin matsala gidan su ne an koreta saboda abunda ya faru tsakaninmu",
"Rufe mun baki shashasha to Wlh Fatima bazata zauna anan gidan ba dole saita bar gidan nan haka kawai kaje ka kwaso mana 'yar iska ka kawo cikin gida alhalin gidansu ma an koreta to inason kasani nan ma bazata zauna ba kaji na fa
a maka",
Ni kuwa har a cikin raina naji da
in da dad yace bazan zauna gidan ba saboda ni daman banason in zauna kusa da Dr Sageer, sai naji mom tace
"Aa Alh karkayi saurin yanke hukuncin akan yarinyar nan yakamata muyi ha'kuri mu bata masauki cikin gidan nan kaga idan Allah ya kaimu gobe ko anjima sai inje gidansu Fatima da kaina dan musan yanda za a shawo kan lamarin ",
Da sauri dad yace" wallahi baku isa ba wato an koro shai
aniya gidansu shine ni kukeson ta zauna gidana ko ?

To baku isa ba saita bar mun gida na in yaso duk inda zataje sai taje ni ko a jikina ",
Ganin nayi mom ta ri'ke hannu na tace" haba dadyn surayya yakamata ace mun shiga cikin wannan lamarin yakamata mu cire son kai saboda idan ma akwai mai laifi to Dr Sageer ne da girman shi da hankalin shi mezaisa yayima yarinyar mutane ciki ",....

A tsawace dad yace" kidaina
ora ma yaro na laifi daman can 'yar iska ce mayb ma cikin hanashi bane Amma ta nace dole sai
ana ya kar6i cikin ",
Cikin kwantar da murya mom tace" tunda shi SAGEER ya yarda cikin shi ne me zai hana muje gidansu Fatima mubada ha'kuri da neman mafita",
Dad kuwa wani irin kallo ya watsa ma mom har saida tayi shiru sannan yace " Ni da kaina inje gidan su Fatima wai inbada ha'kuri amma lallai mom surayya kin matu'kar raina ni wato bama su suzo ba Aa mu zamuje to bazanje gidan uban kowa ba kuma idan sun matsu su suzo sai a basu ku
i suje su zubar da cikin ",
Yana gama fa
in haka yayi saurin ficewa daga wajen ranshi a 6ace ,
Ita kuwa mom hannuna taja zuwa
akin da Dr Sageer yayi reaping
ina sai taga babu zanin gado akan gadon dubawa tayi sosai sai taga Ashe zanin gadon ya sullu6e can 'kasa ya koma gefe
aya saboda wahala sannan ga riga ta kusa da zanin gadon kan gadon kuwa Ashe
an kunne na yafita duk ban sani ba,
Ganin nayi mom tana girgiza kanta alamun tagane abunda ya faru jiya tsakanina da Dr Sageer sai naga ta juyo gareni ta 6alla mun harara tana fa
"Fatima jiya kin yarda Dr Sageer yayi sex dake ko ?" ,
Gabana ya tsananta fa
uwa nan take nafara hawaye nace" mom fya
e yayi mun ba'ason raina bane ",
Jin nayi tace" me yasa baki zauna a gidanku ba duk rintsi duk wahala ?

Wallahi na tabbata inda kina gidanku ne my son bazai yimaki fya
e ba sannan menene dalilin ha
uwar ku da Dr Sageer har hakan ya faru ?

Nikam ban 6oye mata komai ba tun farkon ha
uwar mu da Dr Sageer har cikin da yayi mun har kawowa yanzu duk saida na fa
a mata komai batareda na 6oye mata komai ba,
Kallo na tayi sosai Sannan tace" Fatima A gaskiya bazan 6oye maki ba bazanyi son kai ba tun farko ke kike da laifi , kinsan laifin ki ?,
Kuka nakeyi ban ansa mata ba sai naji tace" tun farko meyasa kika
ora picture
in ki a dp wanda kikasan yana jan ra'ayin duk wani cikakken
a namiji?

Sannan lokacin da yace kitura mashi picture
in bress
inki meyasa kika tura mashi ?",
Cikin kuka nace" cewa yayi bazai 'kara kulani ba idan har ban turo mashi ba",
Cikin fa
a tace" so what ?
Chapter 33 · 0% Book details