← Book details Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 42

Sashe 42

Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

",
Shikam Dr Sageer sunkuyar da kanshi yayi ya fa
awa mom duk abunda yake faruwa har rassuwan mamanmu duk babu abunda ya 6oye ma mom ,
Nan take fuskar mom ta nuna damuwa jikinta yayi sanyi tausayin fateee ya kamata,
Bata 6ata lokaci ba tacema Dr Sageer yanzu ina fateee take dayake haka take kirana da fateee ,
Shikam Dr Sageer kai tsaye yace Mata "tana gidan wata gwaggo ",
Babu 6ata lokaci mom tabashi umarnin yakaita gidan gwaggo,
Nikam lokacin ina kwance cikin
aki ina faman tunanina sai sallama naji anayi kuma sai naji kamar nasan muryan,
Kamar an tsikareni na yunqura na tashi nazo qofar
aki aiko sai ganin mom nayi itada Dr Sageer,
Nikam tsaye nayi ina kallonta kuma ina mamakin zuwan mom gidanmu ,
Ita kuwa mom da a hankali ta qaraso inda nake ta riqe hannuna nikam kallon idanunta nayi sai naga kamar zatayi kuka hakan yabani damar fashewa da kuka na fa
a jikinta ,
Muna cikin haka saiga gwaggo ta fito ganin dr Sageer yasa tasaki murmushi tana gaishe da mom dan ko ba a fa
a ba taga tsakanin kama da Dr Sageer,
Bayan gwaggo tayi Mata iso a
aki anan mom tayi mana ta'aziyya Kuma ta qara jajanta mana akan abubuwan da suck faru tareda qara bawa gwaggo haquri ,
Bayan nan kuma
akina ta shigo tana qara yimun ta'aziyya sannan ta qara yimun a fa
a akan mummunan abunda na aikata ta qara yimun garga
i Akan kar in qara aikata zina kuma ta fa
a mun cewa duk abunda
a namiji yayi ado ne ,
*bayan wata hu
Nikam yau natashi da ciyon Mara sosai dan A gaskiya ban ta6a jin ciyon mara irin na yau ba dan haka da sauri natashi nashiga
akin gwaggo amma abun haushi bata nan ni banmasan fitar ta ,
Haka na wuni sa ciyon mara sai wajen qarfe goman dare sannan gwaggo ta dawo ta sameni cikin halin ciyon mara ,
Ita kam gwaggo dataga na dameta da raki da kuka ina roqon taimaka mun sai cewa tayi ita tagaji in koma
aki na idan Allah ya kaimu da safe saita kaini Asibitin ,
Haka na dudduqa na koma
aki na Amma ina shiga naji azaba ta qaru nikam mamanmu nayita kira daga qarshe na dawo kiran Allah Amma duk da haka ciyo sai qaruwa yakeyi ,
Nikam Azaba tayi yawa kukan ma nakasa Ashe kuka yana samun guri ne da qyar na
aga kaina na kalli agogo sai naga yanzu sha biyun dare yayi hankalina ya tashi sosai ganin da sauran lokaci kafin gari ya waye ,
Da sauri na lalabo waya na nakira Dr Sageer duk da cewa ya
auka Amma nakasa magana sai cewa nakeyi kaataimakeni zan mutu ,
Daga nan ban San yanda akayi wayar ta su6uce daga hannuna ba ,
Aiko cikin ikon Allah sai gashi ya shigo gidanmu jikinshi har rawa yakeyi ,
Da haka muka wuce Asibiti batareda gwaggo tasani ba ,
A Asibiti ma likitoci sunyi iya qoqarinsu Dan Suga cewa na haihu Amma abun bai yiyuba daga qarshe sukace Cs zasuyi mun ,
Hankalina ya tashi sosai danaji maganar Cs Allah sarki mom maman Dr Sageer ita take bani haquri ,
Ranar talata a ranar aka yimun Cs aka ciro baby boy mai kama da Dr Sageer har tsawon na Dr Sageer ne ,
Shikam Dr Sageer nan take ya ra
a mashi suna yasa mashi sunashi SAGEER muna kiranshi da khalifa ,
Ita kam mom har yanzu tana kan bakanta naqin komawa gidan dad duk da cewa dad ya horu dayawa hakan yasa dad ya amince da auren Dr Sageer yace yabashi damar ya auri duk wacce yakeso da adadin matan dayakeso indai bazasu wuce hudu ba ,
Nikam tun ranar dana haifi khalifa na
auki son duniya na d'ora mashi duk da cewa ba'yi taron suna ba Dr Sageer ya yanka rago
aya ranar suna ,
Bayan suna Kuma mom ta koma gidanta tareda yarjejeniyar zaibar Dr Sageer yayi aure ,
*bayan wata tara*
Ranar assabar Dr Sageer ya shigo cikin gidanmu lokacin nagama bawa khalifa nono kenan saiga Dr Sageer ya shigo nikam ina ganinshi gabana ya fa
i duk da cewa kusan kullum saiyazo gidanmu akan in yarda da auren Shi amma naqi ,
Wannan karon yana zuwa ko magana baiyi mun ba ya
auki khalifa ya fita dashi nikam da sauri nasa hijabina nayi wajensu da gudu lokacin kuwa har yasa khalifa a mota ,
Cikin fargaba nace" meye haka ina zaka kaimun yaro ?",
Kallo na yayi yace " yaronki ko yaro na inaso kisani daga yau na anshe khalifa daga hannunki zan kaishi gidanmu zan nemo mai aiki ta kula mun da yaro na ",
Nikam harna fara kuka nace mashi" Dan ALLAH kabani khalifa kabarmun Shi banida uwa banida uba Shi ka
ai nake kallo inji da
Murmushin qeta yayi yace" wallahi wallahi wallahi bazan ta6a bar miki khalifa ba idan kinason khalifa to kizo ki aureni kamar yanda na fa
a maki ", yana gama fa
in haka yasama mota key nan take suka ba
eni da qura yabar wajen a guje ,
nikam ranar na wuni kuka ko Abinci nakasaci ita kam gwaggo cewa tayi ai an huta tunda daman khalifa bayajin magana nikam naji haushin maganar ta sosai shiyasa ko ansa ban bata ba ,
Fan's yanzu haka yaro na yana wajen Dr Sageer Kuma bashida niyyar dawo mun da yaro kuma gidansu babu tarbiyya sosai gashi Allah Ya jarabceni da son khalifa shiyasa nake neman shawaranku akan yanda zan anso yaro na ,
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
*ALHAMDULILLAH*
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
2284372809e34d2c98f7d2a25183df79
Chapter 42 · 0% Book details