Sashe 22
Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Https://mobile.Facebook.com/intelligent-Writer's-Association-35077435465066/insight's/
*SADAUKARWA*
*Up*
*Up*
*Up*
*Na sadaukar da wannan page
in ga members na INTELLIGENT WRITER'S yanayin yanda muke tafiyar da littafanmu cikin 'kwarewa yana burge reader's dan haka yau wannan page nakune intelligent writer's tsintsiya dubu ma
aurinki
aya onward together Allah ya 'kara
auka qungiyar mu Amin
*GAISUWA DA BAN GIRMA 'yan group
ina Ummu Meenal novel group
yanayin yanda kuke sharhi akan littafin laifi nane ba qaramin burgeni kukeyi ba, kuci gaba da hakan dan nafison inga ruwan comments a group
ina kafin ingani wani group inason kusani ina qaunar ku sosai
* *kuma har yanzu doka na tana nan ba'a turo kowane irin pictures group
ina*
*Page 81-85*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Dad ya nuna ni da yatsa yace " kiyi gaggawar barin Gidan nan yanzu wacce batasan mutuncin taba baqar munafuka ",
Zuwa yanzu kukan nawa yaqi zuwa saboda tashin hankalin danake ciki yafi qarfin kuka tabbas koda dad baice in bar gidan shi daman inada niyyar barin gidan ,
Juyawa nayi nabi hanyar qofa zuciya ta na quna sai naji Dr sageer yace " dad dan Allah kace ta dawo ",
Dad ya juya wajen Dr sageer ya kifa mashi Mari har saida kowa ya razana,
Mom tace" alhaji tunda yace aure yakeso dan Allah kabashi izini yayi koda ba waccen yarinyar ba",
Dad ya Juya ya harari mom A zuciye ya haura sama yana haki,
Nikam da sauri na nabar gidan raina a 6ace ina tunanin yanzu ina rayuwa ta zata kasance ina zan tafi yanzu an koreni daga gidanmu sannan an koreni daga gidansu dr sageer lallai na tabbata *korarriya*
Wata zuciyar tawa tace in koma gidanmu in qara bawa mama haquri sai wata zuciyar tace idan naje bazata yafe mun ba saboda tace babu afuwa tsakaninmu,
Haka naci gaba da tafiya ina tunani inda zanje, na da
e ina tafiya dan harna gaji nafara tunanin tsayawa in huta sai naji waya na tana ringing da sauri naduba sai naga Dr sageer ne dan haka sai nayi banza da wayar ,
Haka wayar tayi ta ringing Amma ban
auka ba ,
Tafiya naci gaba dayi ina addu ar Allah ya kawo mun mafita ,
Amma har la'asar tayi ban samu wajen zuwa ba, gabana yafara fa
uwa narasa yanda zanyi,
Da mangrib ina cikin tafiya narasa wajen zuwa tafiya kawai nakeyi gashi duhun mangrib ya gabato ga yunwa inaji dan yau gaba
aya banci abinci ba,
Wani gida nagani saina yanke shaw
arar bara inshiga gidan in riqesu wajen kwana ,
Lokacin dana shiga cikin gidan gabana har fa
uwa yakeyi saboda bansan wane irin tarba zasuyi mun ba,
Bayan nayi sallama aka ansa mun nashiga dukansu saisuka zuba mun idanuwa, ni kuwa duk na daburce cikin in innnaa nace" dan Allah kutaimaka mun ara mun wajen kwana idan Allah ya kaimu da safe zan tafi danni matafiya ce",
Matar gidan naji tace" Aa kiyi haquri yarinya mu nan bamuda wajen kwana kinsan duniya babu yarda bamusan da wane abu kikazo ba",
Duqawa nayi har qasa nafara roqon su ina magiya akan subani wajen kwana Amma gaba
ayansu sukaqi yarda dani A qarshe ma sai korata sukayi, nikam banji haushin korar da suka yimun ba dan yanzu nasaba da kora gidanmu ma an koreni balle wani gida,
Ina cikin wannan tunanin naji waya na tana ringing da sauri naduba dan zuwa yanzu ko Dr sageer ne yakirani
auka zanyi saboda dare yayi kuma kowa gudu na yakeyi ga tsoro inaji ,
Dubawan da zanyi sai naga Ashe abokin dr Sageer
in nan ne anda yabani number dr Sageer tun farkon haduwar mu,
Amsa kiran nayi murya ta na rawa nayi sallama,
Jin nayi ya ansa sallama ta tareda fa
in" Fatima kwana biyu shiru baki kirani kin fa
a mun soyayyarku da Dr Sageer ba Allah dai yasa yayi accept
inki?",
Kuka nafashe dashi narasa bakin magana saboda nasan shi abokin Dr Sageer ne asalima shi yabani number dr Sageer ,
Tambaya ta naji yayi yace" Fatima kina ina yanzu ne"?,
CIKIN muryan kuka nace mashi" wallahi abokinka mugu ne bashida mutunci gashi nan yanzu yajamun zagi Wlh inda nasan haka zai faru da ban anshi number shi wajenka ba",
"Fatima tell me dan Allah kina ina yanzu kifa
a mun?",
" bansan inda zanje ba nashiga wani gida nace su bani gurin kwana Sun koreni mayb inje makaranta in kwana ",
Muryan shi har rawa take yace " Fatima kifa
a mun inda kike zanzo Nida mata ta mu
auke ki",
Jin yace zasuzo shida matarshi yasa nayi saurin yarda dashi kuma kodama wajen kwana nake nema dan haka nan take nayi mashi kwatancen inda nake,
Bayan mun gama wayar nasamu guri na zauna saboda bana juran tsayuwa,
Ban da
e da zama ba saina hangi hasken mota da alama mota tana zuwa,
Tsaye natashi nace mayb abokin Dr Sageer ne da matarshi suka iso,
Lokacin da motar ta tsaya wazan gani Dr Sageer ne da abokin shi da matar shi kuma cikin motar Dr sageer suka shigo ,
Aiko ina ganin dr Sageer nayi saurin juya baya na dan gaakiya yanzu banason ganinshi,
Dr Sageer yayi saurin fitowa cikin motar yana fa
in" haba teema meyasa nayita kiranki baki
auka ba ?
Shin da kikazo nan kinsan inda zaki ?
Ai lokacin da kikaga kirana yakamata ki
auka",
Hawaye naji Sun fara wanke mun fuska murya ta cikin kuka nace" bazan
auki wayar taka ba saboda bakada abunda zaka fa
a mun",
Murmushi yayi yace" niko nake da abunda zan fa
a maki saboda hatta wajen kwnanki yana wuyana ",
Juyowa nayi na kalleshi cikin mamaki sai bance komai ba na duqa na
auki post
ina zan wuce sai naji ya riqe mun hannu gam,
Juyowa nayi na kalleshi sai naga ya
aure fuska tam kamar bashi ba sai naji nakasa yimashi magana na duqar da kaina qasa shi kuwa cikin kakkausar murya yace
" Karkiga dan na kwanta dake kinemi ki raina ni wlh baki isa ba yanzu nan sai inyi maganinki dan haka maza kishiga mota muje",
Tuni harna fara kuka nace" bazan qara binka",
Tsawa ya daka mun yace" nace gidanmu zakije ne ?