Sashe 21
Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk lokacin da zanyi sex dake ba gidanku nake iskoki ba me kike iskoni, dan haka ki iya bakinki stupit girl",
Duqawa nayi a qasa tabbas duk abunda Dr sageer ya fa
a gaskiya ne nina kai kaina wajen shi duk da cewa ni da niyyar aure nake sonshi shi kuma ba haka ba, jin nayi yaci gaba da cewa
"Wallahi Fatima ban ta6a samun macen da take gaggaya mun maganganu na son rai ba sai ke, kuma inason kisani cikin jikinki sai nagadama zan zubar idanma nace bazan zubar ba ke baki isa kisani dole ba wallahi ",
Nikam ina nan A duqe Banida ta cewa sai kukan da nakeyi lallai qalubali garemu mu mata wallahi duk namijin da yayi zina dake bazai qara ganin mutuncinki ba Kuma koda kin aure shi rashin yarda zai shiga tsakanin ku lallai zina babbar masifa ce,
Haka ya fita yabarni ina kuka zuwa yanzu kuka yazama jinin jikina ina cikin kuka ne saiga wannan dattijuwa ta shigo da kular faten wake da flat harda goran faro harta ajiye gabana ban San ta shigo ba saboda kukan danakeyi ,
Zuwa tayi ta dafa kaina tace" yarinya meya sameki kike kuka haka?",
Da sauri nace mata kaina ne yake ciyo tabbas banyi qarya ba dan zuwa yanzu kaina ba qaramin ciyo yakeyi ba,
Jin nayi tace "Ashsha sannu kinji kici Abinci sai kishi magani", ta fa
a tana bu
e mun kular faten waken,
Naso inyi zuciya inqi cin faten waken sai kuma naga bazan iya ba dan haka naci faten wake sosai Sannan nayi alwala nayi sallah nada
e ina addu a sannan naje kan
an madaidaicin gadon na kwanta,
Lokacin dana kwanta na da
e banyi barci ba Ian tunanin mamanmu,
Wajen qarfe
aya da rabi na dare ina kwance kan gado ina barci cikin barci ne naji kamar an rungume ni,
Da qyar nabu
e idanuwa na da suka yimun nauyi ina bu
ewa naga fuskar Dr sageer,
Da sauri na yunqura zan tashi sai naji nakasa tashi saboda ya danne ni ya sakar mun nauyin jikinshi,
Jin nayi kamar in ha
iye zuciya in mutu saboda baqin ciki Wlh ko magana nakasayi hawaye kawai nakeyi da qyar nace mashi
"Dan Allah karkayi abunda kake qoqarin aikatawa wallahi babu kyau ",
Jin nayi yace " wallahi Fatima bazan iya haqura ba nayi qoqarin inga na haqura amma nakasa dan Allah kitaimaka mun ",
Kuka nafashe dashi saboda banida kuzarin qwatar kaina wajen Dr sageer saboda dukan da mama tayi mun sannan ga gwagwarmaya danasha cikin kuka nace
" wallahi idan kayimun wani abu bazan yafe maka ba Kuma wallahi saina tona asiri kowa na gidan nan sai yaji abunda yake tsakaninmu",
Ko magana yakasa yimun saima qoqarin rabani da kayan jikina yakeyi daman can shi yacire nashi ina barci,
Cikin kuka nace mashi " To meyasa bazakaje kayi da surayya ba saini da ka raina "
Jin nayi yace "ke bakida hankali ne surayya fa qanwa ta ce uwarmu
aya ubanmu
aya kuma koda ba qanwa ta bace ni dake nasaba ",
Ihu nafarayi danaga da gaske yakeyi aiko sai jin nayi yace" karma ki wahalar da kanki wallahi mom da dad basu gidan nan suna hotel daman wani lokacin can suke kwana surayya ka
ai ce kuma bazata jiki ba dan tana sama kuma akwai tazara sosai tsakaninmu Kuma koda tajiki ma bata isa tazo nan ba dan saina ci ubanta wallahi ",
Lamarin gidan su Dr sageer kam akwai mamaki wallahi inda nasan mom da dad ba gida suke kwana ba da bazan yarda in biyo Dr sageer gidansu ba, lallai Dr sageer yayi gaskiya dayace nina le binshi,
Roqonshi nafarayi akan ya qyaleni kar yayi babu kyau amma da qyar nasamu yace" Teema na Dan Allah kiyi haquri ko say biyu ne inyi wallahi a matse nake nayi qoqarin inyi control
in kaina Amma nakasa gaskiya ni mutum ne kuma mabuqaci ",
Wallahi inaji ina gani Dr sageer manna bakinshi akan bress
ina yana fa
in bress
ina suna qara tayar mashi da hankali duk idan ya kalleni ko ina cikin hijabi saiya tuna bress
ina,
A daren kuwa Dr sageer ya mori jikina dan kusan ince har Asuba tayi yana abu
aya dani,
Da asuba ya tashi yaje yayi wanka cikin bathroom yayi alwala yazo ya shimfi
a dadduma yafara nafila dayake Lokacin ba akira sallah ba,
Nikam ina zaune kan gado ina aikin kuka kuma duk jikina ciyo yakeyi min sai ganin dr sageer nayi kan dadduma yana roqon Allah yana hawaye,
Nima kuka nafashe dashi ina zaune kan gado ina fa
in ba AMIN ba saboda Naga yana addu'a duk da cewa banajin abunda yake fa
i Amma ina fa
in ba amin ba Kuma da qarfi nake fa
Ya da
e yana Addu a sannan ya tashi yazo wajen inda nake yace" Teema na dan Allah kiyafemun abunda nayi maki",
Ko kallon shi banyi ba nace" wallahi kaji rantsuwar Musulmi yau saina tona maka asiri wajen dad",
Duqawa naga yayi ya riqe hannuwa na yace" Teema kiyi haquri karki fa
a ma kowa dan Allah badan hali na ba",
Tureshi nayi nayi nashiga bathroom nayi wanka tsarki inayi ina kuka saida nagama sannan nafito lokacin an tada sallah dan shi Dr sageer harya wuce masjid ,
Nada
e kan dadduma ina addu ar Allah ya kawo mun mafita sannan natashi nafara ha
a 'yan kayana dan yau dole sai nabar gidansu dr sageer,
Wajen qarfe goma sha
aya nafara jin motsi aiko nayi saurin fitowa daga gidan sai ganin dad nayi da mom da alama hotel
in suka dawo ,
Surayya naga tafito daga
akin ta tana fa
in dad sai yanzu jiya inata jin tsoro dan sai naji kamar ana ihu ,
Kamar ance kowa ya fito sai ga Dr sageer shima ya fito yana fa
in wlcm dad mom gud mourning,
Ni kuwa kuka nafashe dashi dana gansu bana masu Iyayen cikin gata,
Mom tace" ke yarinya lafiya kike kuka?
