← Book details Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 42

Sashe 39

Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Https://mobile.Facebook.com/intelligent-writer's-Association-35077435465066/insight's/
*Mum Afara ina murna sosai da qaruwar baby boy da muka samu ina roqon Allah ya raya mana Affan cikin Aminci*
*156-160*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Shikam Dr Sageer kallo na yakeyi yanayin yanda nake kuka abun tun yana bashi haushi harya fara bashi mamaki saboda tun kafin mamanmu ta rassu kullum cikin kuka nake to inaga yanzu da nara uwa A dalilin cikin shegen danayi,
Ina kallon Shi ya mur
a key
akin bayan ya bu
akin sai naga ya juyo gareni tareda garga
in in tabbatar da cewa naci Abinci harda fa
in kar in kuskura in zauna da yunwa,
Nikam saboda takaici da haushi ban tanka mashi ba haka na maida kaina cikin qafafuwa na naci gaba da kuka na cikin raina inajin nima nafi qaunar mutuwar akan rayuwa ta dan A ganina rayuwa ta batada wani amfani ,
Shikam Dr Sageer yana fita daga
akin kai tsaye
akin mamanmu ya shiga inda
an'uwan ta suke Anan ya qara yi masu gaisuwa sannan yabar gidan ,
A 6angaren dad kuwa zuwa yanzu haushin Dr Sageer yakeji saboda A tunanin Shi shine silar fushin mom har ta bar gidanshi ta koma gidansu ,
Tabbas yasan mom tanada sauqin kai Amma kuma idan ta
au zafi to tanada wahalar sauka,
Duk abunda yasa mom Tayi fushi dashi ta juya mashi baya harta koma gidansu ta ba qaramin Abu bane zuwa yanzu kuwa dad yafara jin jiki na tafiyar mom,
Zaune yake kan kujera ya dafe kanshi Shi ka
ai yasan zafi da ra
in da yakeji saboda yakira mom A waya yafi a qirga Amma taqi
agawa daga qarshe sai dai jin wayar yayi a switch Of ,
Hakan ba yasa hankalinshi ya qara tashi sosai kasancewar dad bazai iya rayuwa babu mace kusa dashi ba haka kuma bazai iya rayuwa babu mom ba,
Mom ita ka
ai ce macen da take iya jure dukkannin buqatunshi yau gashi ya kwana batareda mom ba,
Runtse idanunshi yayi yana tunanin ta ina zai fara dan A gaskiya yanada buqatar matar shi kuma uwar
anshi A kusa dashi ,
Sallamar Dr Sageer ta dawo dashi hayyacinshi Wanda zuwa yanzu duka idanun mazan sun riki
e sun koma jawur kowa da abunda yake zuciyar Shi ,
Shikam Dr Sageer duqawa yayi kusa da dad duk da cewa yaga kamar daddyy baya hayyacinshi saboda irin sallamar da yayi Amma harya shigo falon baisan ya shigo ba,
Cikin ladabi yace" dad ina kwana ",
Kawar da fuskar shi dad yayi yana mai tsananin jin haushin
an nashi wani 6angare kuma yana tausayin shi saboda yafara
ana Irin abunda
an nashi yakeji wato zaman ka
aici ,
Shikam Dr Sageer hakan ba qaramin tayar mashi da hankali yayi ba kasancewar yanada tabbacin cewa shi
an gata ne gaba da baya A wajen mahaifin nashi Amma yau gashi yana gaisheshi Amma ko kallon shi baiyi ba,
Dafa qafar dad yayi tareda tattaro dukkan nutsuwar shi yace" dad kataimakeni kardai Abunda nake tunani yazama gaskiya ",?

