Sashe 18
Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
",
Da sauri nace " dan Allah kazubar mayb idan babu cikin mama ta haqura ta qyaleni ",
Jinina kanshi naga yayi sannan yace" gobe zamu wuce England da dad
ina insha Allah idan mun dawo zan zubar maki da cikin , sannan yanzu gidanmu zan kaiki a matsayin me aikina dan nayima dad muguwar qarya nace kishiyar mamanki ce take wahalar dake ni kuma naji tausayinki na
auke ki aiki wlh bakiga dad ba harda tausayinki yaji",
Sunkuyar da kaina nayi qasa banida za6i ko gardama akan maganar shi,
Hawaye naji suna bin kumatu na sai naga yasa gefen hijabina ya share mun yace
" teema na kinqi yarda da auren sirri da yanzu mun zama ma'aurata wlh Amma nayi tambaya na tambayi wani malami yace yanzu babu aure tsakanin mu wai sai idan kin haihu to idan cikin ya zube yazamuyi?
",
A duniya na tsani Dr sageer yace muyi sirri haushi ya hanani magana sai naji ya ta6a cikina yace" teema na kinci abinci kuwa ?",
Hannunshi na cire akan ciki na nace" dan Allah kadaina ta6a jikina babu kyau fa",
" ai bance zanyi sex dake ba teema na tsayawa kawai nayi yanzu bara muje gidanmu kinga saikici abinci a can ,"
Bance mashi komai ba yasama mota key muka kama hanyar gusau ,
Cikin ikon Allah muka kai gusau bamu tsaya ko ina ba sai gidansu Dr sageer,
Tun daga nesa yafara yima gate man hone gate man yana bu
ewa sai naga mutanen gidan Sun fito nan motor park suna murnar dawowar shi ciki kuwa harda dad
inshi yana fitowa dad ya rungume shi yace
" my son kasan bakada lafiya Amma bazaka tsaya k
a huta ba saika shiga gari ka qyalemu",
Surayya tace" bro tun
azu aka gama abinci Amma mun kasaci munce sai idan kadawo muci kamar yanda muka Saba ",
Dariya yayi Dr sageer yayi yace "tare muke da baquwa dad tare muke da mai aikina fa",
Dad yace " to tana ina tafito ",
Dr sageer yaje mota gefen inda nake zauna yace in fito kuma dan Allah in rufa mashi asiri kar in nuna inada ciki nikam bance komai ba nafito ",
Ina fitowa sai naji surayya tace" bro meyasa ka kawo waccan cikin gidanmu bayan akwai ma'aikata sosai a gidan ?",
Dr sageer ya zunguri kan surayya yace" babu ruwanki da baquwa ta ki iya bakinki",
Nikam ina zuwa wajen su na sunkuyar da kaina na gaishe su ,
Mom da dad suka ansa mom tace " yarinyar nan tanada kirki muje in nuna maki
akin da zaki zauna idan kinyi wanka kin huta sai in fa
a maki Aikin da zakiyi",
Dad yace "tafara cin abinci sannan tayi wanka kuma aikin ta ba wani wahala gareshi ba mutuqar zatabi dokokin aikin ta saboda bamu zata yima aiki ba my son ne zata yima aiki kuma ba wani aiki bane gyaran
akin shi ne da kula da shi kanshi my son
in ",
Cikin raina nace "kula da my son kuma ? sai kace wani yaro,
*kuyi haquri da wannan*
*Ummu Meenal
*[5/4, 5:38 PM] Sis Naja Atuh: *
LAIFI NANE
*STORY FATIMA*
*WRITER BY MRS SADEEQ*
*(Ummu Meenal)*
*DEDICATED TO MARYAM AMINU JUMARE (Majmiy)*
*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*
*[onward together]*
*{We give the reader's of ours best out of the best,, our inks are melodious and droping a kinda lights to radar's }*
THE PEN OF LOVE
HEART TORCHING
TEARS OF SORROWS
CURDLES
GIGGLES
AND MARRIAGE
*JUST GIVE US FOLLOW......
