Sashe 20
Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Ban ankara ba naji tayi boll dani tana fa
in " Fatima kifita kibarmun Gidana tun jiya nariga nacireki daga cikin jerin 'ya'ya na babu ni babu ke wallahi Fatima kin Bani mamaki ace waini 'ya ta tana
auke da cikin shege to wallahi ba'anan gidan ba daman Ashe me mazainaciya ce ban sani ba dan haka kije can ki qarata babu ni babu ke ",
Nikam kuka nakeyi sosai kuma ban daina roqonta ba Amma inaaaa mamanmu tayi nisa ranta ya 6aci sosai daga qarshe ma cewa tayi a koreni daga gidanmu kar in sake waiwayar gidanmu,
Nikam babu irin nacin da banyima mama ba akan tayi haquri Amma kamar zugata nakeyi daga qarshe ma cewa tayi Dan Allah in tafi in bata guri batason ganina harda cewa inyi nesa da ita saboda idan tana ganina zuciyar ta zata iya bugawa kuma tana gudun in koyama sauran qannena zina,
Haka natashi ina kuka nabi hanyar waje harna kai bakin qofa sai naji ta kira sunana cikin raina kuwa har naji da
i a zato na zatace indawo ta yafemun Amma sai naji tace
" har yanzu ina nan kan magana ta idan kikaje gidan 'Yan uwa na ko 'yan uwan babanku Wlh ban yafe maki ba dan nasan zasuyi Allah waddai da tarbiyyar ki dan haka kiyi nesa damu",
Gaskiya zuwa yanzu kalaman mama Sun fara 6ata mun rai sai nake ga kamar ba ita ta haifeni ba Amma dana tuna abun kunyar danayi sai naga ko kashe ni tayi batada laifi,
Ina kuka qannena suna kuka nabar gidanmu ina fita kuwa anan ma narasa inda zanje saina qara juyowa na kalli gidanmu dan nasa a raina wlh bazan ta6a dawowa gidanmu ba tunda mama tace idan tana ganina ciyon zuciyar ta bugawa zatayi ni Kim banason zuciyar ta ta buga shiyasa nace bazan qara waiwayar gidanmu ba har abada,
*kubiyo Ummu meenal kuji yanda Fatima zatayi shin da gaske bazata qara dawowa gidansu ba ?*
*to idan bata dawo gidansu ba ina zataje?*
*karku manta mama tace bata yafe mata ba idan taje wajen dangin ta ko dangin babansu*
*Amsoshin ku suna cikin next page wanda nayima laqabi da KORARRIYA*
[5/4, 5:38 PM] Sis Naja Atuh: *
LAIFI NANE
*(korarriya)*
*STORY FATIMA*
*WRITER BY MRS SADEEQ*
*(Ummu Meenal)*
*DEDICATED TO MARYAM AMINU JUMARE *(Majmiy)*
*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*
*[onward together]*
*{We give the reader's of ours best out of the best,, our inks are melodious and droping a kinda lights to radar's }*
THE PEN OF LOVE
HEART TORCHING
TEARS OF SORROWS
CURDLES
GIGGLES
AND MARRIAGE
*JUST GIVE US FOLLOW......
Https://mobile.Facebook.com/intelligent-Writer's-Association-35077435465066/insight's/
*COMMENTS 'DINKU YANA 'KARFAFA MUN 'KWARIN GWIWA WAJEN TYIPING SAI NAKEJI KAMAR DANKU NAKE TYPING*
*Hauwa Abdullahi doma*
*Auta*
*kubra*
*ma-zeenart*
*maman abi*
Fatima
*Ummu Ahmad*
*Page 76-80*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Haka mukaje har cikin babban falon gidan gaskiya falon ba qaramin ha
uwa yayi ba duk da cewa hankalina ba a kwance yake ba amma tun daga qofar gidan idan ka kalla sai kasan cewa gidan masu ku
Lumshe idanuwa na nayi cikin raina nace inda nasan Dr sageer
an masu ku
i ne da tun farko ban fara neman shi ba , danasan haka rayuwa ta zata kasance wlh da ban anshi number shi ba,
Hawaye naji suna fita cikin idanuwa na duk da cewa a rufe suke ina baqin cikin shigowa ta a wannan gidan musamman danaga yanda Dr sageer yake da gata,
Haushin Dr sageer da kaina naji dana tuna cewa ni tawa uwar ta koreni saboda mummunan aikin dana aikata,
Amma shi gashinan cikin nashi Iyayen suna nuna mashi gata da soyayya ,
Hmm inda kunsan abunda Dr sageer yayimun wallahi da saikun tsane shi kamar yanda nima tawa uwar ta tsaneni,
