← Book details Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 42

Sashe 6

Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Kauda fuskar shi yayi alamun rashin gamsuwa da magana ta, cikin
aurewar fuska yace " wallahi teema na kinji na rantse dole saikin kwana tare dani ",
Rufe idanuwa na narufe ina kuka sosai tareda ro'kon hubby na ya Janye maganar kwana hotel Amma fir ya'ki yarda,
Daga 'karshe cewa yayi kar in 'kara ro'kon shi akan maganar bazan kwana ba dan shi ya riga ya yanke hukunci,
Haka na ha'kura ina ta kuka na shi kuma ya tashi yaje
akin marassa lafiya dan ya dubasu,
Ina nan zaune office
in shi ni ka
ai ina Kuka saboda shi ya fita saida nayi kuka na mai isa na sannan na goge hawaye na nashiga toilet
in cikin office
in nazo nayi alwala nata da sallah saboda banyi azahar ba,
Na da
e kan dadduma ina addu a danko lokacin da hubby na ya shigo ina kan daddumar,
Bayan na gama sai naga Ashe da abinci yazo mana ko kallon abincin banyi ba saboda hankali na ba a kwance yake ba,
Hubby na kam ina kallonshi hankalin shi kwance yaci abincin shi ya ' koshi sannan yasha drinks mai suna *fresh yo*
Ni kuwa ina kan kujera natakure ina kallon hubby na yana burgeni komai yayi burgeni yakeyi sai ganin nayi ya
auko
ayan take away
in ya nufoni dashi ,
Kallo na yayi cikin
aurewar fuska babu alamar wasa yace" teema na kinga take away
in nan inason inga babu komai a ciki ma'Ana inason inga kin cinye abincin tas kuma dole saikinci ",
Kallon shi natsaya inayi wani lokacin Dr Sageer yana bani mamaki idan yayi wata maganar kamar uba na sai yace dole sai nayi Amma duk da haka ni ko ka
an ban ganin laifinshi,
Hannuna yana rawa na
auki spoon
in nafara cin abinci duk da cewa inajin yunwa Amma ko ka
an abincin baya raina,
Ganin yayi zan 6ata mashi lokaci wajen cin abincin saiya ri'ke hannuna yace " Naga alamar bacin abincin zakiyi ba bara kigani",
Sai Naga ya anshi spoon
in hannuna yana
ebo price Drice da naman kaza yana bani a baki ,
Da haka har nasamu naci na 'koshi sannna ya tsiyaya mun drinks a glss cup shima a baki yabani nasha, haka yasani tilas saida naci nasha nayi Nat ,
Goran ruwa swan faro ya
auko ya 6alle murfin ya zubamun a cup nasha kuma nasa ruwan sosai ,
Kallo na tsaya yanayi bansan meyake tunani a kaina ba saijin nayi yace " Fatima ",
"Na am ",
Fatima kinsani yau nakashe ku
i na ga banza na biya ku
in hotel Amma baki bani ha
in kai ba ",
Kuka yakeson kufcemun Amma saina dake nace" kayi haquri hubby na insha Allah gobe zan yarda ",
Murmushi yayi yace " Allah yasa munada rai ",
"Amin ",
i naga ya
auko cikin loka dayawa
ari biyar biyar yabani ,
Kauda fuska ta nayi gefe
aya alamun bazan anshi ku
in ba ,
Hannun shi yasa ya tallabo fuska na ya 'kura mun idanu yace " teema na dole saikin anshi ku
in nan ko kinaso ko bakiso ,
Muryana a dushe nace" wallahi idan mamanmu taga ku
in nan dole tayi zargin wani abu shiyasa nace kabarshi ",
" to ai saiki 6oye ku
in ",
Girgiza mashi kai nayi alamun baza ansa ba haka ya ha'kura ya 'Kyale ni,
Da haka mukayi bankwana da hubby na ban anshi ku
in shi ba Ian zuwa gida
akin maman mu na wuce mamanmu tana ganina ta washe baki tace
" Fatima sannu da dawowa ya karatu ?",
" Alhadlh mama "
Zaunawa nayi
akin maman mu sai naga ta tashi taje kitching ta
auko mun shinkafa da mai da yaji tace
"Kinganshi nan tun
azu nagama sainasa maki a kula gudun karya huce kinsan abinci da zafi yafi da
i ",
Nan take naji zuciya ta takaraya tausayin maman mu ya kamani Ashe harda abinci ta ajiye mun a kula batasan Dr sageer yacika mun ciki na ba da take away,
Hawaye naji suna bin kumatuna na tausayin maman mu lokacin danaga Ashe harda zo6o ta ajiye mun duk Dan ta faranta mun rai batasan Dr sageer yabani drinks nasha ba,
