← Book details Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 42

Sashe 26

Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Aini baki sani ba wallahi ina qyanqyamin jinin nan dan haka abinci kawai zan iya ci dake amma maganar sex ki ajiye shi gefe ",
Kallonshi nayi inason yarda da maganar shi dan haka nace" to aini hotel ne banason zuwa Amma muje wani guri",
Cikin
aga murya yace " ke banason wulaqanci da 6ata lokaci fa ta ya za'ayi kitsaya kina ja da magana ta ko ni sa'an kine A qalla na kusan ninnka shekarunki dan haka banason gardama",
Qasa nayi da kaina cikin dushewar murya nace" me zai hana muje wani gari kasiya gida sai mu zauna",
Dariya naga yayi yace" wannan sai an
aura mana aure sannan ",
Yana gama fa
in haka sai naga yaja motar da qarfin tsiya ya hau titi sai gudu yakeyi a titi,
Nikam jikina yayi sanyi nayi lamo a kujera sai naga ya riqe hannu na yace "Fatima jikin ne?

",
Kai na
aga mashi tareda fa
in "jikina da sauqi Amma ni banason kana riqe mun hannu haka kasan fa ba a
aura mana aure ba",
Qara riqe hannun nawa yayi gam yace" teema na hannunki da laushi banason in daina riqawa",
Qwace hannuna nayi da qarfi ina fa
in "gaskiya bazan qara yarda ka riqe mun hannu ba",
Kallo na yayi yace " Fatima banason kina hanani ta6a jikin ki dan haka muje yanzu ko masallaci ne a
aura mana aure nazo da sadaki",
Kallon shi nayi raina a 6ace saboda nasan dr Sageer yana sona ne saboda jikina nasan yana sona ne saboda ya kwanta dani, hawaye naji Sun cika mun idanu saboda natuna cewa inada gata Amma yanzu sharrin zina ta maidani marar gata sai yanda
a namiji yayi dani idan nace ma bazan bishi ba to ina zani gashi kuma nabishi amma yana yin yanda yaga dama dani sai kace uba na,
Kallon fuskar shi nayi sai naga babu wasa a cikin maganar Shi nima nagaji da wannan yawan iskancin da mukeyi kuma inajin tsoron ya danne ni yayimun fya
e ka
an daga cikin aikin Dr Sageer kenan dan haka nace
" kamanta har yanzu jini bai tsaya ba kabari sai jinin ya tsaya sai muyi auren ",
Jin nayi yana fa
in Alhadulillih fatima naji da
in amincewar ki kinga idan aka
aura auren bakida damar hanani jikinki wallahi",
Hawayen danake maqalewa suka zubo mun tabbas dr Sageer jikina kawai yakeso A yanayin maganar shi nagane wlh da ace ni cikakkiyar budurwa ce da bazan aure shi ba amma tunanin da nayi tunda shiya lalata mun rayuwa qara inje gareshi saboda banida wajen zuwa inba wajen shi ba Kuma idan na auri wani bashi ba banida ansar da zan bawa mijina ta budurci na,
Shikam Dr Sageer murna kawai yakeyi harda fa
in me nakeso ya siya mun na gift
in amincewar da nayi dashi nikam bance mashi komai ba amma tambayar da nayi mashi itace ina za a
aura auren namu ?,
Sai yace kar in damu wannan duk mai sauqi ne shi da kanshi zaije wajen dangin baba na ,
Da sauri nace "Aa karkaje wajen dangin baba saboda mama tace idan naje bata yafe mun ba",
Cikin
oki yace karki damu kiyi mun kwatance ni zanje, inji Dr Sageer,
Nikam kafewa nayi nace bazanje ba Kuma bazan yimashi kwatance ba saboda idan mama taji labarin nayi aure bazataji da
i ba,
Dr Sageer ya kalleni tareda 6ata rai yace" Fatima idan har da bask kike kinason aure na to zan aika mutane gidanku wajen mama a sanar da ita kinga sai muji abunda zatace",
Ni kuwa cewa nayi " wallahi ban yarda aje wajen mama ba kawai a qyale ta ",
Shi kuwa cewa yayi " dole sai munje qauyen da babanmu yake saboda asamu shaidu harda cewa yayi wai kar aganni da ciki ayi tunanin
an banza ne,
Nikam Dr Sageer ya matsa mun dole sai munje gidan dangin babanmu tun ina yimashi musu har nayarda daga qarshe ma cewa yayi mun fasa zuwa funtua wajen dangin babanmu zanje kuma a can zan zauna Amma da shara
in ina gama period za'a
aura auren mu ya wuce dani,
Haka Dr Sageer ya juya kan mota daga funtua zuwa qauyen da babanmu yake ni kuwa gaba na sai fa
uwa yakeyi ina tuna lokacin rayuwar su tun lokacin da babanmu ya rassu basu ta6a zuwa gidanmu da sunan suga wane hali muke ciki ba sannan basu ta6a kawo koda lokar masara sunce mudafa muci ba a taqaice dai basu bamu kulawa a matsayinsu na dangin uba Amma lokacin da babanmu yana raye ba a sati biyu sai sunzo saboda yana basu ku
i Amma tunda ya rassu suka kama gabansu amma duk da haka lokaci lokaci muna kaimasu ziyara Nida mamanmu da qannena,
Haka muka cigaba da tafiya nidaDr Sageer a raina kuwa ina tuna maganganun mamanmu dataje idan naje bata yafe mun ba hankalina kuwa ya tashi sosai Amma babu yanda zanyi tunda Dr Sageer yace dole sai munje,
*Ummu Meenal
[5/4, 5:38 PM] Sis Naja Atuh: *
LAIFI NANE
*(korarriya)*
*STORY FATIMA*
*WRITER BY MRS SADEEQ*
*(Ummu Meenal)*
*DEDICATED TO MARYAM AMINU JUMARE (Majmiy)*
*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*
*[onward together]*
*{We give the reader's of ours best out of the best,, our inks are melodious and droping a kinda lights to radar's }*
THE PEN OF LOVE
HEART TORCHING
TEARS OF SORROWS
CURDLES
GIGGLES
AND MARRIAGE
*JUST GIVE US FOLLOW......