Https://mobile.Facebook.com/intelligent-Writer's-Association-35077435465066/insight's/
*UMMU MEENAL TANA NAN DA RANTA BATA RASSU BA
*Page 66-70*
*BIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Kawai sai naji bakina yace nima tsafe zan sauka, dalili kuwa saboda kudin wajena basuda yawa na zuwa tsafe ka
ai ne,
Tafiya mukeyi Amma hankalina baya jikina tunani na yana kan mama, na irin kulawar datake bani batason taganni cikin 6acin rai burinta kullum ta faranta mun rai Amma yau gashi ni nasata cikin baqin ciki da harta mutu bazata manta ba,
Kuka nafashe dashi cikin raina ina nadamar abunda na aikata,
Saida muka kawo tsafe narasa inda zan sauka dalili kuwa bansan kowa a tsafe ba kuma koda nasani mama tariga ta tsine mun indai harna tafi wajen
an uwan ta,
Driver dayaga banida niyyar sauka sai ya juyo yace" baiwar Allah ta wajen ina zaki sauka ne ?",
Da sauri nace mashi nan zan sauka,
Saurin tsayawa yayi da mota ni kuwa jiki a sanyaye na bu
e murfin mota na fita ,
Saida nafita ne hankalina ya qara tashi saboda dare yayi kuma bansan inda zanje ba gashi duk nagaji dan zuwa yanzu nafara jin zazza6i sannan inda mamanmu ta dukeni duk ya kumbura saboda da icce tayi dukan ,
Tafiya naci gaba dayi banma San inda nake jefa qafafuna ba saboda zuwa yanzu bana gani sosai jiri nake gani ,
Zuciya ta naji tana tashi alamun amai Amma koda naje da niyyar inyi amai
in babu komai sai uban yunqurin danakeyi qarfina duk ya qare zuwa yanzu ko tafiya ban iyawa,
Wani gurin nasamu na zauna ina hutawa ga wata uwar yunwar danakeji saboda rabon da inci abinci harna manta,
Ina nan zaune duk wanda ya wuce saiya kalleni ,
Saida nayi kamar awa
aya ina nan zaune saina tashi naci gaba da tafiya ta duk da cewa had yanzu banajin qarfin jikina a raina kuwa ina tsinewa baqar ranar da Dr sageer ya rabani da budurci na,
Ina cikin tafiya sai naga wata makaranta a gabana, wani irin da
i naji a raina koba komai nasamu inda zan zauna kafin gari ya waye,
Cigaba nayi da zuwa inda makarantar take da qyar na qarasa inda makarantar duk na gaji,
Lalla6awa nayi na shiga batare da kowa yaganni ba da alama makarantar government ce,
Saida nashiga naga cikin makarantar duhu sosai babu haske Amma dukda haka ban fasa shiga makarantar ba,
Abunda yabani haushi duk class
in danaje da niyyar shiga sai ingansu a rufe, haka naci gaba da bincikawa kozan samu inda zan
an ra6a cikin ikon Allah ina ta6a wani class
in naji ya bu
Saurin shiga nayi ina fa
in kar wani yaganni sai gashi kuwa babu wanda yaganni ,
Ina shiga class
in nayi saurin rufe qofa nafashe da sabon kuka ba komai nake tunawa ba sai mamanmu irin yanda take nuna damuwar ta in taga 6acin raina yau gashi ita da kanta ta koreni a gida lallai ba qaramin Abu yake 6atawa mamanmu rai ba,
Kuka naci gaba dayi ina fa
in dan Allah mamanmu kiyafemun natuba bazan qaraba,
Ruwa na
auko na kwankwa
a daman can na siye ruwa a hanya guda biyu 10 naira kenan saboda yanzu sune abinci na sune kuma ruwana,
Ina gama sha na kwanta kan sit
in class
in duk da cewa a takure nake Amma hakan bai Hanani kwantawa ba bayan na tabbatar da nayi addu'oi na,
Shikam Dr sageer likitoci sunyi tsaye a kanshi suna qoqarin ceto rayuwar shi duk inda yaji ciyo kuwa sunsa mashi bandeji ,
Kuma anyi amfani da wayar hannunshi an kira dad
inshi ,
Hankalin dad
inshi ba qaramin tashi yayi ba Jin cewa son
inshi yayi accident dan haka yayi saurin ajiye abunda yakeyi yaje gida ya
auki mom
inshi da qannenshi sukazo tsafe hankalin kowa a tashe ,
Suna zuwa sukaga halin dayake ciki surayya qanwarshi tasaka kuka mom ma kuka takeyi kowa ya tada hankalinshi musamman dad
inshi,
Shikam Dr sageer kallonsu yakeyi saboda ya farfa
o Amma yakasa magana sai dai yayita binsu da ido ,
Hakan ya tayar masu da hankali saboda yaqi magana anan dad
inshi yace gaskiya shi England zai kai
anshi A duba shi,
Likitoci Sun fa
a ma dad
in Dr sageer cewa Dr sageer zai samu lafiya sosai kuma qwaqwalwar shi lafiya lau take babu wani matsala Amma duk da haka dad
in Dr sageer yace shifa bai yarda da asibitin Nigeria ba irin wannan rauni haka dayaji dole saiya tafi England adubashi,
Shikam Dr sageer duk abunda yake faruwa yana jinsu kuma yana cikin hankalinshi kuma zai iya magana Amma abunda yasa yayi shiru saboda A yanzu bazai iya wata magana ba hankalinshi da tunaninshi yana kan Fatima ko a wane hali take a yanzu ?