Saurin goge hawaye na nayi saboda kar maman mu tagani ita kuma mamanmu takawo mun abincin har gabana ta ajiye mun,
Ko ka
an banci abincin ba saboda ciki na a cike yake Dan haka nacema maman mu
" Ai munci abinci a can governati ta
au nauyinmu naci abinci saboda gayyatar da suka yimana Sun bawa kowa abinci ya 'koshi "
Mamanmu cikin jin da
i tace" gaskiya governati suna 'ko'Kari Allah yabiyasu "
Nace "amin ",
Ina nan zaune gaban mama na muna fira jefi jefi cikin dabarun ta na uwa take 'ko'Karin gano matsala ta Amma dayake hubby na ya koyamun zaman duniya da iya 'karya mama na bata gane komai ba
Cikin firan da mukeyi ne nake cema mamanmu inason dan tabani izini inje wajen 'kaninta yayanta dayake ruga saboda su asalin fulani ne fulanin asali Dan maman mu daga ruga auro ta,
Maman mu kamar tasan 'karya nakeyi mata aiko ta hanani zuwa a cewar ta bazan gane gidan ba saida nayita mata magiya akan tabarni in tafi zan gane gidan,
A da tace bazata barni ba amma dataji na rantse mata da Allah akan zan gane gidan shiyasa tabarni tace Allah ya kaimu goben dama inason inbada sa'ko kikai masu saboda kinsan su basuda waya ni banida waya,
Har a raina naji da
i dan haka da sauri natashi naje
aki na nakira number hubby na ina yimashi albishir cewa nayima maman mu wayo tabarni shima yaji da
i tace,
Washe gari kuwa nashirya cikin doguwar riga ta atamfa mai kyau kayan Sun anshe ni ni kaina inason kayan saboda suna yimun kyau ,
Lokacin dana shigo ina yima mamanmu bankwana akan zan tafi rugar su datake gur
o saida tayimun nasiha sosai sannan tace inyi kwana uku,
Kaina na girgiza nace mata" Aa mama ina laifin kwana
aya kinga gobe sai in dawo ",
Batace mun komai ba saboda tasan inbanda zumunci bazanje gur
o ba saboda tasan ban cikason zama cikin mutane ba ,
Haka taje ta
auko turmin atamfa da sun'kin sabulu da omo tace inyi tsaraba atamfar inbawa maman ta sabulan da omo kuma inba
an uwan ta ,
Haka na ashi kayan ina mai tausayawa mama mu na asarar kayan ta da zatayi ,sannan nayi mata sallama natafi tana yimun Allah ya tsare hanya ,
Ina fitowa daga gidanmu nasamu mai napep nafa
a mashi inda zai kaini wato inda zamu ha
u da hubby na kenan ,
Ina sauka nabashi ku
in shi naje inda nasan zanga hubby na aiko shima ya da
e da isowa Dan haka Bamu 6ata lokaci ba na shiga motar shi yasa mata key sai funtua ,
Awa
aya da kusan rabi mukayi muna tafiya daga gusau zuwa funtua, bayan mun shiga cikin garin restaurant muka fara zuwa mukaci abinci muka 'koshi sannan muka tambayi wani bayan Allah inane hotel saboda mu ba'ki ne a garin,
Bamusha wahala ba saboda kwatancen da wani bawan Allah yayi mana, muna zuwa kuwa muka wuce inda ake biyan ku
i muna zuwa am tambaye mu kwana ko wuni ?,
Anan naji hubby na yace kwana
aya da wuni, sai naji an sake tambayar shi ance , akwai
aki na dubu biyar akwai na dubu goma kwana
aya wanne kakeso ?,
Nan take hubby na yace yanason
aki na dubu goma kwana
aya ,
Wanda zai bamu
akin yace " ku
inka yakama dubu goma sha biyar kenan",
Nan take naga hubby na ya fito da ku
i ya 'kirga dubu goma sha biyar yabasu sannan aka bamu key
akin tareda fa
a mana number
akin ,
Gabana bai fara fa
uwa ba saida muka shiga cikin
akin naga hubby na yasama
akin key sannan ya ware mun hannuwa alamun inzo inshiga jikinshi ,
A hankali nake tafiya harna isa wajen shi ina zuwa nashiga jikinshi anan naji yafara ta6a dukiyar fulani na daman yace sunfi tayar mashi da hankali,
Kuka nafarayi wani tsoro ya kamani nan take jikina yafara rawa sai naji hubby na ya sakeni cikin tsawa yace "me nayi maki kike kuka ko Dan nata6a jikin ki ?

Ok nagane wannan karon ma so kike inyi hasarar ku
i na wanda na biya
aki ko ?
Chapter 6 · 0% Book details