"
Babu tsoro ko fargaba na nuna Dr sageer nace " wannan mutumen macuci ne shi yayi mun ciki",
Anan nabada labarin tun farko ha
uwar mu har cikin da yayimun har zuwa yanzu,
Ina gama bada labarin sai naji dad yace" Ashe daman ke munafuka ce bamu sani ba ?
Sharrin da zaki yima
ana kenan yayi maki alkhairi me kuma zaki saka mashi da sharri ko ?
Aiko zamanki a gidan nan ya qare banzar yarinya",
Kuka nafashe dashi nace" wlh shine ya lalata mun rayuwa har am koreni daga gidanmu",
Jin nayi mom tace" bata ta6a ha
uwa da Marar mutuncin yarinya iri na ba nazo na liqawa
ansu sharri,
Surayya tace "ni daman yarinyar nan tun da naga ta naga bata yimun ba Wlh dan haka yanzu dole saita bar mana gida",
Haka kowa yayita fa
in maganganu maras da
i gareni bamu Ankara ba mukaji Dr sageer yace " wallahi dad duk abunda yarinyar nan ta fa
a gaskiya ne yanzu haka tanada ciki kuma nawa ne.......",
Dr sageer bai qarasa maganar ba dad ya wanka mashi Mari har guda biyu yace" my son wallahi ban yarda zaka iya aikata zina ba, kuma idan ka qara furta cewa cikin Kane ranka zaiyi mugun 6aci",
Dad ya nuna ni da yatsa yace" ke kuma inason yanzu kifita daga gidan nan ko insa a karya ki",
Jin haka yasa nayi saurin bin qofar da zata kaini falo sai Dr sageer yayi saurin riqe mun hannuna yace" wallahi dad idan nayima fatima haka ban kyauta ba narabata da budurcin ta narabata da mahaifiyar ta sannan kuma yanzu zaka rabani da ita dan Allah dad ka aura mun fatima wlh ina sonta",
Wata irin tsawa dad ya daka ma Dr sageer yace" banzan yaro kanason kacemun aure kakeso kamar yanda kasaba fa
amun ko ?
Wlh sageer bakada kunya duka yaushe yayan ka yayi aure kuma
ayan yayanka wanda kake bi gashi nan ko auren baiyi ba yana malesia yana qaro karatu dan haka kaima ba yanzu nakeson kayi aure ba England nakeson kaje ka qaro naka karatun",
Dr sageer yace" dad inada halin da zan iya ci da mata ta harma da yaran da zata Haifa mun Kuma wlh inada buqata dan Allah karufamun asiri ka aura mun fatima wallahi itace mace ta farko wacce na lalata mata rayuwa",
Dad a zuciye yazo und muke ya kifa mun mari har saida naga wuta Sannnan yace ma dr sageer yasakemun hannu ko kuma ranshi ya 6aci,
Jin nayi Dr sageer yace " wallahi dad wannan karon idan baka yarda da magana ta ba zan iya mutuwa dan Allah kayarda in auri Fatima ",
Mari naga dad ya qaruwa Dr sageer yana fa
in" wallahi bayanzu nakeson kayi aure ba ",
" dad inada buqatar aure a yanzu ",
"My son yaushe kafara yimun gardama ne ?
Ko kuma ha
uwar ka da wannan yarinya ta koyama yanda ake sa6ama iyaye ne to baka isa ba dole kabi umarni na kuma inason kashirya zaka wuce England ",
Dad ya nuna ni yace" kiyi gaggawar barin Gidan nan yanzu,........
*Ummu Meenal
[5/4, 5:38 PM] Sis Naja Atuh: *
LAIFI NANE
*(korarriya)*
*STORY FATIMA*
*WRITER BY MRS SADEEQ*
*(Ummu Meenal)*
*DEDICATED TO MARYAM AMINU JUMARE (Majmiy)*
*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*
*[onward together]*
*{We give the reader's of ours best out of the best,, our inks are melodious and droping a kinda lights to radar's }*
THE PEN OF LOVE
HEART TORCHING
TEARS OF SORROWS
CURDLES
GIGGLES
AND MARRIAGE
*JUST GIVE US FOLLOW......