Ina cikin tunani ne sai naji shigowar Dr sageer dayake muna shigowa falo dad da mom harda surayya suka haura sama suka barni ,
Kallo na yayi yace" muje in nuna maki
akin da zaki zauna",
Banyi mashi musu ba daman can nagaji da tsayuwa dan tunda muka shigo ban zauna ba yanzu kuwa tunda nasamu cikin nan banason tsayuwa sai inji inajin jiri shiyasa nabishi,
Saida muka
anyi tafiya muka shiga corridor sannan naga yasa key ya bu
akin yace inshiga,
Shiga
akin nayi nasamu kujerar madubi na zauna shi kuma ya fita,
Bai da
e da fita ba sai gashi ya dawo da flat
in abinci yabani yace saina cinye shi tas,
Nikam zuwa yanzu banason ko wane irin abinci idanba faten wake ba dan haka nace mashi " nifa bazanci wannan ba ",
Kallo na yayi yace" me zakici ne?",
Murya na can qasa nace mashi "faten wake nakeso ",
Murmushi naga yayi sai naga yana takowa inda nake yana zuwa ban ankara ba naji ya ta6a marana yace
"Wallahi harna manta kinada ciki saida kikace faten wake kikeso, hmm Ashe baby na yanason faten wake ",
Hannu na nasa nacire hannunshi akan marana sai nace" wallahi ni nafi qarfin in ace babynka yana jikina saboda ni ba '
ar iska bance",
Dariya yayi sosai yace" wannan babyn dayake maranki babyn waye?",
Kuka nafarayi bance mashi komai ba cikin raina nace nayi dana sanin aikata zina ,
Ina cikin kukan ne naji yana qwalawa wata kira aiko nayi saurin goge hawaye na saboda kar azo aga ina kuka a koreni kuma idan an koreni bansan inda zanje ba,
Wata dattijuwa naga tazo gabanshi jikinta har rawa yakeyi saboda sauri sai naji yace" kishiga kitching yanzu ki dafa mun faten wake da hanta kuma kisa alaiyahu",
Da sauri Naga ta tashi tana fa
in yanzu kuwa zan kawo faten wake,
Tana fita yasama qofar key yace " teema na zuwa England nan kamar in fasa nakeji",
Ta6e baki nayi nace" ni babu ruwa na da maganarku ",
Jin nayi yace " wai dad
ina ne yace dole sai munje England domin ayi mun medical cheak Up ni kuma gaskiya ban shirya zuwa England ba",
Nikam bance mashi komai ba sai najiya qara cewa" teema na ya maganar zubar da cikin ko kin fasa?
"
Da sauri nace mashi" ban fasa ba jira nake in samu ku
i sai inje asibiti a zubar mun",
Dariya yayi sosai yace " Amma dai saida izini na zaki zubar ko ?",
" ba izininka nake jira ba ku
i nake jira, izinin banza tunda bada aure muka samu cikin ba",
Jin nayi yace" wallahi Fatima na qosa inga nazama daddy saboda yawancin abokanaina wallahi harda masu yara hu
u duk akwai naso ace wannan babyn na halal ne wallahi da baki isa ki zubar mun da ciki ba saboda inason yara ",
Raina ya qara 6aci nace mashi " aiko dole saina zubar da cikin nan wallahi",
Tashi yayi daga inda yake zaune yabi hanyar fita har ya kai qofa yace" Teema na ban baki izinin zubar da cikin nan ba gaskiya bazan 6oye maki ba nafara jin qaunar babyn cikin ki",
Ni kuwa da sauri nace " ba izininka nake nema ba dan haka wallahi saina zubar, kai har kana taqama da
an shege koka manta cewa babu aure tsakanin mu ?
To bara in tuna maka ni ba matar ka bace balle kabani umarni",
Dawowa naga yayi cikin
akin ranshi a 6ace yace" naji na yarda ke ba mata ta bace Amma akwai cikina a jikin ki ko kin manta ?",
A zuciye nace " cikin shege nefa koka manta ?
Lallai yau na tabbatar da kacika
an iska wato har prauding kake da cikin shege ko ?",
Ban ankara ba naji ya wanke mun fuska da mari yana nuna ni da yatsa yace" kisan abunda zaki fa
a kafin maganar ki ta fito fili, kidawo cikin hayyacinki kisan dawa kike magana kodan kinga yanzu ina kulaki ?
Kokin manta bada qarfi nayi sex dake ba har kika samu ciki ?
Kokin manta da kanki kika baro gidanku kika iskeni cikin mota na mukaje tasha ?
Duk kin manta ko ?