Https://mobile.Facebook.com/intelligent-Writer's-Association-35077435465066/insight's/
*INATAYAKI MURNAR HAIHUWAR KI*
*Ina tayaki murnar haihuwar ki saudatu Mustapha SP ina roqon Allah ya raya Muhammad akan sunna, ku kuma mates
inmu da kuka ziyarci bikin sunan Allah ya saka maku da alkhairi wa
anda basu samu sunje ba Allah yabada ladan niyya Allah ya qara ha
a kanmu 'yan mate's
inmu Allah yabar zumunci
*Page 96-100*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Kuka wiwi nakeyi cikin mota ba dan komai ba sai dan maganar mamanmu dataje idan naje bata yafe mun ba cikin raina kuwa sai naji na tsani tafiya saboda bazan yarda laifi biyu ya hau kaina ba,
Shikam Dr Sageer ko kulani baiyi ba haka yaci gaba da tafiyar shi gashi ina kukan Amma ko kallo na baiyi ba a cewar shi da
in kukan nakeji,
Cikin kuka nake cewa" ni wallahi nafasa zuwa nayarda muje funtua
in Amma bazanje wajen dangin babanmu ba",
Ran Dr Sageer ya 6aci cikin 6acin rai yace" wallahi yarinyar nan me 'Yar rainin hankali ce duk inda kikace muje sai munyi nisa sai kice kin fasa to wannan karon baki isa ba dole sai kinje ",
Kaina nake girgiz
awa cikin kuka nace" wallahi ni kuma bazanje ba sai dai ka kaini duk inda zaka kaini dan wallahi bazan nuna maka hanya ba",
Dr Sageer ba qaramin haushi yaji ba harda cewa yayi Dan kar a
aura mana aure ne yasa ban fa
a mashi inda dangin baba na suke ba nikam bance komai ba saboda ina tuna masifar da zata riskeni idan naje gidan,
Haka Dr Sageer ya koma juyo da mota badan ranshi yaso ba ya riqe mun kunne yana fa
in" wannan kunne naki bayajin magana wlh zanyi maganinki ",
Nikam riqe mashi hannu nayi ina fa
in" wallahi da zafi dan allah kasake mun kunne " shi kuwa sai qara mur
e kunnen yakeyi,
Cikin garin gusau muka dawo mun rasa wajen zuwa shi kuwa dad sai kiran dr Sageer yakeyi amma yaqi
aga tunda muka baro asibiti yake kiran shi Amma yaqi
agawa ko yanzun ma dad
inshi ne yake kiranshi Amma bashida niyyar
agawa ni kuwa sai naji inama ace nice mama na take kira Wlh da tuni na
aga,
Muna cikin tafiya har mun shigo gusau sai naga Dr Sageer yakaimu kasuwa nan inda ake saida katifa sai naga ya fita suna magana da wani nan take naga ya ciro ku
i yabashi,
Ashe wai katifa ce Dr Sageer ya siya sai naga ya
orama mai napep kan Saman napep
in yace yabiyo mu ,
Ni kuwa hakan ba qaramin mamaki yabani ba cikin raina ina mamakin ina Dr Sageer zaije da katifa haka ,
Ganin nayi Dr Sageer ya shigo motar yayi mata key nan take muka bi hanya ni kuwa nakasa haqura na tambaye shi nace" doctor wannan katifar fa ta waye ?",
Harara ya 6alla mun Kuma ban samu wata ansa daga gareshi ba dan haka nima Naja bakina nayi shiru ina kallon ikon Allah,
Wani sabon gida wanda daka ganshi kasan an da
e da gamashi Amma kuma Abun mamaki babu mutane ciki,
Qofar gidan yayi park daga qofar gidan ma abun kallo na,
Saurin fita yayi cikin motar yaje wajen mai napep yakama mashi suka fito da katifa abun mamaki sai naga Sun shiga da katifar cikin gidan,
Ni kuwa tsaye nayi sororo har suka fito mai napep kuwa yasha ku
i wajen Dr Sageer Dan Naga sai godiya yake mashi,
Shi kuwa Dr Sageer zuwa yayi waje na yace" kinyi tsaye baki shiga ba kishigo mana daga yanzu nan zaki rinqa kwana zanje in siyo komai na buqata kinajina ",
Da sauri nace mashi " wallahi bazan kwana anan gidan ba ni tsoro nakeji kana ganin unguwa silent sannan kace in kwana",
Dariya naga yayi yace" matsoraciya waya fa
a maki ke ka
ai zaki kwana Ai tare zamu kwana dake ",
Manyan idanuwana na zaro nace" me ?

Wallahi bazan kwana da Kai ba aini kayimun hankali dan haka bazan qara kwana da Kai ba nasamu cikin jikina ya zube shine kakeso ka qara
irka mun wani ko to bazan yarda ba ",........

Kafin in rufe baki sai naji Dr Sageer ya wanke mun fuska da mari yana fa
in" wato Ashe da
i kikeji cikin ya zube ko ?

Ai ban ta6a sanin ke maqiyiya ta bace sai yau ok kince bazaki shiga ba saboda kar in sake yimaki wani cikin ko me kika maida ni ne?
Chapter 26 · 0% Book details