Da sauri dad ya kalleshi yace" son me kake tunani A kaina ?",
"Dad ina tunanin fushi kake dani kuma kasan bana samun nutsuwa idan kana fushi dani ",
Ajiyar zuciya dad yayi tareda hamdala cikin ranshi saboda
an nashi bai gano Ainihin damuwar Shi ba,
A fili kuwa cewa yayi " katashi kabani guri son inada buqatar hutu ",
Dr Sageer baiyi mashi gardama ba ya tashi jiki A sanyaye ya haura Sama yayi kwanciyar Shi ruf da ciki yana tunanin fatima da halin daya jefata ciki ,
Nikam A 6angaren mu haka muka cigaba da ansar gaisuwa wasu kuma tsegumi yake kawosu dan idan sunzo yanayin kallon da jama'a suke yimun harna fara tsarguwa daga qarshe Natashi nashiga wani
aki na kulle kaina,
Bayan kwana uku mutane sunfara watsewa anbarni dagani sai qannena sai wasu
an uwan mamanmu su biyu suma Abunda na lura dasu kamar sunajin haushi na dan A gabana inajin suna cewa nice sanadiyyar kashe mamanmu baqin cikina yasa ta mutu nikam idan sun fa
i haka banajin haushinsu dan sun fini gaskiya ni kaina haushin kaina nakeji dan haka sai dai in sunkuyar da kaina qasa ,
Yau kwanan mamanmu biyar da rassuwa kuma A yau ne akace za'a rabamu ance wasu zasuje gidan dangin babanmu cikin qannena kenan sai akace ni kuma zan koma wajen dangin mamanmu,
Inaji
aya daga cikin yayyen mamanmu tace su bazasu
aukeni ba saboda ina tareda abun kunya kuma abun kunyar nan na jikina shine s
ilar mutuwar mamanmu ,
Ranar na wuni kuka dan kuwa nazama abun qyama duk akan zina lallai na qara tabbatar da zina babbar masifa ce kuma banga laifinsu ba saboda sunqi
auka ta dan ko lokacin da mamanmu tana raye itama guduna takeyi to tunda ta gujeni kuwa wazai soni?

Yau kam na qara tsanar Dr Sageer saboda Abunda yajamun nikam zuwa yanzu babu mai sona Amma nasa A raina insha ALLAH zanyi qoqari dan inga nabawa abunda yake cikina kulawa ta musamman da zuwa yanzu nafara son shi bansani ba ko shi ka
ai yaragemun Wanda zai soni ,
A hankali nakai hannuna dai dai inda nakejin motsi duk da haka bai daina motsi ba ,
Wasu zafafan hawaye suka gangaro mun A lokacin dana tuna cewa yanzu idan na haifi baby to idan babyn ya girma ya tambayeni mahaifin Shi fa menene ansa ?

Wata qanwar babanmu tace gaskiya bai kamata abarni cikin gida ni ka
ai ba saboda idan na zauna gida ni ka
ai to zan qara lalacewa ,
Mutane Kuwa suka yarda da maganar ta Anan aka
aukeni aka damqa Amanata ga wata yayar babanmu ,
A ranar aka rufe gidanmu qannena suka koma wajen dangin mamanmu ni kuma ina wajen dangin babanmu,
Abunda yabani mamaki kuwa A ranar da zamu tashi sai naga yayar babanmu ta
auko wayar ta takira Dr Sageer banji me sukace ba Amma naji tana fa
in likita ni kuma inajin haka nasan da Dr Sageer take ,
Cikin qanqanin lokaci saiga Dr Sageer yazo da mota babu 6ata lokaci ya shigo har
akinmu sai naga yayar babanmu wacce muke kira da gwaggo tana nuna mashi kayana Shi Kim yana
auka yana sawa Motor ,
Saida yagama tsaf sannan ta juyo ta kalleni tace "muje ya kaimu naga kinyi wani tsaye sororo dake ",
Kwa6e fuska ta nayi nace" gwaggo ni bazan qara shiga mota da Dr Sageer ba kawai muje mu hau napep ",
Kallon banza tayi mun tace" oh kinsan da haka kika kai kanki wajenshi har yayi maki ciki ?

Ai tunda yayi ya riga yayi maki ciki to miye na wani munafunci
ar iska kawai",
Haka inaji ina gani Dr Sageer ya bu
e gaban motor tareda cewa in shiga ,
Ni kuwa jin nake kamar in tsunduma ihu saboda takaici dan nasan banyi sa'ar uwar riqo ba ,
Haka nashiga motor ita kuma sai haquri take bashi akan karya biyeni ni yarinya ce Shi kuma yayi dariyar qeta yace
" hmm gwaggo nafi kowa Sanin teema yarinya ce dan Akwai wauta gareta "
Ni kuwa haushi da takaici nakeji dan nagane inda maganar Dr Sageer ta dosa,
Nuna cikin motor ne Dr Sageer yake cewa "gwaggo inason kiyi mana izini gobe zan kai teema wajen Awo Anti-natal saboda yakamata ace zuwa yanzu tafara Awo ",
Itakam gwaggo washe baki tayi tace" kayi haquri zuwa jibi kazo kuje Awon saboda gobe inason inje biki ",
Dr Sageer bai kaiga yin magana ba sai gwaggo tace" ga qofar gidanmu nan ",
Hakan yasa yayi saurin tsayawa ni kuma nayi saurin fitowa na shiga cikin gidan saboda hankalina ya tashi danaji Dr Sageer yana maganar zuwanmu wajen Awo dan nayi imani ba wajen Awo ka
ai zamu ba harda iskancinshi ne ya motsa ni kuma nasha Alwashin sai bayan raina sannan zai qara samun dama ta Amma yanzu kam *nafi 'karfin Shi* *( nafi 'qarfin Shi liitafi na insha Allah bayan sallah zaizo maku)*
Abunda yabani mamaki shine danaga Almajirai suna shigowa da katam
in talita da kus kus harsu shinkafa ita kuma gwaggo sai faman godiya takeyi Shi kuma ya basar kamar badashi take ba,
Nikam jin nake kamar in kashe Dr Sageer A zahirin gaskiya yanzu nafara tsorata da kamarin Shi saboda naga duk inda nake to zaka ganshi sannan yasan yanda duk zaiyi dan yaga mun ke6e tsakanin mu hakan yake bashi daman sarrafani son ranshi tabbas nasan tun farko inada babban laifi dana bashi dama kuma da amincewa ce ya fara sanina
a mace nasan ba tilasta ni yayi ba da amincewa tane Amma sauran duk bada amincewa ta yakeyi ba tabbas nasan *LAIFI NANE* dana bashi fuska tun farko ,
Nikam danaga an shigo mun da kayana saina
auki akwatina na shiga
akin danakesa ran nan zan zauna,
Shikam Dr Sageer ko kallo na baiyi ba nadaiji gwaggo sai faman godiya takeyi da alama ku
i yabata,
Abunda yabani mamaki shine danaji Dr Sageer yayima gwaggo gardama akan cewa shi bai yarda sai jibi muje Awo ba wai Shi gobe yakeso,
Ita kuwa gwaggo cewa tayi Abunda yasa tace sai jibi saboda zakaje biki waini sai in stare gida Amma duk da haka bai yarda ba yana nan kan bakanshi gobe yakeso muje Awo ,
Duk A tunanina gwaggo bazata amince ba Amma sai naji tace , To Allah ya kaimu ,
Nikam A zuciye nafito
akin ina kuka nace " wallahi bazanje Awon ba ai Awon ba dole bane dan haka babu inda zanje ",......

Kafin in qarasa gwaggo ta wanka min Mari har saida naga wuta sannan tace" ke dan ubanki ni zaki yima karuwanci wallahi idan kika sake yimun musu saina illataki banza
ar iska , wato nima kinason ki kasheni kamar yanda kika kashe uwarki ko ?
Chapter 39 · 0% Book details